Sashe 8
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
```indicated to maman shukrah aunty ummi```
A hankali Ta bude ido jin ya karbi hutan Ta sauke ajiyar heart. Ganin ya zauna akan table din computer shi Na dakin yana kallan hutan yasa Ta juya zata fice, kallanta yayi kin gama aikinne, eh tace tana shirin fita, zonan yafada ganin tana san fucewa ne, a hankali Ta dawo duk jikinta yayi sanyi wai yau itta ake cewa barauniya akan huto, zama tai a kasa kanta yana kasa, so nake in fada miki bana san tabe tabe bawai kawai danna baki damar shigo min dakiba kina mun bincikeba zamu iya batawa akan hakan,.
Hawaye Ta Fara Dan Allah kayi hakuri bazan sakeba wlh wannan dinma tsautsayine kuma bazan kara ba, murmushi yayi baice komaiba wayanshi ta Fara ringing kallan wayan yayi dake kan gado ya kalleta dakko min wacccan wayan,mikewa tayi taje Ta dakko Ta kurawa screen din ido ansa hindatu,ganin Tana kallan wayan bata kawoba yasa yace mata waye? Kallanshi tai hindatu ce, tsaki yayi ki dauka kice mata bana nan, kallanshi tai itta batasan irin haka may be Ma bdurwarshi ce suka bata ya jawo mata bakin jini,.
Kallanta yayi ba dake nake ba indai Ta katse baki daga ranki yakan iya baci, dauka tayi Ta kara a kunne, can bangaren taji ance yaya sultan, bashi bane baya kus.......tun kafin Ta karasa Hindu ta katseta To ke uban waye me Ya hadaki dashi? Dauke wayan daga kunnenta sultana tai Dan ta cika mata kunne, tsaki sultanan taja Wanda yasa har hindun taji, maida wayan sultana tai kunnenta karki wani damu niba komai nashi bace kinzo kina Ta wani ihu sai anjima tana kaiwa nan Ta kashe, kallanta sultan yake da murmushi a face dinshi tsaki taja tare da ajjiye mai wayan Ta fice abunta kawai batace mai komaiba, murmushi yayi tare da juyawa yaci gaba da abun da yake,.
Sultana kuwa na fita taji tana San zuwa wannan dakin ajiyar, hakan yasa Ta nufi gun kawai ganin wani tayi yana Ta sauri da gani fuskanshi a rufe yake da sauri tabi bayanshi, Baba baba, jin ana kiranshi yasa ya tsaya Amman bai juyo ba Baba can zaka banga mutane a gunba kuma nim ina San shiga inzo muje Tare? Tsaki sarkin yaja yaci gaba da tafiya aikuwa Ta bishi a baya tana fadin ka jirani mana, murmushi yake may be wannan ranar mutuwar yarinyar ne ya fada a ranshi ganin yaki jiranta sai sauri yake yasa Ta tsaya tana tsaki ni a hankali zanje kawai kayi Ta sauri kamar ba tsohu ba, wani ne yazo wucewa ya ganta da sauri ya karasa gunta, yarnan me kike anan? Uhmm can nake San zuwa Ta nuna mai da yatsa, kallan gun yayi kafin ya kalleta baki San an hana zuwa can ba, can din Amman yanzu fa naga wani Baba yayi gun jijjaga kai yayi karki bishi aljanu sunyi yawa a gun nan yanzu haka aljanu ne kika gani duk Wanda ya shiga gunnan yawanshi saidai aga gawar mutun kinga kar kije, tabe baki tai Dan itta bata wani yadda ba kawai ace wai aljanu su ba Allah ne yayi suba,ganin tana wani dan zance zance yasa ya ce wuce mu tafi Da gani zakiyi taurin kai haka ya tusata a gaba suka tafi,.
Wannan ranar da sarki yaje kawai ya tusa abdulsalam a gaba wai saiya fada Mai yaushe yarinyar shi zata dawo, ka fada mun nace, kallanshi abdulsalam yayi maye naka na damuwa da sai na fada maka? Mafarki nayi wai tazo ta runs mun asiri shine naga kafin Ta tuna mun ni gara IN kasheta, murmushi abdulsalam yayi Ashe ai bai kamata ka tsorata haka ba maye naka na tsorata ai jarumi irinka baya tsorata KO ban fada makaba wannan abun dakai nakin kashene shine babban kuskuren dakai, sosai sarki ya zuciya ,ya Mike ni zan nemota da kaina saidai indai bata shigo wannan masarautar ba nasan indai batai kama dakaiba to zatayi kama da uwarta ai yana kaiwa nan ya fice ranshi a bace da murmushin takaici abdulsalam ya bishi wai ace dan uwanka ke maka wannan abun Allah ya kare Ameena
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 20*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

Su Zuwaira ke zaune adaki suna cin abinci, Zuwaira ke fadin ni wlh bana San wannan Hafiz din Dan gidan sarkin nan cewar Zuwaira kenan da gani dan iska ne, kallan ta sultana tai to daman a bangaren shi kike aiki ne? Aa a bangaren mamanshine nake aiki ammq kallan Da yake mun ne bana so, murmushi sultan tai kika sani KO yana cikine, harararta Zuwaira tai ina cewa bana sanshi kina mum wani zance, Zulai ce Ta karba sanda zaku june sani mukai, tsaki taja tare da mikewa tabar musu abinci, murmushi sultana tai,.
Kinsan ranar yazo gun sultan yake nemanshi da fada, Da sauri Zuwaira Ta zauna kusa da itta ni inA ji ana fadan sultan dinnan Amman ban taba ganinshi ba inasan ganinshi haka Zulai Ta matso ta dameta akan Ta fada musu ya yake ,kallansu tai tai tsaki tare da mikewa nima Na fishi kyau fa ba wani mai kyau bane, ta fada Tana tsaki, kallanta sukai sai kuma suka yi tsaki suma kice kawai ba zaki fada mana ba eh bazan fada dinba ta kwanta tare dajan barko tayi kwanciyar Ta ,.
1:00am sultana ta tashi daga baccin da take kallan su Zuwaira tai baccin su suke abun su, hmmm Ta sauke ajiyar zuciya Ta Mike ta dauke hijab dinta tare da dankwali Ta rufe fuskanta yau ba abin da zai hanata zuwa wannan dakin ajiyar, saida Ta tabbatar duk baccin su suke baccin na masu dadi, fice tayi abunta Ta bude kofan Ta fice masarautar tayi tsif kamar ba mutane a ciki kamar ba halitta a ciki sai kuma taji gabanta na faduwa dum dum ganin masarautar ba kowa ,tafiya take a hankali gabanta Na dukan hamshin hamshin, haka Ta ci gaba da tafiya ,.
A dan razane taja baya ganin mutune da jajayen kaya a tsaye da sauri taja baya gabanta na dukan Tara Tara,Wasu dagarai ne ke dukan wani bawa ta ko ina tun yana ihu har ya kasa, kasa kunne tayi Dan taji me suke fada wato kune Wanda baku jin magana ance kar aje gu Amman sai kunje ance adaina zuwa dakin ajiya Amman sai kunje to yau zaka mutu inyaso sai muga Ta zuwa dakin ajiyar, dakanshi suka ci gaba dayi Wanda ke tsaya acan baya baice kalaba kuma bataga fuskarshiba,.
Tana gani suka caka mai wuka abisa umarnin Wanda ke tsaye acan baya, toshe bakinta tayi ganin tanasan yin ihu garin Ta juya Ta buge flower dake kusa da itta ya kuwa fadi gaba dakansu suka kalli gun harda sarki dake tsaye kallansu yayi kuje ku duba koma waye ku tabbaatar kun nemo shi ya zauna akan kujerar dake kusa dashi kuma waye a nemoshi dan zai iya tuna musu asiri,.
Sauri kawai sultana take kirjinta na dukan tara Tara wannan ai bala,i ne dama haka ake a wannan masarautar wannan wacce irin masarautace, jin motsin mutane yasa Ta kara sauri aikuwa sai ji tayi ance gata can, Da gudu Ta kuwa kwasa haka suma, haki Ta tsaya Tana yi Dan ta balain gajiya, ji tayi kawai an jata bataga fuskar kowa ba kawai taga ana janta bata San inda ake jantaba dan kwata kwata hankalinta baya jikinta, har part dinshi sultan ya kaita, sannan ya saketa, tana ganin mutanen Na wucewa sai kuma suka dawo suka tsaya a kusa da kofan part din sultan din suna ganin inuwar su, dayane ya fara magana ai kawai muna ganinta kasheta za muyi inba hakaba zamusha wuya dan da gani mace ce, kallan sultan tai suna kallo Na Ta Fara mai kuka har yana shirin fita hakan yasa yai saurin rufe mata baki tare da jinjinar da itta a jikin bango
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 21*

This page is for you shamsiyya Umar Dan zomo
Kallan shi take duk idonta ya ciko da kwallah, matse Ta yayi sosai bayasan tayi wani motsi zata iya sawa a kamata kuma bashi da yadda zaiyi shidai kawai yasan bazasu ce zasu kamashi bane, matsawa yayi dai dai kunnenta, karkiyi wani motsi kuma kidaina mun kuka ba ina tare dake ba zakisa su kamaki kuma badake zanyi indai suka gano kika nan, rike shi tai sosai bata San ya saketa a yanzu,bai saketa ba har saida suka tafi suka daina ganin su, dagowa sultan yayi yana kallanta to ki sakeni baki San Allah ya hanaba, Da sauri Ta sake shi taja baya tana dan zaro ido murmushi yayi,kallanshi tai kayi hakuri rashin sanine kuma Allah Ma yasan da haka,.
Kallan yayi ya hade rai me Ya fito dake da wannan daran? Kame kame ta Fara, baa fada muku ba,a fitowa da daddare a wannan masarautar ba? Kinsan da ban fito shan ruwaba na ganki Ta sama ba da kina cikin matsala da saidai a sami gawar ki badai ke ba, Dan hawaye Ta Fara abu nake nema NE shiyasa Na fito fa, wannan abu kike nema da ba zaki iya hakura ba sai gobe iyeh ba tambayar ki nake ba kinmun shiru? Hawaye Ta Fara Dan Allah kadaina mun tambaya mana ni nasan yadda nakeji fa, kallan ta yayi sosai OK da kyau fitar mun a part, zaro ido tai tare da kallanshi inje akasheni, OK yanzu ya ME kike San in miki shiru tayi tana tunani, sai kuma Ta kalleshi ban San inda zani bafa, OK baki da zabin daya wuce ki fice kawai, ganin da gaske yake yasa Ta juya Tana hawaye Ta juya zata fice Ta kama handle din tana kallan shi KO zaice Ta zauna Amman Ya juya ma yaki ya juyo addua kawai Ta Fara zata fita yai saurin jawota har saida Ta dan buge dashi sannan taja baya,.