Sashe 31
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tuki sultan yake Amman gaba daya zuciyar shi nagun sultana karo karo yakan sakin murmushi, tare da alkawarin dole xaiwa habib tambaya yau Dan yaji ta bakinshi, ha karma Ya isa asihitin Bayan Ya duba marasa lafiya ya karasa office dinshi ya dauki abun Da zai dauka sannan ya nufi office din habib,turawa yayi tare da sallama,habib ya amsa da murmushi saman fuskarshi, kodai amarya ce Yau ta rike ka ne? Murmushi sultan kaidai bari aboki, to ai shikenan, zama yayi ya bashi hannu suka gaisa,hmmmmm aboki tambayar ka zanyi, OK Allah yasa na sani, gyara zama yayi zama ka sani saboda kaidin gwanine wajen harkar, gyara zama habib yayi OK ina ji, sign din sosai zaka fada mun, dariya habib yasa sosai,gyara zama sultan yayi yana kallan yadda yake ta mai dariya,saida yai Mai isarsa sannan ya kalli sultan din,ka gama sultan din ya fada? Eh na gama ya fada da dariya har lokacin, OK ina jinka, aboki kodai baiwar tayi babban kamu ne? Haba mana habib dan zaka fada mun abun duniya sai Kana jamun rai, OK yanzu yadda zaai ka fada mun Mai kake ji game da itta?ni kawai ka fada mun ya ake ji, OK zakaji kana San ka Sa mutun agaba kana kallah kwata kwata baka San kaga abun yama nesa dakai sannan zakaji zuciyarka na bugawa a duk lokacin Da kuka hadu haka dai yaita bashi labari yadda zaiji, shiru sultan yayi komai Da habib ya fada yana ji game da sultana kenan na kamu Da santa kenan? Ya fada a fili kwarai kuwa,kallan shi sultan yayi yakenan zanyi aboki? Dan Allah banda dariya kaba ba abun wasa bane, OK kasan yadda zakai kawai ka koya ma sanka ta hakene abun zaizo Ma da sauki, jijjaga kai sultan yayi zan gwada Da haka sukai sallama,.
Komawa dakin ajiyar sarki yayi dan daukan cemara din Da Ya sa saboda tun lokacin daya shigo jikinshi ya bashi akwai Wanda ya shiga hakan Yasa ya dauke su abbah ya fita dasu daga masarautar gaba daya sannan Yasa cemara Dan yaga wanda yake shigowa,cemaran kawai ya dauka ya fita da yake yau yasan ba abun Da zaa gani hakan yasa yaje Da yan fada Amman yace su tsaya a waje, yana fitowa yace su tafi yanasan zuwa bangarenshi zai hutane, har bangaren nashi suka rakashi kafin suka tafi,.
Yana zuwa ya dakko laptop yai joining Da laptop ya kunnan, sultan da sultana ya gani, haka ya zauna yai watching TV din sosai ya shiga rudani dama sultana ittace waccan sultana to taya hakan ya faru?amma yadda yaga abun sultan din bai gane me take nufiba,murmushi yayi finally nakawo karshen komai shikenan zan kawar Da komai Tashi daya ban damu Da insan taya ta zauna ba,turo kofan habib yayi Da sallama hakan yasa yai saurin rufe laptop din Dan ya lura Dan nashi ya canza kwana biyu ya rasa dalili, kallan shi Habib yayi me kake yi Dady? Ba komai lafiya?tabe baki yai Dady so nake aje a Sami mahaifan Zuwaira ayi maganar auren nan Baba duk canjinann Da kake gani wlh saboda in Sami martaba agun iyeyenta kuma wlh Santa nake, saboda ya matsu yace shikenan Zanyi magana Amman sai nan da sati daya, shikenan kawai yace sannan ya fita,.
Sultana kuwa bangaren mama taje,da sallama ta shiga,bayi suka amsa suna gaidata,dai dai lokacin mama taxo, gaida sultana tai ta amsa ba laifi sannan ta sanar mata gun Zuwaira tazo, mama ta sa aka kirata suka tafi baya danyin magana,.
By hajara Mami natty girl
[9/13, 9:57 PM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 74*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Fita wajen sukai, kallanta sultana tai yanzu Zuwaira ya kuke ciki Da Hafiz naga duk ya canza? Tabe baki Zuwaira tai nima ban saniba bafa, OK Amman zuwaira me yasa ba zaki soshiba maybe ta wannan hanyar sai kiga Allah ya shirya shi, jijjaga kai Zuwaira tai zan duba inga, murmushin jin dadi sultana tai Amman zanfi kowa jin dadi kinga shahada zakiyi ta haka sai kiga Allah ya shirya shi, Hmmmm kawai Zuwaira tace,yauwa Zuwaira plz ki fadawa Zulai tazo gobe bangaren momy zatayi magana Da itta, me Zatai mata kuma? Aikin Da nakeyi zata dauka OK kawai sultana tace sannan suka ci gaba Da hira kafin sukai sallama,.
Sarki Da yan aikin shi zaune gabanshi, inasan a sami baiwar Da zata je bangeren matar sultan kotasan yadda zatai tasa ta fice ku kuma ku kamata sannan ku kaimun ittq gun dana ajjiye wannan sarkin a nawa San zanso hakan ta faru Dan in kashe mahaifinta a gabanta Amman kuma in hakan bazai faruba inasan tasan yadda zatai tasa mata poising a abinci taci kawai ta mutu, jijja kai dayan yayi ranka ya Dade angama Amman abun Da kake so na farko shi zaa bi za,a San yadda zaai ta fito a kamata kawai, murmurshi yayi zanso hakan kuwa ya kasance, mikewa sukai suka fice,.
Yau Sultana fushi take da sultan KO yaki KO yaso ba zata kwana adakinshiba, wanka tai bayan tayi sallar isha kafin ta saka kayan baccinta ta kwanta tare da kashe wuta,.
Da sallama sultan ya shigo parlour tare da kallan parlour komai tsafa Amman ba kowa, sama yayi zuwa dakinshi, yai wanka sannan ya fito Dan zuwa yaga KO sultana ta sauka kasa, saida Ya sauka yaga bata nan, dakinta Ya koma Ya leka yaga wutan a kashe, hakan yasa ya koma yaci abincin sannan ya koma sama dakin sultana yai zaije Ya tasheta tazo suje su kwanta, sultana najinshi Amman tai shiru kunna fitilar yayi,hakam yasa Ta rufe ido Da sauri kusa Da itta yauna yana kallanta, Shafa kanta yayi yana kiran sunanta, sultana sultana,juyi tai irin tana baccinnan, ka barni plz yaya sultan kamanta abun Da kamun kenan,tai tsaki tare da juya baya, murmushi yayi Ya mike yaje gun fridge din dake dakin Ya dakko ruwa a ruba, ya bude ta kasan ido Tana ganin Da gaske zuba mata zaiyi hakan yasa Ta mike Tana kallan shi, yaya sultan me zakai hakan, ajjiyewa yai aina dauka ba zaki tashiba, ki taso muje mu kwanta, Dan tsaki taja ba inda zanje Yau a Dakina zan kwana hakama kullun kowa yai kwaciyarshi a dakin shi kallan ta kawai yake kawai burgeshi take da Tana Mai rashin kunyarma, murmushi yai naji zo muje in baki hakuri tunda fushi kike dani, tsaki taja tare da kwanta ta juya Mai baya, OK Ya fada tare da mikewa yaje Ya kashe wutan dakin Ya kulle kofa sannan ya dawo Ya hau gadon Ya kwanta, Da sauri sultana ta mike Tana kallan inda yake, yaya sultan me zakai hakan? Kwanciya zanyi mana naga dakin Matata tace ko banda laifi kuma KO? Niban yadda ba kawai kaje kayi kwanciyarka a dakinka,wlh anam zan gwana aiban Da laifi dan nayi hakan? Aa baka Da laifi Amman ni bari in sauka inbar maka kan gadon ta fada Tana shirin sauka yai saurin riko hannunta ta fada kanshi, sosai sultana ta tsorata dashi a yanzun meke damunshi kuma ta fada a zuciya, yaya sultan maye hakan plz ka Bari ta fada Tana shirin kwace kanta, juyar Da itta yayi Ya mayar Da itta Kasan ,sosai gabanta Ya Fara dukan hamshin hamshin me Yaya sultan yake shirin yi matane? A hankali Ya yara magana nace kiyi hakuri sultana KO zan biyaki abunki ko, sosai ta tsorata dashi hakan yasa tai saurin cewa na hakura plz ka Tashi yaya sultan babu kyau fa, babu kyau Dan na zauna Da Matata za muyi magana Mai mahimman ci kenan? Yaushe kuma na zama matar taka plz ka Tashi Yaya sultan, baice mata komai illah bata kiss dayai goshi sannan ya bata to both kumatunta sannan ya bata a haba sosai gaban sultana ke faduwa duk ta rasa yadda zatai gashi Ya hanata wucewa, plz yaya sultan....tun kafin ta karasa Ya Fara bata wasu kiss a lip Nata da yasa ta kasa yin komai sai runtse ido yai tare da dunkule hannu,saidai yai kissing Nata sosai sannan ya saketa Ya kwanta genta Sannan ya rada mata sweet dreams matar sultan, ittadai batace komaiba illah juyamai baya datai dan har lokacin bata jin bakinta normal gashi Ta kasa natsuwa, haka har bacci Ya dauketa inda sultan ya rungumeta,.
Kwata kwata yau sultan KO tashin darenma baiyiba
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 75*

Sarki zaune gaban su kawu sai dariya yake kamar wani mahaukaci, saida yai mai isarsa sannan ya Kalli abbahn sultana kasan wani abu?wlh na gano ta Na gano wacece yar taka kaga kuwa komai yazo karshe Ya fada yana dagamai gira, murmushin takaici Abbah yayi yanzu kan ka ganota yasa kake murna ka sani KO karshenkane yazo, hade rai yayi ai kawai karshen kune yazo badai nawaba Dan kuwa na da sati zan gama daku, ya fada Tare da mikewa Ya fice,.
Asubar fari sultana ta Fara Tashi kallan hannun sultan tai dake zagaye Da itta, kafin ta daga ido Tana kallan shi, jiya take tunowa tai saurin rufe ido me ya sami sultan kodai Ya Fara santa NE? Da sauri ta kawar Da zancen no kawai yana San yaudarata ne Da salanshi ta raya tare da shirin zare jikinta hakan Yasa sultan farkawa, Da sauri ta rufe ido dan yanzu kunyar shi kawai take yi inta tuna jiya tana zare Jikinta tai saurin ficewa daga dakin gaba daya Ma, murmushi sultan yayi kafin Ya fice daga dakin shima kasa sultana ta sauka, kallanta bayin sukai kamar batama haiyacinta, ganin suna kallan ta yasa ta koma dakinta, ganin baya nan yasa ta kulle kofan gaba daya ta shiga toilet ,.
Sultan kuwa wanka yayi kafin yai sallah,yahau shiri Dan yau Da safe zaije asibiti zaiyi wani aikine,. Yana gamawa Ya nufi dakin sultana, Da sallama Ya shiga, hakan yasa ta Mike da sauri daga gaban madubi duk ta baza kanta dan kuwa tajewa take zata gyara tayi wanka tasa kayanta kwalliyane kawai bataiba,.