Sashe 36
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karantawa sultan yayi Ya rubuta lafiya gobema zaku koma india har itta,.
OK kawai abbah yace sannan Ya rubutamai kawu shine wanda Ya rike sultana,.
Shidai sultan bai gane komaiba Ya dauka shakuwa yasa abbah ke kiran sultana da yarshi,.
Gun kawun yaje suka gaisa irin Ta kurame kafin Ya dauki hutunan su yai musu Saida safe,.
Gun sultana yaje lokacin mom Na toilet Ya zauna kusa do sultana gobe zakuje abroad ni kuma zan dauki fansarki wife Na miki alkawari, idonshi Ya sauka kan sarkar daya Sa mata dazu akan trolly din kusa Da gadonta Ya dauk yana kallah sai hawaye yana tuna sanda Ya Sa mata,.
Mom ce ta fito, aaa dama baka tafi gida ba? Mom anan zan kwana, tsaki taja Allah baka isa ba,duk yadda yai Amman mom taki dole Ya hakura,
Saida Ya bata kiss a goshi gaban momy sannan Ya tafi,.
Haka Ya karasa bangaren su jiki ba laka,..
Kallan marka yayi Da take tafiya a hankali akan stair kamar wata muna fuka ta takalmi a hannun, Cikin daga murya Ya furta keeeee, sosai ta razana har Tana zubar Da takalman hannunta ji take kamar ta saki futsari
By hajara Mami natty girl
[9/16, 11:32 PM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 83*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Karasawa gunta yai ranshi a daure, malama me kike anan gun? Bayan kowa Ya kama ganshi uban wama yace kisake dawowa wannan bangaren ban korekiba? Ranka Ya dade kayi hakuri wlh dama dakunan naga abude gashi ba kowa shine zan rufe, kallan ta yai kallan tsana babbace amma duk yaji ya tsaneta saboda abun datai, murmushin yai kafin Ya kalleta mun gode zaki iya tafiya malama,kasa tai na gode sosai, Tana kaiwa nan Ta fice,,.
Daknshi Ya shiga yai wanka Ya zauna abakin gado kawai tunanin ta inda zai bullo yake gobe su sultana zasu wuce zai San yadda zaiyi yaga Ya tunawa sarki asiri, wayarshi Ya dakko Ya kira habib, hello aboki plz ina San kasamun barrister da zai kareni a court,kara zan shigar I know Hafiz ne zaice zai Kare babanshi you know shima barrister ne babbama kuwa, OK angama aboki Da haka sukai sallama,.
Mikewa Sultan yai yaje dakin sultana, Ya zama dole IN nemo memory dinnan dan in samu abun kare kaina if not nine zam fadi daddy mugune yasan ta yadda yake tafiyar Da abunshi, dakin yahau dubawab iya Dubenshi bai ganiba saima gajiya dayai GA wata yunwa Da yake ji hakan yasa yaje dining yaci abinci sannan Ya koma daki yai alwala yai ta nafila yana rukawa sultana sauki Da uncle dinshi,haka yaita yi saida yaji ya fara gajiya sannan Ya hakura Ya kira mom KO sultana tai farka Amman ina Da haka sukai Sallama Ya kwanta,.
Hindu kuwa Da taji labari har ta fara shiri kan cewa tana San tazo taga lafiyar mahaifinta garin taimako zaije Ya kashe kanshi, Hashim ma yace tare xasuje, Da haka ta fara shiri,.
Washe gari asubar fari Bayan sultan yaje yai sallah yau bai tsayaba Ya nufi airport yai musu visa daga nan yaje Ya shigar Da kara, sannan Ya wuce asibiti lokacin har 9:00 tayi Da sallama Ya shiga, momy Ta amsa,.
Ina kwana mom? Lafiya qlau son mom ya jikin nata? Son gashi nan dai amma bata farka ba, you don't worry mom 11:00 zasu wuce Bari inje gun su uncle Ya ajjiye take away sannan Ya dauki nasu kawu, bayan sun gaisa Ya ajjiye musu yake sanar dasu cewa zasu tafi anjima Da haka sukai sallama ,.
Da sallama Ya koma, yauwa son ka zauna ina San zanje gida akwai abun Da zan dakko daga Nan zan tahu Da Zuwaira, OK mom saikin dawo, Da haka ta futa bayi Na biye Da itta,.
Zama kusa Da sultana sultan yayi Ya daura kanshi a kafadarta, wife ki sauri ki tashi plz I need you by my side I promise zan daukar miki fansa, sannan zan nuna miki yadda nake sanki wife Allah ya baki lafiya haka Ya zauna yana tai mata surutai ,.
Hindu kuwa 10:00 suka karaso dan flight suka bi, duk tabi ta damu taganta agaban babanta, suna zuwa tai bangaren shi danshi yana gida saboda ciwon is not wost, akwai doctor dake dubashi,. Hafiz da mama taga agunshi, nan Hashim ya gaidashi ana hakane, police suka karaso sukace akaisu GA sarki wazirine Ya kai su sannan yai sallama Da sarki,duk tare suka fito mama, Hashim Hafiz da Hindu sukabzauna Bayan sun gaisa,.
Mikawa Hafiz takarda sukai wannan takardar shigar Da karace, sultan Ya shigar Da mai martaba kara kan shi Ya harbi matar shi sultana sannan Ya buye sarki abdulsalam Na wasu shekaru, ka iya bakinka jami, I kasan Da wa kake magana kuwa cewar waziri, kallan sarki dpo yai kayi hakuri ranka Ya dade haka aikin namu yake sannan shari,a gobe zata Fara saboda yace baya bukatar a jata Da da yawa, zamu wuce, sannan suka tafi..
Hindu idonta ne Ya ciko Da kwallah yanzu abunda sultan zaiyi kenan tsanar har takai haka, Ya shigar Da mahaifinta daga taimako, murmushi kawai sarki yayi, kafin Ya daur KO tashi kuje ku duba matar tashi suna asibiti
By hajara Mami natty
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 84*

Hindu ce ta karba haba daddy kalli abun dayai mana sannan Kana cewa wai muje mu duba shi haba daddy, plz mana Hindu karkiji komai insha Allah komai zai daidai plz kuje, kallan hashim tai da duk jikinshi yai sanyj muje, mikewa Hafiz yayi nima zanje ina San zanyi magana Da sultan, Da haka suka fice,.
Dai dai zasi shiga mota momy Ta fito itta Da Zuwaira, kallan Hafiz Zuwaira tai da gani ranshi a bace yake, kome Ya bata mai rai kuma oho ta fada a ranta suka shiga motan su sannan sannan suma suka shiga tasu,.
Haka suka nufi asibitin, suna shiga dai dai lokacin habib yazu , kallan Zulai yayi uhmmm zaki tayamu daukan kaya,hade rai tayi hannuna na ciwo,eyya sai muje office na duba ki bata saurare shiba tabi Bayan su momy sukai ciki, Da sallama suka shiga hakan yasa sultan mikewa tare da kallan agogan hannun shi 10:30 yanzu zamu wuce, dai dai lokaci su Hindu suka shigo suka duba sultana, kallan sultan tai munga takarda mun gode gobe kuma xamu shiga court, murmushi yai mine da godiya,.
Kallan shi hafiz yayi maika tanada na shaida,?wannan kuma bai dameka ba cewar sultan, hmmmm wlh sultan kaban mamaki Ashe baka dauki daddy tamkar mahaifinka tunda har zaka iya shigar dashi Kara, taya zan dauki Wanda yake kukarin kashe mun mata as my father, inda ace yau daddy shiya kashe mun Baba bansan yadda zanyi acting ba da dakaina zan kasheshi inyaso nima a kasheni, gadan gadan Hafiz yai kanshi hakan yasa habib shiga tsakani, sultan ne yai magana banda Time dinka malam ka Bari sai naji Da lafiyar yata tukun, dai dai lokacin su abbah suka shigo Sun gama shiri, kallan Hindu da Hafiz yayi Ya sakar musu murmushi hakan Yasa sukai kasa dakai Dan Sun ganeshi,.
Haka suka wuce airport saida sukaga tafiyar su sannan sultan Da habib Da Zulai suka dawo, a hanya sultan ke fadawa habib su wuce gidansu kawai dan acan xai zauna bayasan komawa wannan masarautar amma su biya su sauke zulai haka kuwa akai suka sauketa sannan suka kama hanya ,.
Kallan shi habib yai aboki wannan barrister dinfa macece daga katsina zatazo nasan inajin yanzu Ma tazo, OK Kana ganin zata iya ko? Aa mai zai hana, OK Allah ya bamu sa,a ,.
Suna zuwa suka tadda tazo kuwa, harta huta a gun maman habib Da sallama suka shiga parlour suka amsa musu, mamin habib taiwa sultan wa,azin Ya kara hakuri saida suka huta kafin Ya zauna Da barrister dan tattau nawa,.
Sunana barrister zarah, habib was my friend so ya fada mun case dinka, Amman inasan ka fada mun abun Da ka sani gam da wannan abun,nan Ya sanar mata komai, Bayan Ta gama ji OK shikenan Amman karma tabbatar komai haka yake Dan banasan azo ana fadamun abunda ba haka ba, haka barrister, OK yanzu dai bamu Da shaida gashi ka shigar Da kara gobe Amman ba matsala zan duba inga, Da haka sukai sallama,.
Hafiz shima Bayan Ya gama abun Da yake yaje Ya Sami sarki,.
Daddy so nake ka fada mun gaskiyar yadda abunnan yake, a take daddy Ya hada karya Ya bawa Hafiz, ka tabbatar hakane daddy Ya daga kai alamar eh, mikewa yai Allah ya kaimu goben zamu hadu Da haka sukai sallama.,
By hajara Mami natty girl
[9/17, 12:02 PM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 85*

Washe gari
sarkine a dakinshi Ya dauki Waya Ya kira marka, bayan sun gaisa, wai Ya ake ciki kin Sami memory din? Dan bansan meye a cikiba kuma ina Da Bukatar Sani, tuba nake ranka ya Dade wlh ranar zuwa Yai Ya sameni ya kureni yanxuka bangaren a rufe yake Dan ba kowa a ciki, tsaki yai tare da kashe wayan, Da sallama Hafiz Ya shigo ban taba ganinshi a wannan shigar Ta barrister ba sosai yai kyau zanso Zuwaira taga yadda yai wannnan shigar, daddy ina kwana? Lafiya qlau Hafiz ka shirya kenan? Eh dad kasan 10:00 zamu shiga gashi lokaci yanzu Ya jaa ka shirya dad and dad plz ka fadi gaskiyar abun Da ka Sani bbanda fadan rashin gaskiya, OK kawai sarki yace yai sama abunshi, shi kuma Hafiz Ya fice,.
Sultan ne zaune akan gado baganshi laptop ce suna magana Da momy Ta video call,mom Ya jikin an fara bata kulawa KO? Eh son sunce nan da 2 days zata iya tashi su uncle dinka kuma akwai abun Da suke basu suna sha sance suma nan bada dadewa zasu dawo normal suma, OK allahamdullilah Allah ya basu lafiya ta amsa Da Ameen,.