Sashe 14
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
OK naji indai sultana ce zaka sotane? Da sauri ya Mike ya kalli mom haba mom indai ittace gara Na mutu Da Santa bazan auri baiwata ba haba ai koke saikimun fada, hade rai momy tai dajin zancenshi tai mai banza batace komaiba ,kallan ta yayi ganin ta hade rai, murmushi yayi tare da karasawa kusa Da itta, mom sorry indai Na bata miki raine, kallan shi tai sultan sau nawa zan fadama sultana Ya na dauketa Amman har ka dinga fadan haka a gabana, rike hannunta yayi sorry bazan karaba, juyar dakai tayi naji Amman zaka aureta yarinyar ce take ban tausayi wlh, mikewa yayi tare da hade rai momy kiyi hakuri Amman bazan iya auren wannan yarinyar ba zanje IN nemo wannan yarinyar ta yau ya fada tare da komawa ya zauna, kallan shi tai nikuwa bazan Bada gudun mawaba ina gani so zai kasheka, murmushi kawai yayi,.
Da sallama sultana ta shigo daki Da cooler a hannunta ta ajjiye sannan ta fita ta dakko sauran abun Da zata dakko, zukunnawa tayi ta zubawa momy sultan baice komaiba kawai dai yasan yana San ci Allah yasa momy ta tambayashi KO zaici, shareshi momy Tai Dan tasan dan nata akwai San dan wake Amman yanzu tana fushi dashi bazata mai maganaba ba, sultana nan Ma batai mai maganaba illlah zama datai a kusa Da momy tana Dan sanna mata kafa, wayan kusa Da itta momy ta dauka ta mikawa sultana, dubamin wannan wayan lafiyar nake San ka duba, karbar wayan yayi wannan wayan daya taba shiyowa momy ce sanda yaje India bata taba amfani Da itta ba, karba yayi yana murmushi yau kuma San wannan wayance ta tashi yau aka Tuna da itta? Kallan shi tai ba surutu nace kaimun ba, murmushi yayi tare da kanna wayan yai dube duben shi sannan, kashe Kallan wayan yayi komai normal amma sim NE kawai babu, OK tace tare da kallan sultana, jeki karban waccan wayan!mikewa sultana tai ta karasa gunshi tare da zukunnawa ta mika hannu, baice komaiba yazo mika mata idonshi ya sauka kan zanen dake hannunta,kalln zanen yake sosai duk Da yayi dishi dishi
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 33*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
```indicated to maman shukrah aunty ummi```
Kallan shi tai kafin ta kalli hannun Nata da sauri tai niyar daukewa yayi saurin riko hannun tare da daura mata wayan a tafin hannunta Amman bai sake hannunba, kallan shi momy tai tare da fadin maye haka? Kallan sultana yai suka hada ido tai saurin dauke ido gabanta na dukan Tara Tara sakin hannun yayi Ya jin gina jikin kujeran tare da lunshe ido wace sultana me tazo yi wannan masarautar wannan zanen hannun Nata ai MASARATAR MUCE ya fada a hankali,.
Mikawa sultana tai ta kaiwa momy wayan bata karba sai Kallan sultan datai son ka shirya gobe kafin ka kita aiki ka sauketa tasai sim kama siya mata sai kasa ta a texi ta dawo gida, Da sauri sultan ya kalleta Da mamaki bai gama mamakinba taji tace sultana wayarkice Na baki kyauta, sakin baki sultana tai tana kallan momy sai hawaye duk na farin ciki wannan wayan duk itta momy zataba, daura kanta a cinyar momy tai tare da fadin na gode momy Allah ya saka a rayuwa bansan Dame zan saka mikiba, murnushi momy tai batace komaiba, mikewa sultan yayi ya fice ba tare da yace komaiba, momy ta bishi Da tabe baki,.
Part dinshi ya nufa kawai yai kwanciyar shi,.
Sultana kuwa tsabar murna KO bangaren shi ba ta kallah ba Tana gun momy suna hira tana ta murnar Waya bata San indai su Zuwaira suka gani me zasu ce mata ba,.
Sai wajen magariba ta nufi dakinsu Da sallama ta shiga lokacin kuwa duk Sun dawo, zama tayi tare da fadin washhhh ta dakko wayan tare da mika musu, karba Zulai tai tana juyawa Zuwaira kuwa ta wani kafeta Da ido alamar karin bayani take so, murnushi sultana tai, uwar gidana ce taban kyauta, duk suka zaro ido suna kallanta murmushi baku yadda ba? Mum isah ai nasan zata iya baki cewar Zuwaira inama nace nake aiki agunta Amman fa karkice wai ina miki bakin cikine, batace komaiba sai murmushi take,.
1:00am wato cikin dare a hankali aka tura kofar dakin su sultana ta, sultana da tun dazu ta kasa bacci tana daukin Waya jin zaa turo yasa tai saurin tura wayan a karkashin pillow,.
Marka ce baiwar dake kula dasu kallan su tai duk ta haska su Da touch tana kallan su kafin ta sauke ajiyar zuciya tare da fadin duk bacci suke, bude kofan tai wasu mata suka shigo duk ta kasan ido sultana ke wannan kallan idon Allah, ...Tana gani suka saka mata wani abu a handkerchief sannan suka dauketa suka fice marka ta rufe kofa, Da sauri sultana Ta Mike tasa ta kallimi tare da daukan Dan kwali ta rufe fuska, ta dauki wayan ta, tabi bayansu,.
Suna yi suna juyowa Da taga alamar zasu ganta saita buye ,haka taita binsu har suka shiga wani bangare daban itta batasan bagaren wayeba tunda bata taba zuwaba,.
Da sauri ta shiga ta buye abayan wani daki, ajjiye Zuwaira sukai a kujeran parlor kafin suka fita,.
A hankali ta Sami gun buya Tana leke, Hafiz taga ya sakko tabbas ta ganeshi, sakkowa yayi ya tsaya ta Bayan kujeran Da Zuwaira take kafin ya saki murmushi, Ya dawo ya zauna kusa Da itta, kawai kallanta yake wai Da gaske itta yakeso wannan San kuwa bawai yaji yana San bata ta bane as santa yake Da aure,.
Da sauri sultana taja baya ta dakko wayanta ya zama dole ta fara aikinta yanzu video record zatai Da kyar ta binciko video sannan ta Fara,
Fridge yake ya dakko ruwa a garka ya na zuwa ya bude tare da yayyafawa Zuwaira, a hankali ta fara motsi kafin ta bude ido tun Tana kallo dishi dishi har idonta ya bude Da sauri ta mike tare da tsala ihu Hafiz yai saurin rufe mata baki,.
Sultana garin ta gyara, wayanta ta buge glass din dake bayanta
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 34*

Dasauri tadanja baya tare da toshe baki tana zaro ido, kallan gun Hafiz yayi duk yadda akai akwai Wanda yake gun Dan haka kawai abun bazai fadi ba, kallan Zuwaira yayi ya bata wata uwar harara, duk ta tsure sai zaro ido take Dan a iya saninta itta ba anan take ba to me ya kawo ta nan, sakinta yayi kafin ya nufi gun da yaji karan, Da kyar sultana ta samu ta Sani kofa idonta ya sauka kan sarkan dake gefe Na stone kuma manya a hankali tasa hannu ta dakko sannan ta fara kokarin tsinkawa Da kar ta samu ta tsina ta rike a hannu tana adduar Allah yasa wannan abun Da take shirin yi yayi aiki saida ta tabbatar Da Ya kusa zuwa gunta kafin ta juya ba shiri ta zubar Da stones din, zuciya daya yake tafiya kawai sai jinshi yayi yasha kasa hakan Yasa yayi lass tare da fadin washhhhh yana runtse ido Da gudu sultana ta kwasa ta fice Hafiz yabi bayanta Da kallo koma waye yasan masu gadinshi zasu kamo Mai shi ya fada yaci gaba Da abun Da yake ji a jikinshi,.
Kallan shi Zuwaira tai a ranta Tana fadin Allah ya kara, ganin Ya kasa mikewa Yasa ta Tashi tazo ta kalleshi ta duka tsaki har zata wuce sai kuma ta dawo Tare da fadin ka fadawa dogaranka su barni na wuce, hararar ta yayi bama tayi tunanin taimaka maiba Tana Mai wani zance, Da kyar ya samu ya dago, kallan ta yayi magana nake San muyi dake ya fada tare da mikewa Da kyar, wacce irin maganace wannan Da zaka wani dakko ni daga makwancina ka kawoni nan AI wannan iskancine,.
Kalkanta yayi kafin ya saki wani murmushi ya karasa kan kujera ya xauna, zo ki zauna za muyi magana, banza ta Mai batace komai ba ,ta tsaya tana kallan idon Allah ,kallan ta yayi ganin taki zuwa yasa Ya dauki remote tare da kunna Tv ,ganin Ya kunna TV MA Yasa ta karasa ta zauna acan gefe dashi,. Kallan ta yayi bansan ya akai kawai naji daban akanki ba na kasance a wannan masarautar muddin naga Ya Mace tamun babu ruwana Da wata matsala sawa nake a kamomin itta kawai inyi yadda naga dama Da itta, sosai jikin Zuwaira Ya dau rawa, yaci gaba amm bansan dalilin Da Yasa ke naji bazan iya miki hakan ba kawai naji ina sanki Da aurene, a dan razane ta kalleshi ya daga mata gira Amman ba dole indai baki sona sai IN miki yadda nakewa sauran ba wata matsala bane,.
Dan Allah kayi hakuri ni wlh...... Sai kuma tayi shiru tabe baki yayi bawai sanki nake ba aa kawai inaa sanki Da aure ne karki wani damu Na baki time kije kiyi tunani ni kuma ina nan ina jiranki, mikewa yayi tai saurin mikewa ittama to Kasa a maidani gun kwanan plz, murmushi yayi aike Da fita anan sai gobe saboda ana mutuwa duk wanda Ya fita awannna lokacin kinga kuma ina sanki a raye feel free ki kwana anan ba abun Da zan miki Ya fada yana daga hannu amma fa wannan maganar ta zama sirrin tsakanin mu,.
Da sauri ta gada kai, murmushi yayi good, wani Daki Ya nuna mata zaki iya kwana anan, Da sauri ta daga kai tare da yin gaba ta bude dakin tasa lock Ta ciki, haka kai Da gwiwa tayi Tana kuka,.
Sultana kuwa Da gudu Ta fice, ganin ana gadin gun Yasa ta tsaya tana mai Da nunfashi kafin ta karasa a hankali Tana tafiya basuce mata komaiba Dan duk a xacensu wadda Hafiz Yasa aka dakko Mai ce, Tana fita daga bagaren ta sauke ajiyar zuciya,.