Sashe 39
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafiya suke a mota ba Wanda yake cewa kala,kawai sukaji motan su na kara Irin na faci hakan yasa habib dake tuki tsayawa suka fito motan yayi faci ya fada tare da dafe kai, gashi gun ba wasu mutane sosai, fitowa sukai shida Sultan inda aka bar Zarah da marka amota, Bayan motan ya zaga ya dakko wata tayan suka Fara cire waccan,.
Mutanen sarki dake can nesa suna zaune Sun saida bindigarsu kawai fitowar marka sukw jira su gama Da itta Amman bata fitoba, saida su habib suka saka dayan tayar suna daurewa Zarah ta cewa marka su fito saboda zafi hakan kuwa akai,.aikuwa nan danan suka kara saita bindigar, sultan daya dago idonshi ya sauka kansu Da suke shirin sakin bullet din Da, sauri Ya karasa gun su yai kasadasu saijin karar bindiga sukai, ahakan ya bude musu mota suka shige sannan suma suka shiga, duk yadda motanen sukai basu samesu ba Amman suka yanke hukuncin zasu cewa sarki sun gama Da itta haka kuwa akai suka fadamai sannan hankalin shi ya kwanta
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 90*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Dedicated to Miss Salsabila ml naruwa gumel (my partne)
This page is for you,FATIMA MUHAMMAD MIKA,IL& FATIMA MUHAMMAD SANI HADEJIA
Haka suka karasa gidan sosai hankalin marka ya tashi Dan itta bata taba jin karar bindiga ba, wani daki Sultan Ya sata tare da kallan ta ko kifadi gaskiya gobe KO karki fada ya rage miki dan dole gobe asirinku zai tunu sannan kuma gashi nan nasan shi zaisa a kasheki saboda kar ki fadi gaskiya ki zauna kiyi tunani ya kaiwa nan ya rufe kofan Da key sannan Ya fice, sosai ranta ya baci dama shine yasa a kasheta, shikena su kasa zata gani,.
Yau sakoko Sultan yake, haka yai komai, kallan shi habib yai aboki you look Some how kayi hakuri komai yazo karshe ai kayi Ta addau zamuyi winning by the name of Allah, kasawa ranka ruwan sanyi kodan lafiyar ka, hmmm habib dama daddy ne ya kashe mun abbah me yasa banyi tunaniba amma gaskiya ni banzane badan sultana tazo wannan masarautar ba kenan haka zan zauna yaci bulus kenen, Ya fada tare da hawaye a face dinshi,da kyar habib ya lallabashi yai shiru, sannan Ya kwanta yau kwata kwata bayajin zai iya wayama Da sultana din,. Ittama kuma acan Tana xaune tana jiran kiranshi Amman shiru hakan yasa tai addua Allah yasa lafiya Dan har yanzu bata Fara tashiba,.
Sarki kuwa jinshi yake on top tunda ance mai an kashe marka aiba komai hakanma yayi, Da haka ya kwanta babu KO dar a tare dashi (eyya daddy yazo karshe )
*washe gari*
Yau da sassafe Sultan Ya Tashi yai wanka yama riga habib Tashi, sanda habib ya tashi lokacin harya fito daga toilet, kallan shi habib yai aa kaga yau wani dadi akeji kenan har an rigani shiryawa kenan? Murmushi yai ka tashi karma shirya plz, mikewa habib yai yaje ya yai wanka Tare suka fito, dinning kamar kullun har Zarah tayi break su kawai take jira
Haka suka gama suka kama hanya ba tare da bata lokaciba suka shiga karar,.
Bayan anyi bayane bayane ne, alkali Ya kalli, Zarah KO mai kare Wanda ake kara tana Da abun Da zata fada KO kuma Wanda yake Kare wanka ake kara, nan Hafiz yace baida shi,zarah Ta Mike tare da ficewa,. Ta kalli alkali,inasan koto taban dama IN nuna shaidata Ta farko, aka bata dama, nan ta kira marka sosai hakalin sarki ya tashi, kallan marka tai zaki iya fada mana abun Da kika Sani, nan Ta fadi abun Data sani sannan, ta koma Ta zauna, kallan alkali Zarah, nasan court zata iya cewa mun siyi wannabe matarne tunda Da farko ga abun Da tace Amman shaidar tawa bata tsaya anan ba, Ta karbi laptop ta bayar ka juna a TV sannan aka nuno sultana Data Sa Hijab nan Zarah tai Mata tambaya sultana Ta fadi komai Da yadda akai Ta fice sanda Marka Ta kirata, kallan alkali Zarah tai nasan abokin aikina zai iya cewa hada baki mukai Da itta sultana Amman ina Da wata shidar nan taba Da record din Da sultan yai jiya ga marka,wani murmshi Zarah tai saki ta Kalli sarki nasan Mai martaba zai iya cewa muryarshi muka kwaikwaya amma ina Da wata shidar nan Ta bada video din aka,juna kowa ya gani sarki gabnshi yahau rawa inda Yan sanda suka zagaye gunda yake zaune saboda tsaro
by hajara Mami natty girl
[9/20, 8:40 AM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 91*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Sarki yai tsuru tsuru kamar ba sarkin Da aka saniba, kallan shi mutane suke suna kus kus inda alkali yai kasa dakai yana rubuce rubuce, Sannan Ya buga Dest alamar ai shiru nan kuwa gun yai tsif daga Hindu har Hafiz sunyi shiru jikinsu yayi sanyi kamar basuba abun yazo musu a un expected,nan alkali Ya bukaci ganin sarki a stage haka yahau abun duniya yamai yawa duk kunya Ta kamashi, kallan shi alkali yai kaga abun aka nuna shaida kuma a iya bincike mun gano gaskiyane, saboda haka mu yanke maka hukunci, kallan court yayi court ta yanmai hukun ci dai dai abun dayai a tsarin wannan court din duk Wanda yai kisa hukuncinshi kisa to Amman shi yayi kisa sannan Ya rufe mutun Na shekaru saboda haka court ta yanke mai hukuncin kisa wani sati sannan kafin satin Yazo za,a hukuntashi Da hukunci mafi tsauri yana fadan haka ya Mike inda police suka wa sarki ankwa sannan suka tsaya abayanshi,alkali yana ficewa aka Fara surutai inda police suka saka sarki gaba, Hindu kawai ficewa tai bata San ganin daddy Nata, gun Motansu Ta tsaya kuka kawai take bata San haka mahaifin Nata yakeba, Hafiz ne ya karasa kusa Da daddy din yana kallan shi, daddy Da gaske hakane abun Da na gani kuma naji? Shiru yai kansa kasa hakan ya tabbatarwa Da Hafiz gaskiyane, da sauri ya fice saboda hawayen Da yaji yana San zubuwa, gun Hindu yaje ya tsaya wadda take tsaye itta daya Hashim kuwa har ya tafi ranshi ya baci ashe haka surukinshi yake bai saniba duk sai yaji yana daya sanin aurenta dayai,kallan Hafiz tai Yaya kagafa Hashim fushi yake dani yama tafiyarshi wlh yaki kulani, rumgumeta yai yana lallashinta, haka sunaji suna gani aka wuce Da daddy dinsu, Hafiz ganin Zarah ta fito yasashi saka Hindu a mota ya nufi gun,.
Da murmushin yake yake kallanta, congrats gaskiya na gingina miki Na gode sosai. Kallan sultan yayi duk sai idonshi ya kawo kwalla bazai iya Kallan sultan ba kunyarshi yakeji yanzu hakan yasa Ya juya kawai, sultan Ya bishi Da kallo KO daya bayajin haushinshi tunda bashi yamai laifiba Tashi daya yaji tausayinshi shida Hindu yanzu basu Da uba, mama kuwa tunda taji abun daya faru zuciyarta ke mata soya Tana mota a zauna itta tasan yadda take ji,.
Sanda Hafiz Ya shiga motan yaga halin Da take ciki Dan har hawaye take sosai hankalinshi ya tashi muje asibiti kawai yace mata ba musu kuwa suka nufi asibitin,.
Suna zuwa gida Zarah ta Fara shirin tafiya Dan yau tace xata koma, bayan Ta gama Ta fito parlour, har kin shirya cewar sultan? Eh yanzu mukai magana Da mamana zan wuce, shida habib suka rakata Dan amotanta zata wuce, sosai suka mata sallama hakama Maman habib Ta hada mata goma Ta arziki,.
Bayan sun koma Sultan Ya kira mom tan take sanarmai su abbahma fa Sun dade Da samun sauki kawai boyemai tai sannan tace gobe zasu dawo anbada feedback a gama Da result din sultana din Sun dawo dasu Nigeria kan cewa a cigaba Da kula Da itta a asibitin Nigeria din, sosai yai murna gobe zasu dawo Amman yaso ace yaje can sudan huta shida sultana dinshi acan .
Mama kuwa Da sukeje asibitin sai abun daya karu dan kuwa nafashinta sai Sama yake yaki tsayawa hakan yasa hankalin Hafiz Tashi duk ya rasa meke Mai dadi ,abun duniya ya taru yamai yawa Da wanne xaiji, doctor ne ya fito ya kalli Hafiz Da fuskar tausayi,kaje mun samu mudan dai daita mata Amman wlh tana under wani condition, baigama jin Abun Da doctor zaiceba ya wuce ciki shida Hindu ,mikawa Hindu hannu mama tai taje Ta zauna kusa Da itta hakama Hafiz Ya zauna Ta dayan bangaren, a hankali Ta Fara magana,kunga abun Da mahaifinku ya jawo muku kenan, yanzu ya jawo muku bakin jini yanzu kuwa zai gujeku Amman kuyi hakuri komai dan lokacine bansan ya akai har mahaifinku yai wannan abunba baiyi tunanin irin wannan ranarba, gashi Ya jawo mana rashin martaba a idon mutane, Amman kuyi hakuri ninasa karshena yazo, jin hakan yasa Hindi kara fashewa Da kuka nikam dai Na yafewa mahaifinku, nasan dai yau zan tafi, kuka sosai Hindu take inda Hafiz Ya juyar Da kai zuciyarshi Na tafasa, jin shirun momy yai yawa yasa Ya kalleta bakinta mutsi yake a hankali hakan yasa yakara kunneshi, fada Mai take Ya nemar mama yafiya a gun sultan, Sannan Ta Fara salati nan tace GA garinku nan, m
Managed kafin anjima
By hajara Mami natty girl
[9/21, 1:46 PM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 92*