← Book details Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 43

Sashe 12

Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Direct bangaren momy taje Da sallama ta shiga dakin ganin momy na addua yasa Ta wuce toilet tare da fara wanke mata toilet sai da ta gama sannan ta fito kallan momy tai dake addua Ta daga hannu sama, hakan yasa Ta zauna kusa Da momy sukai adduar tare sannan suka shafa, kallan momy tai da murmushi ina kwana momy? Shafa kanta momy tai kin tashi lafiya? Murmushi kawai tai, ta mike taci gaba Da aikinta, saida Ta gama, kallan momy tai,momy zanje parlour inyi aiki, OK zo ki zauna za muyi magana, tam tace tare da zama,.
Nadai San kina Da labarin yau zaai party Hindu kuma ance zaku iya saka KO wanne kaya? A wannan masarautar indai irin haka Ta faru To har bayi ma kwalliya suke sha, balle ke kuma Da kin kusa zama Ya Dan nan ba dadewaba zan kaiki gun sarki in fada Mai ina sanki kuma nasan bazai mun musu ba saboda haka ki shirya,shiru sultana tai itta gaskiya bata San su gane ko itta wace Amman ba yadda Ta iya tunda momy ta bukaci haka, mika mata wata leda momy tai ga wannan kayan shi zakisa, karba sultana tai ta bude wata milk doguwar rigace Da ratsin brown sai stone a KO ina kallan kayan tai kafin ta Kalli Momy ranki ya dade, da sauri momy ta rufe mata baki bana San magana kawai ki karba sannan ki taba ganin inda Ya take cewa Maman ranta ya Dade? Murmushi sultana tai momy ma tayi Na gode momy ta fada Tana murmushi, ba komai kawai abu daya zaki mun kisha kwalliya kema an mark you banda rufe fuska dariya sultana tai tare da ajjiye kayan momy zan dawo in dauka anjima Ta fada tare da ficewa,.

Da kallo momy Ta bita zataso ace matar sultan sultana ce Amman tasan wannan abu Mai wuyane kuwa ,.

Da murmushi Yau take aiki kawai Ta tsinci kanta Da murnusa War, morphing take abunta duk hankalinta baya jikinta kawai Tana tuna kawu Da Nafisa ne har sultan yai sallama ya shigo bata saniba, tsayawa yayi abayanta Ya kallan yadda take aikin komai a nutse shidai zaiso ganin wannan fuskar kuma Yau dinnan KO taki KO taso yanzu Ma kuwa, zuciya daya sultana ta dago, kawai taga mutun a gabanta hakan yasa Ta tsorata garin yin baya santsi Ya kusa dibarta Amman yai saurin rikota tare da jin ginar Da itta a chest nashi, sosai gabanta ke faduwa Dan ta kawo kawai tasha kasa tasan ba karamin ciwo zata jiba ,saida tadan dauki second sannan hankalinta ya dawo ta daga kai tana kallanshi Da sauri taja baya Amman Ya kara rikota, a dan tsorace Ta kalleshi Tana san kwace kanta ranka ya Dade Maye haka, tabe baki yayi ba komai kawai danna taimaka miki shiyasa kika samu baki shi kenan Na taimaka miki Amman nima ki taimakan sannan karfa ki kawo komai a ranki, a Dan tsorace take kallan shi, OK naji to sakeni nacema ba kyau wannan abun kadaina tabani, murmushi yai mata, sorry 5m zaki ban, plz ta fada Tana kokarin kwacewa Amman yaki sakinta, a hankali ya Fara magana kawai fuskarki zan gani shikenan saina sake ki,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 29*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```
A Dan tsorace Ta kalleshi Ta Fara zancen zuci dama Da gani sultan baiyi halin mamanshi ba Da gani Dan iskane yanzu ya zatai, jin ya riko dankwalinta daga kasa yana shirin dagawa yasa tai saurin rikewa, kanawa Allah ka bari nace banaso KO ana dole ne, aa ba,a dole Amman Yau zaa Fara kuma a kanki dan bazai yuyuba ace ina zaune Da wadda ban taba ganin idonta ba, ganin bata Da yadda zatai yasa tai shiru kawai tare da sakin hannun nashi, murmushin nasara yayi ya kalleta yadda Ta wani rufe ido, tashi daya kuma yaji ya tsani kanshi wai baiwarshi yakewa haka Da sauri ya saketa yaja baya tare da juya mata baya ,ajiyar zuciya Ta sauke Ta gode Allah Amman da gani yau ba sultan bane wannan, kallanshi tai Ya wani juya baya tabe baki tai tare da hararar shi Ta taho zata wuce shima ya juyo zaiyi sama sukai gware, kallan ta yayi sannan ya koma dayan bangaren suka sake gwaren kafin suka kalli juna, jin wani iri yasa sultana tai saurin dauke kai Ta raba Ta wuce abunta ,ajiyar zuciya ya sauke tare da baza kanshi what wrong with me ne?yai sama abunshi da sallama ya shiga dakin momy ya gaidata Ta amsa cikin kulawa,.

Son nasan kasan Da party hundu yau kuma inasan kaje Dan nasan halinka, kallanta yayi kafin ya tabe baki momy ina Da aikine yau dinnan Da yawa wlh, eh dama party ai sai Bayan la, asar saboda haka baka Da mafita, shiru yayi kawai KO shiyasa Hindu take ta jiranshi so take ta sanar mai kenan, uhmmm kawai yace suna hira Da momy Hindu ta kira bai dagaba har ta katse, har uku tana kiranshi baya dagawa,kallanshi momy tai tare da harara babu kyau dai mutun yana Sanka kana mai wulakanci, aa momy ba haka bane wlh yarinyar akwai takura Amman wlh bana santa itta kuma duk tabi Ta damen, kallan shi momy tai to aiba haka ake rabuwa Da mutunba saika bita a hankali babu kyaufa wulakanci, dai dai lokacin Hindu ta kara kallanshi tai oya daga,.

Mekewa yayi bari inje parlour in amsa Ya fada tare da fucewa, yana fita yaga sultana da sauri ya karasa Ya mika mata wayan kallanshi tai ta kalli wayan, karbi ya fada karbata tayi taga hindu Ta kalleshi kice bana kusa koma meye Ta fada miki zaki fada mun, kallanshi tai Ya harareta ,taro baki tai tare da dagawa tun kafin tai magana Hindu ta Fara, haba yaya tun yaushe nake kiranka kodan kaga nafi damuwa dakai shiyasa kake mun rashin mutunci haba yaya abun Da kake baka kyautawa, shiru sultana Tai duk sai taji tausayin hindu, a hankali Ta Fara magana bata kusa, runtse ido Hindu tai batasan tana kiranshi sultana Na dagawa, wayace to ki daukarmai wayan ba gani a part dinshiba baya nan wato sacewa kikai KO? Aa a bangaren momy yake to ya fitane shiyasa, kashewa Hindu tai tare da yin wulli Da wayar sannan kuma Ta dauka Ta tura mai message na party,.

Mikamai wayan sultana tai Tana kallan shi,thanks yace tare da karba ya wuce,.
Haka sultana tai gama komai. Lokacin Da taje sultan ya tafi aiki hakan yasa batai breakfast ba,.
Da LA, asar taje dakin momy ta karbe kayan sannan ta nufi dakin su,su Zuwaira sunsha mamaki sannan suka dakko kayansu Wanda sukasan yana Da kyau sannan suka sa sultana Na kwancewa wai itta bacci zatai anjima zataje hakan yasa sukai gaba kawai, saida tai baccinta sannan ta Mike ta Fara shiri,.

Sultan dake gaban madubi yana shiri sai tsaki yake ja duk An cika mai kunne wlh da momy zaije ya kara jan tsaki sannan ya fesa turare ya fito,.

Kallan dankwalin hannunta sultana tai ta kasa daurawa Dan head ne, ga gashinta Ta rasa ribom dinta, tsaki taja tare da fitowa Ta karbo wani agun zuwaira yau bata rufe fuskarba bama
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 30*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```
Da sauri take tafiya burinta kawai Ta hadu Da Zuwaira, sultan dake tafiya yana danna wayarshi, sai tsaki yake a akai akai, idonshine ya sauka a kanta Da take ta sauri shidai baiga fuskarba gashin kawai ya gani, zaro ido yayi tare da murza ido wannan gashin a irin na Yan India yake gani Amman yau gashi yaga wata Da irinshi hanya ba aljanu bane ya fada yana Dan kara sauri Ya matsu yaga wace,. Sultana kuwa sauri take kamar zata tashi sama ganin kamar saurin yaki mata yasa Ta kara Da gudu, ohhh god ya fada ganin tayi gudu shi kuwa Da girmanshi bazaiyi guduba ina,tsaki kawai yayi yana tafiya abunshi,.

Tana zuwa Ta riko hannun Zuwaira sukaja baya kallanta Zuwaira tai kaii Amman wlh kin yi kyau sosai, murmushi tai tare da fadin nagode ,ribom daya zakiban tabe fuska Zuwaira tai kawai dai kice so kike in bata daurina, sorry mana Ta fada tare da hade hnnun gu daya, to yana iya Da samarin kakana tunda sunce ni suke so, wani gu suka rabe Ta ciro ribom din guda daya Ta Sa mata sannan tamai Da daurin Ta, kawo In daura miki Ta fada tare da karba Ta daure mata gashin Nata sannan ta daura mata Dan kwali,kallanta sultana tai ni bazan iya zuwaba kawai ki tafi sakin baki Zuwaira tai Tana kallanta akan wanne dalili ba zaki iya zuwaba? Ban sababa Ta fada tare kallan jikinta tsaki Zuwaira taja tare da tafiyarta Tana ta masifa mutun sai ustazancin banza Na karya,.
Party na tafiya dai dai, musamman doctor ibrahim ya kawowa Hindu babban gift abokin sultan ne dake balain santa Amman itta ina baya gabanta ne itta kawai sultan,.
Chapter 12 · 0% Book details