← Book details Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 43

Sashe 42

Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

8:30 dai dai Ya dawo gidan Tana jin sallamarshi Ta Mike ta nufi inda yake Ta rumgumeshi tare da fadin sannu Da zuwa,shima Ya runguneta tare da fadin sannu Da gida,sakinshi tai muje kai wanka sannan kazo kaci abinci babu musu yabi bayanta suka nufi dakinshi, Ta taimaka Mai yai wanka sannan Ta ba shi gu Dan shiryawa,.
A parlour Ya sameta Ya sakko yana zuba kamshi, Kallanshi tai kayi kyau Yaya sultan saura kaci abinci kuma, Ya zauna a dining ta zuba mai abinci Saidayaci you koshi sannan Ya cika plate Ya saka a gaba saida Ta cinye,.

Suka koma parlour suna kallo har wajen 10:00 sannan sultana tai dakinta wai bacci take ji shima Ya kashe kayan kallo, suka nufi daki kowa yai nasa dakin, wanka sultan Ya Fara yi Ya shirya hakama sultana Tana shirin kwanciya text dinshi Ya shigo wayarta, kizo ina San ganinki kawai Ta gani murmushi tai Dan dama ba zata iya kwanciya Baba sultan dinta a kusa Da itta ba hakan yasa Ta saka hijab Ta nufi dakin nashi,.
Parlor din babu kowa hakan yasa tai sama zuwa dakinshi Da sallama Ta shiga dakin duhu, Yaya sultan Ta kira sunanshi Tana tafiya, rungumeta yayi Ta baya tare da fadin gani Matata sultana sannan kuma kanwa a guna, murmushi tai tare da juyawa Tana kallan shi, gani yaya mezaka fada mun kake kirana?

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 97*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Kawai ina San ganin Matata a kusa danine shi yasa, Hmmmm kawai tace Dan ta gane inda Ya dusa, daukan Ta yai yakainta kan gadon kafin Ya kalleta sultana ina Da bukatar kine Amman saida amincewar Ki. Duk Da kirjinta Na duka hakan Ta dake batace Mai komai itta yau tayi alkawarin farantawa mijinta, kin amince kenan tunda kinyi shiru ko sultana. Nanma shiru murmushi yayi kafin Ya fara kissing Nata duk tabi Ta rikirkice (to dai kunsan ni daga haka bana kara gaba dukda nasan nafisah isah Da yahanasu sunanan sun zuba ido to Amman fa saidai kumin sorry)saida yai romancing nata sosai har itta Ta fice hauyacinta kafin kuma Ya Fara shirin maida sultana dinshi babbar mace a wannan rana wato cikakkiyar matar aure, ganin hakan yasana jawooo kunsan sauram wato na jawo kofa duk nafi na jana karmu fice Amman Saida nafi karfinta muka fice bama mu zauna a gidanba masauarautar muka Bari gaba daya,.

Wannan dare Hafiz yayishi cikim jin dadi tunda Zuwaira abar sanshi Ta amince dashi maiyafi ranta, Hindu kuwa ittama kamar yadda Hashim baya kirant hakama ittama bata kira tunda ba abunda tarasa gun Abbah dinsu wato babaga sultana,.

Yau daga sultan har sultana din saida suka makara sai wajen Bayan asuba sannan sultan Ya Tashi Da adduar Tashi daga bacci maizaiba sultana tukucin Abun Data Mai sosai yaji yana kara San matarshi, baccinta take da gani na wuyane, kiss Ya bata sannan Ya Tashi yaje toilet yai wanka sannan yai sallah Ya koma Ya hada mata Nata ruwan,.
Kusa Da itta Ya zauna taya zai fara tashinta badan sallahba barinta zaiyi tasha bacccinta inama anayiwa wani Sallah Da ba abun dazai hanshi yi mata Tata. Dai dai kunnenta Ya Fara kiran sunanta a hankali. Haka har ta fara motsawa kafin Ta bude ido Ta sauke akanshi, Da sauri Ta rufe ido tuna jiya yadda sultana ya koma mata kamar bashiba harda mata kuka, murmusui yai Dan yasan wai kunyar shi take ji, bai tsaya biye mataba Ya dauketa Ya kaita Toilet Da taimakonshi tai wanka sannan Ta fito Ya shinfida mata sallaya tai sallah saida tai azkar dinta tai komai sannan Ya maida kan gadon shima Ya kwanta kusa Da itta, a hankali Ya furta thanks habibti ina sanki Da yawafa, murmushi inaso Bayan ana wahalar dani,aaa habibti aurenfa kenan fushi kike dani turo baki tai tare da daga kai, zaro ido yai mai zanyi Dan in fanshi kaina aimun afuwa,saika mun waka, dariya Yai kice mawaki kike San IN zama daga Mai kai tayi OK to wacce wakar kike so? Mai dadi zaka mum, juyo Da itta yai kafin yai gyaran murya Bari in Fara kinga gari yayi haske inasan zanje muyi magana Da waziri Ma, Amman bari in rairawa habibti waka Mai dadi,.

Zan rayuwa dake
Zan mutu dake
Abanda dani dake zamu zauna
Indan nace ni ina nufin ke idan nace ke ina nufin ni,

Dariya tai Yaya sultan a ina ka iya waka? Ai wannan ba komai bace barima kiji wata ,.

Ciki Da zuciya sultana sanki
sultan yayi zurfi inama
Ace sultana bazanyi rabo dakeba

Dariya tai sosai ya zuba mata ido yana kallanta sosai santa ke kara shigarshi, habibti kina San wata wakar ne? As Ya isa haka my golden and star husband, dariyar murna yai tare da rungumeta yi baccinkin ki huta haka suka kara komawa baccin,.

We have rish to the end of novel sister saiku Fara shirin bankwana Da masarautar muce,

By hajara Mami natty girl
[9/22, 11:53 AM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 98*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
This page is for you KHADIJA SALIM GHALIB & AISHA LUKMAN ISAH

Sanda sultana ta Tashi,bataga sultan ba mikewa tai ta zauna dukda jikin yanzu Ya rage mata zafin sakamakon ruwan zafin Da ta shiga, toilet ta shiga Ta kara gasa kanta sannan Ta fito Ta karasa gaban madubi Ta zauna kallan kanta dai dake jike ruwa na zubuwa, dryer Ta dauka Ta Fara drying bashi, Da sallama sultan Ya shigo Da abinci akan Tray kallan shi tai kafin Ta dauke kai bata San su hada ido dashi murmushi yai, wai kunyar shi take yi, karasawa gunta yai Ya karbi dryer din Ya ajjiye sannan Ya juyo Da itta duk Da haka taki yadda su hada ido, nifa ban gane wannan sussunne kan ba aiyanzu bai wani kunya tsakanina dake sultana munfa riga mun zama daya,kallan shi tai ganin itta zai kallah yasa tai saurin shirin dauke kai ya riko habarta haba habibty Dan Allah ki bari, mikewa yai Ya dauki dryer din Ya fara Mata yana mata hira itta dai daga uhmm sai uhm uhm ne nata amsar, bayan Ya gama Ya je Ya dakko mata kayan Da zata saka saida kwalliyarta sannan Ta dauki kayan Ta shige toilet Ya bita Da murmushi, tana fitowa taga har ya hada mata tea din Ya zuba mata dankalin Da komai Da komai, zama tai da kanshi yai feeding Nata,.
Bayan Ya gama yace mata zaije suyi magana Da waziri yace yana San za suyi magana Da shi, kallan shi tai wai yaya ba zakaje office bane? Aa fa nina dauki hutu zan huta Da mamata NE Ya fada yana murmushi ittama murmushin tai bari inzo muje daga nan zan wuce gun momy, tare suka fita har bangaren momy Ya raka Ya gaida mom din sannan Ya wuce,.

Kallnta mom tai yatA kinfa gujeni kwana biyan nan, aa wlh mom kawai dai kinsan jikinne bamu Dade da samun lafiya ba, daga kai mom tai gaskiyane, suna hira Hindu ta shigo Da sallama, kallan ta mom tai da murnushi zo yata kema ki zauna, zama tai tana murmushi, kallan mom Hindu tai mom plz ki fadawa Abbah ya kira Hashim ya sakeni kawai yabarni anan ga cikin dake jikina mom ko kirafa bayayi, kallan tausayi mom tai mata aa abun baikai ga har sakiba zaizo za muyi magana kar ki kara zancen saki kinji, daga kai tai tana goge hawayen face Nata sosai taba sultana tausayi har tasa Ta itta ta zubar mata Da hawaye,.

Sultan ne Da Hafiz a zauna kusa Da abbah sai waziri dake lissafa abun Da zaai gobe na daurashi a kan mulki, yanwancin komai Hafiz ne ya shirya, Bayan sun gama waziri Ya tafine, abbah Ya kalli Hafiz, wai yaushe dana zai kai kayan aurene yamun suruka, murmushi Hafiz yayi ai mun daidai Ta itta yarinyar Da sauri sultan Ya karba wani satin habib zaikai kayan bikinshi gidan su zulai mai hana tunda kawar matar habib dinne muma mukai tare inyaso sai asa ranar tare, daga kai Abbah yai hakanma zaa yi zansa akawo kayan bikin Da haka suka Yanke shawara, Bayan nan sarki Ya kalli Hafiz ban number din Hashim dinnan yazo Ya sakar mun mata bana San rashin mutuci taya zai wani ajjiye mun Ya haka wannan haukane, bashi number din Hafiz yai Ya karba,.
Suna gun yai dailing number dun bugu uku aka daga,.
Da sallama sarki Ya Fara Hashim ya amsa,ni baban sannan kuma uncle din Hindu inasan kaban mahaifinka za muyi magana, sosai gaban Hashim ya fadi Allah Ya gani yana San Hindu Amman kawai haushinta yake ji saboda mahaifita Yai, to yace sannan Ya mike ya nufi masarautar tasu Da sallama Ya shiga sannan yaba daddy din nashi gashi zakuyi magana,karba yai Ya kara a kunne bayan sun gaisa Abbah yamai bayanin kanshi kuma Ya ganeshi, dama Hashim ne ya ajjiye Hindi a gida shibai saketa ba sannan bai zo Ya dauketa abun tun baya damunta har ya Fara damunta sannan GA ta da ciki kuma kasan baa San mace mai ciki Da tunani shine nake tunanin KO zai fada mana abun daya yanke KO sakinta zaiyi ko maidata saboda Ta samu saukin zuciyarta, hakuri Baban Hashim ya bashi Dan tunba yauba yake fama Da Hashim din Amman wai saiyace yana bata punishment itta Da bata itta tai laifiba sannan Ya shaida mai gobe zasuzo su tafi Da itta Da haka sukai sallama, baban Hashim ya mika sannan ka shirya gobe zamuje ka taho Da matarka, murmushi Hashim yai tare da fadin Allah Ya kaimu ,.

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 99*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Chapter 42 · 0% Book details