← Book details Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 43

Sashe 6

Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jinin Maman sultana da Na Maman sultan yafi haduwa Dan sultan yafi sabawa da maman sultan Ma, tai kuwa mishi alkawarin indai Mace ta haifa Ta bashi itta indai Na mijine shi kuma shi zai reneta,.

Wata na tafi lokaci na cigaba hakama second day minute gashi yanzu Allan Ya kawo mu ranar nakuda ga halima wato Maman sultan,.

Hakan yasa abdulsalam duk hankalinshi ya Tashi sai jeka ka dawo yake a daki, Mubarak part din Maman Abdullahi ya nufa dann sanar mata da haihuwar halima yana zuwa kofa yaji suna magana,.

Mama ni wlh na rasa Ya zanyi sarautar nan nake so KO Ta yayane, hmmm karka wani dumu ka dauki duk matakin da kaga yama indai zaka samu sarautar murmushi yayi naji wai matar shi nacan zata haihu mai zai hana kije ki kasheta itta da abun da zata haifa ni kuma zanji da sauran, hakan yama Ta fada Tana kallanshi eh yace, kaje kaji dashi nasan yanzu yana can wajen haihuwar kasan yadda zakayi ka jashi can inda ba mutane mikewa yayi Ya fice hakan yasa Mubarak buya bazai bari a aiwatar da wannan abun a gabanshiba, ya rasa ina zaisa kanshi Ya rasa meke mai dadi kawai Ya fice,.

Hakan kuwa akai Maman Mubarak Ta tafi dakin da maman sultana zata haihu sanda taje ta haihu ma taji dadi jin mace ta haifa tana zuwa Ta kuri duk Wanda suke gun sannan tasa nata yan gadin,kusa da gadon Maman sultana taje Ta tsaya, tasa hannunta zata shaketa dai dai lokacin Ta bude ido hakan yasa tai wulli da itta Ta Mike Da sauri Tana kallanta, kaduwa Maman Abdullahi tai a kasa Ta mike tare da dauka wukan dake kusa da itta a jikin fruit, Maman sultana ta juya Ta dauki yarinyar kenan taji saukan wuka a bayanta a dan razane Ta juya hakan yasa Ta bige Maman Abdullahi din sannan ta dauki yarinyar Ta rufe fuskan Ta yanke shawaran kawai Ta tafi da yarinyar inba hakaba itta kasheta zasuyi, haka dauki abun da zata dauka Ta dauki car key ya fice tare da rufe fuska Ta shiga Wanda aka tsaro sukabi bayanta Wanda harda bawan abdulsalm daya amince da shi Ashe shima mugune mai suna Hafiz, gudu kawai take a mota bata Ta damu da yadda bayanta ke mata zafiba haka har ta isa masaya anan ne Ta hadu dakawu Ta bashi sultana ta fadamai sunan da zai Sa mata (kuma kar kuce na danyi abun fa ),.

By hajara Mami natty
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 14*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```
A bagaren Abdullahi kuwa sawa yayi aka kira Mai abdulsalam masarauta yana zuwa Ta baya Ya kwala mai karfe sannan ya sashi a bayan doki yayi dakin ajiya dashi Mubarak yabi bayansu Dan yana ganin sanda Abdullahi yayi can din,.

Yana zuwa Ya kwarawa abdulsalam ruwa nan kuwa ya mildew, kallan yayan nashi yayi, yaya ME muke nan? Murnushi yayi aiba kai daya bane kake Cikin hadariba harda matar ka,kallanshi yayi ban gane ba, ina nufin ittama tana can zaa kasheta indai bakai wani abu ba, me kake so yaya? Dariya yayi so nake in hau karagar mulki, yanzu yaya Akan hakan ka yanke wannan shawarar Na yadda zan sauka ka barmin Matata Ta, mikamai Ta karda yayi rubuta ka sauka Kana San a nadani sannan inasan kabar wannan masarautar, shiru yaya yana tunanin talakawan dake sanshi Amman baida zabi haka Ya rubuta, jin muryar Mubarak sukai yana fadin me kake wai Abdullahi? Shine abun da mahaifun mu Ya koyar damu kenan?.

Shiru Abdullahi yayi wannan zai tunamai asiri inbai dauki mataki ba ,juyawa yayi Ya dauki karfen dake kusa dashi ba tsammani Abdullahi yaji saukan farfe hakan yasa Ya fadi agun a Mace, Da sauri abdulsalan yayi kanshi shima Ya bashi daya akafa, hakan yasa Ya zube yana cije lebe, wayanshice Ta fara ringing yana dubawa yaga mamanshi ta gudu kawai tace sannan ittama the mutu agun Dan ta bugu,.

Wata kara Ya saki Ya kalli abdulsalam matar ka Ta gudu Da yarka da nayi niyar kasheka Amman zan barka sboda nasan zasu dawo wataran a gabansu zan kashe ka cikin takaici abdulsalam Ya kalleshi nasan zaka iya Amman da ka kasheni yanzu gara kawai in huta, naushi Ya bashi a baki bana bukatar jin komai daga bakinka, ya daurshi Ya dauki gawar Mubarak ya fice back Wanda ya ganshi haka Ya kaishi dakinshi ya rufe da bargo abun kamar asiri ba Wanda ya ganshi haka yaje masarautar Ya ajjiye takardar sannan ya fice,.

Yana zuwa yaga gawar mamanshi Ya sanar aka nemi sarki aka rasa dashi da matar shi sai wasika da aka gani, anje kiran Mubarak aka gawa, hankalin masarauta duk Ya tashi haka aka yiwa gawar sutura,.

Bayan andawo aka karanta wasika inda yake fadin zaiyi Dan tafiya bai sanarwa kowaba yanasan a daura wani yayan nashi Dan zai dade,.

Anan nan Abdullahi yasan yadda ya hada akace motan da suka fita tayi accident duk Sun mutu haka akai zaman makoki sannan aka Nada Abdullah akan mulki, haka masarautar taci gaba Da tafiya komai sai a hankali Dan halin Hafiz Na ubanshine kawai dai kisane da baya yi koda yawa mace fade sarkin shi yake sawa akashe su kawai kar a tunamai asiri Dan baa San Hafiz yana wannan halinba sai mamanshi ansandai yana shaye shaye, shima sarkin yace bashi daya bane ataya danshi da addua wannan kenan,.

Back to business
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 15*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```

Cigaban labari,.

Kallan glass din daya fasa tayi kafin Ta sauke ajiyar zuciya Ta zukunna Ta fara debewa Ta Fara tsaki nifa abun daya kawo ni daban bazanzo IN dinga abun dabai shafeniba mtswwww, sultan dake tsaye yayi holding arm, ya tabe baki dama bayi akwai abun da suke zaba zasuyi dawanda ba za suyiba ba, Da sauri Ta Mike tana kallanshi, mtswwww yarinyar nan bansan yadda akai kika rainaniba Amman zan koya miki hankali yana kaiwa nan yai gaba, tsaki ittama ta share gun tana fadin danma dai masarautar muce, sa kuma abun Ya bata dariya wai masarautar muce, Tana gamawa Ta fice tana Dan zaga masarautar karfa inje IN bata abun da tace kenan, kallan wani gabare tai bataga mutane nayin gunba KO me yasa oho kallan gun tai sosai dakin ajiya ne KO inje ingani ne?tA tambayi kanta,.

Hafiz na fitowa duk ranshi a bace shiyasa yacewa mama bazai jeba fa dai dai lokacin Zuwaira Ta dawo daga aikenta ganinshi yasa Ta zube tana kwasar gaisuwa, kallan ta yayi ke daga ina kika fito yaushe kikazo masarautar nan kinsan masarautar muce, kanta na kasa tace jiya itta tunda ta ganshi taji bata sanshi bai mataba ,OK ina fatan kin san koni waye bana daukan raini, a zuciya tace To me Ya kawo haka kuma a fili kuwa cewa tayi Na sani ai,.

Sultan yana fita gun Dady yayi saida akai mai iso sannan aka basu waje Bayan Ya gaida Dady ya amsa da fara, sannan yace lafiya na ganka nan? Eh Dady kawai ina zaune naji inasan bincike game da mutuwar mahaifina da kuma kaninshi abdulsalam Dan gani nake kamar dasa hannun,
Please remind me 2 remind U about reminding me to send U this reminder that reminds me of reminding U that U never have to remind me 2 remember U, I ALWAYS DO!
Only the open heart receives
LOVE
Only the open mind receives
WISDOM
Only the open hand receives
GIFTS
and...
Only the CUTE 1"s receive
MESSAGES From ME!

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 16*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```

Kallanshi sarkin yayi Ya hade rai, me kake nufi kana nufin ni banyi binciken daya kamataba kenan?aa niba haka nace ba kawai inasan kare lafiyarka ne saboda kaima zaa iya kawoma far maki, hmmm naji kuma Na gode Amman kabarshi kawai ina da masu kareni, Kallanshi kawai sultan yayi sannan ya tabe baki ya fice kawai,.

Sultana har tayi wajen bangaren ajiya kome Ta tuna kuma kawai Ta fasa Ta juya Ta koma baya kawai ,.

Haka yau din taci gaba, kafin magari duk suka koma dakinsu a gajiye Zuwaira Ta shigo lokacin sultana ta dade da dawowa, kallanata sultana tai sannu kin gaji ne? Sosai kuwa Dan yau aiki mukasha wai yarta zata dawo daga India Ta gama karatunta, tabe baki sultana tai tace Allah ya dawo da itta muga nata zaman,.

Direct part din mamanshi yaje, ana mata hira tana murmusawa zama yayi kusa da itta, Ya akai son meke damunka? Momy kinsan wannan hindu damuna take wai yanzu Ta kusa dawowa wlh ki ja mata kunne inba hakaba rai zaizo yana baci, ajiyar zuciya Ta sauke karka damu koni bana sanka da wannan hindu kwata kwata bada da kamun kai gata da rashin mutunci taya kuwa zanso dana Ya aureta, daura kanshi yayi a cinyarta zan koya mata hankali kuwa, aa ni bance ba karka Jawa mutane abun fada, baice komaiba sai tabe baki kawai da yayi,.

Son Ya girkin yarinyar Ya Ma ka ne? Tabe baki yayi eh yayi, OK KO zan ce Ta dinga zuwa tana maka aiki a part din naka NE? Shiru yayi Amman momy ke fa ba aiki take miki ba? Karka damu tunda na samu ka amince da itta ai shikenan kawai dai Kana addua kasan sharrin shaidan, kaiii momy ki daina wannan zancen ma nikam, murmushi kawai tai tasan halin danta bazai biyewa shidan ba da haka sukai Ta hira kafin Ya tafi masallaci sai bayan isha Ya koma part dinshi lokacin kowa ke kokarin komawa gidanshi Dan kare lafiyar shi,.
Chapter 6 · 0% Book details