Sashe 13
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mika mata gift din yayi sannan ya nufi gun sultan, Da murmushi sultan ke kallanshi har ya karaso ya mika Mai hannu suka gaisa sannan ya zauna abokin kana sha,aninka kafa cewar sultan, murmushi yayi na kaika kaida ake so nida baa so, tsaki sultan yaja kai karka wani damu Hindu taka ce,wani murmushin jin dadi yayi tare da fadin Allah yasa Ameena duk suka amsa ,haka sukai Ta hira abun su wayan sultan ne yai ringing hakan yasa Ya mike tare da kallan Ibrahim ina zuwa yawuce zuwa wani bangarem dan amsa call, tun daga nesa ya hangota, yana ganin bayanta ya gane ta ,karasawa gunta yayi ya tsaya a bayanta he feels some how, jin kamar ana bayanta hakan yasa ta juyo, a dan razane taja baya gabanta na dukan hamshin hamshin, kallan ta yayi har bai San sanda ya furta masha Allah ba,kallanshi tai Allah yasa bai ganeta ba sai kuma Ta sauke ajiyar zuciya ai bai taba ganin fuskarta ba dagowa tayi sukai ido hudu Da sauri tayi niyar dauke idon yai saurin riko habarta is like yasan wannan idon ya fada tare da tsareta Da ido, cire hannunshi tai yi hakuri malam Na sanka ne? Runtse ido yayi tabbas yasan wannan muryar Amman a ina agun sultana ya fada a hankali jin yace agun sultana yasa hankalinta dan tashi, bude idon yayi yana kalleta, tsaki taja Ta raba Ta gefe zata wuce yai saurin rikota,.
Kallan hannunshi tai yadda ya wani rikota, janye hannunshi take San yi Amman ta kasa kallan ta ya sakeyi sultana ya fada tare da tsareta Da ido, saita kanta tai sosai kafin Ta Fara magana wace sultana kuma ni banma Santa ba, ta fada zata wuce yai saurin kara rikota ban gama miki magana ba banasan karya ki fada mun wace ke? Hade rai tayi niba itta bace plz ka Rabu dani nifa kawar Hindu ce daga zuwa part saika tsaya kana batan lokaci, murmushi yayi Dan iya saninshi kawayen Hindu duk ya sansu ba wacce batamai kwar kwasa, kallan ta yayi sosai anya Da gaske kike ke kawar Hindu ce ya akai ban sankiba?hade rai Ta sakeyi Ta kalleshi ta bashi harara zata wuce yakara rikota Tare da matsata a jikinshi kinga inna barki gaskiya kika fada mun,sakeni Ta fada tare da hade girar sama Data kasa, saikin fada mun gaskiya, OK kai dole saika San duk kawayenta ganin yaki Sakin Nata yasa Ta gantsara mai cizo aikuwa ba shiri ya saketa tai saurin barin gun da Dan gudunta, binta yayi Da ido tare da murmushi, yarinyar Ta burgeshi Amman mai yasa zuciyar shi take kawo mai sultana tace ina sultana yasan bata Da kyau har haka, Amman zanyi comfier KO sultana taki KO taso sai yaga face dinta ya fada tare da kallo inda Ta cije shi,.
Itta kuwa tana guduwa direct bangaren momy Tayi, har ta kusa sai kuma idonta ya sauka kan bangaren dakin a jiya wani murmushi tai tare da nufar gun kai tsaye abun mamaki Tana turawa taga kofan a bude kuwa
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 31*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
```indicated to maman shukrah aunty ummi```
A hankali Ta saka kafa tana karanto addua sannan ta shiga idonta ya sauka kan keys din dake jikin kofan duk iri dayane Da gani kuma duk na kofa ne wani murnushi tai tare da cirewa Ta dauki daya a ciki, kallan gun tayi abubuwane a ajjiye kuma Na amfanine kallan gun take Tana tafiya abunta Tana kalle Kalle wata hanya tazo guda biyune bata San wacce zatabi ,kawai tabi damanta wai yafi alkhairi tafiya take tayi Dan dube dube Ta sannan ta juyo Ta dawo har yanzu yadda tabar kofan haka take, tabe baki tai tare da ficewa abunta, Tana fita tai dakinsu,.
Sarki dake zauna kusa Da abdulsalam sai dariya yake kafin ya kalleshi wlh brother abu mai sauki kaci abincinnan nasan ka dade baka ciba kuma nasan kana so nifa ganinai Yau babbar ranar yatace shiyasa na kawoma to me yasa kake wani jan aji, kallan shi abdulsalam yayi Allah sarki tausayin ka nake Dan uwa ni nasan ka kasu zuwa karshe dan nayi wannan mafarkin kasan wazai kawo karshenka? Tabe baki Abdullahi yayi ya wuce kace yarka, murmushi abdulsalam yayi ba itta bace aikasan wannan back aikin na Mace bane Amman na baka assignment kaje kana gano waye GA wani point dinma a halin yanzu yata tana Cikin wannann masarautar Amman itta zata taimakawa wannan bawan Allah wajen tunama asiri, sauran ya rage gareka nidai kawai satar amsa na baka Dan nasan zaka shiga wahalane indai banma hakan ba ,kallan shi Abdullahi yayi ya kaimai naushi a baki wlh karyane ba wani wanda yake Da karfin cireni a kan mulkina KO shi waye kuwa, dariya abdulsalam yayi hakan yasa Abdullahi ficewa rai bace taya zai dauki zancen wannan banzan may be Ma ya fara samun matsalane ya kara jan tsaki,.
Hafiz ansha kyau sai kallan mata ake yanasan hango wacce zai ce a dakko Mai yau idonshi ya sauka kan Zuwaira, kallan yake saikuma ya saki murmushi hakan zaifi Ma ya fada tare da kira wani bawanshi sukai magana, rasunawa yayi tare da fadin angama ranka ya Dade,.
Sultana kuwa dakinsu Ta wuce Ta ajjiye wannan makullin sannan ta dauki wasu kayan Ta nufi bangaren momy Dan tace saita Fara nuna mata kwalliyar Ta kafin zata cire wannan kayan,.
Da sallama Ta shiga dakin momy, momy ta amsa tare da ajjiye jaridar hannunta, kallan sultana tai ta gane Ta amma tsokana take San yi, aa yau wacce bakuwa nayi daga India haka? Dariya sultana tai tare da fadin kai momy abun harda tsokana, zaro ido momy tai yo ai kin sannima ni kuma ban sankiba ya akai haka, dariya sosai sultana tai, kafin Ta Kalli momy momy nayi kyau? Sosai yata kinga yadda kikai karfa ki sacemun zuciyar dana, murmushi sultana tai tare da tuno dazu haduwar su, dauka Waya momy tai Bari IN daukeki a huta,haka Ta tsaya momy tai ta mata hutuna kafin, suka zauna suna hira nan momy ke cewa Dan wake take so hakan yasa sultana ta cire kayan Ta sa wasu kayan Ta ce zatai mata sannan ta fice,momy Ta bita Da murmushi kafin Ta dauki wayan Tana ganin hutunan datai mata, mikewa tayi Ta dakko Wata Waya sabowa a cikin kwali tare da fadin yata zanba,.
Aiki take a kitchen tana tuno dazo Da suka hadu Da sultan KO nashi na damuwa Da sai yasan wace oho taja tsaki ganin tana zufa yasa Ta cire dankwalin Ta bude fuska tare da fadin nasan ba zasu dawo yanzuba,.
Debo flower tai Tana jika kanwa sannan ta zuba kuka a cikin flower, tana juyawa Ta bayanta taji muryar sultan yana fadin sannu Da aiki sosai gabanta ya fadi tama rasa ya zatai tama manta da Dan kwalinta dake gefe jin yana takowa kawai Ta yanke hukunci Ta dauki wannan flower ta zuye a fuskarta gaba daya
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 32*

*Sorry about those texts I sent you last night, my phone was drunk.*
Da sauri yaja baya yana kallanta, anya bata sami matsalaba? Ya tambayi kanshi,kasa tai tare da fadin ina wuni ranka ya Dade? Hade rai yayi mekenan?maye hakan kin sami matsalane? Kuma wannan flour da kika zubar a bakacin kudin aikin ki na wannan watan, ajiyar zuciya Ta sauke gara haka dadai ya ga fuskarta,tsaki yayi Tara da juyawa tabar gun, kallan shi tai tare da dafe kirji thanks god ta fada tare da mikewa Ta nufi tap karkuma ya dawo ta fada sannan ta koma ta sawa kofar kitchen din key Ta kuma ta wanke fuskar sannan ta dauki dan kwadinta ta goge fuskarta, sannan ta bude taci gaba Da aikinta,.
Da sallama ya shiga dakin momy shi ya zauna a kan kujeran dakin tare da kwantar Da kanshi, kallanshi momy tai lafiya son naga kamar kana cikin damuwa? Ba komai mom kawai ina San hutawa anan ne, to kawai tace taci gaba Da abun Da take,.
Jinginar dakai yayi waccan yarinyar yake tunawa yama cuci kanshi dahar zai ce wai wannan yarinyar sultana ce yarinyar Da iya kayan jikinta abun kallo nema, ka sani KO Yar watace abune ya kawota wannan masarautar tunda bata San a ga fuskarta, tsaki yaja tare da fadin kai ina ba itta bace, kallan shi mom ta sake yi son waime ke damunka ne? Gyara zama yayi mom wai Dan Allah kin taba ganin wannan sultanan ya take fuskarta nake nufi? Kallan shi tai sosai eh na taba gani, yauwa mom ya take plz ya kamarta yake kawai inasan ganin fuskanta ne, saboda wannan dalili, dafe kai yayi kafin ya kalli mom wlh mom wata na gani yau shine nake tunanin KO ittace tunda ban taba ganinta a wannan masarautar ba Amman Na tambaye ta tace wai itta kawar Hindu ce kuma duk nasan kawayen Hindu, murmushi momy ta, to ka sani KO kawar tatace, aa mom Na kasa yadda da hakan ne shiyasa wlh, kallan shi sosai momy tai kodai ka kamu Da santa ne? Baice komaiba ya jinginar Da kai,.