Sashe 26
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali sultana ta tura kofan parlour ta shiga sannan ta rufe kofan zuciya daya Ta juyo zata wuce idonta ya sauka kan sultan dake gaban fridge da ruwa a hannshi Yana kallan ta,.
Cikintane ya bada wani kuluuuuu luuuuu Ta hadiye wani uban yawu ,ajjiye ruwan yayi ya nufin inda take,da sauri Ta juya zata bude kofan Ta koma tai hada Da gudu tare da dawo Da itta ya rufe kofan ya hadata Da jikin kofan, kallan ta kawai yake, kamar yayi kuka, a hankali ya fara magana sannu Da zuwa aunty jaruma waike wacce irin Mace Mace Dan Allah ki fada mun abunda ya kawoki masarautar nan Dan da gani bawai aikine ya kawo kiba nifa kin fara ban tsoro banda aljanar Mace wacce macence zata iya ficewa a wannan uban daren fisabillahi kuma ko ajikinta Dan Allah ki fada mun, kallan shi tai uhmmmm uhmmm damafa bangaren momy zan tafi shine kuma dana fice naga naji tsoro shine Na dawo, ta fada tare dayin kasa dakai,dago habarta yayi ban fada miki baki iya karya ba Yau saikin fada mun abun Da Ya kawoki marautar nan,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 61*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Shiru tamai batace komaiba, shima kuma bai matsaba,kallan shi tai KO a jikinshi, ranka ya dade nifa baiwace ba uban gidan mutun baikama yana takurawa baiwarshi hakaba ni bacci nakeji plz zan wuce, baccin kike ji kika fice Da daddare? Yaufa sai kin fada mun ,OK naji Dan matsa to muje mu zauna sai in fada maka Amman saika ban amsa tukun Da alkawarin duk abin dana sakaka zaka mum, kallan ta yayi sosai yanasan karantar Ta Amman baiga komaiba illah zillar rashin tsoro, OK naji Ta fada tare da matsawa, zama yayi akan kujera yana kallan ta Ta Sami daya ittama Ta xauna, uhmmm so nake ka fada mun wai me yasa baaa fita a wannan masarautar Da daddare? Saboda yawanci duk Wanda ya fita da daddare a wannan masarautar mutuwa yake, OK kuma itta wannan masarautar me take tunanin Yana wannam kisan, gyara zama yayi aibansan sanda kika zama yar jarida ba, uhmmm kaifa kace saina fada maka me ya kawoni wannan masarautar to maye Dan ina Maka tambaya kuma saida na fada maka ka amince maye a ciki to, OK naji, a iya bincike na wannan masarautar mum gano cewa aljanun wannan masarautar ce wadda akai musu gini a tasu masarautar suke kashe Yan garin nan da daddare, wata dariya Ta sake wadda saida Ta dade Tana yi kafin Ta kara kallan shi tana murmushi kuma kai ka yadda da hakan? Eh mana me yasa bazan yadda ba ,tabe baki tai OK to meyasa ni basu taba kasheni ba duk fitar Da nake sannan kuma abun mamaki ban taba gamo Da aljanuba sai mutane dake yawo Da addare me hakan yake nufi kenan, murmushi yayi tare da gyara zama hakan yana nufin kema aljanace shiyasa mutanen basa iya kamaki, OK ni aljanace Amman harda Mai taimakata ko? Ta fada Tana daga mai gira, hade fuska yayi ke banasan shashanci kawai ki fada mun abun daya kawo ki wannan masarautar, OK bari in maka tambayar karshe,ai gwannati ya kamata ittama Ta bada gudin mawa me ta bayar, taba dpo dake bincike Amman iya binciken shi bai gano komaiba Yaya iya dawa wuce yai hakuri, Hmmmm Ta sauke ajiyar zuciya zaka iya hadani Da dpo din? Sakin baki yayi Yana kallan ta me zakice Mai, gudun mawa zan bashi tunda shi ya kasaa aikinshi, tsaki yaja bani amsata plz mikewa tayi sarkin ku nada nazu fitowa dashi sannan in tuna asirin mugawaye, kallan ta yayi gwannatice Ta aiko ki? Aa nina aiko kaina gobe zamu karasa magana saboda ina bukatar taimako, saida safe tai fada tare da yin sama, Ya bita Da kallo tunba yauba yake tunanin sultana Nada aljanu may be yanzuma aljanun nata ne suka tashi banda hakan mutumin daya dade Da mutuwa tace tazo dakkoshine aya, mttswwww yaja tsaki tare dayin sama ,.
Washe gari tunkan gari ya gama haske sultana ta wuce bangaren Momy lokacinma basu tashiba,.
Saida tai sallah sannan ta koma Ta kwanta,.
Da sallama momy Ta shiga dakin nata, ganin Tana bacci yasa ta tasheta, ina kwana mom? Lafiya qlau sultana, sultana me yasa bakijin magana ne so kike kamar yadda muka Rabu da mamanki kema mu rasa ki? Aa momy wlh hankalinan jiyan yaki kwanciya shi Yasa Amman bazan sakeba, murmushi mom tai tare da shafo kanta karki sake plz, daga kai tai alamar to, mom wlh yau bazan Sami damar zuwa wajen party dinnamba kaina ciwo yake mun, OK zan fadawa sultan din Amman kinsan ana dawowa zaa wuce dake bangaren kiko? Eh momy na sani Allah ya dawo dasu lafiya, ficewa mom tayi Ta barta, murmushi sultana tai aikina zan Fara yanzu kamata yayi ace Ma har na gama Tara shaiduna Amman ina abun yakici yaki cinyewa, Da sauri Ta Mike Ta dauki wani hijab sannan ta fice bangaren bayi Ta nufa, sai gaidata ake Tana amsawa Tana zuwa tacewa marka gun su Zuwaira tazu saboda dasu tai kawaye agun walima, har dakin marka Ta kaita sannan ta fice, Da sallama Ta shiga tare da fadin ina kewar dakin nan, kallan sukai me ya kawo ki taya akai kika fito Da wannan uwar safiyar?
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 62*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
To wacce zan Fara amasawa kawai Dan nafito ganin kawayene saia tsareni Da tambaya sai kace Yan jarida, abu nazu dauka Ta nufi gadonta Ta daga sannan ta dakko key, wannabe ta nuna musu, key din maye wannan din? Wlh na wani gune aiki zanyi yau dinnan, wanne aiki alhalin kinsan party zakuje, aibanda lafiya Allah bazanje ba ina Da abun yi, tabe baki sukai, kaga matar yarima sultan, murmushi tai tare suka fito, Zulai Ta kama hanyar gun aikinta itta kuma Zuwaira Da sultana suka tafi suna hira kamar ranar Hafiz suka hango Yana tahowa, kallan su yayi wannan ai Matar sultan ce nan take sanda yaga sultana da Zuwaira ya fado Mai, kallan su yayi yaushe suka zama kawaye haka,?
Sultana ta Kalli Zuwaira ga mutumunki nan bari kiga, suna zuwa sultana ta kalleshi, kamar Yayan Hindu habibu KO hafixu KO, eh Hafiz ba hafizu ba, me kike Da Matarr dazan Aura yaushe kika Santa, kallan Zuwaira tai ta kalleshi Da gaske itta zaka aura aikuwa kun dace kasan banda kawaye ran walima na hadu da itta naji ina San yin kawa Da itta, kallan Zuwaira take Sun dade basu haduba Amman kamar ya canxa ba kamar yadda ta sanshiba, murmushi yayi tare da kallan Zuwaira, kefa kar kiga nadaina miki magana ki dauka na canza shawarane inanan kuma ki jirani so nake a gama da nasu ya fada tare da yin gaba, murmushi kawai Zuwaira tai, kallan sultana tai kodai yar uwa ta kamu NE? Tsaki Zuwaira taja kawai, haka suka karasa kowa yakama hanyar shi,.
Sultana ganin lokacin party ya kusa hakan yasa ta shiga bargo itta a dole bata Da lafiya aunty mairo sai sannu aike mata, Tana amsawa Da kyar,.
Da sallama sultan ya shiga dakin jin sallamar shi Yasa sultana rufe ido alamar bacci take, ina wuni aunty? Qlau ango yaudai zamu kawo maka amarya, murmushi yayi wai bata Da lafiya ko? Eh wlh tama Yi bacci jirani ina zuwa Ta fada tare da ficewa, .
Zama sultan yayi kusa Da itta akan gadon yana tuna maganar su Ta jiya shi kwata kwata bai yadda bata Da lafiya ba, kallan ta yayi ya taba wuyanta, ba wani zafi gyara mata Gashin kanta dake shiga mata hanci yayi ganin fatar idonta yana motsi hakam yasa Ya tabbatar baccin karya take, murmurshi yayi anya wannan rashin lafiyat gaskece, Allah sarki gashi har bacci take nifa nasan halin Matata yanzu haka wani gun take zuwa a wannan masarautar, tsaki kawai sultana take ja yazo ya wani sakata a gaba, duk Ta takura, murmushin mugunta yayi,.
Kusa Da itta ya matsa sosai har tanajin nunfashin shi sosai gabanta yahau faduwa badai kissing Nata yake San yiba,,Allah ya kawo aunty mairo abun Da take aiyanawa kenan ,ganin taki bude ido yasa Ya kara matsawa har yana shirin bata kiss tai sauri bude ido tare dasa hannnu Tana kallan shi, murmushi yayi tare da ja baya, aida baki tashiba Da saina in tasheki Da kaina kuma ki shirya dan ban Yadda dake ba wlh
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 64*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Mikewa zaune tai Tana kallanshi kallan mamaki, daga gira yayi no karki daukeni daban dama ba kissing naki zanyiba kawai Dan ki tashi nai hakan, juyar dakai tayi ni banajin dadi bazan Sami damar zuwaba, uhm uhmm fa nasan halinki wlh kika sake kika fice naji labari nida kene ya fada tare da mikewa, tabe baki tai ta koma ta kwanta,.
La,asar kowa ya kama hanyar zuwa wajen party, masarautar tayi shiru dukda akwai sauran bayi Amman basu Da wani yawa,.
Mikewa sultana tai taje Ta leka dakin momy,tana karanta jarida a hannunta,kallan sultana tai Ya jikin yata, karasawa tai ta zauna sannu Da karatu momy, yauwa kinji dadin jikin ko? Eh momy xanje kitchen ne in dafa wani abun kiyi zamanki momy karfa ki fito, kallan ta momy tai saboda me karna fito kenan? Aa momy ina nufin kiyi zamanki ki huta a daki kinga baki San hayaniya, tabe baki momy ta itta kuma sultana ta Mike ta fice,.