Sashe 29
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsaki sultan yaja Ashe da gaske akwai aljanun a wannan dakin yanzu har ya kai suna zuwa kawo mana sako AI antaba aikawa sarki irin wannam wasikar sanda yaje saida yasha wuya kafim ya fito banga abun Da zai kainiba, shiru tai wai Da gaske wannan plan din nata bazaiyi aikiba kai ina, haba yaya sultan AI yakamata kaje kaidin tsoran aljanun kake? Hararar Ta yayi ke kije, OK ka yarda inje kenan Amman da daddarw zanje fa, daga kai yayi alamar taje,.... A ranta take fadin kaima kuwa dole sai kaje Da haka Ta Mike Tana shirin daura abinco taje an danna bell, mikewa sultan yayi yaje yabude abincine aka aiko, ya karba ya bata, sannan yai sama Dan zuwa yin wanka,. Yana fitowa tai saving nashi yaci sannan suka Kama hanya zuwa bangarem momy, lokacin Da sukaje har aunty mairo sun gama shiri, hakan yasa idon sultana cikowa Da kwall jira take kawai Ta fashe musu Da kuka,.
Aikuwa Da zasu tafi haka Ta sasu gaba tana mata kuka, dakyar suka Rabu duk idon sultana ya kunbura saboda kuka ,haka suka tafi sannan sultan ya kam hanya,.
Haka sultana ta zauna Da kewar aunty ta gashi Tana Allah Allah dare yayi yau zatasa sultan ko yaki ko yaso sai yaje
By hajara mami Natty girl
[9/11, 10:33 AM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 69*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Da rana Tana zaune a parlour jakadiya Ta shigo Da wasu bayi, gaida sultana tai cikin girmamawa abun sai yabama sultana kunya,haba jakadiya ku zauna mana Ta fada tare da nuna mata kan kujera, zama jakadiya tai inda take sanar Da itta momy ce tace akawo mata masu mata aiki, kallan bayin tai kwata kwata bata Da ra,ayin Yan aikin nan itta dayama zata iya, kallan jakadiya tai jakadiya dama kice mata Ta barsu zan iyayin komai fa, aa dama momy tace zaki iya fadan hakan Amman tace bata yadda ba Dan ba,a barin matar Dan sarauta itta Ta dinga aiki Ta fada Tana kallan sultana ,Hmmmm kawai sultana tace sannan ta kalli bayin ukune,shikenan xanzo muyi magana anjima ki fada mata kije zan nuna musu aikin Da zasuyi Amman banda girki gaskiya, shikenan kawai jakadiya tace sannan ta tashi Ta fice, kallan su tai sannan ta nuna musu inda zasu yi mata aikin goge gogeneDa share share sai wanke wanke ,.
Yau kam sultan bai dadeba ana sallah isha ya dawo part dinshi ya nufa direct,.
Sultana na kitchen Tana hada abinci saboda hakama bata San ya dawoba,.
Bayan Ya gama abun Da yake ya nufi dakinta, Da sallam ya shiga bata nan, ina kuma taje,kallan dakin yayi har zai fice idonshi ya sauka kan wayarta dake june nan ya tuna wayarda yake socefa ya siyawa momy Amman ta dauka Ta bata, karasawa gun wayar yayi dole Ya raba Ta da wayar Ma, dakan wayar yayi ya cire sim Da memory ya ajjiye mata sannan ya fice yaje dakinshi ya ajiiye sannan ya sakko parlour a stair suka hadu, kallanta yayi sama Da kasa kafin ya dauke ido tare da fadin an sake wanka kenan, gyara tsayuwa yayi wannan kwalliyar wani akaiwa duk Dan a burgeni, kallan kanta tai Wata Arabian gown ce a joints Da mayafinta sai Dan huda Da jan baki Data Sa Amman yake kiran hakan Da kwalliya, murmushi tai ai in ka yaba Ma ba matsala bane tunda yayana ne ya yaba, tabe baki yayi imma danni akai wannan abun to ni baa burgeniba, AI kwalliyar Da xanyi ta burgewa sai na auri mijina na asali,ka sakko in zuba maka abinci, Da kallo ya bita tare da tabe baki wai mijinta na asali basai na yi sakinba tukun, sarai ta jishi Amman ta share, zama yayi ta zuba mai abincin ittama ta Debi Nata Tana ci, ta kasan ido yake kallan yarinyar gaba daya canza Mai take kwana biyun nan,.
Bayan sun gama tayi dakinta Dan watsa ruwa, Bayan Ta fito tayi shafe shafenta Da feshe feshenta sannan ta dauki kayan baccin ta Tana sa riga yai sallama hakan yasa tai saurin karasa saka rigar, kallan ta yayi niba abun Da zan kallan, tsaki taja tare da fadin kasa kasa mutun ya dinga bari ana amsamai sallama kafin ya dinga shigowa plz, bazan bariba din inma na ganki a haka AI matata na gani, zaro ido tai yaushe na zama matar kuma? Plz bana San magana muje mu kwanta, zaro ido tai ban gane muje mu kwanta ba? Look malama karki daukeni wani abun daban kinsan bazan Bari kina fitar daren nan bako? Hade rai yayi banasan shashanci wuce, ganin yadda ya koma yasa ta dauki abun Da zata dauka kwata kwata ta manta da wayar Data Sa a charge, dakin nashi suka shiga kamar yadda yace jiya ta kwanta hakan yaje tai kwanciyar ta a gefe, shi kuwa saida yai wankan shi sannan yazo dan kwantawa sultana dake jiran taga ya kwanta a kan kujera sai gani tai Ya hau gadon ya kwanta ta daya barin, mikewa tai Tana kallan shi shima kallan Nata yayi alamar Maye dinnan? Yaya sultan naga a kan can zaka kwanta? Kallan gun yayi baxan kwanta acan dinba kema kuma ban yarda ki kwanta ba saboda zaki iya ficewa ban saniba,batace komaiba illah kallan shi Da take, Amman ai Kasan Da ficewa ta yau KO? Kallan baki squad hankali yai mata Ya kwanta abunshi tare da juya mata baya, pillow tasa guda biyu a tsakiya sannan ta kwanta yana jinta baice mata kalaba,.
Basu dadeba bacci ya daukesu dikansu,.
12:30 dai dai sultan ya tashi Dan yin sallah dare, juyawa yayi yana kallan sultana da kashin kanta ya Dan rufe mata fuska, kallan ta yake sosai ta KO ina yarinyar ta hadu matsala daya baiwat shice Amman daba Dan hakan ba ba abun Da zaisa ya Rabu da itta, gyara mata Gashin yayi sannan ya cire pillow din Data Sa ya Mike yai toilet yai alwala Danna ya dawo ya tada sallah .
1:00 dai dai sultana ta tashi Da adduar bacci a bakinta yanzuma dai ta saba Da tashin daren nan. Kallan gun da tasa pillow tai bayanan, kallan jikinta tai kafin ta Kalli sultan dake addua kawar Da tunaninta tai sannan ta mike taje toilet, ittama sallah tai lokacin sultan na shirin kwantawa, Da sauri ta karasa gunshi.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 70*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Yaya sultan ka manta da alkawarin Da kamun kace xaka Bari in fita shine nake San tafiya yanzu, fasa kwanciyar yayi ya zauna waike Da gaske zuwa xakiyi? Eh ta daga Mai kai, baki Da hankali ko? Plz mana Yaya sultan kaifa kamun alkawari, ganin Da gaske San tafiya take Ya ce Bari dai ya gwadata, OK jeki, Da murna ta Mike tai kofa taje dakinta ta dauki abun Da zata dauka, sai a lokacin ta tuna da wayarta, garin dubawa ta daga bedside drower Da xubar Da memory dinta Da sim dinta, ganin dai bata ganiba kuma zata bata lokaci yasa ta hakura ta fito, tana fita taci karo dashi saida ta tsorata hararta yayi a hakan zaki iya fita, Allah zan iya tsaki yaja tare da fadin muje, Da murna ta kalleshi ka daina tsoran aljanun kenan? Harararta yayi hakan yasa tasa dariya shi kuma yai murmushi,.
Fita sukai abun Da ya bata mamaki tafiya kawai yake ba tare da wani tsoroba,.
Saida suka zo bakin kofan kafin ya kalleta yanzu ya kike San ayi na key, key din ta dakko mutumin Da key yaban, kallan key din yayi lallaii wannan aljanin hatsabibine, karba yayi ya bude suka shiga Da addua,murna kawai sultana take,.
Ni Banga alamar Da wani anan ba ,wlh da mutuna tunda kaga an aiko AI akwai ne,itta take nuna hanya abun har yaso bashi mamaki Amman ya danne haka suka karasa, kallan gun sultana tai babu abbahta babu kawu sai takalmin kawu Da taga daya, ganin babu kowa yasa sultan kallan ta kinga ni banga kowa bafa, ganin kamar bata hankalinta yasa ya tabata Da sauri ta kalleshi idonta ya ciko Da kwallah, Yaya sultan wlh akwai mutane anan gun, haba sultana gashi dai ba kowa takalmin ta dauka ta mika Mai, kagafa yaya kace kuma ba kowa karbar takalmin yayi ganin kamar ta Fara fits haiyacinta ya ajjiye sannan ya rikota suka fice, kuka kawai take a ranta Tana aiyana ya kashe sune kawai shikenan ya gaama Da itta,.
A haka suka karasa part dinsu kuma abun Mamaki ba wanda ya tunkareshi Yau abun ya bashi mamaki, zaunar Da itta yayi a bakin gado ya dakko ruwa ya bata tasha kuwa Da yawa kuka kawai take. Kallan ta yayi sultana kin taba shiga wannan gun KO? Shiru tamai tambayarki nake,daga Mai kai tayi, dole dole AI aljanu su bude miki ido mana saida nace ki daina fitann daren nan kikaki, a fada yake maganar, saiki San yadda zakiyi ai ba zaki Sani aikiba wlh, a fusace ya mike yaje ya kwanta,.
A hankali take kuka yanzu ya xatai tasan shikena ya kashe su abbah ne danma ta taba ganin abbah Da shikenan indai kuwa hakane ba zata yafe ba zata dauki fansa,.
Kashe switch din yayi Amman yana jin kukan Nata baya San kuka har heart dinshi yake ji Amman ya rasa yadda zaiyi ganin taki yin shiru baima San sanda ya karasa kusa Da itta tare da jawota ya rumgumeta ba, Tashi daya sultana ta dauke kukan ta rasa inda ya tafi,.
Plz bana San kukan nan ya isa haka, duk ke kika jawo gashi yanzu aljanu sun bude miki ido, Yaya bafa........ Da sauri ya daura Dan ya tsanshi a kan lip Nata bana San jin komai kiyi baccinki kawai, shiru tai Tana san kwace kanta Amman ta kasa, plz ni ba abun Da zan miki kukan ne bana so, batace komaiba sannan tai shiru bacci ya dauketa,.