← Book details Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 43

Sashe 1

Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 1*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
hausanovels001.com.ng
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukra aunty ummi```
BISSIMILLAHIRRAHAMANIR RAHIM
DASUNAN ALLAH MAIJIN KAI ZAN FARA WANNAN NOVEK DIN ALLAH YA YAFEMUN KURAKUREN DA ZANYI ALLAH YA BAN IKON KAMMALAWA AMEEN

sultana MASARAUTAR MUCE tana cikin tashin hankali matanenmu na cikin mayuwacin hali me yasa kina zaune a Ana bazaki Kai agajinki ba,hawaye sultana take wai ke wace me yasa kikesan Sani cikin tashin hankali so kike in tafi in bar kawona taya kike tunanin Zan iya shiga wannan masarautar nida ba juruma ba?keba jaruma bace amma Ai ke jinin sarautace, sarautar muce sultana you to do some thing,Kallan ta sultana tai taya Zan yadda dake Sannan taya kikee ganin zanyi nasara ,murmushi matar tai zancen nasara karki damu kisa Allah a ranki zanca yadda kuma kika ki duba hannunki zaki ga wani zanen sarautar muce ki duba DA kyau ,

Kallan hannunta sultana tai zaro ido tai ganin Zane sosai a hannun ta DA Jan lalle ,Kallan mtar tai ya akai wannan zanen yazo hannuna wannan kuma Ai zanen MASARAUTAR gombe ce ,murmushi matar ke yi nasan ke yar baiwace sultana nasan zakiyi iya DA ga haka ta bace ,.

A razane sultana ta tashi daga bacci ta duk ta hada zufa kamar wacce take filing danbe Tana wani zaro ido ga uban gashinta daya rufe Mata fuska shima yana daya daga cikin Wanda suka hada Mata zafi,ajiyar zuciya ta sauke tare DA nade gashin Nata tayi dunot sannan ta mike kallan hannunta tai wannan zanen ta ga ni amma bai Kai na mafarkin turuwa ba, MASARAUTAR MUCE ta fada a hankali Kai wlh ba ruwana ba wani masarauta DA zani kawai in jawa kaina ni ba Yar sarki ba sannan a turani masifa Ina mafarki ba gaskiya bane ,haka ta fice tana ta surutai abinta,.

Kallanta kawu yayi Wanda ke tatsar nonan shanu lafiya sultana kina ta zance ke daya?aa kawo bakiji dai dai ba gaskiya ni bana wani surutu,wanke wanke ta Fara sannan tai share sharen ta,lokacin kawu ya gama tatsar, ta hada murhu sannan ta dauki tulunta Dan zawa debo ruwa ,kallan kawu tai kawu na tafi karfa ka ce zaka tafi siyo koko DA kosai ka Bari Inna dawo Zan siyo ,.

Tabe baki yai saiki ki rikeni Ai, au hakan yana nufin sai kaje kenan ?aa to mai zai Hana ficewa tayi batace komai ba tana fita ta Sani tsummata rufe gidan naga ta inda zaka fita aiki tai tafiyar ta,.
Tana fita ya mike amma yaji kofan a rufe ba yadda ya iya daya wuce ya hakura ya koma ya zauna amma sai masifa yake wai ta raina shi,.

Sultana na fita DA tulu a hannunta sai hijab dinta tafiya take a hankali kamar ba zata taka kasa ba,wasu maza dake bayanta suke fadin sai iyayi amma ba auruwa ,dayan ya karba wazai aura Ai duk Wanda yai boko tofa ya gama Dan Dan iskane sosai bafa kadanba,duk suka sa dariya ,sultana dake gaba ta tabe baki ,tin rashin auren na dumunta yanzu ya daina damunta ta barwa Allah komai tasan bazai manta DA ittaba ,.
DA haka taje rafi ta debo ruwa ta wuce gidan tana murmushi Dan tasan yau kawu namantane kawai bazaicoba

By hajara mami Natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 2*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
hausanovels001.com.ng
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```

DA sallama ta shiga gidan bai bai amsa mataba ,ittama bata tamkaba illah murmushi datai ta ajjiye ruwan ,karasawa gunshi tai kawu kawu in siyo mana konun DA kosai baice Mata kamoiba juyar DA Kai yayi ,hakan yasa ta zauna kusa dashi tana dariya kawu maganafa nake, to kayi hakuri kaji,kallanta yayi wato tsabar kin rainani zaki wani rufeni ki tafi kamar danki ko? To yi hakuri kawu inkai fushi dani bansan inda zansa kainaba ta fada alamar zatai kuka naji ya fada tare da dakko kudin ya mika mata, ta karba tana murmushi, sultana Ya fada hakan yasa ta juyo karki kula abun da Yan garin nan suke miki ni AI ina tare da ke koma Maye ni kaina nasa baki dace da samarin garinnan ba shiyasa ban wani damuba nasan lokacine naki mijin nanan zuwa, murmushin jin dadi tai kawu yana ganewa indai Tana cikin wani hali shiyasa take alfahar dashi, kiss Ta bashi a kumatu hade rai yayi nace miki bana San wannan iskanci ha, a dariya tai wannan ne iskan ci nidai Na tafi,.
Layi ta gani agun kusan Amman ansa mata kunu, Tana ganin masu samari suna mikawa ana mazan shi ga wannan taron su karba musu Amman banda itta,.

Kallan wasu mata sukai suna dariya Yan mata saidai hakuri ba saurayi to wlh indai kema ba zama Na miji kikai ba ba zaki taba samuba, kallan su tai kunga dai danazo nan gun ba Wanda naiwa Magana a cikin ku to Dan Allah bana san neman masifa, matsowa kusa da itta sukai KO zaki dake mune? Eyye saka fada suna dungure mata kai, da sauri wata dake can wani gefe tazo ta shiga tsakiya ta hade girar sama da ta kasa ganin hakan yasa suka ja baya tare da fadin bafa dake akeba zaki zo ki wani shiga, Na shiga a dakeni mana yan rainin hankali waiku ME yasa indai mutun na muku shiru shiru kunfi rainashine, inafa kallanku komai da komai a idona aka yi ta juya Tana kallan sultana ke kuma kina tsayawa wadanda Ma kiika girma suna rainanki, mtswwwww taja tsaki tare da karban kwanon hannun sultana tana ture mutane ta shiga ba ruwanta da an rigata ta mikaa aka zubawa sultana sannan ta fito ta mika Nata, karba sultana tai tare da fadin na gode Nafi, hararar ta nafin tai tare da yin gaba abunta.

Tafiya suke Nafisa na gaba sultana na baya, ittama kanta sultanan tsoran Nafi take dan karyarw mutun yace yana wannan kauyen baya tsoranta itta kan sultana tun ba yauba take San Nafi kasancewar ba ta da wata kawa, juyowa nafin tai ta jirata suka tafi, kallanta Nafi tai sanyinki yayi yawa shiyasa aka raina ki wlh ki koyi masifa, murmushi sultana tai tare da fadin to, hakan yasa Nafi murmushi tasan ba wani iyawa zataiba ta amsane kawai, kallan ta sultana tai ni ba masifa nake San ki koyamun ba harbi da baka nake San koya tunda babanki maharbine nasan kin iya, dariya Nafisa tasa hakan yasa sultana sakin baki Tana kallanta bata taba ganin Tana dariyaba, saitaga ta kara kyau da tana dariya, ganin kallan Da sultana take mata yasa ta tsagaita ki daina kallona haka kamar baki taba ganin ana dariya ba,murmushi sultana tai wlh kinfi kyau IN kina dariya ME yasa baki fiya yin dariya bane? Kallan Nafi tai zan koya miki Amman saikin cire wannan sanyin naki Dan zaki dan ban wuya wajen koyar dake, kallanta sultana tai da murmushi a face dinta da gaske zaki kiya mun daga mata kai tayi alamar eh, hakan yasa sultana rungumeta nima zan koya miki murmushi kawai Nafi tai mata sannan sukaiwa juna sallama,.

Da farin ciki ta koma gida Ta zuba musu abinci suka ci kallanta kawu yayi sultana Ya naga kina cikin farin ciki? Kawu ina nafi Yar gidan maharbi zata koya mun harbi ne,zaro ido yayi ME zakiyi da harbi kuma? Shiru tai Tana kame kame itta a zahiri kawai zata koyane saboda masaurautar da zata gara ta fara practicing tun yanzu, kawune ya katse ta KO duk Na shirin tafiya masarautar taku ne? A razane taste kalleshi, murmushi yayi yana kallanta karki wani damu nasan komai game da mafarkin ki, dama ban fada miki bane so nake inga KO zaki fada mun amma kikai shiru,sultana ni na Sani ke Yar sarautace kawai boye miki nai saboda nafisan ki gane da kanki
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 3*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```
Sultana bani Na haifekiba, kallan shi tai duk ya sata cikin wani hali, karki damu bari IN baki wani labari,.
Chapter 1 · 0% Book details