Sashe 10
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ficewa yayi ya nifu dakin momy shi DA sallama ya shiga ,bata parlor farko hakan yasa yai sama ,a man kujera ya ganta tana duba jarida,sannu DA aiki momy Na ,murmushi tai tare DA ajjiye jaridan kana lafiya yarona ?murmushi kawai yayi ,son me ya hanaka xuwa tarbo Hindu? DA Sauri ya mike kardai kicemun zuwa kika ?nasan rankine zaizo yana baci ,murmushi tai ba dole injeba kafi abun yazo yana zama Na magana ,table baki yayi DA kuma a batan mun ranki ia gara aje ayi ta maganarba ,ya fada tare DA turo baki,hmmmm kawai tace dashi ,.
Rai bace Hindu ta fito daga bangarenshi kadan take jira ta fashe,a hargice ta shiga part din nasu ,wani design DA akai akasa welcome back hindatu shi ya kawatata ,wowwwww ta fadi tare DA karawaa ciki Idanta ya sauka a kan wani kayataccen cake yayi bala,in Mata kyau, kallan Maman ta tai DA murmushi ta rungumeta I know you are that did all this am so proud of you my sweet mama ,dariya Maman tai me to my sweet auta daughter,su Zuwaira dake kallan idon god abun ya basu sha,away sai sukaji inama sune ,.
Yau a gajiye sultana ta koma dakinsu,Dan duk sun rigata dawowa washhhh ta fada tare DA zama duk suka kalleta,ganin suna Mata kallan tambaya yasa ta tuna jiya ba anan ta kwanaba,zulaice ta Fara magana jiya ya akai kika rigamun tashi wai ?kawai muka tashi mukaga baki man ,Kallan Zuwaira sultana tai ganin ta kafeta da I do yasa tai murmushin yake tana adduar Allah yasa bawai Zuwaira ta ganta bane ,murmushi ta sake Ai jiya tun kafin Ku tashi na tafiyata ,tabbbbb Zuwaira ta fada wannan wanne irin sammakone DA had zaki fice da safe bamu saniba saikace wash kasaye ,mikewa tai takwanta said kuyi tayi tunda karya nayi kunsan Ai Na Saba ,tabe baki sukai ki sakko muci abinvi
Plz koyi sorry DA wanna banda charge me
By Hajara Mami Natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 24*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
```indicated to maman shukrah aunty ummi```
This page Is for you Sadiya alhasan auyo
Washe gari da safe Bayan sunyi sallah,zuwaira dake kan sallaya Ta kalli sultana, hmmmmm Allah Mai iko wai mutun yayi Ta rufe fuska kamar Mara gaskiya Ta fada tare da tabe fuska, murmushi sultana tai shi kuma mutun sai Sa ido kamar Wanda akanshi mutun yake, Zulai ce Ta karba wai Dan Allah sultana maye dalilinki Na rufe fuskarnan, hmmmm bazaku ganeba ku tashi mu tafi kawai, mikawa Zuwaira tai ta shirya sannan suka Kama hanya suna tafiya suna hira, sun danyi tafiya sannan Zulai Ta Kama hanyar Ta Zuwaira da sultana ne hanyar su wajen daya, suna tafiya iska na kadawa,.
Tun daga nesa suka hango Hafiz na tahowa, kallan sultana Zuwaira tai wlh bana San haduwa da wannan mutumin Ta fada tare da sake hade raiii, uhmmm kawai sultana tace, yana zuwa dai dai dasu ya tsaya sukai saurin yin kasa tare da fadin ina kwana ranka ya dade? Kallan Zuwaira yayi kafin ya kalli sultana Ya Kara kallan Zuwaira wannan kawarki ce? Ya fada tare da nuna sultana, eh ranka ya dde tabe baki yayi ya kalli sultana kece wadda kika ceci uban gidanki ranar KO? Eh kawai tace dashi, to dakyau,.
Kallan Zuwaira ya sake yi mu bamu harda da wanda yake harka da sultan saboda haka kisan abun yi, kallan Zuwaira tai ranka Yaya dade kayi hakuri ban gane me kake nufiba?murmushii yayi Dan kece da wata tace zansa ai mata bulala ne sakamakon tambayar da kika mun,tabe baki Zuwaira tai tare da yin kasa da kai KO maye abun laifi anan oho Mai, katseta yayi ina nufin karna sake ganin ku tare KO kin taba ganina da sultan ne? Batace Mai komai yai gaba tare da fadin a kiyaye.
Mikewa sukai suka kalli juna kafin suka saki murmushi, Zuwaira ce Ta Fara magana KO maye nashi a ciki oho Dan suna yar tsama sai akace muma sai muyi mtswwww taja Saki, murmushi sultana tai wlh wannan Hafiz din tausayi yake bani, Amman sai naga kamar kallan so yake miki, duka Zuwaira Ta ba sultana ke Allah ya sauwake sau nawa ina ganinshi da matan banza ME zanyi dashi Allah ya sawake kuma in kika kara mun wannan zancen gaskiya zamu bata, Hmmmm zawai sultana tace tana zancen zuci haka kowa ya kama gun nashi aikin sultana bangaren Maman sultan tai, Dan yanzu aiki biyu take yi danma aikin mama back wani wuya ne dashiba ,.
Da sallama Ta shiga musu aikin parlour farko suka amsa Ta gaidasu tare da yin cikin parlour da take aiki,.
Kallan parlour tayi itta kawai Tana san parlour nan Tana san Maman sultan, Bayan baki zuwa gaidata Ta fada a zuciyar Ta sannan taba Kanta ansan to ai duk sanda nazo bata tashiba shi yasa, yooo inka zo basai kijaikibe ki gaidata kafin ki Fara aikiba duk da zuciyar Ta take wannan maganar, sauke ajiyar zuciya tai sannan ta nufi dakin momy,.
Da sallama Ta tura kofan, momy nakan sallaya Tana karatun Al Quran, murmushi sultana tai shiyasa take burgeni matar nan akwai addini,.
Har ta juya zata fita taji momy tace shigo mana, juyawa tayi Tana kallan momy Tana rufe Al Quran nin, karasawa tayi har kasa, ta durkusa ina kwana ranki ya dade?? Murnushi momy tai kina lafiya, qlau wlh momy, to mun gode Allah kin gujeni KO kin koma can, murmushi kawai sultana tai, kallan ta kawai momy take jin shirun yasa Ta dago momy tai saurin dauke kai, uhmmm duba wancan drower ki dakko min wani album , mikewa sultana tai ta dakko Ta mika mata, karba momy tai ta bude sannan ta Kalli, sultana Dan bude fuskarki muga, gaban sultana Ya fadi tana kallan Momy, murmushi momy tai tare da fadin plz, zaro ido sultana tai itta wace harda momy zata Na ce mata plz,nan take ta bude, kallan ta momy tai kafin Ta cire wani hoto Ta kafa a fuskar sultana, murmushi momy tai tare da fadin masha Allah
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 25*

Jin batun da momy tai yasa kirjin sultana bugawa, dauke hutan momy tai tare da riko hannun sultana, sultana wlh kina mun Kama da Wata faccalata wlh jinin mu ya hadu da itta ranar haihuwar Ta data haihu da itta da yar da mijin lokacin sarkine sukai tafiya ranar Data haihu a lokacin sukai accident suka mutu IN na ganki duk sai inji kamar itta shiyasa ranar dana Fara ganin naji kin shiga raina abun da baki Sani bama kullun IN kuka zo aiki sai Na fito na ganki Amman baki Sani, kawai naji ina sanki sultana, shine nake neman alfarma kinga bani da ya mace mujina ya mutu shine nake San ki dauke ni kamar uwa kanwar sultan Amman bance dole bafa,.
Hawaye sultana ta Fara itta kuwa har ta isa Ta musa uwar gidanta wacce Ta dauketa matsayin baiwa sannan yanzu tazo tace Tana san Ta zama yarta har itta wace da zatai wasa da wannan damar wannan Ma wata damace ai ,ganin Tana hawaye hakan yasa momy jin ba dadi dama taya zata ce wai Ta zama uwa gareta bata saniba KO Tana da take ta mahaifiyar, kiyi hakuri sultana bansan abun zai bata miki raii....... Tun kan ta karasa sultana ta riko hannunta na amince momy har na isa naki yadda da wannan tayin naki, murmushi momy tai mamanki fa, banda itta ranki ya Dade tunkan IN taso Ta mutu, sosai momy ta tausaya mata,.
Amman momy plz wannan kawai tsakanin mune xaki barni ina abuna kamar yadda bayi suke zan ci gaba Da aikina wata rana sai labari ni nasan da haka ai, murmushi momy tai shikenan tunda hakan kike so Amman IN kin gama aikin bangaren sultan sai kina zuwa muna hira KO? Daga mata kai sultana tai tana murmushi, Jinn an turo kofa da sallama yasa sultana saurin maida mayafinta tana rufe fuska baiga komai ba sai habarta da ya gani da pink din lips dinta, zama yayi kusa momy, Ya kalle Ta laifi tai miki KO Na ganta a durkushe a gabanki, murmushi momy tai ta kalli sultana AI yanzu Ta zama yata Kanwar kace, kallan sultana yai ittama Ta kalleshi ya gallah mata harara itta kuma tai murmushi kawai ,sannan ta Mike Ta Fara gyarawa momy Daki,.
Kallan shi momy tai Ya naga yau ka taso daga masallaci da wuri? Wlh momy sauro yayi yawa shine nazo inyi karatun anan dakin, mikewa momy tai To kayi Amman a masallaci yafi ni yanzu bacci zan koma Ta fada tare da hawa gado Ta kwanta, murmushi yayi Tare da mikewa ya rufeta da barko, sannan ya zauna akan sallayar data tashi ya bude Al Quran din, Sultana dai aikinta take Ya bude ya Fara karantawa, sosai kira,arshi taiwa sultana dadi zataso ace ya zauna yai tayi tana sauraro, shi kuwa karantunshi yake abunshi haka har ta gama Ta kama hanya tayi parlour tayi komai sannan ta sauke ajiyar heart ta fice Ta dakko abincin momy, Tana shigowa shi kuma zai fice, ina kwana ranka ya Dade? Baice komaiba ya raba Ta gefenta ya wuce Ta bishi da ido sannan ta ajjiye abincin,.
Bayan Ta gama Ta kama hanyar zuwa bangaren shi, tana tafiya kawai idonta ya sauka kan wani dake dauke da kwari da baka,hindu na hakince a kan kujera wai koya mata ake, dan taji yana IN kika rike nan saiki riki nan, murmushi tai a hakan zaa koya, zata juya kenan Hindu ta gano Ta tabbas Ta ganeta dukda bata fuskarta ba, murmushi tai bari taba wannan yarinya kunya anan, kallan wani bawa tai kira mun waccan yarinyar Ta fada tana nuna sultana da sauri yayi gunta,
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 26*

This page Is for you rabia,atu adamu Dan haya