Sashe 25
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A Parlour ta jirashi har ya fito saida yaci abinci sannan ya zo yaji maganar Da take San ta tambaye shi, gani nazo fada mun abu Da ke tafe dake, gyra zama tai Yaya sultan sanda kazo kasa na rubuta wasika ga Hindu a wannan gun me dalilinka na Sani hakan? OK yanzu dai tuciyene zakiyi sai na fada miki kenan dan kin samu na ceceki KO? Plz wlh ba haka bane Allah hankalina bai kwanta Da kawu wlh jikina naban wani abun na faruwa dashi, kallan ta yayi OK sarkine yasa aje a nemomai ke, zaro ido tai a nemoni KO kuma basu ganni ba wlh nasan tunda basu ganniba cewa zaiyi aje garinmu a taho Mai Da wani nawa shine zasu dakko kawu,dan Allah yaya sultan ka bari inje in sami sarki ince mai Nice bana San wani abun ya sami kawu na wlh, ganin duk Ta rikemai yasa Ya riko kafadarta, ke ki tsaya baki Da hankaline kinsan waye sarkin nan kuwa? Eh na sani shi makashine mai kashewa yana sawa ana kashewa meye ban sani ba wlh Daya taba lafiyar kawu gara ya kasheni....... Squad sauri ya rufe mata baki,baki Da hankali ya kasheki inya kashe ki mutane nawane zasuyi asara, ina nufin kinsan momy ba zata ji dadi ba Aunty mairo yadda naga Tana wani janki a jiki ance miki Bari zatai kumama baki Da tabbas ya kamo kawun nakine KO aa Amman duk kinbi kin daddage, to wlh Bari in fada miki kikace zakisa ranki a cikin mutuwa niba ruwana, cire hannunshi tai daga bakin Ta, eh ni naji gara inje in fada Mai koma maye ya faru kuma yanzu zanje, ta fada tare da mikewa, kallan ta yayi wlh in kika fita a daga parlour nan zan saba miki sultana, ko kallan shi bataiba itta a dole fita zatai ganin Da gaske take yasa yai saurin mikewa tare da rikota Ta baya ke me yasa bakijin magana ne Bari in kira momy in fada mata, ganin Tana san kwacew yasa kawai ya rufe kofan Tare da cire key din, Ya koma ya zauna, ittama zatai a bakin kofan kuka kawai take wai zai kashe mata kawo kawai ya bari taje Ta fada Mai gaskiya,.
Momy Ya kira ya fada mata yadda sukai Da sultana, sosai hankalinta ya tashi tace karya Bari Ta fice Ma, gobe Za suyi magana, Da haka sukai sallama, .
TV ya kunna yabarta zaune abakin kofa Ta hada kai Da gwiwa Tana kuka, kallan sultan tayi yanzu hakama Da hadin bakinka a komai, murmushi yayi baice mata komai ba, mikewa tayi kazo ka bude mun kofa zan tafi bangaren mu, kallan ta yayi nanma bangaren mijinkine kiyi kwananki anan bamaiyin gulmar ki ai, Dan Allah kazo ka budemun ni IN tafi, kallan agogo yai kinsan karfe nawa yanzu, 11:00 ki tashi kije ki Kwanta dan nima tafiya zanyi ya fada tare da mikewa yana kashe TV din,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 59*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Har ya gama kashe TV bata motsa bama, kallan ta yayi KO so kike inzo in dauke ki kinsan ku amare haka kuke baki Da matsala sai in daukeki in kaiki din, tsaki taja bari Ma in fada maka wannan auren aiba aure bane saboda haka karka Ma bari jikinka ya taba nawa barinma yanzu dana gano cewa Da hadin bakinka a komai, dariya abun ya bashi aikuwa ya dara, zan kashe wuta kizo ki wuce, ba inda zanje a bangaren momy zan kwana ni, murnushi yayi tare da wucewa switch Ya kashe wuta,nan take parlour Ya koma duhu, kallan parlour sultana tai yayi duhu sai yanzu kuma Ta fara jin tsoro tsaki taja tare da Fara lalube Tana neman hanyar stair din, jin Ta taba abu yasa ta fara shafawa har fuskar sultan, jin shine yasa tai saurin dauke hannunta tare da fadin sorry Da ME ya kawoka kusa dani plz ka kunna mana wuta, rikota yayi tare da fadin daukarki zanyi bake kika fada kinfisan in daukekiba kuma Ma aike kika zo bangarennnan amarya Mara kunya wacce ba zata bari akaita dakin mijinta taba tazo Da kanta, tsaki taja Tare da fisge hannunta zata juya yai saurin rikota tare da daukarta, wannama ai iskancine nace bana so ana dole ne, baice mata komaiva har saida yakaita dakin Data saba zama indai ya cutota Da daddere sannan ya direta, tsaki taja Ta kalleshi ya wani hade rai,kallan dakin tayi an gyarashi sosai an sake kayan dakin komai da komai yayi kyau sosai, kujeran madubi yaja ya zauna tare da fadin zauna zamuyi magana ganin Ya hade rai Yasa taji wani iri, zama tai,.
Sarki dake fada a zaune yana shirin tafiya makwancin shi ya kira Wanda yasa aiki yace su hadu dashi a inda suka saba haduwa Da misalin karfe 1:00pm na dare su zomai Da kawu yana san za suyi magana,.
Kallan ta a sultan yayi sultana karki ga ina sake miki fuska kice hakn zai kawo mana raini dake bana San raini bana San inawa mutun magana yana nuna KO ajikinshi banasan raini ki kiyaye karki manta matsayinki na baiwa kinsan ke baiwa ce haryar har gobe sannan karki dauka wai dan kin aurenin kin Tashi daga baiwa a guna ba haka bane kinanan a matsayinki inasan kina tunawa Da hakan Da fatan kin gane, kallan shi tai da hawaye a fuskarta aranta fadi tade Data gama abun daya kawota shikenan kuma wlh yau zata Fara Ta tsani ya dinga kiranta Da sunan baiwa dinnan, ganin taki magana sai hawaye hakan yasa Ya mike Ya fice,.
Kallan dakin tai kawai tai kwanciyarta tana hawaye tare da tunanin kawunta ko a wanne hali yake yanzu Allah masani ,.
1:00pm
Sarkine azauna a farfa jiyar masarautar shida Yan aikinshi sai kawu dake kan kujera a daure, kallan shi sarki yayi Da gani baka gama tsufa ba zaka Dan jigata kafin ka mutu IN kuwa bakai taurin kaiba ka fada mun abun Da nake nema shikenan zan sallameka Da abun alkhari, kallan shi kawu yayi inaji meye abun Da kake nema? Murmushi sarkin yayi wannan Yar taka yama sunanta itta nake San Ka fada mun inda take, kallan shi kawu yayi tunda baisan sunanta Bari ya sa mata wani au wai ummina dama wai kaine sarkin bata gama dakaiba aina dauka har ta gama dakai Ta fadawa duniya kokai waye me ta tsaya yi, kallan shi sarki yayi fuskarshi a daure, ohhhh Da saninka tazo wannan masarautar daukan fansa kenan? Eh mana nidakaina na kawota kuma nasan tana kan hanyar yin hakan, sign Ta ido sarki yayi na kusa Da kawu bashi wani duka a kafa Da saida ya sashi sakin wata kara Ta wuya,.
A razane sultana dake bacci Ta tashi Tana salati ,ya kamata Tasaba Da wannan hali irin na wannan masarautar kaitaji ihu Da daddare sannan inkayi tambaya ace aljanun masarauta ke fada itta kan ihun yau ya fitar mata daban dole taje taga Maye, ta window ta leka, ganin haske a farfajiyar masarautar yasa ta Mike tare da daukan mayafimta Da dauki phone dinta, ta fito parlour,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 60*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
A hankalj take sakkowa parlour duhu ba kowa, kunna wutan tai Tana neman key a akan Centre table din daya zauna Ta gani, hakan yasa ta dauka Ta bude kofan Ta fice Da addua abunta,. Tafiya take haske masarautar dake akwai hasken farin wata, Da raba rabe Da komai har takai wajen gun da suke Ta buya ta can bayansu bataga fuskar kawuba Amman Tana ganin ta sarki, gabanta banda dukan hamshin hamshin ba abunda yake, wayarta Ta ciro dukda bazai fito sosaiba Amman a haka zatai video record din ya kaamata ace ta Fara abun daya kawota,a hankali Ta saita wayan itta abun Da take bukata bai wuce Ta dauki fuskar sarkinba Amman da yake duhune bai fito sosai ba, Amman a hakan Ta tsaya take abunta,.
Dukka batajin abun Da yake fada Amman Tana ganin abun Da suke,.
Kallan shi sarkin yayi badai zaka fadi gaskiya bako shikenan mu zuba nida kai zan baka nanda sati daya inkaga zaka iya fitowa kana fadi gaskiya shikenan in bazaka iya ba Elgar kasheka zan yi Da kaina kamar yadda dakaina zan kasheta ittama, sannan in kashe mahaifinta Da kaina, mikewa yayi ya kallesi kuje dakin ajiya Ku nuna mai mahaifinta sannan ku bashi a zaba sannan ku sanar Da abdulsalam gobe inna dawo daga wajen taron bikin Hindu zanzo in sameshi, kallan gun da sultana take yai kamar Da mutun agun matsawa yai gun, hantar sultana kuwa bugawa take kawai Amman bata fasa daukan record dintaba, yanzu fuskanshi ya fito sosai, zan kamata kuma zan kasheta su kadaine makiyana a duniyar nan, sannan ya juya yai musu alama su tafi dashi, sannan shima yai gaba ,ajiyar zuciya sultana ta sauke saida Ta Bari sunbar gun sannan ta kama hanyr komawa bangaren sultan din,.
Dakin ajiyar suka kaishi har gun sarki abdulsalam,kallan kawu sarki yayi bawan Allah me ya hadaka Da wadannan mugayen? Kallan sarki yayi babu shakka kaine mahaifin sultana, riko hannun sarkin yayi karka damu yarka nada dakarkiyar zuciya nasan zata fitar dakai anan KO ba dade KO ba jima kaidai adduar ka take bukata, bawan Allah ban ganeba? En nine Wanda na rike yarka har ta girma koma tazo nemanka, to bansan taya ya gano taba shine yake San in fada mai inda take Dan naki yace akawo ni nan, Amman karka damu nasan Tana zuwa, murmushin jin dadi sarkin yayi,.