Sashe 30
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 71*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Sultan Ne ya fara tashi, kallan gari yayi ya fara haske that mean ya makara kenan har itta sultana baccinta take hankali kwance, kallan yadda ya riko ta yayi, sai kuma ya tuna abun Da ya faru, bude ido sultana tai alamun ta tashi, Da sauri ya saketa itta tun kafim ta gama watstsakewa ta sauri ja Da baya, mikewa yayi ya shiga toilet, ittama ta mike ta fice a dakin Ma gaba daya, kan gado ta zauna, kafin ta saki tsaki ta mike ta shiga toilet, tai alwala sannan tai sallah,.
Bayan Ta idar ta koma ta kwanta, kwata kwata abun Da ya faru jiya take tunawa ba taga su abbah ba to ina sarkin ya kaisu komai kashe su yayi? Yanzu ya zanyi ta ina zan bulowa sultan kuma yanzu banma San inda ya maida suba, wai itta ce jiya suka kwana tare a manne Da juna Da sultan, inta tunama wani abun ke tukare mata wuya saidai kawai taja tsaki,. Duk waddan tunanin sunbi sun dameta,haka har bacci ya dauketa,.
.shima hakan take agun sultan inya tuna sai dai yayi murmushi kawai, azzakar dinshi daya saba yayi sannan ya kwanta shima din,.
9:00 dai dai sultana ta tashi daga bacci, ta Mike Tana salati kwata kwata Ma batai aikin gidan ba, wanka tayi tasa atamfarta sannan ta fito, ganin wadannan bayin tai suna aikin su, ajiyar zuciya ta sauke Dan kwata kwata ta manta dasu Ma, shiyasa hankalinta ya tashi Da taga ta makara, gaidata sukai sannan suka ci gaba Da abun Da suke kitchen ta shiga Dan yau Monday may be sultan zaije office,.
Doya ta fere ta dafa sannan ta soya Da kwai sai tea da ta hada sannan ta tai sauran aikin,jerewa tai a dining, ta nufi dakinta Tana san duba wayarta ko zataga abun Da zata nunawa sultan game da su abbah,.
Bincike take a dakin sosai Amman ba Waya babu dalilinta, innalillahi ina wayar nan taje kuma bamu dai Da barawo anan gidan balle ince kwata kwatama daga ni sai yaya sultan, kodai shine ya Dauka zai dubu Abu? Mikewa tai ta nufi dakin nashi, tai sallama tare da shiga, yana tsaye yana balle Ma ballin rigar suit,uhmmm yaya sultan banga wayata shine nace ko ka gani? Me kike nufi ni barawone KO me? Aa yaya sultan ba haka bane bafa kawai tambayar ka nayi fa, uhmmm nina dauke ai dama wayar ni naba momy tai wani dauka ta baki, hawaye ta Fara Dan Allah yaya sultan ka bani wlh Abu zan nuna maka Dan Allah tai kasa Irin rokan nan, ganin yadda tai duk sai yaji tausayinta ya bude drower ya dakko gashi nan, sim Da memory dinki yana kan bed side drower dinki, karbar wayar tai ta fice Da sauri Dan tasan a kan memory zai mata video,bincike take sosai iya bincike bata ganiba duk hankalinta ya tashi shikenan sultan ya jika mata aiki yanzu ya zata Yi kawai zama tai duk dube dubenta iya sim Din ta gani itta bata san sim din tafi San memory din, sultan ganin Ya gama cin abincin bata sakkoba hakan yasa yai sama zuwa dakinta,.
Kuka yaga tanayi, karasawa kusa Da itta yayi ya zauna me kuma ya faru? Maye kuma na kuka anan, yanzu Dan Allah Yaya abun dakai ka kyauta kenan Dan ka cire mun memory gashi yanzu banga shiba duk fitar darena ya tashi a banza kenan? Fisabillah gashi kaje a kurarren lokaci baka abun Da nake San ka ganiba yanzu me zan nuna a matsayin shaidata game da sarkin nan yanzu ya zanyi, jikin yayi sanyi yama rasa ta inda zai Fara zaiso bata hakuri Amman bazai iyaba baiga abun bada hakuri anan ba, mikewa yayi kawai ya fice, inda ta kwanta kawai kuka take abunta
By hajara Mami natty girl
[9/12, 9:09 AM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 72*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Saida tai kukan Mai isarta sannan ta mike taje ta shirya bangarem momy tai tafi, Da sallama ta shiga bangaren Nata, parlour sama tai tunda tasan mom bata wani saba zama anan ba, Da sallama ta shiga Tana zaune sultan na kusa Da itta dauke kai sultana tai Dan itta yanzu kawai fushi take dashi in tana ganinshi ranta baci yake koma me yake bai wuceba oho Mai,.
Aa amarya ce Da kanta kuma murmushin yake tai,sultan na kallamta sai kuma taji dadi koba komai yaga tayi murmushi dama kasa fita yai yana ganin Ya bata mata rai,.
Ina wuni mom? Lafiya qlau sultana ya fama Da amarci, murmushi kawai tayi nan Ma,mom naga Yan taya aiki na kuma gode Amman mom nace Da kin bari kawai ai zan iya aikin ni daya, aa haba taya zaai abar mutun Mai matsayi haka ba bayi abun sai ya zama na surutu aii, momy zan dinga zuwa ina miki aikin safen nan fa, Da sauri sultan ya karba wanne aiki kuma ke baki San kinn wace wannan gun ba, kallan shi tai rai bace Irin na ina ruwanka dinnan, shikenan mom Amman akwai wata kawata ki dauketa wlh kamar ni take ba babu ruwanta Allah ba abunda zai faru, shikenan ki kawota In gani, murmushin jin dadi tai, sannan ta dakko wayarta, mom ga wannan wayar kiba Mai shi kawai saboda yana bata mum rai akanta kawai ki bashi kayar shi ta fada idonta duk ya kawo hawaye, murmushi sultan yayi wato bata huce ba karar shi ta ma kawo, kallan ta momy tai sai a lokacin ta lura kamar Ma bata jin dadi, ajjiye wayan kawai sultana tai tai sama abunta Dan kuka taji ya taho mata, ta wuce dakinta kawai,.
Son ka batawa sultana rai KO? Mom wai wlh wayar na dauka na ajjiye mata sim dn shine memory ya bata shine take ta fushi kuma ni bansan hakan zai faruba Allah, tsaki mom taja kawai Dan wayar kace fisabillilahi saika cire mata, yi hakuri mom bari inje in bata hakuri ya fada tare da yin ssma, Da kallo mom ta bishi kafin ta saki murnushi duk yadda akai sultan ya fara San matarshi zata fi kowa jin dadi kuwa,.
Tura kofan yayi yaganta kwance a kan gado Tana hawaye kawai abunta, ta ina Ma zan Fara duk kawai Dan Tana fushi nabi na damu, mtswwww ba dole IN tamu ba mine da laifi,just be strong kaje ka lallabata, Hmmmm Ya sauke ajiyar zuciya kafin ya karasa bakin gadon ya zauna, wai sultana fushi kike dani naga na baki hakuri, kallan shi tai wai ya bata hakuri KO a ina Yaj hakan oho Mai, juya Mai baya tai taci gaba Da abun Da take, OK naji koma maye xan biyaki fada mun maye, wani haushin shi kawai take ji ta ina xai biyata Bayan lokaci ya kure,mikewa yayi ya koma ta dayan side din data juya ya kwanta a kan gadon suna facing juna, sosai gaban sultana ke faduwa bata San wannan moment din dake fara shiga tsakaninta Da sultan zuciyar bugawa take da sauri Da sauri, ganin Tana shirin juyawa yasa yai sauri Dan mike Ya tare Ta da duk hannun shi, inda ba zata iya juyawaba dinma, kallan shi tai maye hakan Yaya sultan plz ka matsa mana,yi hakuri kinji kiyi hakuri naji nayi laifi amun hakuri plz, kallan shi tai da ganima bai shirya fitowan hakurin ba, dama yana iya in banyi hakuri Da kaiba Yaya sultan AI ka riga ka gama dani kuma, OK naji fada mun Maye zan biya ki koma maye, no Yaya sultan ba zaka iya ba lokaci ya kure kawai ni ka matsa mum,ta fada Tana kallan hannnun nashi Da yasa ya tattare duk gefe biyun, OK indai baki fada munba hakan yana nufin kawai baki yafe ba, shiru tamai baki yafe ba ko? Ya fada tare da matsawa kusa Da itta sosai, Da sauri bugun zuciyarta ke karuwa gashi Ta kasa furta KO A ne Ma, ganin Ya matso sosai yasa Ta rufe idonta Da sauri, kallan fuskarta yayi, a zuci ya Fara magana wai sultan me xakayi zaka jawowa kanka raini ne, wata zuiyar kuma ke fada mishi shida yaxo Neman yafiya aiba zancen raini kuma, wayarshi dake aljihunshice tai ringing, Ya duba habib ne yake fada mishi client na jiranshi, OK yace tare da kashe wayan, daidai kunnen sultana ya rada mata zan wuce sai anjima sannan zan biyaki koma maye sannan ya bata kiss a kumatu kafin ya Mike ya fice
by Hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 73*

Mutuwar kwance sultana tai, itta tun jiya sultan yake sata cikin tunani me yake damunshi kuma oho, taba kumatunta tai kafin ta Saki mmurmushi kawai ta Mike zan Zuwaira zata dagaa nan Ta wuce gun Zulai suyi magana .