Sashe 7
Life Partner Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Kar6an Babyn Mummy tayi a hannunta ta ce "Stop crying like this daughter, ke daya kamata ki godewa Allah kuma" hannunta tasa ta share hawayen daya sakko mata, Mummy ta zauna gefenta bayan ta kwantar da Babyn ta ce "Calm down and rest dear, what do u want to eat?" a hankali ta ce "Kunu zan sha" Mummy ta jawo basket din da Ammi ta kawo ta dauko flask ta zuba mata kunu cikin mug sannan ta mika mata, a hankali ta kar6a tana kallan Umminta dake zaune tayi shiru ta ce "Thank u mothers". Kwanan Rafi'ah uku a asibiti aka sallameta, kuma har suka koma gida Jawad baizo ba sakamakon tafiyar da aka sa shi yayi a wajen aiki, tin kwana daya da Rafi'ah ta haihu Mummy ta gaya masa hankalinsa ya kasa kwanciya, komai yake a wajen he's in a hurry, so yake ya gama komai ya koma kano a ranar amma hakan bai samu ba, dolensa ya kara kwana biyu. Da yamma Rafi'ah na zaune a dakin Ummi tana breastfeeding Babynta aka turo kofar, ta juyo tana kallan direction din kofar, Ummi ta shigo da flask a hannunta, ta ajiye a gefensu tana kallanta ta ce "Hope u are not in any pain, yace idan kinajin ciwo we should let him know" ta girgiza kai a hankali ta ce "Ni banajin komai, kawai dai wajen ne yake dan zogi" Ummi ta ce "Kina shafa maganin ne?" Ta ce "Eh" Ummi ta ce "To idan kun gama ki kawota gun Gwaggo sai ki huta" a hankali ta ce "Ohk zan kawota" Ummi ta mike ta ce "Abinci fa?" Tayi saurin girgiza kai sannan ta ce "Not now" daga haka Ummi ta fita ta jawo musu kofar, few minutes ta gama ta kwantar da Babyn a gefenta ta kwanta itama, jawota tayi very close to her ta rungumeta ta limshe ido, nan da nan duk sukai bacci, ganin shiru~shiru basu fito ba yasa Ummi ta koma sama duba su saboda yadda Gwaggo ta matsa a kawo mata Babyn, tana shiga dakin ta samesu suna bacci, Ummi ta kura musu ido cike da tausayi, sai kuma tayi murmushi ta juya, she never thought Rafi'ah zata so dan da zata haifa haka, tana sauka kasa Gwaggo ta ce "Ina jaririyar ne Zainab, idan ba'a so a bani ba sai na hakura ba, ni dama ba ita nazo dubawa ba jikata nazo gani na mata ya jiki" Ummi ta danyi murmushi ta ce "Hajiya Gawggo na samu sunyi bacci ne, kuma idan zan daukota zata tashi ne" Gwaggo ta ta6e baki tana kallan Mummy da Anty Salma ta ce "To sai a kira uban Rafi'ah ya maidani Bauchi yau, tinda dama daga cewa anyi haihuwa yaje ya daukomu muga 'ya, gashi kusan awana 1 ban dauki 'yar a hannuna ba" Mummy ta ce "Gobe fa zaku koma Gwaggo ai zaki dauketa harki gaji" Gwaggo ta mike ta ce "Ba sai nama dauketa ba, 'yar da akace da ubanta take kama, gara dai na ciccibi ita Rafi'an tinda itama bata fi a dauketa ba" Har Mummy zatai magana Anty Salma tayi mata alamar tayi shiru.
Anty Anina ce kwance a parlorn ta ita da Anty Rahama suna hira, kamar an tsikareta ta mike ta ce "Ni kuwa Khadija tasan Rafi'ah ta haihu?" Anty Rahama ta girgiza kai ta ce "Ta ina zata sani, dama bamu zamu gaya mata ba, kuma kusan shekara bama waya da ita, ta ina zata sani to?" Anty Amina ta gyara zama ta ce "Bakisan Khadija ba kenan, zata iya sa ayi mata bincike, idan kuma taga dama zata watsar dasu ne kawai" Anty Rahama ta ce "Shiyafi mata sauki wannan, gaskiya yarinyar akwai kyau kam, kinga dazu da Yah Muhammad ya daukota, har ta danyi kiba, wannan da namiji ne cewa za'ai kakinta Yusuf yayi" Anty Amina ta ta6e baki ta ce "Dama ai shine me kyau din, ita dai Rafi'ah fara ce amma bazata hada kanta da Yusuf ba, kwata kwata basu dace ba" Anty Rahama tayi dariya ta ce "Basu dace ba kam, gashi ai sun rabu" shiru Anty Amina tayi jin an bude kofar parlor, Ikleemarh ta shigo ta zauna gefensu tana turo baki, Anty Rahama ta mike ta ce "Waya ta6a ki?" Kuka ne ya kwace mata ta ce "Ba wannan kanwar Kakan su Rafi'an bace, naje wucewa ta dinga zagina wai harda cewa nima na kwaso ciwo, ai naga su suka fara ciwon kafin nayi" Anty Rahama ta ce "Share hawayenki, ai ciwo yanzu suka fara gani, ciwo ya wuce wata biyu a sako yarinya tazo gida ta haihu miji bai zo ba"...
Kukan Babyn ne ya tasheta daga baccin da take, ta mike a firgice tana kallan Babyn, dagota tayi ta rungumeta tana share hawayen idanta, daga dan baccin nan data kwanta mafarkin Yusuf tayi yazo yana ce mata ta bashi Babynsa, ta limshe idanuwanta tana girgiza kai ta ce "It's impossible, she's only mine" daga haka ta gyara Babyna jikinta tana kallan idanta dake bude, silently ta ce "Ni kadai kika sani Habeebty, nine mamanki nine babanki kinji, inma akwai wani mahaifinki a duniya to Ya Jawad ne" hawayen idanta ta share ta sakko a kan gadon still holding her baby ta bude press dinta ta ciro wayarta ta kunna, raban data kunna ta tin ana gobe zata haihu, yau kwana 4 kenan, Ameera ma ta wayar Ummi suke waya, bayan wayar ta kunnu tasa hannu zata bude lock din kiran Jawad ya shigo, ta dan turo baki sannan tayi picking call din, Jawad yayi sallama, shiru bata amsa ba, ya sake sallama, nan ma shiru, a hankali yake jiyo sound din kukanta, ya danyi murmushi ya ce "I apologize dear, i'm on my knees pls do forgive me" dan turo baki tayi ta ce "Where have u been Yaya?" Ya ce "Kaduna, but i'm now in Kano, yanzu ina gidana zanyi wanka saina zo, hope my Baby is fine" a hankali ta ce "Yes, when will u come?" Ya ce "Just few minutes from now" ta danyi murmushi ta ce "Sai kazo to" ya ce "Alright dear" hanging call din tayi ta goge hawayen idanta sannan tasa hijab ta dauki babyn suka fito, tin suna sakkowa a stairs Gwaggo ke kallansu, bayan ta karaso ta ce "Ke ba haka ake bafa, kinbi kin kankame 'ya ko kunya bakyaji 'yar fari ce fa" Rafi'ah ta danyi murmushi ta ajiyeta akan cinyar Gwaggo sannan ta juya zata shiga kitchen Ummi ta ce "Kinci abincin ne?" Ta ce "Zanci" daga haka ta shige kitchen. Mummy ne da Anty Salma sai Saudatu suna hada girkin dare, Rafi'ah ta dan tsaya gefe tama rasa ta ina zata fara, Anty Salma dake kallanta ta ce "Lafiya dai Rafi'ah?" Mummy ta juyo tana kallanta itama, girgiza kanta ta danyi ta ce "No, ba komai" Mummy ta ce "Ko kinasan wani abu?" ta kara girgiza kai, Mummy dai ta fahimci tana san abu amma ta kasa fada ne, hannunta ta wanke a sink sannan ta kalli Rafi'ah ta ce "Muje parlorn Abbanku" bin bayan Mummy tayi a hankali har suka shiga parlorn, bayan sun zauna ta ce "Tell me what's wrong with you, what do u want" sauke kanta tayi kasa a hankali ta ce "Dama Yayane yace wai yana hanya" Mumny ta ce "Wane Yaya, ko Sameer" ta girgiza kanta a hankali ta ce "Ya Jawad" Mummy dake kallanta ta ce "Yaushe ya dawo?" Ta ce "Dazu, yacemin yana gidansa wai daga nan zai taho nan" Mummy ta dinga kallanta kafin ta ce "Ohk, sai a kawo mishi abinci nan" daga haka ta mike ta fita a parlor Rafi'ah ta bita da kallo, ta jima zaune anan parlor ita kadai, horn din mota data ji ne yasa ta mike ta leka ta window, ganin motar Jawad yasa ta danyi murmushi ta koma ta zauna. Yana parking ya fito a motar da key dinsa a hannu, ya sha farar shadda, yayi wani kyau sosai sai kamshi yake, a hankali ya dinga takawa zuwa entrance din gidan, bayan ya danna bell yaja ya tsaya a gefe, Ummi ce kadai da Gawggo a parlor sai Saudatu da shigowanta kenen ta wuce ta bude kofar, a hankali ta ce "Bismillah" Jawad ya shigo parlorn kansa a kasa, kan carpet ya zauna yana murmushi, Ummi ta ce "Jawad ne? Yaushe ka dawo?" Ya ce "Dazu Ummi, ina yini" ta ce "Lafiya kalau Jawad, how is work?" Ya ce "Alhamdulilah, ashe an samu Baby girl" Ummi ta ce "Wallahi, gata nan a kwance tana ta bacci" kallan dan karamin bed din babyn yayi kafin ya ce "Allah ya raya ta da imani" Ummi ta ce "Ameen" kallan Gwaggo yayi data zuba masa ido tin shigowarsa, ya ce "Ina yini Hajiya" ta ce "Lafiya kalau yaro, kai din dan wane gida ne?" Ummi ta ce "Yaran Hajiya Hadiza ne" Gwaggo ta ce "Kishiyar Halima kike fada?" Ta ce "Ehh, shine babba" Gwaggo ta ce "Ba shakka gashi nan kamar honorable mahaifinsa, yayi aure ne?" Ummi ta mike ta ce "Aa baiyi ba tukunna, Saudat kaishi parlorn Abba" Saudat dake goge kan dinning table ta ce "Toh" mikewa yayi yabi bayanta har suka shiga parlorn, ta juya ta fita, a hankali ya ce "Nagode" kan carpet ya zauna ya dauko wayarsa a pocket yayi dailing number Rafi'ah, harta gama ringing bata dauka ba, ajiye wayar yayi ya dan juya, hangota yayi ta kifa kanta akan dinning table, ya mike a hankali yana murmushi ya karasa inda take zaune ya ce "How are u dear" kin kulashi tayi, ya kamo hannunta ya ce "Pls get up dear, ko so kike nayi miki kneel down?" Dago kanta tayi a hankali ta ce "U don't have to, but u broke the promise u made to me" murmushi yayi yana kallan face dinta ya ce "Aina ce maki a wajen aiki ne aka turani, amma kinsan da babu abinda zai hanani zuwa clinic ranar, now how are u feeling?" A hankali ta ce "Fine" ya kai hannunsa face dinta ya share mata guntun hawayen daya sakko, ta sauke kanta kasa ta ce "And u are not happy for seeing me" ya dan zaro ido yana murmushi ya ce "Who told u, i am more than happy Fatima" wasa taci gaba dayi da fingers dinta tana murmushi, ya koma kan carpet ya zauna yana kallanta ya ce "Most i tell u to bring her for me, ko rowa zakimin" ta tashi a hankali ta ce "No, ni ai bana rowa" daga haka ta fita a parlor, a corridor ta tsaya ta leka parlorn taga Ummi ce kadai, ta fito calmly ba tare data kalleta ba ta dauki Babyn ta koma parlorn Abba, gefen Jawad ta zauna ta mika masa Babyn ya kar6a, kallan fuskarsa kawai take lokacin daya kar6a Babyn, ya dago kansa yana kallanta ya ce "She's so cute, Allah ya raya mana cikin addinin islama" shiru tayi ta fara goge hawayen idanta, ya kamo hannunta ya ce "Why is it that kuka baya maki wahala Fatima, u waste ur tears too much, what makes u to cry, tell me now" cikin muryar kuka ta ce "Ni shine batai kama dani ba" ya danyi murmushi yana kallan yadda take tura masa baki as if shiya halicci Babyn, ya ce "So u thank God and stop crying dear, mu godewa Allah daya bamu this cute angel, is she not cute?" ta daga masa kai ta ce "She is" ya ce "Kamar ke ba, kinma fita kyau, just that ta fiki hanci" ta dan ta6e baki ta ce "Inma kace bani da kyau ni ina ruwana" daga haka ta fara kokarin tashi a gefenshi, ya kamo hannunta yana murmushi ya ce "No, don't go pls dear, kin fita kyau, kawai na fada ne, do u think zance ta fiki kyau ne bayan kena fara sani na kuma fara..." Shiru yayi ganin yadda take kallansa, yaja hancinta ya ce "My stubborn Rafi'ah" ta kauda kanta gefe ta ce "Let me bring food for u" daga haka ta tashi ya bita da kallo.