Sashe 27
Life Partner Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
_08103810398_
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
_[Part 2]_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers._
_By FATIMA ✍🏻_
_14_
Dai~dai kofar gidansa me cab din yayi parking, ya fito rike da Imaan a hannunsa ya ciro 1k ya mika masa ya ce "Nagode" daga haka ya juya ya tura gate din mutumin ya bishi da kallo harya rufo kofar, entrance din gidan ya nufa ya bude kofar parlor, gidan yana nan yadda suka sameshi ya karasa part din Jiddah ya bude, ba kowa a ciki da alama ta tafi kenan, Imaan ta yatsine fuska tana kallansa ta ce "Why is your house very dirty Uncle?" Yusuf ya danyi murmushi yana kallan cute face dinta ya ce "We are leaving now sweetheart" daga haka ya wuce dakinsa ya bude, sauketa yayi akan bed side drawer tana ta yatsina fuska, ya ce "Wait for me here" daga haka ya daga katifar kan gadon ya dauko wata babban leda ya ajiye gefe sannan ya maida katifar, jikinsa duk ya baci da kura, ya dauki ledan ya karkade sannan ya shiga toilet ya kunna tap ya wanke hannunsa ya kade wandan jikinsa daya 6aci, bayan ya gama ya dauki Imaan dake tsaye uncomfortable a wajen ya sata a shoulder dinsa dayan hannunsa na rike da ledan suka fita, bayan sun fito a gidan ya jawo kofar parlorn suka fita gate, sauketa yayi ya ciro padlock din dake jikin kofar ya datse kofar, bayan haka ya dauketa suka fara tafiya a layin har suka iso bakin titi, ya tare mai Napeep ya ce "Hamdala hotel" mai Napeep din ya ce "400" Yusuf ya shiga ya daura Imaan a cinyarsa sannan ya ajiye ledan hannunsa, ta dago tana kallansa ta ce "Where are we going Uncle?" ya limshe ido yana shafa bayanta bai ce komai ba, tafiyar minti 30 sukayi dan wajen da nisa sannan akwai hold up, bayan ya tsaya Yusuf ya bashi 500 sannan ya dauko Imaan da ledan gefensa suka fito, hotel din suka shiga ya tsaya a reception suka fara gaisawa da mutumin wajen, bayan sun gama ya ce zai biya kudin daki ne, mutumin ya tambayeshi kwana nawa, ya ce "2 days" ya ce "U pay the some of 50k" Yusuf ya ciro ATM card dinsa ya mika masa, ba 6ata lokaci akai making payment ta POS, suka bashi key da room number, matar dake gefen Mutumin nata kallan Imaan, bayan ta fada masa sama zasu hau taja hancin Imaan ta ce "Like father like daughter" Yusuf ya danyi murmushi yana shafa kan Imaan suka bar wajen zuwa upstairs, dakinsu shine na biyu by the left, yasa key ya bude dakin suka shiga ya rufo kofar, komai neat dakin sai kamshi yake, ya sauke Imaan akan gadon yana kallan fuskarta ya ce "Are u sleepy?" Ta girgiza masa kai, daukanta ya sakeyi ya dan cillata sama ta fashe da dariya, ya sake cillata ta kara fashewa da dariya, ya rungumeta yana shafa bayanta suka fita a dakin ya rife sannan ya zare key din yasa a pocket dinsa, downstairs suka sauka suka fita a hotel din, wani babban boutique dake gefen hotel din suka shiga, ya sayi kaya set 2 sannan ya siyawa Imaan set 5 da takalmi biyu, bayan ya biya kudin suka fito suka shiga provision store, ya kalli Imaan dake bin shop din da kallo ya ce "Do u take cornflakes?" Ta daga masa kai ya ce "What of custard?" Ta ce "No, biscuit instead", cornflakes da biscuits, da kuma chocolate sai milk na sachet, bayan ya biya kudin suka fito suka koma cikin hotel din, sauketa yayi a bakin kofa ya bude dakin sannan ya shiga ta biyo bayansa, ya ajiye kayan akan gado ya rufe kofar da key sannan ya jefa shi saman wardrobe, phone dinsa ya ciro a pocket ya kashe duka duka sannan ya dora akan gado, kallan Imaan yayi dake kallansa tin dazu ya ce "What?" Kamar zatai kuka ta ce "My Daddy" yaja dan karamin tsaki ya wuce toilet yayi alwalan azahar sannan ya fito ya shimfida sallaya ya tada sallah, bayan ya idar yayi addu'a sannan ya juya ya kalli Imaan dake kwance saman gadon ta rufe ido, ya kura mata ido yana murmushi ya mike ya karasa gefenta ya kwanta shima.
Murmushi kawai Jawad yayi bayan Abba ya fada masa Yusuf ne ya tafi da Imaan, bayan sun iso gida Jawad yayi horn Mustapha ya bude gate din suka shiga, bude kofar Abba yayi ya ce "Sannu da kokari Barrister" Jawad yayi kasa da kansa ya ce "Ba komai Abba" daga haka Abba ya fito, ganin zai juya Abba ya ce "Ba zaka shigo kayi lunch ba?" Ya ce "Alhamdulilah" daga haka ya juya motar Abba ya shiga cikin gida, yana fita gate ya nufi gidan Ammi, bayan ya isa yayi parking a waje ya fito ya shiga cikin gidan rike da key din motarsa, a parking lot ya samu Sameer yana kokarin rife mota, Jawad ya karasa ya bashi hannu, Sameer ya ce "Ya kokari?" Ya ce "Alhamdulilah, Yusuf yana ciki ne?" Sameer ya ce "No, muma dawowanmu kenan Ammi tace basu dawo ba, kuma bama wanda yake da contact dinsa na yanzu bare a kirashi" with surprise Jawad ya tsaya yana kallan Sameer, ya sauke ajiyar zuciya ya ce "Yana tare da Imaan fa" Sameer ya ce "Eh, shiya dauketa tin a station, may b lokacin suka taho" Jawad ya ce "Amma ina kake tinanin zan ganshi?" Sameer ya ce "Sai dai ko gidansa, ko gidan Ummansu" Jawad yasa hannayensa cikin aljuhunsa ya ce "Dan Allah ka rakani mana" Sameer ya ce "Ba damuwa" daga haka suka fara tafiya zuwa gate, bayan sun fita Jawad ya bude lock din motar suka shiga ciki yaja suka tafi.
ba jimawa Yusuf ya tashi daga baccin daya sace shi, ya zame Imaan dake kwance kan kirjinsa ya shiga toilet, bayan few minutes ya fito ya zauna bakin gado, ya dinga kallan Imaan dake baccinta hankali kwance, ya durkusa dai dai goshinta ya bata light kiss, knocking da akayi ne yasa ya mike ya dauko key ya bude kofar, matar ta mika masa babban tray me dauke da fried rice da kaza sai chips a gefe, ya kar6a tray din ya ce "Thank u" daga haka ya tura kofar, ajiye tray din yayi yasa key a kofar ya zare shi ya maida inda yake, yana zama Imaan ta bude ido, ya dagota yana murmushi ya ce "Dear" ta ce "I'm hungry Uncle" ya dagata suka shiga toilet ya wanke mata fuska da baki suka fito, tray din abincin ya dauko ya ajiye a gabansu sannan ya cire transparent ledan dake kan abincin yana kallan Imaan ya ce "Kina cin wannan?" Ta daga masa kai, ya danyi murmushi ya ce "So u speak Hausa?" ta ce "Eh, very well" ya ce "That's good" spoon ya dauka ya fara bata abincin a baki tana ci, ganin tafisan shinkafan ya daina bata chips din, sosai taci ta koshi, ya bata ruwa ta sha sannan yaja hancinta ya ce "Zaki sha tea" ta girgiza masa kai ta ce "When are we going back home Uncle?" Ya dan bude ido yana kallanta ya ce "Meyasa kike cemin Uncle?" Ta ce "Is because Ummi tace duk babba in ce mishi Uncle" ya wara ido yana kallanta ya ce "Really" ta ce "Yeah" rufe abincin yayi ya ajiye a gefe ya dagata suka koma kan gado ya ce "From now henceforth sunana Papa" ta juyo tana kallansa ta ce "Why?" ya ce "Because i'm ur Daddy" ta dan kalleshi sai kuma tayi dariya ta ce "No, my Daddy is at home" ya ce "Nine Daddynki daughter" daga haka ya dauko ledan dazu ya ciro babban album din bikinsu da Rafi'ah ya bude, first picture hotonsu ne su biyu, ta wara ido tana kallan picture din ta ce "My Mum" ya nuna hotonsa ya ce "And who is this?" Ta kalli picture din ta dago ta kalleshi sannan ta kara kallan picture din ta ce "It's you" ya danyi murmushi ya rungumeta ya ce "Don't call me Uncle again" ta ce "Papa?" Ya daga mata kai ya ce "Tashi muyi sallan la'asar dear" ta mike tana nade dogon hannun rigarta ya tsaya yana kallanta with passion.
Rafi'ah ce zaune a dakin Ummi tana ta trying number Jawad, sauke ajiyar zuciya tayi jin ya shiga, bayan yayi picking ta ce "Sweetheart" ya ce "Yes sweetheart, ya kike?" Ta ce "Lafiya, har yanzu baku gama bane naga almost 4 yanzu" shiru yayi yana jinta, ta ce "Hello, are u there?" Ya ce "Yes, inajinki kikace mene?" Ta ce "Baka dawo da Imaan ba" Jawad yayi kasa da murya ya ce "Abba bai fada miki bane, yanzun nan muka gama waya" kallan phone din take kirjinta na bugawa ta maida wayar kunnenta ta ce "Ni banga Abba ba, may b yana apartment din Antynmu, Yana tare da ita kenan?" Ya ce "No, mahaifinta ya tafi da ita, naje gidansa baya nan, naje gidan Ummansu nan ma baya nan ba kuma ya gidansu Sameer" mikewa tayi jefar da wayar ta fasa ihu, Ummi ta shigo da sauri jin ihunta ta ce "Lafiya Rafi'ah?" Rafi'ah ta kankameta tana kuka ta ce "My Imaan Ummi, Doctor ya tafi min da ita, dan Allah Ummi ku kirashi ya bani diyata wallahi baxan bashi ita ba, nice komai nata a rayuwa Allah bazan yarda ba" Ummi ta janyeta a jikinta ta ce "Keep shut now" tayi shiru tana goge hawayen idanta da yaki tsayawa, Ummi ta ce "Waya fada miki?" Cikin kuka ta ce "Ya Jawad ne, wai Abba ma ya sani" daga haka ta fashe da kuka ta ce "Nidai amin adalci a bani yarinya na, naji zan yafe masa komai amma ni ya barmin Imaan dina" ta sulale nan bakin kofa tana rera kuka, Ummi ta juya ta fita a dakin.
Shiru Mami tayi tana sauraron bayanin da Jawad yake mata, bayan ya gama ta sauke ajiyar zuciya ta ce "To duk inda yaje ai dole zai dawo da ita" Jawad ya limshe idanuwansa ya ce "Nasan zai dawo, but Fatima ba lallai ta fahimci hakan ba, gani ma zatai nine na bashi ita" Mami ta danyi murmushi ta ce "Kunfi kusa kuma wannan" ya dan shafa kansa yana murmushi ya mike ya ce "Is Mummy back?" Ta ce "A'a ai inaga yau ma kwana zatai" daga haka ya juya ya fita a parlorn. Ammi na zaune a parlornta tana tinanin ina Yusuf ya tafi da Imaan, Sameer ya dago yana kallanta ya ce "Duk munje inda kike tinani amma baya nan" Ammi ta ce "The only way to have his contact shine ka koma station kace a baka numbersa" Sameer ya ce "Numbersa kuma?" Ammi ta ce "Ehh shiyafi sauki, tinda akwai numbersa a wayansu Khadijan ai, tin karfe 12 har 4 saura babu labarinsu" Sameer ya mike ya ce "Ohk bari na kira Barrister sai muje tare" daga haka ya fita a parlorn, Khairiyya ta ta6e baki ta mike ta bar parlorn, har yanzu haushin Yusuf takeji har cikin ranta.
Abbane ya shigo parlorn da sallama yana kallan Ummi dake zaune ya ce "Ina Rafi'an?" Ta ce "Tana sama" Abba ya zauna kan kujera ya ce "Let her come" Ummi ta mike ta haura stairs, tare da Mummy ta sameta a dakin, har lokacin kuma kuka take sosai, Ummi ta ce "Kizo Abbanki yana nemanki" ta mike a hankali tasa hijabi sannan ta fita, Mummy dai na zaune bata ce komai ba har lokacin, Ummi ta fita a dakin itama, a tare suka sakko kasa, Rafi'ah ta zauna akan carpet kanta a kasa ta ce "Gani Abba" ya ce "Meya saki kuka?" Tayi shiru tana wasa da hijabin jikinta tana sauke ajiyar zuciya, Abba ya ce "Your daughter right?" Ta daga masa kai ya ce "To menene abin damuwa bayan tana tare da mahifinta? I see nothing in it, dole zasu dawo ai, ba guduwa zaiyi da ita ba" hawayen idanta ta share ta ce "But Abba dan meyasa zai dauketa bayan baima san ya akai na haifeta ba, shidai ne mahaifita amma Abba bata samu kulawars ba, batama san shi ba" Abba dake kallanta ya ce "Yanzu ai zata san shi, pls let's stop all this drama, zai dawo miki da ita u cool ur mind" daga haka Abba ya mike yana kallan Ummi ya ce "Abdul ya kira bai sameki ba" ta ce "Ehh, dazu munyi waya" Abba ya bude kofar ya fice a parlorn, kuka me cin rai Rafi'ah ta fashe dashi ta kifa kanta akan kujera.