Sashe 20
Life Partner Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
_08103810398_
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
_[Part 2]_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers._
_By FATIMA ✍🏻_
_11_
Washegari misalin karfe 10 Yusuf ya tashi, ya bude idanuwansa da suka masa nauyi yana bin dakin da kallo, Jiddah da fitowanta a toilet kenan ta nufeshi tana fadin "How are u feeling now?" Silently ya ce "Fine, naji sauki" ta ce "Allah ya sauwake" kokarin tashi yake ta taimaka masa ya zauna, ya kalli idanuwanta da suka kumbura ya ce "Where is Umma and Khadija?" Ta dan hade rai ta ce "Umma went back home, Anty Khadija kuma tayi tafiya" ya limshe idanuwansa ya ce "Ohk" mikewa Jiddah tayi ta fita a dakin tana tino maganganun Umma kafin ta koma gida, dan cewa tayi idan Yusuf ya tashi sai ya sake ta, tana isa corridor ta hadu da matar neighbors dinsu da basket a hannunta, Jiddah ta danyi murmushi ta ce "Sannu da zuwa" matar ta ce "Sannu, ya mai jiki?" Jiddah ta ce "Da sauki, bismillah" daga haka ta juya matar tabi ta a baya, suna shiga dakin Yusuf ya bude idansa yana kallansu, matar ta ajiye basket a gefen gadon ta ce "Ina kwana" Yusuf ya ce "Lafiya kalau" ta ce "Ya karfin jiki kuma?" Ya ce "Alhamdulilah" ta ce "Allah ya kara sauki" ya ce "Ameen" kallan Jiddah tayi dake tsaye gefe ta ce "Zan wuce Allah ya sauwake" ta mike tana murmushi ta ce "Mungode, ayima baban Mu'azzam godiya" ta ce "Ba komai, Allah ya kara sauki, yaje aiki ne shiyasa bai shigo da safe ba" daga haka ta fita a dakin. Jiddah ta zauna gefensa ta ce "In zuba maka abincin?" Ya girgiza kai a takaice ya ce "No" bude kofar dakin akai wani likita ya shigo, ya kalli Yusuf dake zaune ya ce "Ya jikin?" Yusuf ya ce "Naji sauki, i hope u will discharge me today" Dr ya danyi murmushi ya ce "Idan munga ba matsala ba" Yusuf ya ce "There's not insha Allah" Dr ya ce "Allah yasa, but i'm giving u injection now" Jiddah ta dan kalleshi ta ce "But he didn't eat anything yet" ya ce "Ohk, idan yaci u let me know" ta ce "Toh shikkenan" Dr na fita Yusuf ya kalleta ya ce "How is ur own body?" Ta ce "Naji sauki, kawai banasan kamshin stew ne" ya limshe idanuwansa baice komai ba, ta sakko a hankali ta diba masa fatan dankali da kifi, ta zuba masa tea a mug sannan ta koma kan gadon, Yusuf ya girgiza kai ya ce "Tea kawai zan sha" mika masa mug din tayi ya kar6a ya rike a hannu, every minutes daya wuce daga tashinsa zuwa yanzu Rafi'ah kawai yake tinawa lokacin daya bata papern sakinta, yana tinawa by that time tana kwance cikin amai fuskarta da hawaye. Ta6a shi da Jiddah tayi ne yasa ya dawo hayyacinsa, ta ce "What are u thinking?" Ya ajiye mug din akan stool din dake gefensa ya ce "My wife" Jiddah ta dan kalleshi ta ce "Ni kenan" ya girgiza kai ya ce "Fatima na, ina tinanin da ciki na saketa, idan kuma ba ciki bane she was sick then" mikewa Jiddah tayi tana masa wani kallo ta koma kan kujera ta zauna ta wani hade rai, limshe idanuwansa ya sake yi inda hawayen dake makale a idansa suka gangaro, bude idanuwan yayi ya share hawayen ya dauki mug din ya fara shan tea din daya ke jinsa kamar gauta tsabar daci, ba dan alluran da za'a mishi ba da babu abinda zai sha, dan dai yasan akwai matsala ne idan akai baici komai ba, bayan five minutes ya sha half, ya ajiye mug din yana kallan Jiddah ya ce "Let him come" tashi tayi ba tare data kalleshi ba ta fita a dakin. Ba jimawa suka dawo tare da Dr, ya masa alluran sannan ya bashi drugs dinsa, bayan 30 minutes ya mike yana kallan Jiddah ya ce "An biya bill din?" Ta ce "Ehh" daga haka ya ce "We are going" ta tsaya tana kallansa ta ce "Ba suyi discharging dinmu bafa?" bai ko kalli inda take ba ya fita a dakin, ta mike tabi bayansa taga ya shiga office, ita dai a bakin kofar ta tsaya, bayan few minutes ya fito ta dori a bayansa suka fita a clinic din.
Rafi'ah ce zaune a school dinsu tana jiran Jawad, sai bin mutanen dake wajen take da kallo, jin horn a bayanta yasa ta juya da sauri, ya sakar mata murmushi ya fito a motar yana kallanta, a hankali ta karasa inda yake tsaye ta ce "Yau dai kazo da wuri" yayi murmushinsa mai kyau ya bude mata front seat ya ce "Gudowa nayi a wajen aiki, kinga idan aka tashi kamani sai a hada harda ke" ta danyi dariya ta shiga motor ya rife, bayan ya zagayo yayi wa motar key yana kallanta ya ce "Yau kin gama da wuri" ta ce "Ai yau lectures daya mukai 8-10" ya ce "Good, ina Babynah?" Ta ce "Tana gida" ya ce "I missed her, jiya har mafarkinta nayi" ta ce "I see, yau kuma inaga kaida ka ganta sai dai da daddare idan kazo" ya ce "Why?" Ta ce "Khairiyya ta kirani zata zo, kuma nasan yini zamuyi" ya ce "Ohk, tinda aka bani ke dai wancen yayan nata ya daina daminki ko?" Ta danyi murmushi ta ce "Sure, sai dai ya kira mu gaisa, ba sosai yake zuwa ba" Jawad ya ce "Better, na tura miki abu ta Whatsapp idan kinje gida sai ki duba" ta ce "What's that thing?" Ya ce "U will see" ta sake murmushi kawai, kamo hannunta yayi cikin cool voice ya ce "I still don't know how much i luv u Rafi'ah, i face so much problems just because of u, har banaso na tuna abubuwan da suka faru two years back" a hankali ta ce "I also, but gashi amma ya wuce ba" ya ce "Sure ya wuce, shiyasa kullum nake ce miki ki dinga mantawa da abinda ya faru, just face ur future" ta ce "Insha Allah" har ya sauketa a gida hirarsu suke abin shawa'a, bayan ta sauka ya ce "Baki ce min abin ba yau" ta boye fuskarta kasa~kasa ta ce "I luv u so much" ya ce "I luv u too" juyawa tayi da sauri ta bude gate, ta dan juyo ta daga masa hannu sannan ta shige ciki.
Cikin gaggawa Umma ta dauki karamar trolley tasa kayanta dana Anty Khadija, sai zufa take ta rufe akwatin, tinda aka kira daga police station hankalinta ya bar jikinta, ganin an sake kira ta daga wayar hankali tashe ta ce "Dan Allah Yallaboi ka bata muyi magana" DPO ya mikawa Anty Khdija wayar, cikin muryar kuka ta ce "Umma Alhaji Usman ya ganni yasa an kamani, yasa aka min duka sannan yace saina biyashi duk abinda ya min, Umma dan Allah kizo kar su kasheni maganarsa sukeji kamar shiya haife..." tsawar da wani dan sanda ya daka mata ne yasa tayi shiru, DPO ya kar6i wayar yayi hanging call din yana kallan Alhaji Usman ya ce "Insha Allah Alhaji zamu yi hukunci dai dai yadda ya kamata, dama mun jima muna neman irinsu" Matar Alhaji Usman dake tsaye a gefe ta wankawa Anty Khadija mari cikin kuka ta ce "Ta Allah ba taki ba makirar mata kawai, da Allah ya fiku sai gashi rana daya Abban Muhammad ya dawo, shekara kusan 4 bamu san inda yake ba, wallahi badan badan banzan iya shirka ba da nima naje wajen boka an rabaki da kowa naki, kin wulakanta a duniya" da sauri Alhaji Usman ya ce "Haba Hindatu, ya kike magana kamar baki da ilimi ne?" Ta ce "Aikin asirine wallahi, kuma muna nan da kai saita fada da bakinta, inba asiriba ya za'ai shekara 4 bakasan inda muke ba kake zama hankali kwance, wallahi baxan ta6a yafe miki ba saina tozarta ki an yadaki a media tsinuwar mutane ta biki" Alhaji Usman ya kama hannun matarsa suka koma gefe ya ce "Haba Hajiya, ba girmanki bane kamar ni matata ta dinga fadan irin wannan kalaman" hawayen idanta ta goge ta ce "Alhaji bakasan halin da muka shiga ba na rashinka, 'yayana dani kaina ba wanda ya sake jin dadin rayuwa sai wancen satin daka dawo, yanzu kuma Allah ya hadani da ita bazan ci ubanta ba, meyasa zakace in kyaleta" ya ce "Calm down pls, a hankali zamubi komai" daga haka ya dawo yana kallan DPO ya ce "A sata cell, idan mahaifiyarta tazo a kirani" DPO ya ce "An gama sir" daga haka ya tasa keyarta gaba, sai kuka take tana ta shiga 3.
Umma bata fi minti 5 da fita a gidan ba su Yusuf suka iso, karfin hali kawai yake amma shiyasan abinda yakeji, Jiddah ce ta biya me taxi din sannan tabi bayansa suka shiga gidan, suna shiga parlor Yusuf ya dauka trolley dinsa ya fito, Jiddah ta tsaya kallansa ta ce "Where are u going Yaya?" A takaice ya ce "Kano" ta ajiye basket din hannunta ta ce "Nima ai binka zanyi" daga haka itama ta fito da trolley dinta, da sauri ta shiga kitchen ta wankewa Maman Mu'azzam warmers dinta da flask sannan ta fito ta kai mata ta musu sallama, har bakin kofa Maman Mu'azzam ta rakota sannan ta juya, Yusuf ya duba pockets dinsa ko zai samu kudi amma babu, ya kalli Jidda da shigowanta kenan parlorn ya ce "My ATM cards" ta ce "Duk suna wajen Umma, kuma da alama bata gidan dan ba dayan akwatin" ya ce "Akwai kudi a hannunki?" Ta ce "Ehh akwai 5 thousand, nasan zai kaimu Kano" ya ce "To saiki fito" daga haka yaja trolley dinsa ya fita a parlorn itama tabi bayansa da nata, a bakin titi suka hau cab ya wuce dasu park.
Rafi'ah na zaune dakinta Imaan ta shigo da gudu, ta dago da sauri tana kallanta ta ce "Do u want to fall down Imaan?" Ta ce "No Momma, i just want to check if u are at home, banasan ki sake fita ki barni" murmushi Rafi'ah tayi tana kallan cute girl dinta ta ce "Ai bance maki fita zanyi ba so u feel free" Imaan ta juya ta fita a dakin ta ce "Bye Momma" Rafi'ah ta daga mata hannu ta ce "Bye" jawo phone dinta tayi ta shiga Whatsapp, bayan messages sun gama shigowa ta bude na Jawad wanda shine second to the last, pictures taga ya turo guda 8 sai a karshe ya rubuta "You choose two sets" bayan sun gama budewa ta kurawa akwatinan ido, duk cikinsu ba wanda bai mata ba, sunyi kyau sosai different design and color ko wanne guda 6, ta danyi murmushi ta fita a whatsapp din sannan tayi dialing phone dinsa, cikin cool voice dinsa ya ce "Wife" ta sauke kanta kasa kaman yana gabanta ta ce "I saw them, sunyi kyau duka" ya ce "Alright you resend me the one u choose, Anty Jamila zata dawo next week so ita zata taho dasu" Rafi'ah ta ce "Ohk to, Allah ya dawo da ita lpy" ya ce "Ameen, za muyi zama a court i will call u ltr" a hankali ta ce "Ayi adalci barrister" ya ce "Insha Allah Fatima na" ta sake yin murmushi ta ce "Alright then sai anjima" ya ce "Bye" daga haka tayi hanging call din, tana ajiye phone din Khairiyya ta shigo da Imaan a hannunta, Rafi'ah ta dan zaro ido tana murmushi ta ce "Graduate" Khairiyya ta sauke Imaan tana dariya ta ce "Ina wuni Anty Fatima" Rafi'ah ta ce "Lafiya kalau, kun gama Neco ko?" Ta ce "Ehh Anty" Rafi'ah ta ce "All d best" Khairiyya ta kama hannun Imaan ta ce "U are following me to our house ko Imaan, Ammi nata nemanki" Imaan ta ce "Noo, i won't leave my Momma" Khairiyya ta ce "U must, baki ta6a kwana mana ba" Imaan ta hau damfe tana buga kafa ta ce "I won't follow u"