Sashe 34
Life Partner Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers._
_By FATIMA ✍🏻_
_19_
Ranar Saturday karfe karfe 11 kowa ya iso kotu, kamar jiya yauma Yusuf sai daya je ya gaishe dasu Ummi, can gefe ya samu ya zauna yasa Imaan a cinyarsa, Rafi'ah dai na zaune ta turo baki fuskarta ko walwala babu, sau daya ya kalleta ya dauke kai, ba 6ata lokaci aka taso keyar su Umma aka kaisu inda aka tanada musu, bayan an gama komai Alkali yayi sallama ya kuma sanar da kowa cewa yau ne ranar da sukayi alkawarin cigaba da wannan shari'ah, bayan haka duk lawyers wajen suka mike tsaye kafin suka zauna, wani lawyer ne ya tashi yana kallan Umma da idanuwanta sukayi pulu pulu ya ce "Hajiya Fatima ta gamsu da laifin da tai ta kuma kar6a ba tare data bawa kotu wahala ba, sai dai a wancen zaman ta ambaci akwai wasu wanda suma dasa hannunsu" jin haka yasa Anty Amina tayi wuru wuru dama da kyar Abba yasa ta tazo, kuma ita ta titsiyeshi cewar saiya fadamata koma menene yake faruwa ita batasan boye boye, lokaci daya kuma tsoro duk ya cikata kana kallanta kasan she was uncomfortable then, Umma dake kallan kowa na court din ta ce "Hakane kam, akwai mataimaka a harkar da yawa" ya ce "To muna sauraronki Hajiya" tayi shiru sai kuma ta ce "Akwai kishiyar uwar Rafi'ah wato Amina da kuma yayarta Rahama, suma ba irin fadi tashin da bazasuyi ba don su hana wannan aure amma a karshe aure ya yiwu, kuma dasa hannunsu ta fito a gidanta" With much shock kowa na court din yake kallan Umma da kuma Anty Amina, Abba dai jin abin yake kamar a drama, Anty Amina ta mike cikin fishi da borin kunya ta ce "Ki rasa wacce zakiwa sharri sai ni Haiiya Fatima, wallahi karya take ina ruwana da yarinyar da zan mata asiri auranta ya kare, naga dai Rafi'ah koba aure tsakanina da ubanta 'yatace" ta karashe maganar tana nuna Umma da yatsa, wani ritaccen tsawa daya daga cikin manyan lawyers din yayi mata, with much serious ya ce "Malama nan fa ba filin dambe ne, idan baki nutsu ba muna da maganin irinku" hakan yasa tayi guum da bakinta ta zauna, Abba dai ya kasa cewa komai sai kansa daya dafe, lawyer din yana kallan su Umma ya ce "To akwai shaida da zai nuna mana suna da hannu cikin wannan laifin?" Anty Khadija ta ce "Ehh akwai a wayata" nan Alkali ya bada umarnin a bata waya ta nuna shaidar, handcuff din hannunta aka cire aka bata wayar, ba 6ata lokaci muryar Anty Amina ya bayyana cikin wayar lokacin da Anty Khadija taje mata, da kuma irin abinda takeso ya faru a rayuwar Rafi'ah, bayan ya kare Anty Khadija tasa wani sanda suka fara zuwa wajen bokan, ga muryarta nan radau kanaji tana bayani, mikewa Abba yayi ya hau kikkifa mata mari yana cankinta, Daddy da wani police suka rikeshi, nan itama aka saka mata handcuff akayi wajen su Umma da ita, sai kuka take tana sharrin shaidan ne, kukan Rafi'ah yafi na kowa kara a wajen, Ummi dai banda share hawaye ba abinda take, haka Mummy ma, shidai Yusuf na zaune kamar an dasa shi a wajen, duk Jawad ma jikinsa yayi mungun sanyi, rubuce rubucen da yake sai na gefensa ya bawa, lawyer din ya kalli Anty Amina dake kuka ya ce "Ke kuma menene dalilinki na yin hakan? Meyasa kika za6i ki raba ma'aurata" cikin kuka Anty Amina ta ce "Wallahi kishi nakeyi, ina bakincikin naga sun karu da wani abu, nafiso kullum na gansu cikin wahala, kuma gashi ni ban haihu ba kusan shekara 7 kenan yanzu, ko 6ari ban ta6a yiba, kuma ba irin magungunan da uwata bata bani ina sha amma shiru ba labari" Lawyer ya danyi murmushi ya ce "Yanzu kenan kun amsa laifinku a hannu" Anty Khadija na hawaye ta daga masa kai, bayan haka Alkali yayi rubuce rubuce ya mikawa wani daga gefe, mikewa mutumin yayi ya ce "Kotu tayi alkawarin kamo sauran masu laifin kamar yadda aka zayyana, sannan zatai musu hukunci dai dai da abinda suka aikata nan da sati daya, sannan kotu ta kar6arwa Yusuf Muhammad duk wani dukiyarsa dake hannun uwar rikonsa haka zalika zasu ci gaba da zama gidan horo har ranar da za'a yanke musu hukunci" kuka me karfi Anty Amina ta saki tana kallan Anty Khadija ta ce "Kin cuceni Khadija, duk ke kikazo kika kara rikirkita al'amuran, da baki zo ba nasan da bankai ga haka ba, wayyo Allah Ummana naga ta kaina" tasa keyarsu akai police suka fita dasu, Rafi'ah ta mike da sauri tayi wajen Abbanta ganin har rikeshi ake zai daki Anty Amina da zasu wuce, rungumeshi tayi ta fashe da kuka ta ce "Abbana" Abba ya rungumeta yana share hawayen idansa da suka ki tsayawa, tinda yake bai ta6a shiga kunci da tashin hankali irin na yau ba, Ammi ta dinga share idanta tana rike da hannun Yusuf daya kasa motsi sai hawaye dake gangarowa idansa, mikewa yayi a hankali ya nufi kofar fita da baya ma kallan gabansa sai duhu kuma idanuwansa a bude suke, basu ankara ba kawai sukaji yayi collapsing a kasa, Ammi ta mike da sauri tana jijjigashi hade da kiran sunansa, Sameer yayi kansu yana masa addu'a ganin ko motsi baya yi, kuka Imaan ta saki tana rike da hannunsa tana fadin "Papa wake up" da taimakon mutanen wajen aka fita dashi aka sakashi a mota, jin Rafi'ah tayi shiru yasa Abba ya dagota a jikinshi, a razane yake kallanta ganin suma tayi lokaci daya, ya dagata kamar Baby yana jijjigata suka fita da ita.