← Book details Life Partner Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 46

Sashe 46

Life Partner Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Yara ne guda biyu a compound din gidan suna wasa akan keke, kana kallansu kaga twins ne saboda kamar da suke, fitowa Rafi'ah tayi tana kallansu ta ce "Oya you two should come in" macen dake kallanta ta ce "Momma we are not hungry" Rafi'ah ta dan harareta ta ce "I'm not talking of food, Oya Aisar carry your bike it's cloudy" sauka yayi akan keken yana kallan Aira dake turo baki ya ce "Wai kuka zakiyi?" Rafi'ah ta kalli cute girl dinta ta ce "What again daughter?" Kamar zatai kuka ta ce "I want to see my Papa" dan tsaki taja a hankali ta ce "He will soon come back" daga haka ta kama hannunsu suka shiga ciki. Suna zaune a parlor sunyi pillow da cinyar Rafi'ah sukaji horn, a tare suka mike suka fita da gudu ta danyi murmushi ta bisu da kallo. Parking lot suka nufa da gudu, suna tsaye suna ta tsalle har Jawad yayi parking, ya fito yana kallan Imaan dake faman turo baki ya ce "U close the car idan kin gama fishin" daga haka ya jefa mata key din motar ya nufi wajen kids, da gudu suka dale jikinsa suna dariya, ya ce "How are u my twins?" Suka amsa da "Fine" daga haka ya sauke su ya kama hannunsu, Aisar ya ce "Papa Anty Imaan bata sauko ba" ya ce "She will come in" daga haka suka nufi cikin gida, Rafi'ah na tsaye bakin kofa tayi wani mungun kyau, ya bata light hug sannan ya zauna ya ce "Sannu da gida" ta ce "Sannu da dawowa, ina Imaan?" Ya ce "Tana mota, fishi takemin na hanata zuwa birthday gobe" Rafi'ah ta dan ta6e baki ta ce "Ta gayamin dazu nace saita tambayeka" ya ce "Just forget, banasan fita yawo daga yanzu, duk da kaita za'ai but i don't want her to be going out anyhow" ta danyi murmushi ta ce "Allah ya kyauta, Mami na gaisheka" ya ce "Ke kika daukosu a school ne?" Ta ce " Dazu dana tashi a aiki naje na daukesu, Mummy tace a kaisu weekend" ya ce "Allah ya kaimu" ta ce "Abinci fa?" Ya ce "Let me bath first" daga haka ya mike, dai dai nan Imaan ta shigo rike da school bag dinta, fuskarta ko walwala babu tana ta faman turo baki ta nufi upstairs, kama hannun Rafi'ah Jawad yayi ya ce "Imaan kamar ke a da, saam halayanki ta dauko" ta danyi murmushi tabi bayansa suka haura stairs, dakinsa suka shiga ya juyo yana kallanta ya ce "Zaki tayani ko?" Ta dan zaro ido ta ce "Me din?" Ya ce "Wanka" ya karashe maganar yana kashe mata ido daya, ta ce "Noo, na bar kids dina downstairs" ya ce "Ba cartoon suke kalla ba, just let them" ta dan noke kafada ta ce "No, sai ka fito sweetheart" daga haka ta jawo masa kofarsa tana dariya, dakin Imaan ta shiga ta sameta zaune bakin gado tana danna laptop, Rafi'ah ta zauna a gefenta ta ce "Meyasa bakyaji Imaan, do u mind kiyi tasa Daddynki magana ne" ta dan girgiza kai a hankali ta ce "Ai dama cewa yayi na tambayi Papa kuma shima yace bazanje ba, Momma she's a good friend of mine fa" Rafi'ah ta kamo hannunta ta ce "That doesn't mean kiyi musu fishi, ki kira Daddy ki bashi hkr sannan ki samu Papa a daki anjima, be a good daughter pls" dan murmushi tayi ta rungumeta ta ce "Thank u Mum, and i love u" Rafi'ah ta dan bubbuga bayanta sannan ta mike ta fita. Da daddare Jawad na zaune a bakin gado yana aiki a laptop Rafi'ah ta fito a wanka, ya ce "Yanzu Imaan ta shigo" ta juyo tana kallansa ta ce "Meya faru?" Ya ce "She apologize, banda abin Imaan ma nawa suke da har zataje birthday, she's just 9 years fa" Rafi'ah ta ce "Ahaaa ai sun zama 'yammata, nan da few years zaka fara siyan gado" ya dan harareta ya ce "Karatu zatai" bata ce komai tana ta murmushi tasa night gown dinta, gefensa ta zauna ta dora kanta akan kafadarsa ta ce "Sweetheart Awara xanci" ya dan zaro ido ya ce "Awara Fatima?" Ta ce "Yes" rungumeta yayi ya rife laptop din ya ce "Ko dai mun sake samun twins ne?" Ta dan harareshi ta ce "Not now" ya hade bakinsu yana kissing dinta tayi saurin mikewa tana dariya ta nufi kofa ta ce "Good night Yaya i'm spending my night in the other room" daga haka ta masa gwalo, ya mike yabi bayanta ta juya da gudu kafin ta kai kofa ya rukota tana ta dariya ta ce "Wait wait let me close the door" yana dan saketa ta kara sauri ya kara rikota ya rungumeta, silently ya ce "I so much love u wife"

_Alhamdulilah anan na kawo karshen littafina me suna *SHARIK HAYATY*, ina rokon Allah ya yafemin kuskuren da nayi 🙏🏻 abinda na rubuta daidai Allah yasa ya amfani al'umma._

*_My dear Ilham, Khadijah (KK) 😘 i luv u with full of respect sisters, wallah words only can't express how much i love u, u have been supporting me right from the beginning, wallah i luv u 🥰_*

*_Our Sajeeda i luv u also 😊 And again Lubabatu Kaseem and Zarah can't forget with u people thanks for d gift sisters 😍 Finallay the members of FSM grp and LIFE PARTNER FANS grp, I so much appreciate with ur comment Fans, can't mention u oll, ina muku fatan alkhairi a duk inda kuke, da wanda na sani dama wanda ban sani ba,, ni kaina i don't want to miss u, kusani a duk inda kuke FATIMA ZARAH na yinku over and over, oneluv* 💕 *💃🏻💃🏻 sanku na daban ne ina Kaunarku sisters, thanks for the support and comments 😘 can't mention u but i know u oll, Teemarh na sanku bila adadin 💗_*

_08103810398_
Chapter 46 · 0% Book details