Sashe 28
Life Partner Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
_08103810398_
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
_[Part 2]_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers._
_By FATIMA ✍🏻_
_15_
*The page is dedicated to my Phiaa 🤗 thanks for d alawan madara* 💃🏻
Da daddare Yusuf na zaune a daki da Imaan a cinyarsa yana mata wasa, ta kalli wayarsa dake kan gado ta ce "I want to play game" shiru yayi yana kallanta, ta ce "Ohh sorry Papa u warn me not to ask again" murmushi Yusuf yayi ya kai fuskarta saman nata ya ce "I will give u sweetheart, but sai idan kinci abinci" cike da jin dadi ta ce "Yesss, zan ci" daga haka ta sauka akan gadon ta zauna a gaban tuwan da aka kawo musu, lafiyyen tuwo ne da vegetable soup, sai kamshi yake yaji cow meat da crayfish, duk da bata ci amma saboda yace zai bata game ta kar6a, ya dinga bata tana ci amma ba a san ranta ba, ta danci sosai sannan ta kauda kanta gefe ya ce "Kin koshi?" Ta daga masa kai ta ce "Yes Papa, yaji ne da yawa" bottle water ya dauko a gefensa ya bude ya zuba mata ruwan a cup sannan ya bata a baki ta sha, bayan ta koshi suka mike a tare ya kama hannunta suka shiga toilet, hannu ya wanke mata sannan yayi mata brush suka fito, ya dauko ledan kayan da siyo mata ya dauki kayan bacci da socks ya cire mata kayan jikinta sannan ya canza mata, kayan sunyi mata kyau sosai da sosai, mikewa yayi ya rage AC dakin saboda garin ma akwai sanyi, yana zama Imaan ta bashi phone dinsa ta ce "U promised" ya kar6a wayan ya bude bayanta ya cire sim card dinsa sannan ya maida marfin ya kunna wayan, akan bed side drawer ya ajiye sim card sin, bayan wayan ya kawo ya dan zaro ido tinawa da yayi babu games a wayan, kuma idan downloading zaiyi sai yayi amfani da sim card, kallan Imaan yayi data kura masa ido tana jira ya bata, ya sauke ajiyar zuciya ya kara bude bayan wayar ya maida sim card din sannan yayi restarting wayar, bayan ya kawo yana kunna data kira ya shigo wayar, kallan number ya dinga yi amma bai daga ba harta katse, aka sake kira for d second time, yayi picking call din ya kai kunnne amma baice komai ba, Ammi ta ce "Yusuf" da kamar ba zai amsa ba sai kuma ya ce "Na'am" ta ce "Fisabilillahi ka kyauta kenan, ka daga mana hankali kasa mun fara wani tinani da ban" silently ya ce "I'm sorry, this is the only way dazan jawo ta jikina na kuma ganta, zan dawo da ita insha Allah" Ammi ta danyi tsaki ta ce "Baka kyauta ba wallahi, Dazu danaje kuka Fatima take kamar Imaan tayi sati bata nan" ya dan ta6e baki ya ce "Kiyi hkr" Ammi ta ce "Yanzu ina Imaan din? Kuma kuna ina?" Ya ce "Gata nan, muna hotel" Ammi ta ce "To dama gobe da safe ka dawo da ita, ana kokarin a kashe wata wutar amma kana kara jawo mana magana haba Yusuf, yarinyar nan ba wanda xai rabaka da ita idan kayi hakuri, kowa yasan kaine ubanta menene na daga hankalinka haka" limshe idanuwansa yayi ya ce "Insha Allah zan dawo da ita gobe" Ammi ta ce "Kar kuma ka sake kashemin waya" ya ce "Ohk". Bayan yayi hanging call din ya juyo yana kallan Imaan dake wasa da gashin kansa ya ce "Wane game kike so" ta danyi murmushi ta ce "Anyone" cikin few minutes yayi mata downloading games guda 4, ya bata wayar yana rungume da ita, mamaki ta bashi ganin ko wane game ta iya perfect, ya kalli time sannan ya kar6a wayan ganin quarter to ten, juyo da ita yayi tana facing dinsa ya ce "Wane sura kike?" Ta ce "Al-Humaza" ya ce "Karanta min" ba musu ta kwanta akan kirjinshi ta fara da bismillah sannan ta karanta har karshe, yayi kissing forehead dinta ya ce "Idan kina karatu zan saya maki tablet" ta wara ido ta ce "Ina dashi ai" ya ce "Waya siya maki?" Ta ce "My Dad" Yusuf ya rungumeta ya ce "Zan siya maki Laptop i know u don't have it" ta ce "Irin na Momma?" Ya daga mata kai sannan ya ce "Kiyi addu'a ki kwanta i'm also sleepy" a hankali ta fara karanto ayatul qursiyyu sannan tayi addu'an bacci tayi nasi da falaq, ta kwanta a jikinsa ta ce "Good night Papa" ya ce "Night daughter" daga haka ta rufe ido, ba jimawa kuwa tayi bacci, zameta yayi a jikinsa ya mike ya nufi bakin window yana kallan motoci da mutanen dake kasa.
Washegari Rafi'ah na dakinta ta fito a wanka kenan phone dinta ya fara haske, ta leka screen din ta dauke kai taci gaba da abinda take, shiryawa tayi cikin atampa doguwar riga sannan tasa hijabi ta dauki laptop dinta da side bag ta fita a dakin, dakin Ummi ta shiga ta sameta zaune ita da Mummy suna magana, ta sauke kanta kasa ta ce "Zan tafi Ummi" Ummi ta ce "Allah ya bada sa'a, ki kwantar da hankalinki kiyi exams dinki da kyau, nothing is going to happen Mamana" a hankali ta ce "Insha Allah" daga haka ta kalli Mummy ta ce "Kafin na dawo kin tafi ko?" Ta ce "Eh, Allah ya taimaka" ta ce "Ameen" sannan ta juya ta sauko downstairs, tana fita compound phone dinta yaci gaba da ringing, ta maida ta silent ta shiga mota Mustapha yaja suka tafi. Karfe takwas Imaan ta tashi a bacci, tayi mitsi mitsi da ido tana kallan Yusuf dake zaune akan kujera, a hankali ta ce "Papa" ya juyo yana kallanta sannan ya mike ya karasa inda take ya dagata ya ce "How are u daughter" ta ce "I'm fine" daukanta yayi suka shiga toilet, bayan 10 minutes ya fito da ita a dukunkune cikin towel, kan gado ya direta ya goge mata jiki sannan ya saka mata kaya, tayi kyau sosai da sosai, ta dan kalleshi ta ce "U didn't comb my hair" ya ce "I don't have comb here" ta dan turo baki zatai kuka ya rungumeta ya ce "Don't cry pls daughter, idan munje gida Ammi zata miki" jin ya fadi haka ta dan saki ranta sannan ta ce "Baka samin perfume ba" ya kalli kan mirror sannan ya dauka perfume din daya gani ya fesa mata sau daya ya ce "Saura breakfast" ta sauko akan gadon tana kallansa ta ce "U look so handsome Papa" ya danyi murmushi kawai yajawo breakfast din ya fara bata a baki, bayan ta gama ya hada mata tea shima ya bata a baki, sai daya tabbatar ta koshi sannan ya ajiye mug din a gefe yana kallanta ya ce "So ur name is Imaan" ta daga masa kai, baima san sunanta ba sai jiya da Ammi ta fada, ya dauketa suka koma kan gado ya ce "Me ake ce maki a school?" Ta ce "Fatima Yusuf Muhammad" ya dan bude ido cike da farinciki ya ce "Whose name are u bearing?" Ta ce "My grandmother, haka Momma tace min" limshe idanuwansa yayi ya ce "Which class are u" ta ce "Nursery 1" ya ce "Good, which school?" ta ce "Prime College" ya danyi murmushi kawai yana kallanta, juyawa yayi jin phone dinsa ta fara ringing, ya dauka ya kai kunne hade da sallama, Jiddah ta ce "I have been expecting your call since yesterday but u didn't" ya ce "Ina busy ne that's why" ta ce "To yaushe zamu dawo gidan mu?" ya ce "Saina gama abinda nake" ta dan hade rai ta ce "Amma kasan ba kudi a hannuna ga cikin dake jikina sai wahala nake" ya ce "Zan maki transfer i'm sorry, how are u now?" Ta ce "Lafiya, amma dai inasan na ganka" ya ce "Ohk, kizo Hamdala hotel, room 32" dan zare ido tayi ta ce "Hotel kuma Ya Yusuf, me kazo yi Hotel?" Yusuf ya ce "I don't like noise much Jiddah, idan b zaki zo ba ki zauna it isn't by force, xan miki transfer din" ta ce "To ina zuwa" yayi hanging call din yana kallan Imaan dake wasa da button din shirt dinsa.
_45 mins ltr_
Knocking kofar dakin Jiddah tayi, Yusuf ya mike ya dauka key ya bude mata kofar, rungumeshi tayi ta ce "Shine ka gudo nan ka barni kuma..." shiru tayi ganin Imaan tsaye akan gado tana kallansu, nan da nan zuciyarta ya hau bugawa, Yusuf ya janyeta a jikinsa ya tura kofar sannan ya dawo gefen gado ya zauna, cike mamaki da takaraso inda suke ta ce "Who is she Doctor?" Yusuf ya kalli Imaan sannan ya kalleta ya ce "My daughter" daaaamm taji kirjinta ya buga, ya ce "Yarinyar da Fatima ta haifa bayan na tafi" Jiddah ta zaro ido tana kallan Imaan, ita da take takama tana da ciki zata haifa masa diya ko d'a sai gashi da yarinyar da ta kai shekara 3 yace mata 'yarsa ce, nata cikinfa watansa biyu kacal, durkusawa tayi hawaye na bin fuskarta ta ce "Anya Doctor kaika haifi wannan babbar yarinyar, baka tinanin sun makala maka ita ne dan su cimma burinsu" Yusuf ya mike yana kallanta ya ce "Look, don't pretend like baki ga kamana da yarinyar nan ba, duk inda na shiga da Imaan kowa ya kalleta yasan jinina ne" Jiddah ta mike tsaye ta nufi kofa ta fita ya bita da kallo, Yusuf ya juyo yana kallan Imaan dake bin kofar da kallo ta ce "Who is she?" ya ce "Ur Aunt" bata ce komai ba ta fara tsalle akan gadon tana wasanta, wayarsa ne ta fara ringing yayi picking ya kai kunne, ahankali ya ce "Ina kwana Ammi?" Ta ce "Lafiya kalau, ya baku dawo ba har karfe 10" ya ce "Yanzu insha Allah" ta ce "Bari Sameer yazo ya dauko ku" ya ce "To, muna Hamdala Hotel idan yazo ya kirani" Ammi ta ce "To" daga haka ta katse wayar.
Within some Minutes Sameer yayi parking a kofar hotel din, yayi dialing phone din Yusuf ya ce "Naxo" Yusuf ya ce "I'm coming" kallan Imaan yayi dake kwance akan gado ya ce "Dear, we are going back home" ta mike ta ce "Ohk, are we going with Napeep" ya ce "No" durkusawa yayi ta dale bayansa sannan ya dauki babban ledan da kayansu suke ciki suka fita a dakin, yasa key ya kulle bayan sun sakko ya basu key din ya nufi kofar fita, a parking space suka samu Sameer na tsaye, Yusuf ya karasa gefensa ya bashi hannu ya ce "Ya gida" Sameer ya ce "Lafiya kalau" daga haka ya bude musu back seat Yusuf yasa kayan sannan ya rufe ya dawo front seat suka zauna, Imaan ta kalli Sameer ta ce "Good morning Uncle" yaja hancinta ya ce "How are u beauty?" Ta ce "Fine" daga haka ta kwanta jikin Yusuf, har suka je gida Yusuf na rungume da Imaan, Sameer yayi horn aka bude mishi gate ya shiga yayi parking, Imaan ta kalli motar Jawad dake parke a gefe ta ce "Daddy" Yusuf ya juyo ya kalleta sai kuma tayi murmushi ta ce "I saw his car" bai ce mata komai ba suka fito a motar, ya kama hannunta suka nufi cikin gida, Ammi ce da Khairiyya sai Jawad a parlorn, ya shiga hade da sallama yana kallan Ammi ya zauna gefenta ya ce "Ina kwana" ta ce "Lafiya kalau" Khairiyya ta dauke kai ganin sun hada ido, mikewa Yusuf yayi ya bawa Jawad hannu ya ce "Morning" Jawad ya ce "How are u" ya ce "Alhamdulilah" daga haka ya sake Imaan ya wuce dakin Sameer, Imaan ta bi bayansa da gudu Jawad ya bisu da kallo, Ammi ta sauke ajiyar zuciya ta ce "Alright yanzu zan masa bayanin komai insha Allah" Jawad ya ce "Ohk ba damuwa" mikewa Ammi tayi tabi bayan Yusuf, Khairiyya ta mike zata wuce dakinta Jawad ya ce "Come here" tsayawa tayi sannan ta juyo tana kallansa sai kuma ta sauke kanta ta kara 2 steps ta dan matso, ya ce "Sit down" ta zauna akan kujera, Jawad ya ce "Why didn't u great him?" Ta hade rai ta dago tana kallansa ta ce "Who?" Murmushi Jawad yayi ya ce "Your brother"