Sashe 43
Life Partner Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_08103810398_
*Thank u all for your calls and messages i appreciate, Allah ya kara mana lafiya, wadanda basu da lafiya Allah ya basu lafiya 🥰 thanks for ur concern nagode sosai da sosai 💃🏻💃🏻*
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
_[Part 2]_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers._
_By FATIMA ✍🏻_
_25_
Zama yayi akan kujera ya zaro wayarsa a pocket yana dialing phone din Aliyu, Mummy da shigowanta kenan ta wuce dakin Mami tana fadin "Ni dama tin dana ganta nasan akwai karamin ciki a jikinta" yayi saurin sunkuyar da kansa ya sake dialing phone din Aliyu, fitowa Mummy tayi tana kallansa ta ce "Wai tin yaushe ta fara laulayin me?" ba tare daya kalleta ba ya ce "Shekaranjiya ne" ta ce "To Allah ya raba lafiya, Allah kuma yasa kar tayi irin laulayin cikin Imaan" shidai baice komai ba yana zaune, gaba daya jikinsa yayi sanyi sosai, kallan Ikram dake gyaran wajen aman yayi ya ce "Sadeeq yana gida ne?" Ta ce "A'a" mikewa yayi ya wuce dakin Mami ya sameta tana canzawa Imaan kaya, a bakin gado ya zauna kansa a kasa ta ce "Wani taimako aka bata ne?" Ya ce "Nothing" ta dago kanta tana kallansa ta ce "Why? Bakuje asibiti bane?" Ya ce "Aliyu ne ya dubata a gida kuma na kirashi bai dauka ba yanzu" Mami ta ce "Allah ya bata lafiya" a hankali ya ce "Ameen" mikewa yayi zai fita a dakin ta ce "Ka kyaleta ta kwanta" a takaice ya ce "I'm not going to her" daga haka ya fita a dakin.
Karfe 12 Rafi'ah ta farka daga nauyayyen baccin daya dauketa, ta bude idanuwanta a hankali tana bin dakin da kallo, jin an bude kofar yasa tayi saurin runtse idanuwanta dan tinaninta Mami ce, Jawad ya hau kan gadon ya daga blanket din jikinta yana kallanta, bude idanuwanta tayi suka hada ido, ya rungumeta lightly as if he don't want to, ya ce "How are u feeling now?" A hankali ta ce "Fine" ya bata kiss a forehead dinta ya ce "Me kikeji yanzu?" Ta ce "Nothing, kawai kaina ke dan min ciwo" ya kara rungumeta ya limshe idanuwansa ya ce "Quick recovery wife". Kusan minti 3 tana kwance a jikinsa kafin ta dago kanta a hankali ta ce "Pls Yaya i'm i pregnant?" Idanuwansa ya bude yana kallanta ya ce "Of course, are u not happy?" ta girgiza masa kai hawaye ya taru a idanta ta ce "No just that" shiru tayi ta kwanta ajikinsa tana sheshekar kuka, ya fara patting bayanta a hankali ya ce "What Baby?" Cikin kuka ta ce "Zan sha wahala" sosai ya jawota jikinshi ya ce "No, insha Allah baza musha wahala ba, God knows best ai kowani ciki da yadda yake ba lallai ya zama daya da wancen ba" a hankali ta ce "I hope so, banasan na tina wahalan dana sha last" ya shafa kanta ya ce "Ba komai, just keep on praying" kankameshi tayi ta fara sauke ajiyar zuciya, sai taji dadi yadda yake karfafa mata gwiwa, ya shafa bayanta ya ce "Are u still afraid?" Ta ce "No" ya rungumeta sosai a hankali ya ce "I love u wife, and i will still love u till my last breathe, Allah ya bamu cute babies kamar ke" murmushi tayi a hankali ta ce "Kamar kai dai" ya ce "Ehh zaki haifa duka, sai kin haifi 22" batasan lokacin data fashe da dariya ba, ya ce "Dariya na baki kenan?" Ta ce "I swear" bakinshi ya dora akan lips dinta tayi saurin juyawa ta ce "Yaya idan wani yazo fa?" Ya ce "Duk da kike kwance ajikina baki yi tinanin hakan ba?" zame jikinta ta farayi ya kankameta ya ce "Bazaki tashi ba" ta ce "Dan Allah kar Mami tazo" ya ce "And so" daga haka ya kashe mata one eye, ta fara kwace jikinta da karfi tana "Ni dai inada kunya wallahi bazan yar..." Shiru tayi jin an bude kofar dakin, Jawad ya dago kansa a hankali suka hada ido da Mummy, ta ce "To ka tashi dama ka dauki matarka ku bar mana gida, ai taji sauki Allah ya kara karewa" tana kai nan ta juya ta fita a dakin. Ajiyar zuciya Rafi'ah ta sauke jin muryar Mummy, ta mike a hankali ta sauko akan gadon ta dauka dankwalinta ta daura sannan ta juya tana kallan Jawad dake gaban mirror yana sa hula, ta kalli kan gadon ta ce "Yaya ka 6atawa Ikram gadon ta" ya ce "Zata gyara ai, danma bamu 6ata yadda naso ba" harara ta dan dalla masa yayi kanta zai kamota ta fita da sauri, parlor ta leka taga ba kowa ta dauka veil dinta ta yafa, rungumeta taji yayi ta baya, tayi saurin juyawa ta ce "Yayaaahh" ya ce "Muje dakin Mami muyi mata sallama" ta ce "To ka sakeni nikam" sakinta yayi ya kama hannunta ya ce "Muje to" ta tsaya tana kallansa ta fara hade rai, ya ce "Ha'a i'm i holding u?" Ta ce "But u are holding my hand" sake hannunta yayi ya wuce gaba ya ce "Zamuje gida ai" ta dan turo baki tabi bayansa zuwa dakin, suna zaune akan gado ita da Imaan, Jawad ya zauna bakin gadon Rafi'ah ta zauna a kasa ta ce "Zamu tafi Mami" Mami ta ce "To ko a yimiki kunu?" Kanta ta girgiza a hankali ta ce "Na koshi Mami" Jawad ya mike yana kallan Imaan ya ce "Sai anjima" Mami ta ce "Allah ya kaimu, Allah kuma ya sauwake" ya ce "Ameen" hannu Imaan ta daga musu, Rafi'ah dai mikewa tayi ta fita a dakin, Jawad ya daga mata hannu ya ce "Bye sweetheart". A kitchen suka sami Mummy da Ikram suna yiwa Abi tuwo, Rafi'ah ta dan tsaya a bakin kofa ta ce "Sai anjima" Mummy ta ce "Mu jima da yawa, Allah ya kiyaye" shidai Jawad murmushi kawai yake ya ce "Ameen" Ikram ta fito tana kallan Rafi'ah ta ce "Allah ya kiyaye Anty, sai nazo" ta ce "To sai kinzo Ikee" daga haka suka fita.
Daren ranar Rafi'ah na kwance a iikin Jawad kiran Ummi ya shigo mata, tayi picking ta kai kunne hade da sallama, Ummi ta ce "Ya jikinki, Anty Halima tace baki da lafiya?" A hankali ta ce "Ehh amma naji sauki, Munyi waya da Abba dazu nace masa nazo ban ganshi ba" Ummi ta ce "To kin kyauta, sai anjima" tana hanging call din kiran Mummy ya shigo mata, ta dauka tana yatsine fuska ta ce "Ba koranmu kikai dazu a gidanki ba?" Mummy ta ce "Ba wannan ba kinji Ikleemah bata da lafiya ko?" Mikewa tayi a jikinshi ta ce "Meya sameta ni ban sani ba, yanzu fa muka gama waya da Ummina" Mummy ta ce "Mijin dai ya saketa wai ta samu ciki shi bayasan haihuwa, ya mata duka cikin ya zube, tana caaan tana kuka ga uwa da kanwar uwa a kurkuku, abundai abin tausayi jikinta duk duka ya farfashe" ita dai kasa cewa komai tayi ta ce "Allah ya kyauta" daga haka sukai sallama.
*_Sorry for d short update, i'm very busy that's why_ 🙏🏻*

Washegari Rafi'ah na kwance a daki tana kallo a laptop Jawad ya shigo, ta juya tana kallansa ta ce "Wallahi Yaya naci abinci" hawa kan gadon yayi ya danna stop ya ce "Tashi muje kisha tea" ta dan zaro ido ta ce "Nafa sha" ya ce "Bangani ba" daukanta yayi kamar 'yar Baby suka fita a dakin zuwa parlor, ya ce "Oya show me the cup?" ta ce "I have washed it" daki ya koma da ita ya daurata akan gado ya ce "Let's fulfill our deal" ta zaro ido ta ce "Not now pls" ya rungumeta ya ce "Why Baby, i'm in need of u" shagwa6e masa fuska tayi ta narke ajikinsa ta ce "Let me finish watching my film plsss" bakinshi ya dora akan lips dinta in a low voice ya ce "Pls dear" ta fara shamba kafafuwa tana kuka a hankali, sosai ya kara hugging dinta ya fara bata hot kisses all over.
Haka rayuwar Rafi'ah yaci gaba da tafiya gwanin dadi da kuma sha'awa, ba abinda ta nema ta rasa a wajen mijinta, kulawa na musamman yake bata ko nan da caan tare suke zuwa, yadda yake makalata a jikinsa sai kace cikinsa zai maidata, office ma idan yaje da wuri yake dawowa, sai dai kuma idan yana da case, shima kansa har kiba yayi ya kara kyau sosai, ko makaranta taje hankalinta baya kwanciya idan baizo da wuri ba, ta dinga turo baki tana masa shagwa6a saiya lalla6ata take saukowa. Bangaren Yusuf kuwa soyayya suke da Khairiyya na gani na fada, ko kadan bayasan abinda zai takura mata, kullum yana cikin frinciki musamman idan yana tare da Imaan dan yawanci zamanta ya dawo wajen Ammi ko kuma wajen Mami, bai kara shiga tashin hankali me tsananiba sai lokacin da aka kirashi Jiddah ta haihu amma yaron ya koma, sosai da sosai Khairiyya taji tausayinsa, Jiddah dai ba wai kukan rasuwar yaron kadai takeyi ba, kuka take saboda yanzu zamanta da Yusuf ya kare, dama da abin cikinta ya zauna shine zatai tinanin ko zai maidata, amma yanzu da babu d'an tasan kashinta ya bushe, ranar da akai sadakan uku ba irin kukan da Jiddah batai ba, ta rirrike Ammi wai dan Allah tasa baki, ita dai bata iya tace komai ba saboda tasan Yusuf bazai ta6a mayar da ita.