Sashe 15
Life Partner Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*_3 YEARS LTR_*
Tsaye take a kitchen gaban gas tana soya kwai, jin motsi a bayanta yasa ta juya da sauri, wani mungun bugawa zuciyarta tayi ganin irin tsayuwar da Imaan tayi, just as how Yusuf used to, a hankali ta ce "What's it?" yarinyar ta dan jaa baya ta ce "Ummi is calling u" juyawa Rafi'ah tayi tana taci gaba da abinda take, gaba daya jikinta yayi sanyi, tinda Imaan ta taso ta fara tafiya da magana kusan kullum sai zuciyarta ya buga, musamman idan taga ta jinginu a wani abu tayi folding hannayenta, ko kuma in tai wani abun sai Yusuf ya fado mata, a yanzu kuma kokari take taga ta manta dashi amma ga 'yarsa na kokarin dawo mata da ciwanta, a hankali ta share hawayen idanta ta juye kwan cikin plate sannan ta fita a kitchen din, Ummi na zaune a parlor da Imaan a cinyarta tana mata surutu, Rafi'ah ta ajiye plate din kwan a gabansu ta ce "Gani" Ummi ta ce "Dama Mummy ne ta kira wai ki kai mata Imaan idan zaki wuce school" ta wani turo baki ta ce "Ummi zanyi late fa, kuma test nake dashi" Ummi ta wurga mata harara ta ce "Sai ki kirata ki gaya mata" daga haka Ummi ta mike ta wuce parlorn Abba, kallan Imaan tayi ta ce "Will u eat?" ta karashe maganar tana nuna mata fried egg din dake ajiye gabanta, girgiza kai yarinyar tayi, Rafi'ah ta dan ja tsaki ta ce "Idan na ce bazanyi ba a takuramin gashi nan baci zakiyi ba" kallan Imaan tayi data zuba mata ido ta ce "Go and wear your scarf" ta mike a hankali ta wuce sama, dauke idanta tayi daga kallanta saboda zuciyarta da taji ya fara bugawa, ta kara yin tsaki sannan tabi bayanta, zaune ta sameta akan gado ta dauko tap dinta tana dannawa, ta kalli Rafi'ah da babu walwala a tattare da ita ta ce "Momma what's wrong with u?" bude press dinta tayi ta dauko mata hula ta karasa inda take zaune, zama tayi ta jawota jikinta tasa mata hulan ta ce "U stop talking anyhow dear, banasan kina magana sosai because u distract me sometimes" a hankali ta ce "Ohk" tashi Rafi'ah tayi ta dauka hijab dinta tasa sannan ta dauki laptop sai side bag dinta me dauke da biro da jotter, kama hannun Imaan tayi suka wuce dakin Ummi, ta bude dakin a hankali suka shiga, Rafi'ah ta ce "Zamu tafi" Ummi ta ce "Safe" ta dan yatsine fuska ta ce "To wa zai daukota?" Ummi ta juyo tana kallanta ta ce "Idan kin gama mana, ko kwana zakiyi kina lectures din" silently ta ce "To" daga haka ta juya, Imaan ta dagawa Ummi hannu ta ce "Bye bye Ummi" Ummi ta sakar mata murmushi ta ce "Bye bye dear" bayan haka ta juya tabi bayan Rafi'ah.
Anty Amina da Anty Rahama ne zaune a tangamemen parlorn Ikleemah, sai washe baki suke suna karewa gidan kallo, dan tinda akai auran basu zo ba kasancewar kasar waje da mijinta ya dauketa suka tafi sai jiya suka dawo, da murmushi Ikleemah ta sakko daga stairs ta rungume Anty Rahama, Anty Amina ta kwalalo ido ta ce "Hummm Ikleemah kinga yadda kikai kyau" Anty Rahama ta ce "Gaskiya auran nan ya kar6eki, maza zauna kusa dani, shekara daya fa kenan ban ganki ba" Ikleemah ta danyi murmushi ta ce "Ammi nagode miki, kinga daga yin aikin nan yadda yake min kamar zai maidani ciki, matarsa ma tana gidansu" Anty Rahama ta saki wani shewa ta ce "Aina gaya miki zama daram zakiyi a gidan nan" Ikleemah ta danyi murmushi tana kallan Anty Amina ta ce "Ina labarin Rafi'ah?" Anty Amina tayi kasa kasa da murya ta ce "Tana caan tana galantoyin makaranta, yarinya dai girma take ga uban surutu, har yanzu kuma banji ana maganar aure ba" Ikleemah ta ta6e baki ta ce "Haka dai zata zauna har karshen rayuwarta" Anty Amina ta ce "Ba shakka kuwa".
Dai dai kofar gidan Mummy Mustapha yayi parking, Rafi'ah ta fito sannan ta fito da Imaan suka shiga ciki, Ikram na zaune a balcony tana karatu, tana kallansu ta wani hade rai ta dauke kai, itama Rafi'ah bata kalli inda take ba ta wuce, ba kowa a parlorn suka wuce part din Mummy, tana zaune a parlor da wata kawarta suka shiga da sallama, Imaan tayi gudu ta dale cinyar Mummy tana dariya ta ce "I missed u Mummy" Mummy ta bata light kiss a forehead dinta ta ce "I missed u too Fatiti" Rafi'ah ta zauna akan kujera tana kallan kawar Mummy ta ce "Ina wuni Umma" ta ce "Lafiya kalau Fatima, ya Baby?" ta ce "Lafiyanta kalau" matar ta ce "Masha Allah gashi ta girma Allah ya raya ta" ta ce "Ameen" mikewa tayi tana kallan Mummy ta ce "Zan wuce Mummy" Mummy ta ce "Ohk, idan Jawad ya dawo sai ya kawota" ta ce "Ohk to, dama yace yau zai dawo" bayan haka ta nufi kofar fita, Imaan ta daga mata hannu ta ce "Bye Momma" a hankali itama ta daga mata ta ce "Bye sweetheart" daga haka ta bude kofar ta fita.
Karfe 3 su Rafi'ah suka fito daga test, ta karasa inda taga Salma zaune ta ce "Kina nan ashe" Salma ta ce "Ehh wallahi, ina jiran Nadiya ta kawomin handout dina taje photocopy" Rafi'ah ta ce "Ohk" Salma ta ce "Ina Imaan?" Ta ce "Tana gida" Salma ta danyi murmushi ta ce "Inasan kanwarkin nan Fatima, musamman idan tana magana, tafa fiki kyau amma" Rafi'ah tayi shiru kawai tana murmushi, Salma ta yi picking call ta koma gefe, bayan few minutes ta dawo tana kallan Rafi'ah ta ce "Fatima ko zamuyi dropping dinki?" Ta girgiza kai tana murmushi ta ce "Mind not Salma, za'a zo daukana" Salma ta ce "Alright sai gobe, ki gaishe da Imaan" ta ce "Ohk thanks", bata wani jima awajen ba phone dinta ya fara ringing, tayi picking call din hade da sallama, Jawad ya ce "Banganki ba" ta dan turo baki tayi hanging call din sannan ta fito daga inda take, harta karaso kallanta yake with passion, ta bude front seat ta shiga ta zauna, ya ce "Ya akai Madam?" Shagwa6e masa fuska tayi ta ce "Ka barni inata shan rana" ya danyi murmushi ya ce "I'm sorry, ko gida banje ba yanzu nan na shigo gari wallahi" ta ce "So ya aikin?" Ya ce "Fine, Allah ya soki ban kara kwana ba" ta danyi dariyarta me kyau ta ce "Ba saina bika ba" ya ce "Ai zanso hakan, ina Imaan?" Ta ce "Tana gidanku" ya ce "Keba gidanku bane kenan?" Ta ce "Gidanmu ne, but amma ai gidanku zance" ya ce "U know what?" Ta ce "Saika fada" shiru yayi yana kallanta, sai kuma ya ce "What if aka turani zua Cyprus, sai dai in anyi auran na barki a nan?" Ta dan turo baki ta ce "Why" ya ce "Ur school, ai kin kusa gamawa, dama da year 2 kike da sai mu tafi, but kinga semester daya ya rage maki after this one" limshe idanuwanta tayi ta kwantar da kanta jikin kofa, gaba daya ji take kamar zai gudu ya barta irin yadda Yusuf yayi, jin hawaye na kawowa a idanta tayi saurin rife fuskarta da hijab din jikinta, Jawad yayi parking yana kallanta ya ce "Banfa ce miki zan tafi ba, tinda basu ma fada ba" ya kamo hannunta cikin sanyin murya ya ce "I will never leave u Fatima, banasan na daina kallanki even for some minutes, a yanzu kin zama wani bangare na rayuwana, bazan iya barinki ba, u mean alot to me, ina sanki so kuma bana wasa ba" Dago kanta tayi tana kallansa ta ce "I know, but i can't forget my past Yaya, ko Imaan na kalla sometimes inajin ba dadi" ta karashe maganar hawaye na sakkowa a idanta, ya sauke ajiyar zuciya ya ce "Mind not, dole ne tinda shine mahaifinta wasu dabi'unta da abunuwan da zatai ya zama irin nasa, but i beg u dan Allah for God sake, kiyi hakuri ki daina kuka, shima tinda ya manta dake why won't u forget him too" ta dan harareshi ta ce "Ni cewa nayi ina tinashi ne" ya ce "Ba gashi ba kullum kina kuka a kansa kusan shekara 4 kenan" ta turo baki ta juya masa keya, ya ce "Yess, ki cireshi a rayuwarki duka duka, Imaan kuma i still remain her Father, face ur future and forget ur past" a hankali ta ce "But how?" Ya ce "Ki daina tinawa kin ta6a aure a rayuwarki mana, ki manta dashi" silently ta ce "After i have a child with him" ya ce "Yes, it's possible, sai dai idan baki sa kanki ba" ta ce "To" hannunsa yasa ya goge mata sauran hawayen idanta, ya bude dashboard ya dauko tissue ya mika mata ya ce "Clean ur face" ta kar6a a sanyaye ta fara goge idanta sannan yaja motar suka wuce.
_08103810398_
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
_[Part 2]_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers._
_By FATIMA ✍🏻_
_9_