Sashe 39
Life Partner Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*1 Month 2 weeks ltr*
Yau ya kama saura sati 2 bikin Rafi'ah kuma yau ne za'a kawo lefenta, tinda safe suna daki ita da Ameera sai yanzu da Ameera ta tafi sannan ta fito, lace ne ajikinta da yayi mungun kar6anta sosai, sai sheki take tana kamshi, bude dakin Ummi tayi ta shiga da sallama, suna zaune ita da Anty Salma da wata kawarta, Rafi'ah ta danyi kasa da kanta ta ce "In ayini" kawar Ummi ta amsa tana murmushi ta ce "How are u" a hankali ta ce "Fine" Ummi dake kallanta ta ce "Menene kuma?" ta ce "Dama Banci abinci bane" Ummi ta wurga mata harara ta ce "And who do u expect will bring food for u?" Sauke kanta tayi kasa tana wasa da fingers dinta, Anty Salma ta danyi dariya ta mike ta ce "Bari na kawo maki daughter" Ummi ta ce "To meyasa baza taje ta diba ba, bakinta ne a parlorn kasan" ita dai Rafi'ah murmushi tayi tabi bayan Anty Salma, dakinta ta shiga ta zauna a bakin gado, danna wayarta tayi taga message din Jawad, ta bude message din bayan ta gama karantawa ta danyi murmushi sannan ta masa reply. Karfe 3 motoci Hudu suka iso gidan Abba, cike da girmamawa aka tarye su suka shigo katon parlorn, duk yawanci 'yanuwan Abi ne saina Mami kalilan saboda su ba a gari suke ba, aka jera akwatina 12 a tsakiyar parlorn, wata babbar mata ce ta fara addu'a bayan an gama suka gaggaisa cikin mutunci sannan Ikram ta tashi ta bude ko wane akwati na parlorn, aka jejjera musu abinsha da snacks kala kala,,,, su Anty Salma nata yaba kayan suna Allah sanya alkhairi duk da dai ba daddagawa sukai ba, basu wani jima ba suka tashi tafiya, aka basu cartons din lemuka different types da kuma snacks suka tafi dashi, kowa ka ganshi yana cikin fara'ah da walwala. Bayan sun tafi Anty Salma ta shigo dakin Rafi'ah, ta sameta zaune akan sallaya ta idar da sallah, Anty Salma ta ce "Ba zaki sakko kiga kayan ba?" Sauke kanta tayi kasa ta ce "Anjima" Anty Salma ta ce "To ba damuwa, kin cin abincin dazun" ta daga mata kai, juyawa Anty Salma tayi ta fita a dakin Rafi'ah ta mike ta jawo wayarta dake ringing, a hankali tayi picking ta kai kunnen, Jawad ya ce "How are u?" Silently ta ce "Fine" ya ce "Kayanki sunzo ko?" kamar yana gabanta tayi saurin rife idanta bata ce ko mai ba, ya ce "Are u there?" Ta ce "Uhm" ya ce "Talk to me" ta ce "Ehh an kawo" ya danyi murmushi ya ce "Nasan an kawo, but how did u saw it?" rife idanuwanta tayi ta ce "Ni banma gani ba" ya ce "Why?" Ta ce "To 'yan uwan su Abba sun cika parlorn" ya danyi murmushi ya ce "Kema ai 'yan uwanki ne" ta ce "Uhm" ya ce "To anjima zamuyi magana, Mami ta kirani" ta ce "To nagode" ya ce "Thanks too, and never get tired of praying" ta ce "Insha Allah" daga haka sukai sallama.
_08103810398_
*This page is dedicated to LUBABATU KASEEM & ZARAH MUHAMMAD, thank u sisters for the gift 😇 i appreciate the both of u 💃🏻💃🏻 Allah ya sanya alkhairi yasa ku gama lpy, my love for u is real and endless, thank u once again* 🥰❣️
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
_[Part 2]_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers._
_By FATIMA ✍🏻_
_23_
Daren ranar Yusuf na zaune a parlor yana kallo Ammi ta fito, ya danyi murmushi yana kallanta ya ce "Sannu da fitowa Ammi" ta zauna gefensa ta ce "Yauwa Yusuf, kaji an kawo kayan auren Rafi'ah ko?" Ya daga mata kai yana kallan TV ya ce "Eh, dazu munyi waya da Ahmad yake fadamin" Ammi ta ce"Bikinma sati biyu ya rage" ya ce "Duk munyi magana, Allah ya sanya alkhairi" Ammi ta ce "Ameen ya Allah" fitowa Khairiyya tayi a daki tana yatsine fuska ta ce "Ammi kinga ya kwacemin wayana tinda safe yaki ya bani" kin kulata Ammi tayi ta mike ta shiga daki, Khairiyya ta karasa gefensa ta zauna ta ce "Give me my phone" daga haka ta cusa hannu a pocket dinsa, hannayen gaba daya ya damke yana kallan idanta ya ce "Idan kika kwace na yarda zan baki" cije baki tayi ta dinga fincikan hannunta amma ta kasa kwacewa, shi dai sai kallan TV yake dayan hannun kuma yana kur6an tea, ya ce "Kin yarda ba karfinmu daya ba kenan" ta dan ta6e baki ta ce "Dama kai wannan katon ba dole kayi karfi ba" ya dan zaro ido ya ce "Nine katon?" Ta ce "Aiba kiba ba, kalli fa nan dinka babba" ta karashe maganar tana nuna kirjinsa, sake hannunta yayi ya mike ya ce "Keda wayarki sai kinyi aure idan na yarda na baki" daga haka ya shiga daki ta bi shi da gudu.
Parking Jawad yayi a kofar gidan Abba sannan yayi dialing phone din Rafi'ah, tana kwance a daki kiran ya shigo, dan tinda aka kawo kayanta bata fito ba duk da mutanen sun watse sai Anty Salma kawai, picking call din tayi ta kai kunne hade da sallama, ya danyi murmushi ya ce "Are u sleeping?" silently ta ce "No" ya ce "Ohk i'm outside" a hankali ta mike ta ce "Toh" daga haka tayi hanging call din ta dauko hijab ta saka ta fita a dakin, a parlorn sama ta tadda Umminta da kuma Anty Salma, ta danyi kasa da kanta ba tare data kallesu ba ta fara sauka a stairs din. Very gentle take tafiya harta fito compound din gidan ta fita, tayi saurin sunkuyar da kanta ganinsa a tsaye yayi folding hannyensa ya jingina da mota, yayi mungun kyau sosai, ta karasa kusa dashi ta ce "Ina yini Yaya" ya ce "Lafiya kalau wife, how was today?" Ta ce "Fine" bude mata back seat yayi ya ce "Bismillah" ta shiga sannan shima ya shiga ya rife kofar, limshe ido tayi jin kamshin tirarensa daya hade da sanyin AC, kamo hannunta yayi ya ce "Kinga kayan?" Ta girgiza masa kai, ya ce "Why?" Ta ce "Babu" ajiyar zuciya ya sauke ya ce "How is everyone?" Ta ce "There are all fine, Abdul zai dawo ran Monday" ya ce "Allah ya kawo shi lpy" ta ce "Ameen" shiru ne ya biyo baya, ta daga kanta a hankali taga kallanta yake yana murmushi, da sauri ta sauke idanta kasa, cikin cool voice dinsa ya ce "Munyi waya da Yusuf dazu" ta dago kanta tana kallansa ta ce "Meya faru?" Ya ce "Nothing zumunci kawai mukai, na fada masa ranar auranmu kuma yau an kawo kaya" ta ce "Ohk" ya ce "And u know what?" Ta girgiza kai, ya ce "Ya bani Imaan har abada" with surprise ta dago kanta tana kallansa, sai kuma tayi murmushi ta ce "Allah na gode maka, dama ni abin na damuna yace zai kar6eta, inajin Imaan har cikin raina" ya ce "Shima haka yake ji, kuma ya bani ita saboda wasu dalilai nasa" ta sauke kanta ta ce "I'm so happy Yaya" ya ce "Really?" Ta ce "Yes" wayarsa ne ya fara ringing ya dauka ya kai kunne, kallansa kawai take harya gama, tayi saurin sauke kanta tana murmushi ta ce "I like your hair cut" ya ce "Thank u love, wane irin shiri kike na biki?" Ta bude hannayenta alamun bata sani ba ta ce "Ni kawai i don't like any event" ya dago fuskarta yana kallanta ya ce "To shikkenan, yadda kikeso haka za'ai" ta danyi murmushi ta zame jikinta, ya ce "To saida safe naga kamar kinajin bacci" ta ce "Ehh bacci nakeji sai anjima" ya ce "Alright i love u" daga haka ya bata light kiss a forehead dinta.