Sashe 66
Hayateem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayoyi masu zafi da bincike ta waya da kuma Neman qarin bayanai daga sources masu karfi Aleey ya ringa yi ba ba kakkautawa ba delay ba hutawa har saida ya hada sunayen likitocin guda kusan goma da suke kwararri a qasar tareda informations nasu da komai,
Babban farko da shine number shine Dr Amed Sulaim Wanda shine asalin likitan da sultan yakeda cikakken ikonsa ya kuma nadasa likitan Ayanah din tin shekarun da suka gabata kuma shi kadai ke a qasar Sauran kusan duka basa nan a yanzu sunyi tafiya wasu qasashen wainda ke nan kuma qwarewansu batai na Sauran ba dan haka take aleey ya saka shirin taho da doctors dinsu dake wasu qasar dan zuwa boyem idan sun samu ta daidaita kenan idan kuwa komai yaqi tafiya yanda suke so dole ko zaayi yaqi to zasu fita da ita qasar sedai hakan ya bude babin yaqi a tsakanin Masarautar BOYEM
Da Moscow.
Likitan nata da sultan ya kira tini suma shi suka tinkari gidansa Kai tsaye da securities nasu da motocinsu sbd aleey baida lokacin batawa Akan duk abinda ya shafi abinda NUAB ke so musamman Amminsa da ayanzu uwa ce ga daruruwan ‘yayan da batasan adadinsu ba da ‘danta ya samar mata dan kuwa a Moscow Ana can Ana shirin turo wasu set din securities din mata sbd tsaron lafiyarta a yayin datake jinya babu ruwa su da bayin masarauta gurin tsaron lafiyarta sbd lafiyarta itace lafiyar ubangidansu.
Koda kiran sultan ya isa ga Dr Amed Akan zuwan gaggawa ga Ayanaah yana fitowa motocin su GHAZ na tsayawa kofar gate din gidansa me girma dan haka ko dogon bayani bai samu ba tsakiyar motocin su suka saka tasa motar da suka sakasa Wani gudu a cikinsu dan kuwa gabansa da bayansa babu daga qafa gudu sukeyi kaman zasu tashi sama dashi su ajiye sa gaban Wishamar BOYEM.
Tin kafin su iso irin yanda suke gudu tafe da motocin ya saka securities wangale musu gates din masarautar tin daga na farko Harna qarshe a lokaci
Daya suna shigewa a guje da motar Dr Amed tana tsakiyarsu.
Koda suka isa har kofar bangaren shiga NUAB gabaki daya jijiyan jikinsa sun gama fitowa kana kallan idanuwansa gabanka zaiyi mummunan yankewa ya fadi sbd zaka iya rasa hankalinta sbd rikicewa da firgici.
Kai tsaye wasu doctors din Dr Amed ya buqata su taho masa da Kayan aiki sbd hatta oxygen tana buqata da gaggawa anan suka rufu akanta.
Cikin tashin hankalin duk wani me kaunarta da danta yake jiran ganin sauki ko farfadowanta daga yanayin da ya saka jikin kowa sanyi sbd take ta sauya kamanni kamar ba zata taba tashiba kwata kwata.
Zaman fada a ranar gabaki daya ya tsayawa yayi cak sbd Ayau duk Wanda yake masarautar ya sheda tareda tattabarda son Ayanah bai taba fita daga zuciyar sultanba duk tsawon wannan shekarun sbd al’amarim daya bayyana garesu na halinda take ciki da halin da suke iya hango wa qarara sultan ya shiga dukda ya boye hakan tareda danne wa amma a wasu lokutan sirrin zuciya idanuwa ne suke nunawa.
Halinda ya bayyana daga idanuwan sultan dayake Neman tona zuciyarsa ya lalata sanyin zuciyar dasu HAILE ke samu ga wannan ciwon lokacin daya dayake Neman kawar musu da Ayanah a cikin sauki.
Duk yanda likitoci ke kokarinsu sunyi sun samu daidaita numfashinta dake samuwa da taimakon oxygen amma bata farfado ba Wanda kuma a abida suka gani ba lallai ta iya farfadowa yanzu ba bare dawowa daidai hakama abu biyune zai faru idan ta farka shine zata iya dawowa daidai harma da tinaninta da memories dinta data rasa hakama zata iya tashi kuma ba lafiya ba ta rasa Sauran hankali da memoryn daya rage mata Wanda zata manya komai hatta dan data Haifa da sultan da duk Wanda ta taba sani a rayuwarta dan haka abinda sukafi buqata a yanzu shine kada ta farka kusa kusa hakan zai bawa qwaqwalwarta daman samun ishashen hutun da batai aikin komaiba dan haka tinaninta da nutsuwarta zata fi Saurin dawowa cif cif insha Allah sabanin ta tashi da wuri hakan zai iya harbawa cikin kwakwalwan ta buga gabaki daya dan haka zasu hada da nasu taimakon dazai saka bazata farfado ba sai Bayan kaman wata daya haka indai so samu ne.
Wannan bayanin ya karya tareda jijjiga duk wani kuzari da zuciyar NUAB ALMAZZ yake dashi dan kuwa Amminsa duniyarsa ce idan har zata iya tashi ta manta wanene shi da girman kaunar datake tsakanin jininsa da nata zai iya rasa kansa a wannan duniyar.
Gabaki daya duniyar su aleey suma sai data jijjiga da wannan bayanin na likitoci dan haka Kai tsaye Aleey ya buqaci tattaunawa a tsakanin nasu likitocin dake qasashe daban daban dasu Dr Amed Wanda suka tattauna tattaunawa me tsayi kafin suka fahimci komai anan doctors dinsu suka tabbatar musu da bayanin su Dr Amed din haka yake a yanda suka fahimci kowane bayanin yanayinta da results nata.
Wannan tabbacin da suka samu daga nasu doctors din ya saka suka shiga sabuwar zazzafan yanayi suna jiran abinda Allah zaiyi a farfado wan nata.
Su sakinah da tenya duniyar tayi musu tsananin quncin da babu kowace irin walwala a rayuwarsu dan haka suka duqufa fadawa Allah sbd dawowan hankalinta da tinanin wata sabuwar masifar ce a rayuwarta da kowane irin baqin cikin data dandana zai dawo mata sabo fil.
Sultan tsananin tsaro ya qarawa bangaren Ayanah din hakama shima NUAB Zafafan securities dinsa mata sun iso daga Moscow sune ciki da wajen bangaren Wanda a yanzu Bayan tenya da sakinah sai likitanta Dr Amed babu me shiga dakin datake idan ba NUAB din.
Sultan bai taba zuwa dubata ba al’adar dake kansa matsayin shugaba dan haka zuciyar NUAB take sake tsananta akansa.
A bangare daya kuwa Wani tsananin bincike aleey yakeyi me gigitarwa Akan Neman Abaas Wanda NUAB yayi alkawarin Nemowa kafin watan nan daya da ake saka ran tashin Amminsa ya cika dan kuwa a yadda likitocin sa suka basa tabbacin indai aka samu abinda zuciyarta tafi tsananin so ko maitarsa fiyeda komai a memory dinta na baya aka gabatar mata dashi tana farfadowa to hakan zai iya tabbatarda tsayuwar hankalinta da memories dinta.
Hakan ya saka Kai tsaye ya bada umarnin duk inda Abaas yake a duniya yanason aleey ya qure lissafin kwakwalwansa Akan inda zaa fara nemansa.
Wannan ya saka qwaqwalwan Aleey budewa da kyau ya nutsu ya buqaci ganawa da Wanda yasan Abaas a duniya Bayan Ammin.
Kai tsaye Sakinah ce wadda zata basa bayanan dayake so dan haka a lokacinda ya zauna a palon da zai tattauna da Maa sakina dagowa yayi a natse ya kalleta da idanuwansa masu sirkin blue blue na asalin baturen Russia ya bude baki Bayan ya dauki iPad din dake hannunsa dan dauka da tattara duka bayanan da zatai masa ya dago yana nutsar da duka hankalinsa akanta yace
‘Maa’
Kallansa tayi a natse itama batareda ta bude bakiba sbd nauyin da bakin yayi mata na rayuwarsu dake dawo mata,
‘Maa,waye Abaas??
Ina Abaas yake?
Bata yayi ko guduwa yayi kokuma korarsa akai?
Idan bata yayi daga ina ya bata?
Idan guduwa yayi daga ina ne ya gudun?
Idan korarsa akai waye ya koresa,me yayi aka koresa?
Meye cikakkiyar alaqar Abaas da Ammi?
Shekara nawa yanzu da rabuwan Ammi da Abaas?’
Numfashi me nutsuwa ya sauke yana kallan Maa din Wadda idanuwanta sukai jajir ya sake tausasa muryansa yace
‘Maa,Maa duka wannan bayanan shine zai bani daman dawo da Abaas rayuwarku,
Da wannan bayanin da zaki mun Maa nayi miki alkawarin Nemo Abaas matiqar yana raye insha Allah dan haka kowane bayaninki Maa ki sani yanada mahimmanci da rawar dazai taka a wannan aikin.’
Numfashi me Zafi da wasu hawaye masu Zafin gaske suka gangarowa Maa sakinah wadda Bayan shekaru masu tarin Yawa Ayau NUAB kila zaiji tarihin mahaifiyarsa da bai taba saniba mai daci da rashin dadin ji.
#MAMUH
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
61
A hankali cikin tsananin sanyi da mutuwar jikin radadin dayake dawo mata da quncin da harsu mutu bazasu manya dashi ba Maa sakinah tace
‘ABAAS GHAZ shine ‘da na karshe a jinin sarautar GHAZ data shafe a duniya gabaki daya yanzu,
Shekaru masu yawan gaske ne da bazan tinaba suka Baro mu da asalin ANJOM GHAZ wato garin da mahaifin Abaas yake mulki,
Abaas da Ayanah uwa daya uba daye suke tareda yan uwansu biyu da duka iyaye daya ne suka haifesu,
AYANAH GHAZ itace babba sai ZUHRAH GHAZ sai NURAT GHAZ kafin ABAAS GHAZ……..
Ahankali tafara basa mummunan labarin rayuwarsu dayake cikeda baqin cikin da bai taba gogewa ba daga zuciyoyinsu,baqin cikin da dashi zasu mutu,baqin cikin da shine ya kawar da lafiyar kwakwalwa da gangar jikin Ayanaah,baqin cikin da shine zai zama abinda zasu mutu dashi,baqin cikin da har zuriar Bayan baya tasu Ayanah zasuyi baqin cikin jinsa har cikin jininsu,baqin cikin da a yanzu shine yake Neman raba Ayanah da rayuwarta….
Wani irin kuka takeyi mara sautin daya saka aleey daukan tissue ya miqa mata idanuwansa jajir hannuwansa na rawa zuciyarsa kaman zata fado hakama hawaye ne masu Zafin gaske suke Neman cikowa idanuwansa yanajin komai cikin zuciya da kirjinsa,
Babban abinda yake sake saka jikinsa rawa shine yanda wannan mummunan tarihin zai isa kunnuwan LEUL,
Yaya tarihin nan zai isa ga zuciyar datake shirye da mutuwa Akan wadda wannan mummunan tarihin yayi kaca kaca da rayuwarta?
Tayaya zuciyarsa zata riski wannan tarihin kaddarar dayake dabaibaiye da rayuwar Amminsa.
Numfashi Aleey ya sake saukewa yana kallan Maa yayi mata alkawarin zai Nemo Abaas a cikin qanqanin lokaci insha Allah hakama wannan tarihin LEUL ba a bakin kowa zaiji Saba insha Allah Sai a bakin Abaas da kansa.
Ficewa Aleey yayi daga palon yana danna iPad dinsa sbd fara tattara kan bayanan daya riqe tsaf a cikin kansa na tarihin da abubuwan da zasu taimakawa bincikensa.
Bedroom dinsa ya isa ya rufe yana Zaunawa kan sofa da table a gabansa ya bude laptop yana fara bi takan qasashen dake zagaye da BOYEM ta kowane bangare gabas yamma kudi da arewa.