Sashe 56
Hayateem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
‘Allah ya qara maka lafiyar zuciya LEUL BOYEM Amminka jikinta yana Neman dawowa sosai a kwanakin nan rikicewa kawai lafiyarta ke kokarin yi Wanda tabbas tana buqatan ganinka takeso kafin ta qarasa rasa cikakken hankalinta ta manta waye Kai……….
Shiru da tsit yaji duniya gabaki daya tana masa sai yanajin muryan Maa din tamkar sautin dayake tahowa daga nesa sbd straight zuciyarsa labarin ya caka yanajin dumi na gauraye jikinsa koina musamman idanuwansa da sukai jajir.
Kasa iya cewa komai yayi sai sallama da yayi mata yana kashe wayar idanuwansa na tsananta ja ya da dago ya saukewa aleey su dayake tsaye gefe yana jiran umarnin koma menene yakeson Ayi.
Kallan da yayiwa aleey Wanda ke kallansa cikeda nutsuwa da girmamawa take aleey ya fahimci umarnin sa dan haka Kai tsaye cikin girmamawa da cika umarni yace
‘Aiit B’
iPad din hannunsa ya daga yafara dannawa yana fidda wayar sa itama ya saka kira yana Juyawa yabar gurin yana fara aikin da baya buqatan bata lokaci dan kuwa kome zai tsaya cak sai LEUL BOYEM ya isa fadar da tasa ce gabaki dayanta.
Shi kuwa ajiye wayar hannunsa yayi tareda Dora kafarsa Ka daya a hankali yana jingina bayansa da kujeran dayake Zaune yayi folding hannuwansa duka biyu kirjinsa yana Lumshe idanuwansa ya rufe dan kuwa a yanzu komai na rayuwarsa ya tsaya cak har saiya isa yayi tozali da mahaifiyarsa wadda shekaru masu yawa jikinta bai taba tashi ba sai yanzu Wanda a qasan zuciyarsa yasani dole akwai abinda yake faruwa daya saka lafiyarta fara rawa Wanda yana fatar koma menene ya kasance ba wani ne ya aikata komaiba dan a yanda jininsa ke tafasa komai zai iya faruwa Akan koma waye.
Dayar wayar ce ta fara ringing Wanda ya sakasa miqewa tsaye ya isa bakin makeken Windownza mai tsare da lafiyayyan grey velvet smart automatic curtains ya zubawa waje idanuwansa da a wannan lokacin da zai sauke maka su zaka iya zubewa qasa kan kafafunka gabansa batareda Ka sani ba.
Aleey kuwa yana ficewa daga palon nasa lafiyayyan palon dayake hade da babban bedroom dinsa ya nufa ya fara wayo yi yana aika wasu sakonnin ta iPad Akan tafiyar da zaa hada batareda bata kowane irin dogon lokaci ba ko tashin hankali da hayaniya kawai dai umarni ne da zaa cika a cikin lokacin da sai Wanda ya isa yake iya samun cikawar hakan a qanqanin lokaci.
Wuni guda aleey bai zauna ba bai bata kowace daqiqarsa Akan komai ba Bayan shirin hada tafiyar isar LEUL BOYEM zuwa qasar BOYEM din tareda manyan GHAZss dinsa da baya tafiya koina saida su sune manya a cikin kaf Yaransa da kaf duniya bayan aleey daya san kowanne qanqanin sirrinsa da komai na rayuwarsa sune amintattun dan haka aleey baida Sauran kowace nutsuwa saiya gama tabbatarda komai na tafiyar ta kammala a cikin lokacin da ubangidansa yake buqata.
#MAMUH
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
51
A Daren ko bacci na minti daya NUAB ALMAZZ me boyem baiyiba a Zaune yake daram idanunwansa na bayyanar da ‘daci da Zafin dake cikinsu babu boye wa sbd karshen ‘daci da zafi zuciyarsa takai dan babu tinanin da bai taho kansa ba Akan abinda ya faru da mahaifiyarsa dan haka jininsa ma ahankali ahankali yake qonuwa yana tafasa da Zafin daya mance radadin sa na shekaru sbd a duniya abu dayane ke tafasa jininsa yana qonasa da radadi me Zafin gaske shine banzatar da uwarsa dashi da mahaifinsa yayi Wanda wannan zafi ne wutarsa ke ci bazata taba mutuwa ba dan kuwa babu abinda ma zai kashe masa ita a zuciyarsa,
Duk duniya babu Wanda ya isa ya saka ransa radadi da tafasa irin wannan idan ba mahaifin daya haifesa ba dan kuwa shine ya kunna masa wannan wutar dake cin kowane lungu da gaba ta jikinsa,
Da ciwon abin yayi wayo a duniya ya tashi dashi harya fara girma dashi harya rayu dashi haryanzu a ransa,
Mahaifin daya haifesa ya ajiye macen daya kamata yaso fiyeda Sauran matansa tinda ya bata matsayin wishmah a masarautar sa amma ya kasa tsaya musu ya basu kowace irin kauna da kulawa koman qanqantarta saima watsi da yayi dasu ya nunawa duniya su din ba kowa bane face mistress dinsa da ‘danta da babu abinda zaiyi dasu sbd yanada ‘dan da Matarsa ta Haifa masa ta qarqashin igiyoyin aure dayake fatan ya gadesa……..
Bai taba baqin cikin Zamtowan mahaifiyarsa mistress ba hakama yana nunawa duniya gabaki dayanta ba qaramin alfahari yake da zamtowansa dan mistress ba,
Indai mahaifiyarsa ce zata ci gaba da haifosa a duniya to ko zaa maidasa ciki a sake haifosa zaici gaba da zabar fitowa a ‘dan mistress dan haka baitaba sanin menene kunya ko abinda take nufi bama ita kunyar Akan fadar shi din dan mistress ne,
Fada yakeyi da isa da izgili da iko da Izza shi dan mistress ne Wanda akanta zai iya tada nahiyoyi da dama ya shafe tarihinsu ko a qundun tarihi.
Kaman yanda LEUL BOYEM bai rintsa ba haka aleey bai rintsa ba aiki tamkar computer ya kwana yi shima dan tabbatarda tafiyarsu da wasu shirye shiryen tafiyar tareda qure cikakkun qurewan bincike Akan Masarautar BOYEM da kaf ahalinta na baya da wainda suke rayuwa a cikinta yanxu sbd babu inda LEUL ya taba saka kafarsa batareda ya tabbatarda yayi full bincike Akan gurin ba sbd baya wasa ko mance kowane irin lamari dazai iya shafar LEUL NUAB ALMAZZ dinsu da tsaron da suke basa mutuwa ce kadai da ubangiji zai aikota da kanta zata iya daukansa shiru cikin aminci amma mutum dai da koma menene yake taqama dashi sedai Ayi mutuwar kasko idan ma yanada rabon iyawa dasu kenan.
Sauran yaran nasa kuwa tin daga lokacin da zancen akwai tafiya a gaban LEUL take suke cikin shiri dan kuwa a shirye suke tin jiyan kowane lokaci akace yana fitowa to zai samesu tsaye a jikin motoci suna jiransa.
Komai na tafiyar ya gama kammala karfe biyu da rabi harma da mintina jirginsu zai tashi na rana dan haka koda karfe da arbain tayi gabaki daya Yaransa da zaayi tafiyar dasu suna tsaye harabar gidan cikin shiri jere a jikin motocin da zaa tafi airport dasu kowannnsu sitirar datake nuni da rayuwar buga kan dala dala sukeyi sbd designers ne a jikinsu duk da basuyi tsadar ta boss din nasu ba suma suna cikin sitirar kudi,
Gabak dayansu black kayane a jikinsu duk da kowannesu kalar tsarin kayan dake jikinsa daban amma duka black ne sai sirkin wata kalar da zaa samu a ciki daban hakama mutum hudu a cikinsu sanye suke da fcaps masu kyau da suke sake fidda kalar farar fatarsu ta nahiya daban daban duk da kusan dukansu farar fata ne amma daga nahiya daban daban suke,
Sauran mutum shida a cikinsu kuwa gashinsu ne suka tara a sake wasu kuma sun dauresa sai daukan ido yakeyi sbd gyara da tsafta tareda aji dan kuwa ko securities dinsa da Yaransa class ne dasu,
A cikinsu babu Wanda kakkarfan karfi baya nunawa a halittar jikinsa sbd wasu irin qwandinan hannu da suka murde ne ke fara Baka tsoro da shaawa a jikinsu sbd geamin din da suke yi dan kuwa idan da zasu cire rigunansu a gaban mata sama da ashirin to kusan sha biyar sai sun Kai qasa sbd mutuwar jiki da shiga confusion,
Sauran securities na gate da cikin harabar villa din duka a tsaye suke bakin aikinsu suna jiran fitowansa dan bude masa gate batareda bata lokaci ba.
Karfe biyu saura mintina tara Aleey ya fito sanye da Ash original Nike half quarter sweatset da iPad tareda wayar sa a hannunsa daya Dayan hannun kuma agogon bvlgari ne a daure dashi yana kallan time kyakkyawar farar fuskarsa sanye da Prada sunglasses yana tin karo motocin,
Ganin aleey ya fito ya tabbatarda LEUL yana hanyar fitowa dan haka kowannesu ya maida kallansa a hanya cikeda asalin kauna da sake sadaukar da rayuwa akansa suke kallan hanyar kowa a shirye da tafiya ko lahira ne yace a tafi,
Kamshin Gaultier elixir ne ya fara doso wa a natse yana gauraya niimar gurin da kowannensu yake shaqa dan haka Kai tsaye aka bude masa mota daidai lokacinda ya sako Kai yana bayyana a idanuwansu dake cikewa da zallar asalin kwarjinin sa na jinin sarautar BOYEM da sarautar GHAZ, a natse suka dauka idanunwansu duka daga kansa suna buda masa hanya tareda masa Barka da fitowa,
Sanye yake da navy blue asalin original Ralph Lauren shirt da wando sai takarmin original Salvatore ferragamo sai Cartier glasses baqi,
A kansa kuwa navy blue melin fcap ce da bata rufe gashinsa dayake daure a bayansa ba duka,
Wani irin daukan ido da bada nutsuwan zuciya kyansa da kwarjinsa keyi tareda haskensa Wanda yake saka komai nasa sake zama na musamman,
Cikeda nutsuwa da izza da kamewa ya iso hannunsa daya yana riqe da wayoyinsa yana qarasowa Kai tsaye motar da aka bude masa ya shige yana duba time din diamond Rolex agogon dayake hannunsa dan sanin time din dazai dauka kafin dira qasar dazai ga mahaifiyarsa daya dauke shekaru bai gani a gabansa ba.
Aleey gaban motar da LEUL din yake ya shiga take aka rurrufe aka fara barin harabar cikeda fatan dawowa da abinda zaaje nema.
Suna isa airport babu bata lokaci akai duk abinda zaayi jirginsu ya daga zuwa qasar BOYEM me cikeda tarihi.
********Tsakiyar dare gap da asuba jirginsu ya sauka a qasar BOYEM wadda take qasar arziki da daula itama,
Tin a jiyan Aleey bai kwana ba saida ya kammala aikin tanadar da duka mahaukatan motocin dayasan ubangidansa na hawa,
Direct yayi magana da manyan companies din motacin dasuka kowanne dake qasar ya siya motocin da duka a Dare guda aka buga business din aka kwashe dan haka Kai tsaye motocin airport ya bada umarnin a kawosu su tarbesu,
Hakan akai dan Koda suka sauka a qasar expensive luxury Genesis G70 suna airport din suna jiran saukarsa da babu Wanda yasan da shine zai sauka qasar sa Bayan shekarun da yayi baya nan tin yana yaro.