← Book details Hayateem Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 76

Sashe 14

Hayateem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ruwa suka zuba musu sosai Wanda ya wanke daudar da suke cikinta kafin suka fito dasu daga jirgin Wanda aka bude kusrawan na saukowa sama da su tamanin suka fito dan shaqatawa da cin kasuwar dan ko shigabansu baya fitowa duk qasar da zasu idan ba babbar qasa ba dan haka duk kwanakin da zasu yi shi bai cika fitowa ba sedai manyan yaransa su ciye musu kasuwar su siyo Kayan abincin da zaa zuba jirgin dazai dauke su satittika kafin a isa wata qasar idan har ya fito to sun isa inda zasu zube bayinsu gabaki daya su siyar dan hakanne wannan Karan idan ba sun isa manyan qasashe ba ya fito ya dan sha iska ya koma to tabbas sai sun isa BOYEM zai sauko gabaki daya sai kuma sun gama sun bar qasar.

Kaman dabbobi haka aka janyo bayin Bayan an hade sarkar dake daure dasu guri daya gabaki dayansu dan haka a Jere suke kansu a qasa sanyi me tsanani yana ratsasu.

Tambarinsu na kusrah da asalinta yake ma kasuwacin bayi suka nuna tareda rubutun dake cikin busashiyar fatar raqumi suka nuna tukuna aka bude musu bodar shigowa garin qasar dan haka suka shigo Kai tsaye dan daman duk qasar da zakaci kasuwar siyar da bayin Ka sai kanada Shedan kasuwancin wanda shi zai Baka izinin shiga qasar.

Kai tsaye cikin kasuwar suka ratsa da bayinsu inda tini aka fara ganin wainda akeso a cikinsu sbd bayinsu duk wuya da munin halinda suke ciki basada yunwa kamar Sauran sbd hakanne suke kokarin basu abinci so biyu dan kada yunwa ta hanasu daraja Shiyasa akeson bayinsu basa bushewa sosai kaman na sauran.

Tsakiyar kasuwar suka bajesu a gefen wata rumfar me siyar da agwagi da kaji harma da manyan dabbobi.

Daure su sukai a tirke Dayan Bayan Dayan kafin suka ajiye me tsaresu suka baza ma cikin garin bakin bodar da gabaki dayansu kasuwa da gidan karuwai da hutawa ne dan su huta sai gobe zasu ci kasuwar bayin.

Kai tsaye gidajen karuwai suka rarrabu sai wasu kuka mashaya dan samun jin dadi,

Wanda yake shugaban tafiyar Kai tsaye gurin hutawar dayafi na koina a bakin bodar ya isa take aka Kama masa daki tareda lafiyayyun tsala tsalan matan da suka Ji ado daidai misali na azurfa taka yana zare makaman jikinsa yana jefarwa yana nufar lafiyayyan gadon dakin yana isa ya zare Kayan jikinsa yayi Zigidir yana wani irin zama tareda baje koina jikinsa ya dago yana binsu da mayen fitinanniyar kallo kafin suka fara tako wa ahankali suna zare nasa Kayan jikin suma suna masa Wani irin girgizan dake sake tada dukkanin wata kakkarfar shaawansa.

Hannu ya saka da karfi yana fizgo daya daga cikinsu sbd hakurinsa daya qare gabaki daya
Tura kanta yayi tsakiyar kafafunsa yana Lumshe idanuwansa da karfi tareda dake ihu me karfi yana kwantar da Kansa baya sbd halinda yafara jin Kansa ciki.

Ihun dayake sakewa yake tabbatarda nishadin dayake ciki tareda biyan buqatan dayake saukewa sbd kaman Wanda ake yanka naman jikinsa haka yake ihu yana qarawa duk sbd jin dadi.

Suma sauran kusran kowannensu na nasa gurin daban yana jin dadinsa har gari ya waye suna abu daya dan haka saida safiya tayi suka kwanta bacci kamar matacci Bayan sun biya karuwan azurfa me yawa.

Rana ta keto sosai amma har lokacin basu fito ba suna can suna hutawa.

Bayin da aka ajiye tsakiyar kasuwar rana ta fito da tsananin zafinta akansu azaba suke Ji me karfin gaske ta zafi,

Jikinsu yayi Wani irin daukan Zafin da kaman namansu da fatar su zasu gasu a ranar,

Zufa sukeyi sosai Wanda ya jiqa kayansu duka gashi ita kanta qasar da suke Zaune Jere akanta ta dauki wani irin Zafin da suke jinsa har cikin kwakwalwansu dan haka suka galabaitu basa ko iya dago Kai ga kishirwa amma har lokacin baayi ta kansu ba,

Sai guraren yamma tukuna suka iso aka bude kasuwarsu tareda saka musu kudi take aka fara siyansu cikin kudi me daraja Ana zare duk Wanda aka siya Ana cire masa sarka a miqa sa.

Har cikin dare sosai Ana cin kasuwar wadda ta sake dauka zafi da hada hada sbd wasu ma manyan masu kawo bayin da suka iso bodar suma a cikin Daren.

Ana gamawa sake komawa sukai hutawa abinsu hankali kwance suna cigaba da huldodi su.

Acan cikin jirgi ma kusan duka kusrawan hutawa sukeyi tareda jin dadi sosai da bayi dan kusan kullum sai sun fasa budurcin matan dake ciki hakama musamman shugaba khams da baya kwanciya da mace sai wadda shine zai fara fasata
Idan kuwa ya kwana da mace yaji ba shine na farko ba a bakin rayuwarta kenan sbd a Daren zaa yankata a jefar cikin ruwa,

Idan kuwa ya kwana dake baiji wata gamsuwa ba yaransa ne zasu qarasa lalata rayuwarki sbd kusan namijin dazai dandana yaji baida adadi.

A hakan da yawa bayinsu mata ke mutuwa Wainda basu mutu ba kuma da yawa ta hakan suke tara yayan dake girma su zama kusrawa Shiyasa suke da mugun yawa.

Akwai wainda kuma a cikinsu da mazan suke amfani
Akwai wainda suke amfani da matan kuma suyi da mazan.

Wannan Sabon mummunan tashin hankalin daya qarasa tabbatar musu da su din basuda banbanci da dabbobi a gurin uwayen gidan nasu ya saka hankalin mummunan tashi tareda shiga firgici mai tsanani tareda rashin nutsuwar zuciya burinsa ya duqufa ga fatar a siyar dasu koma ina ne su fita cikin kusrawa.

Tinda suka tsaya bosham baa taba fiddaso su ba sedai a bude su a basu abinci a sake rufe su tsananin ma qaruwa yayi sbd yanzu a tsaye jirgin yake.

Kwana shida suka shafe a bosham kafin suka daga zuwa ci gaba da tafiyarsu.

Tafiya ce take tafiya suna qara shiga tsanani da munin rayuwa sbd sun tashi daga halittarsu zuwa wata halittar daban,

Basa da yunwa sosai sbd Ana samun ci amma kuma tsanani da azabar dasuke ciki tayi yawan da hankalinsu yake Neman fara gushewa,

Tashin farko Kana kallansu zaka dauka tarin mahaukata ne aka Kama,

Kana doso su wari da qarni ne yake daibaiye da rayuwarsu Wanda hanci da zuciyarka bazasu iya dauka ba,

Gashin kansu Ayanzu Nurat tafi su jin dadin rayuwa ta wannan bangaren sbd a yanzu ita batada gashin da yawa sbd duk ta cire sai Wanda ya fito mata a yanzu sabanin su da datti da cututtuka suke cikinsu nasu suna damunsu.

Tsoron dayafi na mutuwar dake cike da ransu da kowace gaba da jinin dake yawo cikin jijiyoyin jikinsu shine yanda ake kwanciya da bayin sosai,

Ba kullum ake zuwa zaba ba amma akai akai Ana zabar dan haka tsoro ya gama toshe kwakwalwa su da suke fatar mutuwa kafin hakan ta kasance da dayansu,

Abaas ma addua da fatan dayake Allah ya dauki ransa dayaga ranar da zaa keta haddin daya daga cikin yan uwansa sbd zuciyarsa bazata iya dauka ba,

Dukansu fatar su daya ce Allah ya hanasu dandana wannan baqin cikin da kaddarar dan haka suka qara fita hayyacinsu sosai.
#MAMUH
#ROYALTY
#BOYEM
#NUAB BOYEM
#SULTAN BOYEM
#JEALOUSY
#PROMISES

HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070

Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:46 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_
Mamuhgee
09033181070

14

*JEWELRY JUNCTION*
08039440312
Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma,
Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne??
To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan,
Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana,
✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌
✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌
✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌
✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍
🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah.
WhatsApp 08039440312
Tiktok :@sokoto jewelry seller
Instagram: jewelryjunction23

***************
Tafiyar sati shida ta kawo su qasar baskar inda suka share sati guda a garin suna cin kasuwa kafin suka tattara suka bar qasar suka sake Kama hanya Bayan nanma an siyar da wasu bayin,

Tafiyar sati biyu sukai suka tsaya wani garin daya raba tsakanin wasu qasashe guda biyu suka sake tarwatsa wani garin suka kwashe mutanen ciki gabaki daya masu tsananin yawa suka bar qasar.

Qaruwar yawansu ya saka tsoro da fargaban su Ayanah raguwa kadan sbd warin yawansu zai saka su samu tsira daga mummunan rayuwar da suke tsoro hakama wainda aka kamo din yanzu sunfi su Kyan gani sbd basa tareda wahala fes suke dan haka sune masu daukan hankali.

Su kuma wainda aka kamo din tsoron su Ayanah sukeyi da sauran bayin sbd babu me Kyan gani a cikinsu sun koma baqi qirin kamar gumakan bautar qabilu hakama wani wari da tsami me tsanani sukeyi.

Ranar farko da aka fara raba abinci ta hanyar jefowa a ranar sabbin bayin suka fara gane rayuwar inda ta dosa amma duk da hakan basu Saba ba a tsorace suke,

Kwana biyu da kawo sabbin bayi komai ya lafa an gama rabe matansu da mazansu ankai maza inda maza suke ankawo matan inda matan suke Angama musu tambarin shedar kusrah da numbar kowa a hannunsu dan haka komai ya lafa sedai su jiyo hayaniyarsu daga sama idan suna shagalinsu musamman da daddare da kaman kullum sai sunyi shagalin dare sbd rashin addini kawai.
Chapter 14 · 0% Book details