Sashe 20
Hayateem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rana tsaka kasuwar take kokarin fara ci amma a al’adar cinta ko a kaidar cinta bata fara ci sai wakilin Sarkin bayin qasar ya iso ya fara bude kasuwar da siyan bayin masarautar qasar kafin kowa ya fara siya daga baya.
Wannan Karan ma al’adu kala Kala aka ringa gabatarwa Ana siye da siyarwan Sauran abubuwan Banda bayi tareda dabbobin ruwa da tsiron ruwa daban daban duka gasunan anata siyarwa da siya.
Isowan wakilin Sarkin bayi na BOYEM ne ya saka kasuwar ta fara kokarin yin tsit duk girmanta sbd askarawan da suka shigo kasuwar tareda wasu irin manyan motocin Masarauta masu kyau budaddi dake Kwasar bayi zuwa Masarauta hakama masu tsayu kusan guda biyar.
Take dukkanin masu kasuwancin bayi suke mimmiqe daga Zaune dan nuna girmamawansu ga wakilin Sarkin bayi na Masarauta me alfarma.
Babu bata lokaci kuwa ya fito tareda wasu daga cikin manyan askarawansu kafin mutane suka ringa gaidasa manyan yan kasuwa kuwa duk sun qaraso dan tarbansa dan haka a tareda Jamaa sosai manyan kasuwar ya kutso kasuwar yana amsa gaisuwar da tarin mutane da dama suke aiko masa.
Rumfar farko ta bayi ya fara tsayawa ya karbi Shedan kasuwansu da lasisin su ya duba tukuna ya kalli bayin wainda ke a daddaure da sarka suma hadda hannuwansu duka a daure suke da sarka.
A take ya diba guda dari ya siye aka zube musu danyar zinariya da azurfa sbd inda zasu koma basa buqatan kudin takarda sedai zinariya da azurfa,
Tattara lasisin bayin akai Bayan an saka basu damar saka hannu daya bayan Dayan Ana wucewa dasu Ana zare sarkar su ana sakawa mota,
Rumfa ta biyu turawan Rome ne dan haka bayinsu da tarin dalolin takarda aka siyesu Wanda suma take kowa ya sake saka hannu aka wuce dasu sbd saka hannun shine abinda yafi komai mahimmanci a zamowa bawan Masarautar BOYEM mai cikeda kaidoji daban daban.
Rumfa ta hudu ce tasu kusrawa dan haka koda aka iso gurinsu suna a tsaye cikeda Wani irin farin cikin khams daya kasa boyuwa ya miqe tareda tsananin fatar yau burinsa ya cika sbd matiqar baa siye bayinsu duka ba to sun tabka babbar Asarar da kafin su farfado sai sun dauki shekaru dan kuwa duk abinda suke dashi da fiyeda rabin bayinsu sun siyar dan ciyar da kansu hanyar zuwa nan da kuma lasisin shigowa qasar dana kowane bawa da sukai ya cinye gabaki daya tattalin arzikinsu,
Idan an siye bayinsu duka hakan ne zai basu cikakkiyar lasisin ringa kawo bayinsu BOYEM Wanda hakan ne burinsa daman Wanda arzikine zai bude musu kofa dan haka gabaki dayansu fatan sukeyi duka bayin a siyesu su samu wannan abinda suka jima suna buri.
Tsayawa wakilin yayi daqyau Akan rumfar Bayan ya gama amsawa da gaisa wa dasu khams din wainda suka gabatar masa da wani lafiyayyan koshashen bawan dayake tamkar basa mude Akan koshi a matsayin kyauta ta musamman Wanda tinda suka dauko sa suka Kebe sa suna ciyar dashi da kyau da basa kulawa sbd hakan.
Cikin Jinjinawa ya amsa da godia sedai ba shine abinda yake sakasa siyan bayin da matakan dasuke buqata basu kaiba.
Matan dake cikin tarin bayinsu ya zubawa ido yana tantancewa daya bayan tsawon lokaci kafin ya juya gurin mazan suma ya fara tantance su yana duba abubuwan da sune ke saka su siya bawa.
Tsananin yanda duka bayin suke nuna biyayya da tsoro ne matakin farko dayake saka Ka siya bawa,
Sai jarumta da karfin Hali tareda jajircewa da bushewan zuciya da itace zata saka bawa yin bautarsa sai kuma Sauran abubuwan da sirrin masarautarsu ne da suke siyan bayi Akai.
Hannu ya miqa a gefensa kan akwatin da ake biye dashi a bude ya saka hannu zai dauko lambar adadin bayin da zasu siya a rumfar taje kowa yayi tsit suna jiran ganin adadin,
Kusrawa ma gabaki dayansu harbawa zuciyarsu keyi da tsallen fargaban adadin da wakilin zai dago Wanda basa tafar komawa da bawa ko daya dan haka idanuwansu kaman zasu feso waje haka suka zubawa hannunsa dazai fidda idanuwansu.
#MAMUH
#ROYALTY
#BOYEM
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:46 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
19
*JEWELRY JUNCTION*
08039440312
Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma,
Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne??
To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan,
Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana,
✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌
✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌
✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌
✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍
🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah.
WhatsApp 08039440312
Tiktok :@sokoto jewelry seller
Instagram: jewelryjunction23
**************
Ahankali hannunsa ya fito daga akwatin Wanda yake dauke da lambar data saka Wani irin Ihun murnan daya saka rumfar gabaki daya girgiza sbd Ihun samudawan Kusra dayake tashi yana ratsa kunnuwan bayinsu dake sake shiga Hali na Godiyan Allah suma daya rabasu da kusra daga karshe dai sunga karshen wata kaddarar tasu mara dadi zasu su tarar da wadda basusan yaya zata kaya ba.
Sai a lokacin Ayanah ta bude idanuwanta ahankali tana zubawa qasar gabanta idanuwanta da sukai jajir tana ji a zuciyarta kaddararta bata qare ba dan kuwa sai ranar da ranta yabar jikinta kaddarar rayuwarta kila zata qare.
Lumshe idanuwanta tayi tana sake jin Ihun kusrawa na ratsa kunnuwanta zuwa zuciyarta dake Wani irin quntatar da batada mafita ko samun sauki.
Take aka fara Jere dunqulallen zinariyar da sai an auna nauyin kowace kafin a Jereta Ana Kirga bayin tareda auna nauyin kowane sbd nauyinsu ne yake zabar musu farashinsu,
Daya bayan daya aka fara aunasu tareda rubutu wa a lasisin kowannensu farashin da aka siyesa da nauyinsa kafin a dangwala hannunsa a matsayin to a zama cikakken bawan BOYEM har qarshen rayuwarka.
Ana zuwa kan Ayanah hakanan kowa ya tsayar da idanuwansa akanta Ana jin Wani irin yanayi na tausayi da Jin nauyi har aka gama da kanta ta daga hannunta a hankali ta dangwali ruwan saka shedar ta Dora akan lasisinta ta daga kafarta ta tsallaka zuwa inda rayuwarta ta koma a yanzu kwata kwata tana fita daga hannun kusra.
Zuhrah Ana zuwa kanta tana dangwala hannunta kasa sakawa tayi a lasisin da zai tabbatarda fitar ta daga hannun kusrawa
Hawaye masu tsananin zafi suna gangarowa daga a idanuwanta sbd daga yau shikenan sun yadda da kaddarar data rabasu da rayuwarsu ta baya da yan uwansu,
Daga yau sun rabu da dukkanin abinda zai iya sake hadasu da Abaas ko wata ran,
Daga yau sun zama abinda aka saka kudi aka siya sannan daga yau ne zasu fara amsa asalin sunan zama bayi sbd a baya da Allah zai kubutar dasu daga hannun kusrawa zasu iya gudu wa su Gina sabuwar rayuwa amma daga yanxu da aka biya kudin su sun zama cikakkun bayin da har abada shikenan.
Rawa hannunta keyi sosai a lokacinda ta daga hannun ta saka a lasisin dayake dauke da sunanta a matsayin baiwa ta lambar dake hannunta wadda akai musu da wuta harta warke ta zama kamar Zanen tattoo.
Wucewa tayi ahankali ta isa inda Ayanah take tsaye hawayen ita sun qare mata basa iya fitowa sedai Idon yayi jajir.
Sakinah ma gurinsu din ta tsaya a gefe Bayan an tantance ta a hakan har aka kammala komai aka biya dukiya me tarin yawa gurin siyansu cinikayya ta gama tabbatuwa aka zuba su a motar da basusan mecece ba amma kuma basuji tsoro ba sbd babu Sauran tsoron komai ya fice musu.
Sai tsakar dare sosai aka gama cin kasuwar wadda iya ta bayin aka gama ci daga nan ne Sauran kasuwancin yaci gaba da gudana Wanda zaaita ci har safe har a wuni sbd sai kasuwar tayi kwana biyar tana ci,
Motocin masarautar BOYEM dai a Daren suka daga zuwa cikin qasar wadda tafiya ce me tsayi ta kwana biyu kafin ma an isa cikin qasar kafin isa babban birnin kasar inda asalin masarautar take.
Motocin na daga wa aka fara bukukuwan cin kasuwa da kide kiden al’adarsu dana taya wainda suka ci kasuwar bayi Murna.
Tinda suka fara tafiya hannun Zuhrah yana cikin na Ayanah sun riqe juna shiru babu me iya ko dogon motsi sbd rayuwar kowa data gama mutuwa.
Sakina ma tana Dayan gefen Ayanah wadda Ayanah ta miqa wa hannunta daya itama ta Kama suka riqe hannuwan juna su ukun suna jin dumin tafukan hannun juna.
Tafiya me tsayin gaske akai kafin aka tsaya aka fiddo bayin gaba daya sukabi kayi aka rarraba musu abinci da ruwa kafin kafin masu lalura suka sauke suka huta tukuna aka sake daukan hanya.
Tafiya me tsayi gaske sukai kusan kwana uku suna shiga garuruwa masu girma da Kyan gaske da abinda basuma San duniya na da shi ba kafin suka fara shigowa asalin babban birnin daular BOYEM Wanda a garesu ganinsa tamkar Aljannar duniya ce da ko a labarai basu taba Jin akwai irin wannan duniyar ba,
Dukkanin abinda idanuwansu ke gani kansu ya kasa dauka sbd tsoro ma suka ji ya fara kamasu mai tsananin gaske take suka Ji duniya ma suke son Bari gabaki daya dan bazasu iya rayuwa a cikin irin wannan daular ba.
Kai tsaye suna shigowa babban birnin qasar Wanda yake da wani irin tsari da tsaro tareda wata irin rayuwar da ni’imar iskar ma da kake shaqa jinsa zaka yi daban,