Sashe 21
Hayateem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koina a birnin Ihun tsantsar dukiya da arziki yakeyi sbd kusan duka garin yana cike da masu sarauta da mulkin kasar,
Manyan daular qasar gabaki dayanta suna cikin birnin,
Duk inda Ka daga kai Ka kalla tambarin masarautar BOYEM ne Wanda hakan yake nuni da karfin mulkin masarautar tafi na gwamnatin qasar da zagayenta gabaki daya,
Tsananin karfin iko da tsananin dukiya da arziki tareda rashin tsoro da asalin jarumta da ahalin BOYEM suke dashi tin kakanni da kakannin shekaru daruruwa ya saka sune suke juya qasar da duka kasashen zagayenta Wanda sune suka kirkira tareda kafa qasar gabaki dayanta Shiyasa kasar take da sunansu kuma haryanzu generation Bayan generation sune suke juya qasar kuma har gobe babu me irin tarin arzikinsu a qasar sbd koyaushe gaba suke sake yi ba baya ba dan hakanne ma kasancewanka jinin BOYEM a duniyar tasu ba qaramar sallama mutanen duniyar suke ganin Allah ya maka ba a zaman rayuwar duniyar dai sbd koda duk wani asalin jinin BOYEM koda zai fado duniya cikin zanin goyansa yanada arziki da dukiyar da harya bar duniya bazai gama cinyewaba,
Yanada power me karfin gaske sbd ko dan shekara biyu jinin BOYEM zai iya yanke maka hukuncin da zai iya rabaka da duniya kuma Ka tafi kenan matiqar kayi laifin daya sa yace bayason sake ganinka,
Hakama yanada gata da suna sbd duniya zata sansa koina kuma Ayi shakkarsa.
Abu daya ne yake qaranci a zuriar BOYEM tin asali Wanda suke ganin shine kadai abinda zai iya kawo rauni a wani bangaren duk da hakan sun tsaya cak akan hakan shima kuma Allah na dafa musu waton shine yawan ‘yaya maza Wanda tin daga kakannin kakanninsu ne,
Kowane zamani kowane generation yanada wuya duk namijin dake zuriyar BOYEM ya wuce samun yaya maza biyu ko uku,
Mutum hudu ne kaf suka taba haihuwan yaya maza biyar da shida sai me takawas a tarin zuriyar tasu datafi hada zuriar sama da dubban dububuwan da har abada baa iya kirqe zuriarsu sedai wainda sukai mulkinsu kuma suma Mutum hudun tin a farkon karnin dasuka dade da gabata ne dan duka zuriar kowa yayi mulkinsa ya gama yabar duniyar yayansu ma sun hau sunyi sun tafi hakama jikokinsu duka sunyi sun tafi harma da tattaba kunne haka haka sarautar take tafiya,
Masarautar BOYEM sune suka kafata da karfinsu da jininsu da zufansu da dukiyarsu harta kafu ta zama masarautar da kowa ke shakka yake tsoro ba masu kudi ba,ba talakawa ba hakama ba Sauran masu mulki ba kowa yana shakkarta da tsoronta sbd tsaurin hukuncin da rashin shamakinta a komai kuma hakan ya saka babu Wanda ya taba mulkar BOYEM Wanda ba asalin jininta ba kuma har abada bazasu taba barin Wanda ba jininta ba ya hau mulkinta matiqar ba Allah ya kaddaro hakan ba dan hakanne duk wani Sarkin da yayi mulkin BOYEM yana ‘yaya masu tsananin yawa sbd sunada IMEBĒTI wainda suke kiransu ARKI wato kuyangin da ake kai musu suke kwana dasu suna hayayyafar musu zuriar da suke alfaharin sunada ita fiyeda kowane ahali.
*******tin daga babban lafiyayyan titin dayake tsakiyar gari da zai dauki hanyar zuwa masarautar checking points masu tsananin karfi da tsaro na wasu irin kakin askarawa da bindigogin da kowace kalar babu da wasu irin sharp wuqaqe dake soke jikin kowane jami’i,weapons dai gasunan Kala Kala marasa Kyan gani Wanda kasan Ana Dora daya akan jikinka to sai maqabarta direct kabari.
Bayan tsaro Wani irin tsari ne da kowane Taku daya yake nuni da ba qaramin guri ne Ka zo ba,
Gine gine ne masu tsananin tsayi da kyau da daukan ido da gigitarwa kaman zasu fado a Kanka sbd har wani jiri suke sakawa suna haske ido kaman zinariyar ce da gaske a jikinsu kaman yanda tarihi yake fada akan masarautar.
Duka duka checking points uku suka wuce suka isa daular bayin dake kafin isa asalin makekiyar kofar datake kaman gida guda ta shiga masarautar.
Daular bayi ake kiran babbar bangaren da aka Gina me girman gaske na horar da bayi sama da dubban miliyoyi Wanda kuma a cikin daular bayin bangare guda lafiyayyan gidan Sarkin bayi ne Wanda masarauta ta tanadar masa estate guda a daular bayin inda gidansa a cikin estate din yafi kowanne girma da tsari da tarin dukiya kafin Sauran na dukanin Sauran ma’ikatan dasuka shafi kula da dukkanin harkar bayi kowa da iyalansa da yayansa da iyalan yayansa dan haka daular bayin duniya ce guda mai zaman kanta datake cike da tsaro da tsari tareda daula tamkar wani babban shugaban wata qasar ne a nan,
Acan nesa da estate na gidajen babban bangaren kula da bayin yake Wanda shima a tsare yake a tsaftace tamkar wata lafiyayyan jamiar karatu sbd komai nasu a tsare yake,
Uniform ne dasu masu kyau da qarko coffee brown Wanda kowane bawan a tashin farko Kala biyar biyar ake bawa kowa kafin kuma lokaci lokaci Ana sauya musu sabbi sbd tsantsar tsaftar da BOYEM take dashi Akan mulkinta.
Akwai bangare daban kuma daga nesa Wanda yake da girman dayafi koina sbd tarin manyan dabbobin daji masu mahaukacin girma da koshi sbd zakunan su da da misos jinsu naman jikinsu har wata irin rawa yakeyi sbd qoshi tareda samun cikakkiyar kulawa,
Mahaukatan wild animals ba kadan suke dasu ba wainda suka samu mahaukacin training da zama savage Wanda suma kansu sarautar suke bugawa sbd hatta dabbar masarautar BOYEM din Taku ne dasu sbd training,
Tsananin tsaro da tsarin yanda aka killace su wani abu ne me girma na daban dan kusan kilometers ne a tsakaninsu da inda Sauran bangarotan suke.
A dayan bangaren dayake kusa da dabbobin bangaren hora bayi ne masu laifi da basu azaba dan haka daular bayin take da bangarora manya manya daban daban.
Isowan Sarkin bayi tareda sabbin bayin daya siyo din ya saka aka bude babbar kofar da bangaren bayin Ana jiran saukowansu daga mota daya bayan daya bayan anyi parking motocin kenan.
#MAMUH
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
20
*JEWELRY JUNCTION*
08039440312
Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma,
Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne??
To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan,
Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana,
✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌
✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌
✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌
✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍
🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah.
WhatsApp 08039440312
Tiktok :@sokoto jewelry seller
Instagram: jewelryjunction23
********
Ayanah na saukowa kanta a qasa yake sai data sauke ajiyan zuciya kafin ta dago ahankali tana bude idanuwanta da sukai Zurfi sosai ta kalli fadin harabar inda tarin motocin masu girma suke babu adadi masu yawan gaske,
Akan wadda suka fito ta dawo da idanuwanta ta tsayar tana kalla jikinta na Wani irin sanyin da babu tinanin komai a cikin kwakwalwanta lokacin dan haka ta tsayar da idanuwanta Akan Zuhrah dake saukowa a sanyaye itama babu Sauran tinanin kanta ko ‘daya daya rage musu.
Hannu Ayanah din ta daga zata miqawa Zuhrah sakina dake kusa da ita tayi saurin riqeta ahankali tareda dan girgiza mata kai batareda ta juyo ta kalleta ba sbd a dokar bauta baa yan uwantaka a nata sanin duk da kusan kowace nahiya da yanda suke nasu dokar.
Gefen Ayanah din Zuhrah ta tsaya Sauran suka qarasa fitowa kafin aka Dora su a hanya Ana wucewa dasu kansu duk kaf a qasa sbd duniyar da suka samu kansu wata abace da Allah bai taba nuna musu ko a mafarki ba,
Kaf dinsu kusan qalilan ne suka fito na gidajen alfarma ba da rufin asiri me girma,
Sunga daula iri iri me daukan hankali da iyalinsa duniya me rikitarwa amma kuma a nan inda suke gani yanxu ya wanke tinani da kwakwalwansu tas babu Sauran abinda ya rage sbd sun gama tabbatarda sunzo inda babu kamarsa a duniyarsu da idanuwansu suka gani hakama babu ranar komawansu ga iyalai ko qasa ko kuma taba ganin Wanda ma idanuwanka suka taba gani har abada dan hakanne kowane bawa a cikinsu jikinsa yake a sake sun gama saddaqarwa su yanzu basu din bane tace bayin BOYEM kuma da wannan sunan zasu mutu subar duniya.
Wata doguwar hanya aka wuce dasu me tsayin gaske wadda ta rabasu kwata kwata da harabar gurin inda bazasu sake ganinta ba zuwa babbar doguwar kofar shiga bangarensu me girman gaske.
Daya bayan daya aka fara shiga dasu dakin da ake fara shiga kafin wucewa ciki,
Daki ne babba Wanda yake tamkar office da cameras a ciki da tarin computers da wasu abubuwan da duka dai basu taba gani ba a rayuwarsu,
Daya bayan daya ake shiga dasu Ana yiwa kowa hoto tareda Id card dayake dauke da sunan kowa da hotonsa tareda uniforms da Sauran abubuwan amfaninsa.
Wuni akai Ana wannan aikin nasu har aka kwana anayi
saida aka kwana biyu Ana wannan aikin nasu kafin aka gama yiwa kowa,
Duk Wanda akaiwa shine kadai yake wucewa ciki Wanda baayiwa yana waje saida suka kwana a waje kuma kusan a tsaye,
Su Ayanah ne kusan na karshe sunji jiki sun galabaita sosai har basa iya tsayuwa daidai a rankwafe suke tafiya,
Suna shiga suma a kwai jakadiyar Sarkin bayi ta mata dake ciki itace kai tsaye ta basu nasu dakin,