Sashe 37
Hayateem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tinda aka gama jikinta ke Wani irin tashin tsikar jiki haka har Bayan ishai tenya tazo aka sake shirinta a karo na biyu tareda sauya mata kaya zuwa wasu fitinannun kayan baccin data kasa kallan kanta ta rintse ido tana Jin kaman zuciyarta zata fashe Amman batada zabi sai wannan a yanzu,
Karfe goma sha daya na Daren kaman jiyan haka aka kaita har kofar palon karshe tenya ta juya ta barta tsaye tana sauke Numfashi me sanyi ahankali.
Ta share mintina tsaye a gurin batareda ta dago kanta ba kafin tashin dago kan a sanyaye tareda bude idanunwata masu kyau ta kalli kofar shiga master bedroom dinsa tana Jin dukkanin wani abinda yayi mata jiyan yana dawowa fatarta tamkar lokacin abin ke faruwa.
A hankali ta miqa hannunta cikin nutsuwa tai knocking dakin Wanda sai datai mintina a tsaye kafin kaman baa duniyar ba taji muryansa da taushi da ikonta ta bada umarnin shigowa,
Sai data sake sauke Numfashi me zafi da mutuwan jiki kafin ta bude ta sako kafarta ta dama a natse kanta a sunkuye sedai ba sosaiba kuma Ayau din babu rufa a fuskarta,
Zaune yake Akan lafiyayyan couch din dake bedroom dinsa mai Laushin gaske daga shi sai dogon wandon kayan bacci masu kauri fari qal sanyin ac na ratsa lafiyayyar fatar sa dake daukan ido,
Taku hudu tayi ta tsaya tsakiyar dakin batareda tasan inda zata ba sbd idanuwanta ma da basa gani sosai sbd quncin dayake cikinsu,
Qamshinta ne da har yanzu bai sake dakinba tin jiyan yake sake gauraye dakin yana shiga hancinsa,
Yanayin daya samu kansa a jiyan ne yafara dawo masa cikin Kai sbd qamshin da direct yake shigar masa hanci dan haka a cikin iko da nutsuwa da kamewa ya dago manyan idonsa ya sauke mata a karo na biyu jiya da yau,
Daga inda take tsayen taji idanuwansa akanta suna sakar mata jiri a hankali ta dago kanta batareda ta iya kallansa ba sbd bazata iyaba,
Rigarta ta saman ta sake a hankali ta fadi qasa fitinanniyar shigar da akayo mata t bayyana Akan idanuwansa da suka qurawa kirjinta dake cikin transparent curve na kayan baccin jikinta komai na jikint yana gani fes,
Sautin sarkar hannunta data motsa ya shiga kunnensa shima take y sakasa Lumshe ido yana kunnuwa gabaki dayansa take ya ajiye wayar dake hannunsa gefe tareda daga hannu daya yayi mata Wani kira da yatsa biyu yana mata Wani mayen kallo.
Duk sautin takunta daya sake kunnasa yakeyi dan haka koda ta iso garesa ya gama tsimuwa Akan kafafunsa ya dorata tareda kama kanta da hannunsa ‘daya ya hade da fuskarsa take bakinta ya fara yiwa wata tsotsan data sakata rufe idanuwanta hawayenta na gangarowa jikinta na mutuwa,
Batareda rigar jikinta ba yayi sama da ita a jikinsa zuwa shimfidarsa inda ya ringa bata wata irin rayuwar da batama San da itaba a duniya kwata kwata dan kuwa ko Ayau din ba qaramar gamsuwa ya samu da ita ba dan haka yau dinma da wani tarin danyen zinari ta fito Wanda ya saka tenya samun tabbacin burinta zai cika a Sannu a Sannu insha Allah,
Haka aka koma da ita aka sake bata kulawa kaman jiyan sai datai sallah ta kwanta bacci,
A hakan sati daya tayi cif tana gamsar da sultan YASAR,
Tin jikinta bai saba da azabar ba har yafara sabawa ta rage shiga mummunan Hali sosai kuma a hakan tenya bata taba wasa ko sanya gurin gyara da shirinta ba,
A wannan satin daya babu ranar da bata fitowa da tukuicin dayake sake nisantata da rayuwarta hakama a wannan satin dukiya ce ta fara taruwar mata wadda batasan abinda zatai da itaba sbd batada kowa bare rayuwar da zata kashewa kudin dan haka anan dakinta sakinah take mata ajiyar su batareda itama tasan me zasuyi da dukiyar ba,
Tana cika sati matansa suka karbesa inda kowacensu zatai sati tana zuwa itama dan haka tsarin yake sai sunyi kaman satika suna juyin kwana a tsakaninsu kafin imebētinsa ta sake Kai masa ziyara,
Wata daya da sati daya Ayanah tayi batareda an sake kaita ba tana samun Hutu da nutsuwar data riga ta kauracewa rayuwart kafin aka sake shirin kaita,
A watan nan guda datai babu ranar da tenya bata tsimata da gyarata gashi zamanta cikakkiyar mace ya sauya abubuwa da dama a jikinta dan hakanne ta koma tamkar wata fitila sbd hasken Hutu da gyara dan kuwa tsawon watan bata taba fitowa ba ko kofar fita GHAZ chambers.
Ayau da aka kaita kaman ita din yake jira sosai ya huta da ita har kusan saida akai kiran asuba tukuna ta fito daga bangaren,
Washe gari ma haka ya samu nutsuwa fiyeda yanda yake tsammani,
Sati guda ta sake sharewa Wanda yasa ya ankare da ita fes tin daga kamanninta da sunanta da matsayin datake dashi na basa cikakkiyar nutsuwa da gamsuwa dan haka Kai tsaye aka rage ranakun hutunta zuwa sati uku.
Watanta uku cif da zama imebēti yanayinta ya fara sauyawa Wanda ya saka tenya Kai tsaye aika sakon kiran masu duba lafiyar imebētis dan tabbatarda abinda yake damunta.
#MAMUH
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
34
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Bononza bononza
Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka
Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah
-Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani,
-Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba,
wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online
Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare
Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah
Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma,
Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take
Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k
Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k.
Zuzeam ventures
08144015291
*******
Wani irin Kyalli da daukan ido fatar Ayanah din ta qara Wanda ya saka kwata kwata ko bayin ba kowa ne tenya take Bari yana ganinta sbd bata kariya daga ido da Baki tareda mugun nufi dan haka hutun datake samu da zuwanta shimfidar namiji ya budeta harda bulbul tayi ta ciko sosai duk da batai Qiba ba Amma ta sauya,
Babu abinda y rage daga kuncin dayake zuciya da rayuwarta dan kuwa har lokacin bata doguwar magana bare son hayaniya,
Daga tenya sai sakinah ne kawai suke samun maganarta sai kuwa shi kansa me gayyar idan ta bude Baki ta gaidasa Wanda shima nutsuwa da kamun kanta ko a magana daban yake duk da babu macen da bata biyayya me girman gaske a gabansa amma a cikin tata girmamawa nutsuwa da sanyinta a bayyane yake,
A ranar da masu dubata a daren gurinsa ta kwana inda shine da kansa ya fara tabbatarda sauyin datai dan kuwa komai nata cika da taushi fatarta ya qara sosai,
Baisan yaya ake gane mace mai ciki ba dan haka Kai tsaye baisan menene sauyin daya samu daga gareta ba amma yaji yanason sauyin,
Da daren ranar tenya ce da bayinta su sakinah suka kaita a mutumce da kulawa da bata kariya ta shige a sanyaye sbd haryanzu ta kasa sabawa da komai Dan bata Dena zubda hawayenta ba a duk lokacin da zai kusanceta,
Yauma tana shiga da sanyinta yana fitowa wanke daga shi sai towel din daya sakata yin qasa da Kai tana kasa kallansa shi kuwa tako wa yayi ya zauna gaban mirror dinsa tareda miqa mata qaramin towels guda biyu daya sakata dole tako wa cikin sanyi ta miqa hannunta zata karba ya lallai zara Zaran yatsun hannunta farare tas da suka dauki hankalinsa daya sakasa dagowa a natse ya kalli fuskart.
Itama a Karan farko ta dago idanuwanta masu Wani irin haske da nutsuwa ta kallesa take ta maida kanta qasa sbd bata dauka ita yake kalla ba da bazata taba dagowa ba dan tinda ta zama imebētinsa bata taba dagowa ta kallesa ba dan hakanne batasan cikakkun kamanninsaba sai Ayau din da kwarjinsa ya sakata kasa sake dagowa yanayin fuskanta bai sauyaba,
Tafin hannunta ta Dora a natse kan fatar bayansa wadda ta sakasa Lumshe idanuwansa ahankali sbd a Karan farko data fara Dora hannunta a jikinsa da kanta,
Ita kanta saida hakan ya sakata rintse ido ahankali tukuna ta bude ta motsa ahankali tafara goge masa ruwan wankan jikinsa cikin sanyinta dayake saka yanda take goge masa ruwan basa wani yanayi me kashe jiki da dumi,
Cigaba takeyi da goge masa jikin a tsananin sanyin jiki yana Jin dumin numfashinta na sauka a kan fatarsa Kai tsaye yana shiga jikinsa dan haka tana zuwa wuyansa hannunsa daya ya daga ya Dora Akan nata yana tsayar da ita batareda yace komai sukai shiru a hakan,
Janyo hannunta yayi ta fado masa ahankali kafin ya zagayo da ita gabansa kan kafafunsa yana kallan fuskar dake qasa batareda tsammanin duka su biyun ba bakinsa ya bude cikin zallan mulkin dayake yawo a jikinsa yace
‘GHAZ’
Fadar sunan GHAZ a bakinsa da wani sautin muryan kakkarfan namiji ya sakata dagowa gabaki dayanta ciki nutsuwa ta sauke idanuwanta fes a kansa Wanda hakan ya saka idanuwansu shiga cikin na juna suna wa juna Wani irin kallan daya hanata Jin tsoro ko shakka shi kuma se Ayau kaf rayuwarsa Bayan mahaifiyarsa ya samu macen data iya kallan cikin idanuwansa batareda jikinta ya dauki kakkarwa da tsantsan tsoro ba sbd kwarjinsa da ikonsa.
Numfashi me sanyi mara sauti ta sake tana kokarin sauke kanta ya tallafe fuskarta da hannunsa daya yana mannota jikinsa da hannun daya kirjinsu ya hade ya Lumshe ido ahankali ya sake bude su akanta,