Sashe 51
Hayateem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asalin bayyananniyar qiyayya da tsana me Zafin gaske ake nunawa Ayanah a bayyane tareda rashin imani dan kuwa koyaushe cikin ciwo take da aman jini Wanda ya saka take kokarin rasa ranta gashi maraki da imebētis din sultan sun hade Kai guri daya duka a qarqashin HAILE wadda ita babban burinta daya ne kota yaya Ayanah da NUAB subar zuciyar sultan da duniyar gabak daya ita kuwa maraki zuciyar sultan takeson Ayanah ta Bari kwata kwata.
*****da farko Bayan dawowan Ayanah daga Germany lafiya kalau ake kaita kwana gurin sultan dayake nuna mata kaunar da babu me nuna mata ita a duniya amma a hankali ahankali hakan ya fara ragewa,
A haka haka su NUAB suka fara girma an yaye su sunfara wayo sosai da girma,
Sultan dayaga babu sauki a rayuwan Ayanah dake rasa rayuwanta sauyi me girma ya kawo a rayuwarta daya fara mantar da ita rayuwarta ta baya batareda saninta ba,
Likita daya mace da amanarta take daban data duka likitocin masarautar ya bawa umarnin Dora Ayanah Akan maganin da zai maidata weak ta mantar da ita rayuwarta data rasa koma wace iri ce sbd ta dena magana kwata kwata,
***Ahankali ahankali Ayanaah ghaz tafara manta rayuwarta da wace ita tana zama weak tamkar batada amfanin komai a rayuwa,
Duk wani qunci da baqin cikin rashin yan uwanta ahankali ahankali yafara barin kwakwalwanta yana shafewa,
Mutum biyu ne suka tsaya cak qyam a ranta da ko a cikin baccinta su kadai take gani babu memory dinsu ko daya daya fita a kanta sune ABAAS da NUAB,
Memory din Abaas bai taba fita kanta babu kuma tinaninsa ko daya daya fita a kanta amma Sauran yan uwa sa iyayenta Sam tinaninsu shafe mata yake ko ta tinasu sai tanajin su tamkar baqi a cikin kanta,
Tsananin so da kaunar datake wa dan uwanta Abaas itace ta zama abinda babu dare babu rana take tinani da Jin bazata iya rayuwa ba batareda ta sake sakasa a idonta ba koda ranarta ta karshe ce a duniya tanason Allah ya hada fuskokinsu.
Rayuwa tana qara ja sultan yana qarasa janye dukkanin wata kulawansa da soyayyar sa Akaan wishmah da NUAB Wanda yafara girma a cikin tsangwamar yan uwansa dasu HAILE Akan zamtowansa dan mistress wadda batada cikakken hankali koyaushe shiru take tamkar hoto a Zaune,
Tenya tana cikin qunci mai tsanani da damuwan da itama ta zamar mata ciwo ahankali ahankali Akan yanda sultan ya cire Ayanah da danta kwata kwata daga ransa da lamuransa a yanzu ASIM ne Wanda yake nunawa duniya yafi kauna Wanda hakan ya saka HAILE ajiye maganar Ayanah da NUAB kwata kwata sbd ta samu abinda take so,
MARAKI ma kusan Bayan lokaci yaja sosai ta ajiye Ayanah daga ranta sultan dayayi watse dasu itada danta Ayanah din ta koma tamkar macen da batada amfani kwata wata a rayuwarsa dan kuwa ko sauran imebētis din sunfita gata da matsayi a Masarautar,
Wannan dalilin ne ya saka a yanzu babu Wanda yake b takan Ayanah da danta sun koma tamkar wainda babu su a masarautar labarinsu ya shafe babu me
Tinawa dasu rayuwa ce sukeyi a cikin qunci da gori da tozarci a tsakanin iyalan sultan din Wanda duk abinda yake faruwa yana sane,
Sakinah da tenya sune gatan Ayanah da NUAB da suke tsaye akansu dukda a rayuwar Ayanah yanzu kamar hoto ce babu abinda takeyi ko kukan ma yanzu tintini ta dena iyaka cinta ido a komai,
Abu Daya ne yake motsa zuciyar wishmah AYANAH GHAZ shine soyayyar ‘danta LEUL NUAB ALMAZZ BOYEM sai kuma dan JININTA ABAAS kaman yanda take fadawa dan ta sunansa a kunnensa koyaushe zata ce masa ‘BANASON MUTUWA BAN HADU DA JININA ABAAS BA,KAFIN NA MUTU NUAB KA CIKAMUN WANNAN BURIN SHI KADAI’ Wananna shine kalmar da NUAB ya tashi da ita a cikin kunnuwansa da zuciyarsa wadda shine kadai abinda kawai mahaifiyarsa ke iya furta wa koyaushe,
Shi kadai ne takewa magana a rayuwarta Wanda shima duk maganar da zatai masa saita fada masa hakan dan hakanne maganar ta girku ta kafu a zuciyarsa tin yana qaraminsa dan hakanne tin yana qanqani ya fara girma da wannan Alkwarin na cika wa mahaifiyarsa wannan burin koda kuwa zai rasa rayuwarsa da tsallake mutuwa dari.
********LEUL NUAB Ya taso ya rayu a cikin masarautar datake ta ubansa cikin baqin cikin ganin rayuwar da mahaifiyarsa takeyi a cikin matansa da imebētis dinsa,
Mahaifiyarsa itace rayuwarsa da zai iya komai da tsayawa gaban kowa akanta,
Mahaifiyarsa itace fullstop dinsa da akanta ne kadai yake iya tsayawa ga duk abinda yakeji,
Matan sultan suna Qinta,
Yayan sultan suna qinta,
Imebētis din sultan suna qinta,
Yayan imebētis din sultan suna qinta,
Manyan fadar masarautar BOYEM suna qinta,
Shi kansa sultan din yana qinta…..
Hakan daya taso yana gani ne a bayyane ne ya saka zuciyarsa fara bushewa daga dukkanin wata kauna datake duniyar gabaki dayanta,
Ciwo yakeji mai Zafin gaske,
Radadi yake ji mai azabar gaske,
Fushi yake ji mai wutar gaske,
Rashin kauna yakeji ga kowa mai karfin gaske duka sbd Shi itace rayuwa da duniyarsa gabaki dayanta,
Bai damu da rashin kauna da shaquwan dake tsakanin sa da ubansa da duka wani jininsa ba sbd baya buqatan kauna ko soyayyar kowa a duniyarsa iya ta Amminsa da babu wata rai me daraja a gurinsa Bayan tata sun ishesa,
Mutum biyu ne rak a duniyar Bayan mahaifiyarsa daya cirewa hular Zafi da tiririn da kansa yake fitarwa sune Wainda su kadai ya taso da sanin masu kauna da kulawan Amminsa da zasu iya bada ransu akanta wato MAA TENYA dinsa da MAA SAKINAH Wainda su kadai ya taso ya gani a rayuwarsu shi da uwarsa,
‘Dan mistress yan uwansa suke kiransa Wanda shi hakan bai taba sosai ransa ba sbd hakan na nuna cikakken identity dinsa kenan da uwarsa wadda akanta shi sunan mistress yafi masa darajar sunan sultan me mulkin qasar gabaki daya,
Tin da qananun shekaru zafi da hayaqi sa ya bayyana ga duniyar masarautar BOYEM dan hakanne ya saka yan uwansa mata fara shakkarsa dan tamkar mahaukacin Zakin da baida hankali ko daya yake ga duk Wanda ya shiga huruminsa da baya buqatar kowa a cikinsa Bayan Mutum ukun nan da sune kadai ya saka a duniyarsa,
Zafi da tiririnsa ya saka zuciyar sultan shiga damuwan abinda zai iya zama sbd babu tsoro ko daya bare shakka a rayuwarsa,
Bai taba risinawa kowa ba a masarautar kaf dinta sbd har abada bazai taba risinawa duk Wanda baya kaunar mahaifiyarsa ba koda hakan na nufin bakin ransa to zai bada ran da hannunsa.
Ta bangare daya Li’ul ASIM ya taso mai tsananin tsoro da rashin wayo da dubara ko kadan,
Baida jarumta,jarumta baida kwazo baida jajircewa hakama baida dubara da tinani ko kadan duk abinda uwarsa ta dorasa haka yake hawa ba lissafi dan hakanne suka taso duniya biyu mabanbanta shi da LEUL kwata kwata duniyarsu bama iri daya bace dan shi hatta matan uban nasa mamaki da shakkar Zafin kasan da rashin tsoron sa sukeyi tareda fargaban abinda zai iya zamowa idan ya qarasa girma.
Da wannan tsoron sultan ya tattara sa yakai sa qasar RUSSIA karatu tareda bada umarnin bazai taba dawowa ba saiya gama karatunsa gabaki daya ya zama cikakken mutum tukuna zai sako Kafa a masarautar.
Wannan hukuncin ya masa Zafi da ciwo amma kuma sbd mahaifiyarsa da saiya tabbatarda tabar hannun sultan ta dawo hannunsa gabaki daya har qarshen rayuwarta ya Aminta ya tafi dan kafa duniyarsa da bayason ko kadan ta hadu data masarautar daya tsana a zuciyarsa fiyeda komai.
A hannun tenya da sakinah a tafi yabar mahaifiyarsa data kasa barinsa ta qanqamesa saida aka banbareta daqyar tana kukan da fiyeda shekara nawa bataiba sai yanzu da aka rabata da danta dan haka Bayan tafiyar sa rayuwarta ta sake komawa inda ta fito.
Barin NUAB ALMAZ qasar BOYEM ya bawa HAILE cikakkiyar damar fara yaqin maida danta cikakken jarumin da babu tsoro ko daya a zuciyarsa sbd sultan ya dorawa a mulkin dayake shakkar Dora NUAB ayanzu sbd zafinsa dayayi mummunan yawa,
A Morocco qasar iyayenta aka tura ASIM karatu amma shi yana zuwa Hutu a duk lokacinda yaso sbd Sam taqi yadda dayayi nisan dazai hanasa samun kusanci me karfi da sultan Wanda yasan a yanzu ne yaqi da qalubalen matsayin magajin BOYEM zai fara irin Wanda zai kawo fitina daban daban a tsakanin magajin biyu da duniyarsu ta banbanta,
Babban abinda yake saka zuciyar sultan girgiza shuke irin rayuwar da NUAB zaiyi a kusan shekaru masu yawan gaske batareda mahaifiyarsa da itace duniyarsa ba wadda shi kansa ayanzu bayajin har abada duk yanda zai shareta zai iya rabuwa ko barin ta fita hannunsa dan da itace zai iya riqe NUAB a hannunsa.
A ranar da NUAB ALMAZZ BOYEM yabar qasar a daidai wannan ranar aka bugo daga daular YUNAR dake kuwai imebeti zuhrah ta haifar masa yan biyu namiji da mace Wanda tukuicin haihuwan biyun a lokaci daya ya saka ya yantata tareda aurenta ya maidata cikakkiyar matarsa.
Koda labarin ya isowa su sakinah sujjada sukai cikeda tsanani farin cikin daya jima shekaru da barin rayuwarsu sbd Ayanah,
Kallan Ayanah sukai dake Zaune zuru suka fara fada mata amma bata ce komai batai reacting ko wane iri ba saima binsu takeyi da ido batareda ta tina matsayin Zuhrah akanta ba sedai suka gaji jiki a sanyaye suka kyaleta tinda dai ba haukacewa tayi ba memory kawai tayi loosing da walwala sai suke Jin sassauci a zuciyarsu hakama Bayan tafiyar NUAB babu ranar da baya video call da dukkaninsu yana magana da mahaifiyarsa da shi ne Wanda yake saka aji sautin muryanta Wanda a haka shekarun suka shude tamkar a mafarki.
#MAMUH
#THE BEGINNING
#THE GREAT LEUL NUAB ALMAZZ BOYEM
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
47
Masarautar BOYEM mai cikeda tarihi daya gabata na can baya qarni qarni da tarihin daya gabata a shekarun da basu Kai qarni qarni ba haryanzu tana cikin wadataccen arzikinta da daular datake sake ninkuwa ako Yaushe sbd arzikin da Allah yayi musu Wanda baya qasa koyaushe sedai gaba,