Sashe 45
Hayateem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
‘Allah ya qara maka daraja me BOYEM ina Neman gafarar sauke kalaman da ake nemarwa Magaji na biyu adalci sbd a yanda tarihi da dokar Masarauta me karfi ta tabbatar shine matsayin Matar dake dauke da igigoyin auren sultan takeda shi to dukkanin wannan cikakken matsayin da iko wishmah tana dauke dashi hakama a doka mai kakkaifan karfi ta Masarauta idan har wishmah ce ta haihu ba imebeti ba to tabbas ‘danta nada cikakken iko da matsayin da ‘dan matar sunnah take dashi……
Cikin murya me amsa Amon mulki da iko HAAT(wazirin Sultan da shine mai riqon qasa idan sultan baya nan kuma sune masu hukunci yace
‘Ki bude bayaninki Kai tsaye Maleketenya dan kuwa cikakken bayani zai qaddamar da waye zai yi riqon magaji a cikinsu’
Da gwiwowinta ta juyo bangaren da Haat din yake ta sauke kanta qasa cikin tabbatarda son karban matsayin NUAB daga hannun kowa tace
‘Da daaham din shedar zamowanta cikakkiyar wishmah imebēti AYANAH GHAZ ta fara naqudar magaji na daya dake hannuna a yanzu Wanda hakan ya tabbatarda babu kowane iko ko jinin dayake yawo jikin mai girma ASIM dayafi na LEUL mai jiran boyem,
Zamtowan mahaifiyarsa wishmah kafin ta diresa a duniya ya wanke tareda tsaftace masa kowace irin hanya data Halasta masa cikakken ikon BOYEM gabaki dayanta da zagayenta…..’
Tsit fadar ta kuma dauka mai karfin gaske wadda ta saka HAILE fara jiqe wa da wani mummunan zufan daya daga jininta ya fara hayewa take dan kuwa ta manta da Ayanah ghaz ta zama wishmah kafin fara naqudarta Wanda tabbas hakan ya halastawa ‘dan ta komai.
Saukar idanuwan sultan Akan tenya yayi mata kallo daya ya maida kallansa kan haat Wanda take ya karbi NUAB daga hannun tenya ya nunosa gabansa ya ambacesa da magajin sultan YASAR ALMAZ BOYEM,
Matiqar sultan yana raye shine yakeda ikon hawa mulkin BOYEM sbd ‘dan kwarkwara ce ta haifeka bakada cikakken gado dan haka idan sultan ya rasu kafin saukarsa mulki bai doraka ba to tabbas bazaka hau karagar mulki ba.
Da sanin wannan sharadin ne wani mafi girman burin Dora NUAB ALMAZ Akan kujeran mulkin BOYEM ya tsiru a zuciyar sultan YASAR sbd zamowan ‘danta Akan mulkin BOYEM ko baya raye zata kasance macen datafi kowace mace power da tsaro a boyem.
Tenya cikin tsananin farin cikin gaske ta ringa zuba godiyarta ta miqe ta fice dan Kai NUAB ga mahaifiyarsa da kuma yi masa wankan al’adah da baayi masa ba.
******a daidai wannan lokacin Ayanah ce riqe da hannun sakinah gam suka riqe juna sbd kukan da Ayanah keyi zuciyarta kaman zata Dena bugawa sbd tsabar gajiya da baqin ciki da damuwan da itace take yawo a kowane gaba na jini da jikinta,
Duk Wanda yake masarautar ko a wane lungu me nisa kake labarin haihuwan magajin BOYEM ya isar maka tareda sunan wadda ta haifesa dan haka babu shakka tasan zuhranta taji haihuwan kuma tana can cikin tsananin kadaici da tsantsan buqatan zuwa gareta kaman yanda a yanzu babu abinda take tsananin so da buqata irin saka Zuhrah a idanunwata su rungume juna tareda rungume abinda ta haifar musu a tare sbd yanda take Jinta Bayan haihuwan kaman bazata Kai labari ba,
Cikin tsananin rashin karfi da mutuwar jiki tareda damuwan datake bayyanar da quncin dayake ranta ta Lumshe idanuwanta tareda bude su Akan sakinah tace
‘Ina tsananin buqatar ganin Zuhrahta kafin rayuwata tabar jikina,
Ina son haduwa da ita koda hakan na nufin rasa rayuwata tinda inada jinin dazan bari a duniya,
Zuhrah na cikin halin da Bansaniba na qunci da azaba Bayan ni ina nan cikin wata rayuwar ta daula daban,
Bazan taba farin ciki ba har qarshen rayuwata matiqar Zuhrah tana cikin wannan ukubar,
Duk tsananin son da zanyi wa abinda na Haifa son danake wa ‘yar uwata uwa daya uba daya bazai taba rayuwar da har zan iya farin ciki dan na haihu na manta da azabar data zaba dan bani rayuwa me…..
Tenya data kusan kifewa qasa sbd rawar da kafafunta suka dauka da abinda kunnuwanta suka jiyo mata cewan Zuhrah da Ayanah uwa daya uba daya saurin riqe babyn hannunta tayi tana tsatsafo zufa a rikice tana kasa yadda da abinda taji ya saka sakinah ma Miqewa a rikice jikinta na daukan wata irin rawa cikin mummunan tashin hankali tana kallan tenya dataji abinda suke boyo tin shekaran da suka sako kafa a BOYEM dan tsiratar da rayukansu daga zazzafan hukuncin BOYEM da baa taba dagawa ko takewa.
#MAMUH
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
41
*_MAMAN YUSUF LIKITAR MATA_*
07069711327
GYARA SHINE MACE
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻
-Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata
-Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi,
-Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji,
-Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki,
-Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ba,
-Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki,
-Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso,
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers
07069711327
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata.
************
Tenya data kasa yadda da fahimtar zancen komai a kwakwalwanta Wani irin tsoro da firgici taji tana shiga sbd abinda taji wani gagarumin sabo ma ne da zai iya daukan rayukan mutane da dama a ciki harda su dukan da ita da kunnuwanta suka Ji,rai daya ne zai tsira a cikinsu shine babyn dayake hannunta amma Bayan shi wannan mummunan masifar da kunnuwanta suka ji mata hukuncinta Kai tsaye shine sauke kan kowane me rai daga kafadarsa dayake bangaren AYANAH GHAZ gabaki dayansu sai ita da kila matsayinta na wishmah dazai ceta rayuwarta ta fita a lissafi,
Idan bata manta Zuhrah Ghaz ba itace wadda ko ita ta tambaya alaqar sunan daya zo iri daya suka sake bata tabbacin ba alaqar komai ta jini sai sunan gari daya,
Zuhrah itace wadda ta raunana kanta taso daukan rayuwarta Akan zama imebēti,
Zuhrah itace wadda aka yankewa hukuncin qarasa rayuwa a gidan yari har abada,
Wannan zuhrahn itace wadda kunnuwanta ke Jin cewa uwa daya uba daya take da wishmah,
Jini daya ne yake gudana a jininsu?
Jinin mahaifiyar LEUL ne yake yawo a jikinta itama,
Kanwar mahaifiyar LEUL kenan??
Wani irin mummunan zufa mai Zafin gaske ne ya gangaro mata ta qaraso tsakiyar dakin kafafunta a sanyaye batada karfin jiki ko kadan idanuwanta na sauyawa jajir dan shikenan ta shiga masifar da batasan Yaushe suka qulla abar su ba,
Dagowa tayi ta kalli Sakinah da duka jikinta ke tsananin rawa da fizga idonta jajir hawaye ma sun qafe mata sbd tashin hankali tana kallan tenya din da tinani Kala Kala a ranta na yanda tenya zata dauka lamarin nan me girma,
Dawo da idanuwanta tayi Akan Ayanah da bata damu da rasa rayuwarta da zatai ba kuka takeyi sosai mara sauti sbd zata rasa ranta ne batareda ta ceto yar uwarta ba zata tafi ta barta a qangin bautar da kila zatai har qarshen rayuwarta.