PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
7
By gentle
Lady💃🏽
Tuni yahade wasu yawu yasauke hannunsa daga kan kuncinsa yabuda baki daniyar yin magana kaleed ya chachumo wuyan rigarsa
Yace yausaika fadamun meyahadaka da itah"" yace bakomai sultan kasakeni mana muyi magana yayi maganar yana kwakwale hannuwan kaleed dasuke shake awuyansa Amman yakasa danmuguwar shaka yayimasa..
Idanuwansa harsun soma sauya launie masu aikin gidanne suka sheko dagudu zasu rabasu wani mugun kallo yawatsamasu take kowannensu yaja baya
Dan abunda sukaganie acikin idonsa yabala in basu tsoro kowayasan kaleed baruwanshi da fitina dazaran Kuwa anga yanafada tobashakka wanine yataba zainab..
Sunyi cirko cirko anrasa wazai kwaci mansir kamar daga sama Allah yakado hassan gidan ganin shi yasa maidagi yasheka yafadamasa sultan zaiyi kisan kai
Dasauri yakaraso wajen yace kai sultan kanada hankali kuwa??? Kasakeshi nace yazaka shakeshi haka ko nunfashi bayayi cikin huci kaleed yasakeshi yanunashi da yatsa yace wannan yazama gargadi Na nafarko akanka wlh duk ranarka kasake yimata magana bamawai saika dauketa amotaba kallontama idan kayi saina nakkasaka idan ka kiyaye katsirah da lafiyarka yawucee fuuuuu
.gabadaya suka bishi dakallo haryashige gidan sannan hassan yajuyo wajen mansir yace Kayi hakuri kaji sultan bayaso yaga kowa dakanwarsa yanada zuciya zai iyah yinkomai yafada
Kahakurah da itah gamata nan ko acikin gidan nan kowani gurin kasamu kafadawa mahaifinka yasanardani zantsaya maka danganin kasamu.
Mansir yayi murmushi yadan gurfana yace nagode Abba Allah yasaka da khairan nizan wuce yashiiga motarsa yana sake matsa wuyansa.
Maigadi yace aidole kamatsa wuya wannan gargadin aihar abada bazaka manta dashiba
Kaleed yanashiga gidan bangaren zainab yawuce yaturah kofar dakinta dasauri zaune take tahada kai da guiwa sai hawaye takeyi narashin dalili..
Jin anturo kofa yasa tadago dasauri tsammaninta mom ce saitaga kaleed saurin kawarda kanta tayi gefe yana kallonta yatako har inda take yaduka cikin kaushin murya yace abunda kikai kin kyauta kenan?.? Tace mekuma nayi??? Yace waye wancen saurayin???
Tayakuna fuska wai mansir??? Wani mugun kallo yamata bandamu dasanin sunansaba sonake naji dangantakarki dashi dahar zairage maki hanya kuma keharkishiga motarsa
Batareda tsoron komaiba tace saurayinane"" yazaro ido wat??? Tace saurayina tana murguda baki"" kaleed mikewa yayi yace kenan kina sonsa??? Tace dabanasonsa aida baxanshigo motar saba
Kaleed yagyada kai dakyau nixakiyi wulakanci agabana zakice kinason wani katon banza hannu tadaga masa tace ya kaleed katsaya iyah matsayinka kai yayanane wannan ba huruminka bane bakada damarda zaka takuranie nice nakeda damar zaben mijinda zan aurah kuma mansir yayimun shizan aurah
Kamar kaleed yakwalla ihu yaji saukar maganarta kamar ansoka masa mashi akahon"" zuciyarsa yaruntse idanuwansa sannan yabude dabadan zainab ce tafurta hakan da bakintaba dawanine wlh kowaye yau saiyakwana gadon asivitiii
Iska yahurar tabakinsa yace zainab dabakinki kike sanardani iyah matsayina??? Kodayake ba laifinki bane laifin wancen Dan iskan saurayin nakine kuma nagode kije ki aureshin din nima bandamuba yaja tsaki yawuce fuuuu hannu tadaga dasunan takirashi kuma saita fasa
Komawa tayi saraf tazube kasa kamar kayan wanki tafashe da kuka meyasa nace haka meyasa nacehaka""
Zuciyata meyasa bakida hakurine" ya kaleed bai chanchanci haka daga gareniba komawa tayi takwanta tacigaba da kukanta harbarcin wahala yadauketa
Kaleed saidai yabawa driver key yace yadauko yaran danbayajin zai iyah driving acikin wannan yanayin
Bangarensa yatafi yafada saman kujera maganganun zainab kawai sukemasa kuwwa akwakwalwa "' yarasa yazaiyi yaji dadi tabbas saiyajima wannan gayen duk sanda idonsa yahadu dashi
Tsaki yaja waimezaisa indami kaina ba itah tace tana sonsaba ni menene nawa aciki??? Wata zuciya tace saboda kana sonta
Saurin girgiza kai yayi yace wannan soyayyar karyace karyakike zuciyata meyasa zakiso abarda kikasan taharamta agareki kitsaya iyah matsayinki banason kina wuce gona da iri
Jiyayi kamar ana mintsilar masa zuciya yadafe kansa kamar yafasa ihu yasoma kiran innalillahi wa inna ilaihir rajiun sannu sannu yasamu zuciyarsa ta danlafa"" yatashi yawatsa ruwa yawuce masallachi
Daga kaleed har Zainab saida sukayi kwana dayinie basuci abinciba kaleed Sam bazai iyah fushi da Zainab dinsaba tunranar baisake shiga cikin gidan ba saiyau
Harya gama zamansa baiga wurgawartaba hardare su mom sunyi kamarma basusan sunayiba" "" washe gari dasafe dayashiga gidan bayan yagaida su yamike zaifita hassan yatsaidashi
Yakoma yazauna kansa yanakasa kiran sunansa yayi sultan" yadago Na am Abba """ yace waikai menene matsalarka da kanwarka
Kaleed yasaki murmushi yace bakomai abba "" murmushin su yayi namanya yace itama hakan tace amman nalurah dakai da itah bakwacikin walwala hardai itah kwananta biyu banda ruwan tea batashan komai gashinan yau tatashi sai amai taketayi yanzun doctor yabar gidan nan yasaka mata karin ruwa ""
Dasauri kaleed yadago kansa yace zainab din"" amman meyasa ba afadamunba "" mom tace waye zaifada maka bayan kanata fushi kogidan nan rabonka dashigoshi kwana biyu
Mikewa yayi yawuce haryana hadawa da sauri "" sukabishi da kallo hassan yace kinga abunda nadade ina fadamaki
Wadan nan yaran soyayya sukeyi dankawai sunsan babu aurene atsakaninsu suke kaucewa Amman zukatansu sunsan gaskiyar lamarin
Nidai dazakibari kawai musanarda shi gaskiya kada mushiga tsakanin soyayyarsu tace me kake so kace malam Amman kasan sarai inhar yaron nan yasan bamune muka haifeshiba zaishiga tashin hankali
Hassan yatari nunfashinta yace wannan dayake ciki batashin hankali bane??? kinsandai karfinda soyayya takedashi axuciyar Dan Adam
Rashin iyayensa zaiyi masa sauki akan yarasa soyayyarsa tayiyuma zaiga iyayensa "" tace Kanada shedarda zaka bayar wacce zaigane iyayensa da ita
Shiru yayi tace tokaganie kawai kazubawa sarautar Allah ido muga yanda zaiyi inhar zainab matar sace Allah yasaka iyayensa su bayyana
Idankuma ba aure atsakaninsu mubar maganar nan kamar yanda mukabarta tunfarko kaiyagyada yace shikenan Allah yazabamana abunda yafizama alkhairi
Kaleed yanakaiwa kofar dakinta yaturah kofa yashiga da sallama idanuwanta rufe suke kamar tana barci Amman hawayene suke sauka gefen kumatunta.
Tarame kamar wacce tayi ciwon shekara anciremata Karin ruwan ahankali yataka zuwa saman gadon yazauna
Tunsanda yashigo kamshin turarensa duk yagame dakin wata natsuwa taji tasaukarmata
Sunanta yakirah Zainab bata amsaba shima baidamu data amsaba yace am so sorry"" saikuma yayi shiru" zuwa sudewar seconni yace please my sister""
Saiyanzu tabude idonta tadorasu akan fuskarsa tace sorry for wat?? Yacije lebensa nakasa yace Zainab nasan kinsan akanme natsani naganki cikin damuwa
Murmushin gefen baki tayi tace ada kake gudun haka ya kaleed kasan natsani naganka dawata komai zakayi kayi amman bagaban idonaba
Tunfarko Kaine kasabamun dasonka kasan bazaka daureba meyasa baka jayeni daga jikinkaba tunkafin nafara sonka nadade ina kyarar zuciyata Amman saitacemuñ nahakurah ita taga Wanda takeso
Wlh dadayanda zanyi nacire zuciyata danayi tuntuni dankawai nabar wannan shirmammiyar soyayyar Mara kangado da tushe inama zam mut"" bakinta yarufe dasauri yace karkice haka idan kikace haka nikuma mezance zainab???
Nayarda da maganarki nine nayi wauta danajaki jikina Amman nikaina bansan ya akai hakan tafaruba yaran gidan nan babu Wanda nakeji ajikina sama dake
Nabarwan nan akan kodan kece kanwarda nasoma samu Amman zuciyata tafara karyata hakan hartakai nakanyi munanan mafarkai akan alakata dake wannan shiyake sake ingizanie akan tubalin soyayyarki
Zainab wlh babu abunda yake tsakanina da khairiya kiyarda dani kinsan bazanyi maki karyaba dankawai nakare kaina
Wannan bahalina bane dakinji firarmu da itah babu ta soyayya kawaidai karatu mukai tareda itah shekararmu daya acen tabar makarantar
Lokacinda nayi rashin lafiya kullum itah take kaimun abinci hospital harnawarke kokadan batataba nunamun tana sonaba matsayin Yaya tadaukeni dantace mamanta itah tafara Haifa tanason yaya Wanda zairikayi mata fada idantayi madaidaiba !!
Danhaka kikwantarda hankalinki indai kaleed dinkine dagayau ko abun hannun mace bazanciba inhar bayan gidan muba kowanda yafito daga hannunki hakan yayimaki
Cikin ido yake kallonta itama shitake kallo wadansu kibiyoyine suke fita tajikin idonsa sunashiga idonta
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠