PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
25
By gentle
lady💃🏽
Ninasan na aikata babban laifi Wanda kowayaji saiya kwana yana la antata"" kiyafemun labila domin nasan nacutarda rayuwarki sosai
Labila tace mom yanzun kinga illar miyagun abokai ko??? Ada idan inayiwa kawayenki rashin kunya harzagina kikeyi
Kina tunanin sunfini sonki bayankuma bahaka bane ni inagujemaki fadawa halakane
Duk abunda kikai nasan kinayine saboda Abu uku nadaya soyayyar dad dakike ikirari kinayi gashikuma yanzun sanadin zuwa wajen bokan kinrasashi rashi nahar abada
Nabiyu saboda dukiya idan mijinki yamutu yazama kece kawai zakimallaki duka kadarorinshi toyanxu ina wannan burin??? Kinrasa komai
Na uku kinaso acikin kawayenki ace kinfi kowa yanxun gashi sanadin zuwa wajen boka yajamaki kinrasa wannan darajar babu Wanda yakeson zuwa kusa dake
Kawayenkin yanzun inasuke??? Ina bokan yake ayanxu??? Allah shine kawai zakidogara dashi shine bayagajiya da bawansa aduk sanda kika rokeshi zaibiyamaki bukatarki batareda yagindaya maki wasu sharadiba ko yaushe ko a ina kinada garantin rokon Allah
Mezaikaiki wajen wani kato fasiki"" lubabatu tace dangirman Allah labila kidaina maganarsa wlh natsani inji anama tunamun dashi nidai inarokonki kiyafemun
Labila tashare hawayenta tana girgiza kai tace bakiyimun komaiba mom " tamike tashi narakaki gidan
Lubabatu tace ah ah kizauna wajen mahaifinki idan kikabinie zakisake jefa rayuwarki acikin hadari
Tabonda naiwa rayuwarki ya isah haka kihau sama kidaukomun key din motana labila badan tasoba haka tadauko mata key tarakata harbakin Mota tashiga tafita daga gidan tanawaigensa tana hawaye labila tabita dakallo tana sharar kwallah
Su khadija bangaren Usman suka shiga cikin falonsa "" saman kujera suka zauna Usman dadi duk yakumeshi
Khadija sai sharar hawaye takeyi dansosai mom tabata tausayi"" Usman sunata firah da kaleed yana bashi labarin Niger dakaratunsa ""
Yakandan juya yakalli khadija haryanzu batadaina kukan ba karamin tsaki yaja yace waike lafiya kiketayiwa mutane kuka???
Shiru tayi yatabe bakinsa atunanina komai nayiwa wannan matar baidace kiji haushiba kinsan abunda ta aikata yafigaban atausaya mata
Khadija tace nasani dad Amman ai sahiba zakayiwa kara katausa yamata kodan yarta murmushi yayi kinanufin hukuncina baiyiba kenan
Yagirgiza Kai iya tausayawar dazanyimata kenan yakikeso inyi darabani da yarona datayi kokuma rabanie da matata???
Khadija shiru tayi yadanyi Jim sannan yawaigo gareta yace maganar yarana kifadawa antynki tadawomun dasu ne banyarda akaisu wajen wannan bokan ba
Khadija tayi saurin dago kai takalleshi yagyada kai yanxun Deejarh duk rashin Imanin mutumen nan harzaki yarda kibada yaranki
Arasa wazaiyi jahadi saisu haba kiyi tunani mana " khadija ta share ragowar hawayenda suka zubomata tace inazanganta???
Tunda bamutum bace dad?? Yanzun bazaka sadaukar da yarankaba domin kaceci dubbanin jama a??? Rayuwa nawa kasan wannan mushurikin ya salwantar ciki harda mahaifiyata tafashe dakuka maitsuma zuciya. Take usman yaji hankalinshi yatashi""
Dasauri yamike Yakoma kujerarda take kaleed tashi yayi yasauka waje"" Usman yanakiranshi yadawo waigowa yayi kawai yayi murmushi yafita
Usman shima murmushin yayi yajawo khadija ajikinsa yana Shafa bayanta sorry Deejarh bansan abun yataba mahaifiyarkiba kiyi hakuri badawata manufa nafadi hakanba kawaidai kinsan dole naji tsoro ace yarana zasuje wajen wannan axzalumin ""
Dama saboda wannan ne yayanki yace bazaibawa maimata kanwarsaba khadija tagyada kai "" yace Allah sarki wlh yanada gaskiya nikaina zan iya cewa bazantaba bari Yayana su auri mai mataba Amman banida hujja tunda nima gashi an aureni
Khadija murmushi tayi tashige jikinsa"" damadai sunyi missing din junansu danrabon dasu hada jiki tunkafin taje Niger
Gashi Usman yashiryawa Daren saigashi yayi katari da labarin rashin lafiyar lubabatu daga rarrashi su Usman sai akazake yasunkuce abarsa zuwa dakinsa yaturo kofa
Kaleed cikin takunsa yake taka matakalar yana sauka kasa sosai yake kallon yanayin gidan saiyake ganie kamar yanatare da mom dinsa acikin gidan
Labila tana zaune saman kujerah tabuga tagumie tanajin takun takalma tayi saurin mikewa tana kallon kaleed kallon sama dakasa yayi mata yadauke kansa zaiwuce
Tace ya kaleed"" chakk yatsaya saiyaji kamar zainab dinsace takirashi batareda yajuyoba yace wat!!cen kasan makoshi Kalmar tafito labila bataa damuba tace Dan Allah kayi hakuri
Yace laifinme kikamun??? Nibakya cikin tsarin wadanda zansaka acikin tunanina dahar zandamu da abunda kikai inasodai kisan wani Abu koyayane wannan matar tagirmeki tunda har take auren mahaifinki baidace ko mugun kallo kiyimataba balantana hartakai kidaga hannu daniyar marinta agaban mahaifinki
.yanxun kina tunanin shiyaji dadi ko itah taji dadi???
Labila kuka tasake fashewa dashi lallai tayi laifi babba yau ita dakanta tadaga hannu zatamari sahibarta"" kaleed yanaganin tasoma kuka yasakai yawuce abunshi
Yana fita harabar wajen inda ake aje kujerah karkashin wata runfa maikyau yanufa yaja kujera yazauna wayarsa yaciro cikin aljihunsa
Lambar zainab yakamo yadanna kira hartayi ringing takatse bata daukaba saida yasake Kira tadauka "" tayi sallama cen kasa kasa yaji muryanta dakaji kasan tasha kuka yace lafiya kanwata naji muryanki tasauya???
Taja ajiyar zuciya tace bakomai harkakai??? Yashafo sumar kansa sosai yanajin dadin iskanda yake kadawa maidadi "" yace nakai tundazu""
Tanisa shine ya kaleed koka nemeni"" guntu murmushi yayi yace afuwan abubuwane suka sha gabana"" tace bakomai kagaisheta ""nasan yanzun haka kuna tare
Yasaki murmushi maidan sautiii yace aibaxan iyah magana dawataba muddin munatareda itah gatanan tafito dama tashiga daukomun wani abune korufe bakinsa baiyiba zainab takashe wayar kaleed mezaiyi inba dariyaba
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠