PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
46
By gentle
Lady💃🏽
Kaleed murmushi kawai yayi yaja hannunta sukaje saman dinner dakansa yarika ciyarda itah hartakoshi sannan shima yaci
Kano
Hahahha su labila uwayen raki karkumanta wacce tahaifi labila lubabatu tokuwa tayo halin raki Amman batajin zata iyah hana muktar abunda yakeso ajikinta
Jiyadai tamurzu shikanshi saida yatausaya mata albarka kuwa tashata tafi cikon kwando"" yanxun ma zaune suke bangarensa tana kwance acinyarsa saizuba shagwaba take
Yakulle gidansa masu zuwa ganin gida da Amarya duk Wanda yazo dole yatarkata yakoma"" soyayya kennan hakika soyayya tayi inhar kasamu maisonka da gaskiya
Bangaren khadija kuwa gaciki yana damunta gakuma Usman ya susucemata kamar Dan goye Dan yanxu lakuwarsa tafi tada kokadan baya ragamasa kamar yasamu abinci
Khadija harkuka take masa Amman bayaji saiyagama Yakoma rarrashi nikam nace Kodai yan bakwai kakeson tahaifo yanzun
Gidan kowacce Amarya mijinta sai riritata yake babu Wanda yabar darensa sai kaleed koshi yaukam nasan bazai bariba
Bayan la asar yabar gidan bayan yayi wanka baijimaba yadawo Dan tunanin yabarta itah kadai bakowa agidan
Bayan sallar isha"" i sungama cin abinci suna kallo Zainab tasoma hamma mikewa tayi taimasa saida safe tawuce kallo kawai habita dashi yana hadiyar yawu
Bayan tawuce yatashi yakashe kayan kallon yayi bangarensa yayi wanka yasaka kayan barcinsa masu taushi yakulle bangarensa yayi bangarenta
Yatura kofar da sallama Zainab hartakwanta ta kudundune duk dazafin da akeyi """ wutar dakin yakashe yakarasa saman gadon yakwanta
Yajawota jikinsa yana saukarda ajiyar zuciya Zainab gabanta saidukan uku uku yake dantsorone da itah "" tanacen duniyar tunani kaleed yasoma aikamata da zazzafan sako mai rikitarda kwakwalwa
Zainab batayi yunkurin hanashiba saida ya jagalgalata yana kusan kaiwa gamai gabadaya tasoma jaye jikinta tana kuka harcikin ransa yakejin kukan nata
Jintaki daina kukan yasa kaleed yadaina abunda yakeyi yajata jikinsa yana bubbuga bayanta ahankali murya kasalance yace ba..by..na"ki.kidaina Ku..ka kinji yadanyi shiru sannan yacigaba tunda bakyaso bazanyimaki komaiba
Badan wannan nakesonkiba zanbarki sai sanda kikai ra ayi kidaina kukan nan muyi barci
Yagyara mata kwanciyarta"" shiru tayi wata zuciya tace anyakuwa kinyiwa yayanki adalci??? Wannan shine sonda kike ikirarin kinamasa kodama zaicutardake tundakina sonsa hakuri zakiyi saboda soyayyarda kikemasa
Ballantana bazaicutar dakeba""" tabude idonta ahankali tana kallonsa idonsa arufe suke yacije lebensa nakasa alamu sunnuna yanacikin wani yanayi hakuri kawai zaiyi badan wai yanaganin zai iyaba
Ahankali takirah sunansa ya kaleed"" batareda ya amsaba yabude idonsa yakalleta tasaukarda idonta kasa tace kayi hakuri na amince kayi
Murmushi yayi nakarfin hali yashafa gefen fuskarta yace karki....da...mu ba matse nakeba zan iyah hakuri harsai ranarda kika yarda kikwanta kiyi barcinki
Tanarke murya kamar zatayi kuka tace nidai ah ah ya kaleed banyardaba idan naihaka bankyautawa kainaba
Kainayiwa tanadin wannan ranar mezaisakuma nahanaka alhalin nasan kaanada bukata
Kaleed rungumota yayi yamanna mata kiss yace bakiyi laifiba muyi barci Zainab tasan halinsa kodazai cutu tunda tanuna bataso bazaiyiba
Tashi tayi zaune dasauri yamirgino yana kallonta idonta tarufe tana addua tature kunya saidai yaji saukar bakinta anashi
Kyaleta yayi itakuma batadainaba tuni gogan yasoma maidamata martani jikinsa rawa yake kamar mazari sai sanbatu yake dayaji hannunsà yalume ana fulaninta tsabar santsi dataushi
Kaleed gabadaya yafita hayyacinsa sanda yakaiga maigabadaya sai hawaye yayi hakuri yarike kansa harsaida yayi aure samari nawane sukeyin haka??? Tunkafin sukaigayin aure sukebiyawa kansu bukata
Wai acewarsu basuda kudin aure wannan ba hujja bace Dan Allah baice kayi hakanba zina zakayi komadai menene kanada laifi kawai kayi axumin idan kanagudun fadawa ga aikata barna
Wannan Daren yashiga cikin shafukan tarihin rayuwa kaleed """""""
Bayan sati daya amare sukawuce honeymoon"" acen akacigaba da rankwashewa basu suka dawoba saibayan watanni uku kowacce tadawo da tsarabarta
Saimuyi masu fatan sauka lafiya khadija daitsiya take masu hardai labila daga kaleed har muktar kamar su hadiye matansu sukeji sabanin wasu mazan dazaran mace tasamu ciki sai amaida itah akwandon shara saikuma sanda tahaihu
Wannan zaluncine babba kayimata ciki Sannan kajaye kabarta da wahala munji bazaka iyah daukemata cikinba Amman idan kabata kulawa amatsayinka Na uban yaron zataji dadi kajata ajikinka kanuna mata soyayya fiyema dawacce kanuna mata Kafin tasamu cikin karkayi kyankyaminta koda tana zubarda yawune
Karka rika kyararta idan kana hakan itah kanta zataji tatsargu Kayi hakuri dayanda kalar cikinta yazo hartasamu tasauka lafiya
Kasan babu lokacinda mace tafison kulawa kamar sanda takedaciki idan kana wulakantata nantake zatasamu hawan jinie sautari dazaran an auna maiciki zakaji ance jininta yahau meyake jawo hakan"""
Cikin su labila yana wata biyar khadija ta sake haifo yaronta kyakkyawa ranar suna yaro akarada masa suna bilal
Su labila anzo biki saiyan kame kame suke waisu kunya Dan yan Niger sunzo biki harda Na"ima itama dacikinta bayan kwana biyu kaleed yasamu Usman akan batun yan uwan mahaifiyarsa
Usman yayi shiru nawani lokacin sannan yadago yakalleshi yace kaleed nikaina bansan inda suka komaba dansun tashi unguwarsu Abdul inda nasansu tunkafin rasuwar mamanka
Nayita nemansu bayan dawowarka tunkafin kakaiga tambaya na Amman haryanxu bansamu labarin inda sukeba
Kakara hakuri dazaran nasamu labarin indasuke zan sanardakai nikaina inaso kaga kakan ka kaleed yace yagode sosai yanason ganin kakansa koba komai shima yaga tushen mahaifiyarsa
Aisha ✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠