PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
48
By gentle
Lady💃🏽
Zaiduka Usman yariko hannunsa yace mekakeyi anan??? Ina ahmad inakuma umma??? Yace suna sokoto nima tallarnan dakagani ita nakeyi agarin nan sai sati nake komawa gida
Usman yace ikon Allah babu inda bantura neman kuba amma ko labarinku bansamuba kunwatsarda zumunta
Kabeer yace wlh ya Usman Munason zuwa inda kuke mom ce tahanamu
Daidai dawo war malam tareda yan rakiya anan sukaimasa sallama yace kabeer yashiga suwuce gida alewarsa yatsaya dauka Usman yace yabarta sukashiga mota zuwa kaduna
Suna kaiwa ana sallar la asar sukawuce masallaci saida sukai sallah sukashiga gida bangaren baki yakaisu yasa aka kawomasu abinci mairai da lafiya sukaci sukai hamdala
Saibayan isha I suka hadu falon harda kaleed Usman yake tambayarsa labarin dukiyarsu dankudinda aka basu naga do komai almubazzarancin da zasuyi basu isah cinyetaba kabeer yace bayan rasuwar dady
Mom tamatsa sai anraba gado anbata namu da akaraba tace bazata zauna kano ba dantasan binta tanajin haushinta komai zata iyah yi danganin dukiyar nan ta lalace danhaka kuhada kayanku mutafi wani gurin mainisa inda babu Wanda zaiji duriyarmu muci karenmu ba babbaka nangaba sai binta da yayanta sunzo maula wajena
Haka muka tarkata mukai sokoto mom tayi alwashin auren yaro matashi maikudi kuma muna komawa tasiye babban gida da mota Yar ubansu wacce manyan alhazai suke shiga
Tasiye babbar waya tayi dinkuna irinna yaran mata takalma masu tsini komaidai nayammata tasoma shafe shafe nantake tagoge kamar wata budurwa tasoma zuwa kasashe.
Cikin shekara biyu idanuwanta suka sake budewa yanda take barnar kudi mubamayinma haka mudamuke maza
Ahmad saiyasoma shaye shaye Amman bayayi inhar tana nan daganan yazarce Neman matan banza inbata gidan harnan yakexuwa damata danni bayashakkata danbaidaukeni bakin komaiba
Mom bata siyamun wannan girmanba nayimasa wa azi kamar sake turashi nake dabayashan giya saigashi Yakoma yanasha Amman kosaudaya mom bata taba tambayarshiba ganinma koyanayin maganarsa tasauya
Bayan sheraka uku nikam nayi aure inazaune da matata lafiya alokacinne mom tahadu dawani saurayi waisuna soyayya nasha fadamata baidace koda aure zatayiba ta auri sa an danta saitacemun inaruwana tahaifeni sannan inceni nafita sanin abunda yake daidai ninema zan nunamata abunda yafidacewa da rayuwarta
Nace bahakabane mom yanzun kalli yaron nan nafagirmeshi wannan ainema kike kijawa kanki zagi
aikuwa ta hayayyako masa ubanwa zai zageni?? Kafito filikace kaizaka zageni kadade baka zageninba Amman wannan shiyayimun kuma inyimaka wani albishirma aure zamuyi dazaran dadynsa yadawo nasan tsohon babankan nan mai furfura shikake tayawa kishi tokayi gabanza danko adamu ubanka yataso bazaihanani nasakata na bararrajeba ballantana kaidan tayi
Zaiyimagana tadagamasa hannu atsawace cikin kakkausar murya tace karnasakejiñ kayi wata magana indai akan saurayinane
Idankuma kasake zanyi mugun sabamaka
Yace Allah yabaki hakuri mom bansan fadin gaskiya zaibata maki raiba Amman duk garin nan bakida kowa sai Allah saifamu yayanki mune zamufada maki gaskia
Tace sannu Dan binta uwar kinibibi indai fadin gaskiyane tafika Amman na munafurci bantaba daukar dayaba ballantana taka tashi kabacemun daganie
Zaiyi magana tadaka masa tsawa katashi nace mikewa yayi jiki asanyaye yabar wajen tarakashi da harara haryabar wajen taja dogon tsaki aikin banza waini zainunawa abunda zanyi
Tasaki murmushi yaro saikaga ina iyo cikin kudi zakagane gatane zanyimaku""" matashin saurayinta tare suke yawon bude ido hartakai suna kwana tare shikuma ya makalkalemata kamar kaska yanaxuba mata shagwaba''' itakuma duk ta susuce Dan mugun sonshi take muba musan miyarda akeshaba watarana muna falo zaune mukaga mom tanata Kira awayarta kamar daga sama kiran yashiga tadauka dasauri tanacewa haba sweetheart dina inakashigane nayita neman layukanka sunki shiga'"'
Dariya yasheke da ita yace mama kenan idan ma tashiga mezanyi maki?? Tace bangane mezakamun ba haba sweet nayimaka wani laifine nasan baka iyah kwana daya batareda kajini akusa dakaiba Amman yaukwana uku
.
Bakaga yanda narameba yace oho🤷🏽♂ inaruwana aikuwa indai saboda nine saikin koma kassa mummuna kawai
Cikin tashin hankali tace Yusuf lafiyarka kuwa anya bakashan abubuwan zamanin nan masu kauda tunani nicefa hannatun ka""
ke dakata tsohuwar banza karnasake jin kinhada kanki danie aiwannan haukace idan Na aureki ince na auri me maibakin rijiya tsohon mijinki yagama kwakware wajen nima waidan hauka sokike inzuba kudina intsoma..
Yasake kecewa da dariya magana tagaskiya ni kudinki nakeso dama susuka kawoni dannalura bakisan yanda ake kulada dukiyaba
Ke banda kike dakikiya inani ina auren sa ar uwata tona aureki injime bayan komai yajeme ga yammata nan tsala tsala agari saina darje
Hajiya hannatu fitsari tasaki awando saboda tsabar rudewa kuma bilhakki takamu dason yaron ga uwa uba dukiyarsu inhar yagudu da itah aiyatona masu asiri
Yakatsemata tunani dacewa keni inada abunyi dagayau karkisake kirana jaka kawai marar tuna ni yasake feshewa da dariya yakashe wayar tayi saurin sake kirah akacemata kashe take hannu tadorah akai takwalma Ihu.
Dama su kabeer suna zaune suna kallonta kabeer yace meyafaru mom??? Tace ya cuceni ashedama madamfarine yagudu da duka dukiyarmu.
Ahmad yamike tsaye akidime yace wat dukiyarmu dai??? Taya kuma waye yabashi kudin?? Cikin kuka tace wlh nice
Yazomun damaganar kasuwancine yanaso muhada hannun jari dawasu turawa zanrika samun kaso hudu acikin goma sannan dukiyata ribar zata lunka tawa sau biyu acikin shekara hakan yasa natattara dukkan kudin basukaiba naranto million talatin bank nahada mashi dasu ashedama basona yakeyiba kudin yakeso
Tuni ahmad yadora hannu akai domin yayiwa babes nashi alkawarin kudi kabeer mikewa yayi yace Allah yakyauta saida safenku
Hajiya tace dawo nan kabeeru yazakace haka"" yayi murmushi tome kikeso ince sanda nanuna maki illar tarayya dashi nunamun kikai yafinie aiga irinta nan mezan zauna nayi tunda banida maganin abun
Tace Amman kobakada magani aikaima abun nan yashafeka saikatsaya mutaya juna jaje""
Yace nikam baruwana matata tana jirana kona zauna kudin nazasu dawoba aikece kika jamana nafita abuna.
Tundaga ranar hajiya hannatu duniya tasoma juyamata baya"" anahaka banki suka karbe gidanta da motarta yan sauran chanjinne tasiyamasu karamin gida saiga ciwo takama amaye amaye tanazuwa asiviti aka tabbatar mata tanada ciki wata uku saiya fashe dakuka
Usman yatausaya masa sosai abun akwai ciwo gaskiya" yacigaba hankalinta yatashi matuka ta tarkata yan sarkokinta tasiyar tazubarda cikin
Tundaga lokacin takoma wata iri nashawarce ta akan muzo wajenku zaku taimaka mana tunda babu mai taimakon mu shine tahayoni dawani fadan
Wlh kocikin mafarki naji labarin kaje wajen wadancen matsiyatan sainayi mugun sabamaka wato sokake binta tasamu abun gorantamun
Ninasan duk abunda yasameni bawani yamun aikin nanba sai itah idan kukaje taji dadi aikin bokanta yayi ahir wlh har abada bazantaba zuwa rokon wani Abu awajen taba
Kwanaki sunja abubuwa sunfaru dayawa hakan yasaka dole nasoma tallah duk sana Arda nayi saita lalace yanxun bandade dafara sana ar alewaba akasuwa nake kwana sati sati biyu nake komawa gida nakaimasu Dan abunda nasamu nasake dawowa
Usman yanisa yace kabeer bakowa yajamaku wannan ba sai umma zumunci dakake ganinsa babban abune itakuma Akan wani dalili nata tayanke mana zumunta
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠