← Book details Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 36 OF 41

PART 2⃣

Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

45
By gentle
Lady💃🏽


Wannan baigamsar da itaba jakarta tadauko tabude tadauka katin daurin auren kaleed Usman & Zainab hassan

Meyasa ya kaleed yasauya sunnan uba??? Gabadaya kwakwal warta takasa daukar yawan tambayoyinda take aikamata alhalin kuma ita batada gamsashiyar amsa

Kaleed ne yaturo kofar dakin da sallama sanye yake da jallabiya fara saizuba kamshi yake ahannunsa dardumar sallace babba

Zainab tadaga ido tana kallonsa murmushi yasakar mata yace tashi kiyi alwala

Saukowa tayi takama hanyar toilet kamar wacce batada lakka dardumar ya aje sannan Yakoma yadauko plate da cup da leda baka""

Yana dawowa tana fitowa yashinfida a bar sallar ya umurceta datasaka hijab zasuyi sallah domin godiya ga Allah

Yanagaba tana bayanshi yatada sallah raka o"I biyu yayi sannan yasallame bayan yayi addua yadafa kanta yayi addua Allah yakaresu daduk wata musiba dazata tunkarosu

Yayi mata tambayoyi akan addininta daidai gwargwado tanada iliminta

Tabashi amsa plate yajawo yadora naman gasasshiyar kaza akai" yazuba masu madara a cup sannan yace mata bisimillah

Kanta tanoke kasa tace ni nakoshi"" murmushi yayi sannan yajawota jikinsa hijab din datasaka yacire mata sannan yarika dibo naman yana bata abaki harsaida ya tabbatar takoshi sannan yadan yaga shima kadan " yaturah plate din gefe yamikar da itah zuwa kan gado

Yace takwanta yagyara mata kwanciyarta"bakin gadon yazauna hannunsa yasarke cikin nata yana kallonta cikin ido yace bebyna nasan akwai tambayoyi masu yawa dasuke cikin zuciyarki

Zan amsamaki masu sauki domin kisamu kiyi barci batareda tunani ya hargitsamaki kaiba

Yanisa bawai almara bane bakuma mafarki kikeyiba gaskene Wanda yake gabanki shine mijinki Allah ya karbi adduarki dakika Dade kinayi domin ganin irin wannan ranar

Yasake kankame hannuwanta babyna inasonki sosai """ sonda bantabayiwa wata kowani makamancin irin shiba
Yadago yakalleta ba dadyne ya haifeniba kece Yar mom tafarko babansu anwar shine mahaifina""" labarin tarihin tushena yanada tsayi zansanar dake

Hmm Allah yadasa mana soyyayar junanmu danyafimu sanin gaibu sannan yabayyana asalina domin muci ribar sonda mukeyiwa juna

Inaji kamar nafikowa sa a Dan tabbas daban aurekiba banajin zanyi aure koda nayi danraya sunnar manzone Amman nasan bazan taba son wata ya mace aduniyaba"""

Samunki danayi ba karamar gata Allah yayimun ba"" ko ayanxu nakoma ga mahaliccina banada bakinciki dankinshigo gidana amatsayin matar aure

Sunbata yakai mata baki dakuma gefen kumatunta yace kisamu kihuta babyna saida safe""" yamike yakashe mata wutar dakinta yafita bangarensa yakoma saida yasakeyin alwala sannan yatada sallah

Wannan alkawarine yayi tunkafin yasan ba iyayensu dayaba yace inama zaiganshi daki daya dazainab amatsayin mata damiji sunyi auren sunna tabbas idan ango da Amarya suna kwanciyane domin raya Daren aurensu shikuma zairaya Daren aurensa da godiya ga Allah

Allah sarki Zainab kanta sallah take hawaye sunazuba ko ba afadaba ninasan na murnane da farin ciki
Lallai yau su Zainab raya dare zasuyi bari nayi sauri nakoma wajen Amarya labila mugani sukuma yazasu raya nasu Daren

Gidan muktar dayake kano nayi tsinke tundaga kofa nakejiyo ajiyar zuciyar labila ashema gayya hartaci tawatse ko far naturah nasamu muktar yarungume matarsa sai faman rarrashinta yakeyi yana sakamata albarka

Kofar narufemasu nakoma gidan kaleed "

Zainab Saikusan asuba barci yashureta akan darduma saboda gajiyar biki ainikam nagama kokarinta anasoma kiran asuba kaleed yatashi akan dardumar yasake watsa ruwa yayi alwala sannan yafito yaje bangaren Zainab

Murmushi yayi ganinta kwance akan darduma kenan itama batayi barciba wajen yakarasa yajaye hijab dinta dayarufemata fuska yashafa fuskar ahankali Zainab tabude idonta

Tasaukesu akan kaleed tana lumshe ido ahankali tana budewa"" ahankali yakirata babyna " da idanu ta amsa masa "" yace tashi kiyi sallah anyi kirah"""

Ta mutsuts tsuka idonta sannan tatashi zaune tadanjima azaunen tamike tashiga toilet yabita da kallo saida tashige "" sannan yatashi yawuce masallaci

Koda yadawo sallah yasamu hartasake komawa barcin jallabiyarsa yacire sannan yasunkuceta yadorah akan gadon shima yakwanta yajata jikinsa

Wani dadine yaji yatsargu ajininsa yasaukarda ajiyar zuciya""kamar amafarki wai Xainab dinsace kwance kusadashi gata yarungume akirjinsa baitaba tunanin akwai wannan ranar ba"" yalumshe idonsa sanyi yana ratsashi bayason yahanata barcinta Amman yanada bukatar Zainab hmm yayo gado kenan to Allah yasa Xainab zata iyah dauka

Yayi tajuyi akan gadon yana kallonta har barci barawo yayi awon gaba dashi basu suka farkaba saikusan shabiyu nasafe

Kaleed baisan iya adadin mafarkai dayayiba dole saida yayi wanka tofa abunka dawanda yakeda yawan bukata gashikuma yakwanta gado daya da mace


Abunda baitaba yiba shiyafara farkawa yaje yayi wanka yashirya"" maigadi yaji yana knock din kofa yaje yabude masa abincine khadija ta aikomasu dashi ganin basu tashiba akabaiwa maigadi yabasu yagaida kaleed ya amsa dafara a""

Kaleed yakarbi kwandon abincin yakoma ciki saman dinner yajeresu sannan Yakoma bangaren Zainab


Yahau gadon ido yakuramata nawani lokaci sannan yasunbaceta a kumatu bude idonta tayi !" Tana kallonsa murya kasa kasa yace barcin ya isa haka kitashi kikarya saikisake kwantawa

Shiru tayi kaleed yace kona taimaka makine??? Saurin girgiza kai tayi tana sauka akan gadon abun yabashi dariya""

Tsaye tayi da towel ahannunta kaleed yamike yabarmata dakin
Bayan tayi wanka tafito tadan gyara fuskar ta"" tadauko wasu kaya atamfane Riga da siket dinkin yayimata kyau sosai tadauko mayafi tayafa""" saman gado takoma tayi zaune tana wasa da yatsun hannunta

Kaleed yasake shigowa ganin shi run yayi yawa "" yadanyi tsaye yana kallonta daga bisani yatako zuwa saman gadon

Yazauna da yatsunsa ya tallabo habarta""" yana murmushi yace kinyi kyau sosai babyna "" kamar insaceki ingudu

Murmushi tayi tanoke kanta kasa"" tace ina kwana"""

Qalau ya gajiyar biki?? Alhamdulillah " yauwa kitashi muje mukarya Amman Kafin nan kicire wannan mayafin kinji babyna

Mikewa yayi yamika mata hannu alamar tazo tamike tacire mayafin tanadan kame jikinta dankayan sun matseta nikam nace yanxun kikeyi masa boye boye dakikasan mijinkine Amman aiyasaba ganinki babu hijabin bakya yan kame kame kamar yanxu


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 36 · 0% Book details