PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
22
By gentle
lady💃🏽
Shima kaleed baisan sanda Yakama kukan ba yarungume babansa khadija kam dadi yakumeta sai murmushi take tana sharar hawaye
Batayi kokarin hanasu kukansuba saida sukai mai isarsu Usman ne yayishiru yasoma sharewa kaleed hawaye yace ya isah haka kaleed
Kadaina kukan nan """ yajuya dakallonsa wajen khadija yace ya akai kikasan kaleed bayankuma bantaba sanardake inada wani yaroba
Khadija tadagakai takalli lubabatu wacce taketa rusar kuka kamar ranta zaifita tasanyau dai karyarta tagama karewa
Murmushi tayi tace Anty maimunatu tasanardani yace wacece kuma haka??? Khadija tace wacce tataimakeni lokacinda aljani yadaukeni agidan nan
Dasauri Usman yatashi zaune yace aljani kuma Deejarh meyahadaki da aljani kuma???
Murmushi tasakeyi tana kallon labila tace ranarda mukadawo Dubai taredakai nakwaso gajiya sanadin hakan barci yashureni banyi adduaba da asuba inaji kana bugamun kofa intashi inyi sallah duk sanda zaka tayardani take naketashi Amman ranar dayake Allah yarubuta kaddarata aranar zanbar gidan nan
Inaji kawuce nasake gyara kwanciya kamar Cikin mafarki naji mom tana kirana tace mumbanie narasa labila wannan Kalmar takarshe danaji wato sunan sahiba shiya firgitardani gashi kasan nakirata ranar bansametaba da abun nakwanta shiyasa inajin tafadi sunanta nazama tatsaye dagudu nafito inacewa meyasameta bangama rufe bakinaba najikamar anbugeni bansake sanin meke faruwaba saikawai nabuda ido naganni cikin gajimare anagudu danie kamar iska yadauko karmami
Nan take nasoma addua saigamu munyo kasa saura kadan nakai kasa naji anchafeni ashewata aljanace sunanta maimunatu
Cen gefe ta ajeni alokacin harnasake suma dantsananin iskar dake sama tana ajeni nafarfado sai lokacin naga wani katon Abu kamar jemage Amman yalinkashi girma sau Dari danyakai girman dakie
Shine yacesaitabashi ni zaisha jinina itakuma tace bai isaba daganan suka soma dauki badadi tacigaba dabasu labari dai bayan daya haryanda akai takona hayyanul xairi dakuma yanda akai tasan inda kaleed yake
Khadija kenan dukfa wannan labarin datake bayarwa batafadi sunan lubabatuba
Kawai labari tabasu Amman batanuna tasan Wanda yayi aikinba takai karshen labarin dacewa tunsanda nadawo nakeson zuwa Niger badanwai naga dangin mahaifiyata bane ah ah
Kawaidai inason inga kaleed danna sanardashi waye mahaifinsa"" sanda kacemun bazaniba bakaji yanda najiba dankuwa namatsu naganshi dannaji tacemun kamarku daya dashi saikuwa gashi naganie takai karshen maganar tana murmushi
Usman yayi shiru kamar mainazarin wani Abu Sannan yace tonidai iyah tunanina kaleed ba bata yayiba yana hannun hajiya kawaidai nawayi gari Sam naman ta dashi tome yakai kaleed Niger????menene yafaru danie harnamanta nataba aure nakuma manta komai kosaudaya bantabajin inada yaroba yakalli khadija alabarinki akwai alamar aljanar nan tasanardake waye yakeson ganin bayanki Amman baki fadamun kowayeba
Khadija shiru tayi akaro nabiyu takalli labila itama kuka kawai takeyi sosai tabata tausayi itama hawaye suka saukomata
Tasa hannu ta share takalli Usman tayi murmushi yake tace bata sanardaniba nima kawai labarin tabanie kuma tundahar nadawo lafiya Allah baisa kwanana yakareba aikomai yawuce kamanta kawai
Takalli kaleed Wanda yasaki baki da mamaki yake kallonta idanuwa talumshe masa alamar yabar maganar haka
Usman yace yahausar haka kinanufin batasanar dakeba khadija akwai abunda kike boyemun"" tace bakomai Allah Indai baso kakeyi inyimaka karyaba bata fadamunba
Yanisa shikenan nayarda Amman ina kika kaimun yarana yanzun??? Tace suna saudiya hannun kakan maimunatu
Yace tome sukeyi acen kinga akawomun yarana bana son suma ahakalasu tagyara zama tace babu abunda zaisamesu kayarda danie tunda sukashigo duniya tabbas saisun aikata abunda yakawosu Daganan koda mutuwa sukai banda takaici zanyi alfahari dasu domin sunyi jahadi
Wannan karon Khadija takai Usman bango yace jahadin mezasuyi??? Batareda shakkar komaiba tasanar dashi aikuwa yahauta da fada bakida hankali yaran nawa zakisa akai gidan boka??? tokan wane dalili???
Damani nasan akwai abunda kike boyemun Khadija kifadamun menene gaskiyar lamarin nan
Kafin khadija tayi magana sukaji muryan lubabatu tace nizan fadamaka!!! Dasauri suduka suka kalleta khadija tasoma girgizamata kai alamar karta fada""" Usman murya narawa yace kekuma???? Tasake matsar kwallah tagyada kai!!!!!
Inabaku hakuri wallah yau banida lafiya shiyasama banyi dadan yawaba
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠