PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
33
By gentle
lady💃🏽
Yana tafe sunabiye dashi dattijonan Kuwa kirjinsa ya tsananta bugawa fatanshi daya yayi arba da matarsa fateema Allah yasa zata saurareshi tayarda da nadamarda yayi tunda ba laifinsa bane...
Hawaye suka zubomasa ya kaikaice idonsa yashare faruq yana lura dashi harsuka kai gidan"" Hafiz yatsaida motarsa sannan yafito suma suka fito yace ga gidan nan Amman bana tunanin Malam yana gida
Dattijon yace Dan samari kataimaka kayimana sallama dashi " Hafiz yace to sannan yakara kofar gidan yasoma sallama sulaiman ne yafito yana amsa sallamar
Yana ganinsa yasaki fara a yace Hafiz waidama Kaine shine katsaya waje kamar wani bako"" Hafiz yace aikamar shine yabashi hannu suka gaisa yana kallon bayansa yace tare kake dabaki
Amman wancen yayi kamada muktar"" Hafiz yace narigaka fadar haka wajen malam sukaxo akwai bukatar suganshi
Sulaiman yace yana kasuwa wlh kasan baicika zama gidaba Amman barinakirashi yayi maganar yana Ciro wayarsa cikin aljihu yakamo lanbar yadanna Kira
Ringing biyu tayi akadaga yagaidashi sannan yafadamashi yayi bakie"" yace suwaye??? Sulaiman yace gaskiya bansansuba Amman alamu sun nuna sunyi doguwar tafiya""
Yace shikenan gashinan zuwa"" yace shikenan yakashe wayar" yace kukarasa ciki bari na karbo key yakoma cikin gida yadauko key tareda tabarma yadawo"" zaibude dakin" dattijon yace kashnfida mana nan akwai inuwa"" yafi iska...
Sulaiman yashinfida masu suka zauna yadibo masuruwa Hafiz yayi masu sallama yawuce gidan hajiya
Baijima dawuce waba malam garba yadawo tunkafin yayi fkng din Babur dinsa yashaida Muhammad wani takaici yakamashi
Yasauko saman baburdin yayi hanyar gida Muhammad yataso dasauri yatareshi mugun kallo yawatsamasa yace lafiya malam
Muhammad yace Dan Allah kayi hakuri Yaya kasaurari abunda nazodashi malam garba yace mexan saurara mezaka fadamun???
.
Wlh Dana San Kaine dabazan zogidan nanba aikin banza aikin wofi mezakazo kaimana komun fadamaka munada bukatarka??/
Murya ya Marairaice yace kayi hakuri Yaya wlh duk abunda yafaru balaifina bane kasaurari mezan fadamaka idan harkaji inada laifi nayarda kayankemun duk hukuncinda kaga yadace danie..
Yakatse masa hanzari tahanyar dagamasa hannu yace babu amfanin saurarenka mezaka fadamun Wanda bansaniba ??? Babu amfanin jinkomai
Daga bakinka burinka yacika dama abunda yasa ka aureta kenan
.babu wata dangantaka atsakaninmu domin wacce tahada tabarmana duniyar danhaka ka gaggauta barin kofar gidan nan banason ganinka yakai karshen maganar hawaye yana saukowa daga idonsa yasa gefen hannunsa yashare yayi cikin gidan
Muhammad baya baya yayi yafadi dabas yadafe kansa wani kuka yafashe dashi kamar Karamin yaro sunan fateema kawai yake kirah fateema tatafi tabarshi.. Rukayya kin cuceni Allah ya isa tsakanina dake bazan taba yafemakiba .
Kinyimun cutarda harna mutu bazan mantaba Allah yawulakan taki kamar yanda kikamun"" faruq bayason ganin mahaifinsu cikin damuwa Dan sanadin haka yahadu dahawan Jinie yakalli matarsa yace tashi kishiga ciki ...
Bamusu tamike tashiga yakalli sulaiman yace kakaini wajen kawu kai yagyada masa sukashiga gidan Inna tana tsakar gida tunsanda malam yashigo gidan taga halinda yake ciki tayi tsaye sororo saiga matar faruq tashigo dasallama ta amsa jiki sanyaye saiga su faruq sunshigo
Inna saikallonsa take baki sake yaduka yagaida ita ta amsa murya sake yace Ina kawu yake ??? Dahannu tanuna masa dakin
Yamike yashiga da sallama malam yana zaune yajuyo daniyar magana bakinsa yakafe dasauri yamike tsaye yana kallonsa
Yaja hannunsa zuwa waje yana tattaba fuskarsa yace ikon Allah Amman kai Dan fateema neko??? Faruq hawaye suka saukomasa yarungume kawunsa yana kuka
Malam garba bakinsa harrawa yake yace dama fateema tanada wani yaron ayola Amman bata sanar daniba iko sai Allah sannu yaro.
Faruq yace kawu kayi hakuri kasaurari abunda abbana zaisanar dakai wlh babu karya aciki kuma bashida laifi kokadan sanadin rashin mom harciwon zuciya yakamashi
Tunsanda yasan gaskiyar abunda yayima mom yadaina cin komai kullum kuka likita yashaidamana muddin baiyi ahankaliba zuciyarsa gab take dabugawa nikuma banason murasa mahaifinmu shikadai muke dashi yanxu
Karshima murasashi kamar yanda mukarasa mom malam garba yayi shiru daga bisani yace muje suka koma wajen koda suka fita harya suma faruq dagudu yayi kansa yana jijjigarsa malam garba Yakoma gidan dasauri yadibo ruwa yadawo yashafa masa"" Amman ko gezau dole aka kwasa sai asiviti .
Suna cikin mota anashafa masa ruwa cikin sa a shedarsa tadawo yabude idonsa ahankali malam garbane kusa dashi cikin kuka yace malam Dan Allah kasaurareni kayafemun nasan laifinane wannan
Hannunsa yarike yace kakwantarda hankalinka kaga bakada lafiya "" Muhammad yace ina Dana muktar??/
Malam yace baya nan Amman yanxun zankirashi "" yace kataimaka kakiramunshi koshi naganie naji sauki araina
Suna kaiwa hospital akabashi gado akajonamasa Karin ruwa""da allurar barci bawani jimawa barci yadaukeshi
Malam yace Suleiman yakira muktar danshi yabar wayar agida yace to yakamo lambar yadanna kirah
Muktar suna tsaka dafiransu ta soyayya kirah yashigo wayarsa kamar baxai daukaba saida labila taimasa magana """ bayason yakatse firar tasu tanayimashi dadi
Badan yasoba yadaga saiyaga sulaiman yadauka da sallama sulaiman ya amsa yace malam nezaiyi magana dakai
Muktar yace tobashi yamikawa malam yakarba yace kana ina muktar?? Kansa yadan Sosa yace kawu bana gari inagidan sapna
Malam yace ayya lafiya daiko??? Yace kalau"" malam yace muktar" ya amsa yace kayisauri kazo ga mahaifinku yazo
Gabansane yabada rasss nan take idanuwansa suka rikide saboda bacin rai yace mezanzo inyimasa kawu yayi abunda yakawoshi yakoma kafadamasa bamuda bukatarsa acikin ruwarmu
Malam yace karkayi hka Mahaifinkane musaurari abunda yazodashi gamunan asiviti sanadin Sanar da shi rasuwar mahaifiyarku yahaifarmasa datashin ciwonsa
Muktar yace Allah yasauwake kawu Amman babu inda zanje banason ganinsa shekara nawa bainememuba saiyanzu akan me
Malam yace naji bazaici darajar mahaifiba kazo Amman aikazo kodan saboda kaninka yamikawa faruq wayar
Murya narawa yace ya muktar" cikin farinciki yace faruq Kaine??? Kaiyagyada yace nine Yaya Dan Allah kazo" baima karasa fadaba yace ganinan zuwa yakashe wayar yana kallon labila da murmushi yace Dan uwanane yaxo tareda mahaifinmu zanwuce bari nafadawa sapna
Taresuka shiga gidan khadija hartagama abinci tasheka wanka tana jerah abincin sukashigo"" tace harkayi me ya muktar???
Yana murmushi yace kano zantafi faruq dinmune yaxo tareda Abba khadija tace dagaske Dan Allah nima zanbika
Yace ah ah taya zakibini alhalin bakisanar da dady ba" ta marairaice fuska tace sainakirashi awaya ai
Yace karkifara haka kibarsa saiyadawo hankali kwance kisanar dashi saigobe kije Amman badadi kikirashi kilanta aikima yayimasa yawa kisake jagula masa lissafi fita indai bata dole bace karkigwada tambayarsa tawaya kinji maza basason haka Kaita gyada tace nagode Yayana kagaidashi to
Murmushi yayi yace kokefa kinga gobe saikizo ta gyada kai yakalli labila wacce shikawai take kallo suka hada ido tasanne kanta kasa tana murda yan yatsunta yace saina dawo ko takasan ido take kallonsa yayimasu sallama yawuce yashiga motarsa yana kallon labila tajikin madubi tana dagamasa hannu yasaki murmushi akabude masa kofar gidan yawuce
Aisha✍🏼[4/22, 11:29 PM] +234 703 962 5239: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!.*☠