PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
44
By gentle
Lady💃🏽
Sulaiman garba& zulaihat Abubakar
Dahiru garba & bilkisu sani
Daurin auren su muktar a Niger akayishi domin abun yazama biyu ganashi gana kaleed nasu sulaiman ne akayi a Nigeria
Anagama daurin aure akasoma shirin dauko amarya danko dinner da za ayi da walima sai anzo Nigeria za ayi
Amarya Zainab tana kumshe cikin daki sai rusar kuka take yanzun alakarta da ya kaleed shikenan andatseta yanxun tazama matar wani kanwar mom inna ameena tayi rarrashinta harta gaji tace waini narasa gane damuwar nan kinata kuka tunsafe kamar wacce akaiwa auren dole""
Mom tace takyaleta tayi tayie""" subasusan metakeyiwa kukaba"" tace tatashi taje tayi wanka dansu kawai akejirah""kintashi tayi har saida inna Ameena tasanarda mom
Dakin tasameta tace kitashi wlh kona batamaki rai wai Zainab meyasa kikeda taurin Kaine??? Tana zunburar baki tamike tahaucire kaya tana kuka haka dai tayo wanka anayimata kwalliya hawaye suna zubowa suna wanke kwalliyar adole aka kyaleta duk wani Wanda zaije yagama shiri motoci duk sun hallara za adauki mutane xuwa airport"" akafito da Amarya kaleed yana jingine jikin bishiya yarungume hannuwa yana kallonsu..
Zainab tana ganinsa taruga dagudu inna ameena tariketa Amman saida ta kwakule hannunta taruga tafada jikinsa tana kuka maiban tausayi
Sam babu ruwanta dawai ana kallonsu illai kuwa gabadaya hankalin kowa yadawo Kansu inna Ameena baki tarike yauga shegantaka bayan gidanshi za akaita dama kukan na iskancine
Kaleed yanason jayeta daga jikinsa saboda yanda aka kuromasu na mujiya
Amman Zainab saisake naneshi takeyi murya akasalance yace Kanwata mutanefa suna kan kallonmu
Cikin kuka tace ya kaleed banason auren nan w bakinta yayi saurin dadewa yace bana hanaki furta hakanba??? Shiru tayi tana saukarda ajiyar zuciya yace kinga ana jiranki yadagota daga jikinsa yana sharemata hawaye nibanason ina ganin hawaye suna jika fuskar nan mai matukar burgeni nakanji nishadi araina duk sanda nayi tozali da itah tana shinfide da murmushi"""" Zainab batasan sanda murmurshin yakubuce akan fuskartaba
Yace yauwa kokefakinga yanda kikai masifaffen kyau Amman Wanda yamaki kwalliyar nan Ya iyah saidai hawaye basu barni naga ainahin kwalliyar ba
Zainab murmushin jindadi take Sam tamanta da damuwarta aduk sanda take tare da kaleed natsuwarta gabadaya rasawa take saiyanxu taji haushin kukanda tayidabata goge kwalliyarba
Yace Kanwata tadago takalleshi batareda ta amsaba yace kiyimun alkawarin bazaki sake yimun hasarar hawayen nan nakiba Kaita gyada masa
Yajawo mayafin yarufemata fuska yace Allah yakiyaye sainazo tace Ameen tawuce tana waigenshi inna ameena dasauran mutane saikallonsu suke danbasajin abunda suke fada
Innah Ameena ta Iza keyarta tanata masifa wannan wace irin jarabace saikin nunawa kowa kina sonsa bakakojin kunya agabanmu zaki rungumeshi kai yayan zamanie
Itadai Zainab shiru tayi haka suka shiga motar akaja zuwa airport jirgi dayane gabadaya suncikashi karfe uku suka sauka najeria gidan Usman suka sauka khadija sai hidima akeyi da baki gashi cikin nan yanadan bata wahala
Gidan cike yake dayan biki
Kuburah ma taxo biki da yaranta yanxu yayanta biyar kasancewar tayi nesa dayawa Dan mijinta Yakoma calaba da zama komai saidai asanarda itah tawaya
Amman yanzun suna kan shirye shiryen dawowa gida dazama dansaboda antara iyali biki kam yayi biki anci ansha anyi hani an saidaimuyiwa amare fatan samun zaman lafiya matar Abdul tana tareda khadija taresuketa hidima da baki
ban garen baki aka kai yan niger akasoma jido masu abinci karfe hudu akasoma shirin zuwa dinner""
Mata zallah Dan kaleed yace bazashiba muktar ma haka danshi ana dawowama yayi kano dinner tahadu duk da Amarya batacikin walwala ana magrib akatashi bayan anyi sallah akasoma walima gidan Usman sai anakiran isha akatashi anyi nasihohi masu shiga jiki
Anagama walimar akasoma shirya amare labila akafita da itah ita da za akai kano ankaita wajen Usman yayimata nasiha a
Matsayinshi na uba khadija ma tayi tata saida sukai kukan rabuwa akawuce da labila
Gidan labila mayahadu babanta yakashe mata " kudi kowa yaga kayan saiya rola" Zainab karfe Tara akadauketa zuwa gidanta.
Aljannar duniya gaskiya gidan yatafi dani yayi daidai gwanin sha awa bangarenta aka wuce da itah
Wadanda suka kawota saidube dube sukeyi komai nagidan ya burgesu ansoma watsewa innah Ameena kawai yarage sai kawayen zainab
Tayimata nasiha maishiga jiki sannan tatafi sunafita abokan ango sukazo sunyi barkwanci tsakaninsu sannan akarufe da addua anamasu fatan zaman lafiya dakuma samun zuria mai albarka..
Nan sukatashi ango yafita rakiya kawayenta suma duk suka fita"" tanajin sunfita tayi saurin yaye mayafinta tasauko dasauri tarufe ko far
Zuciyarta datake harbawa tadafe itakam bazata yarda yashigo mata dakiba "" kayan jikinta tacire saboda zafi tawatsa ruwa tafito kenan taji ana murda kofa
Baki tatabe kayi kagama katafi danba budewa zanyiba"" tacigaba da shiryawa kaleed ne yakirah sunanta ahankali"" Zainab kibude ninefa dariyace tazomata tamiyarda rigarta tabude dakin kuru tayi tana kallonsa...
.saikuma tasoma kallon bayansa tace ya kaleed muyi sauri mubar gidan nan yanxun yafita rakiyar abokansa wlh banasonsa bazan iyah zama dashiba kayi hakuri saikuka kuma.
Kaleed yakarasa shigowa dakin yatura kofar yakaraso gabanta" hannu yasaka yatallabo kanta
Yana kallon cikin idonta itama shiitake kallo""" idanuwansa yalumshe Sannan yabude Zainab tace ya kaleed kadaukeni mubar gidan nan Dan Allah
Banaso yadawo yasamemu"" murmushi kaleed yayi yana kallon Dan karamin bakinta yace wakika taba ganin yasace amaryarsa yagudu da ita adaren farkonsu. Alhalinkuma ankawota gidansa...
Zainab kam maganar tasataa arudu kafin tagama tunani taji saukar lallausan labbansa akan bakinta ahankali yake tsotsarsu kamar maishan wani Abu Zainab batasan dalilinda yasaka takasa hanashiba saida yasomajin numfashinsa yana Neman ga gaararsa sannan yayi tamaza yajaye bakinsa daga nata yana kallonta yana lumshe ido
.
Idanuwanta arufe suke Amman hawayene suke diga gefe dagefen fuskarta jin yadaina abunda yakeyi yasakata bude idon ahankali tana kallonsa..
Dan yatsansa yasaka yana goge mata hawaye sannan yajuya zaifita hannunsa tarike tace ya kaleed karkatafi kabarni Dan Allah" batareda yawaigoba yace ina tare dake Amaryata sannan yajuyo yasakar mata murmushi yace yanzun zandawo ruwa zan watsa hannunsa tasaki yafita
Komawa tayi dabaya dabas akan gado """ wakika taba ganin yasace amaryarsa sungudu adaren farkonsu. ???
Ina tare dake amaryata"" magan ganun nan biyu sun tsayamata tome ya kaleed yakenufi wayarta tadauko dasauri tashiga ma ajiyar hotona takamo pic nda yaturamata gabanta yafadi ganin ya kaleed dinta.
Afili tace yayanane mijina???
...
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠