PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
12-13
By gentle
lady💃🏽
Bayan fitar hajiya khadija tahau bangarenta tawatsa ruwa tayi sallah tashirya tasauko takarbi su anwar tanunawa Zahara u wani daki tace tashiga dakayanta tawatsa ruwa tayi sallah tace to
Bayan tawuce khadija tabawa su anwar abincinsu tagama kokarinsu tunsafe rabonsu da maman Amman Sam basa kuka
Labila wacce idanuwanta sukai zuru zuru tabuga tagumi sai kallon khadijar takeyi"" bayan sungama khadija taciresu takwantar akujera tajuyo wajen labila tajaye mata tagumin
Tadago takalleta khadija tace banason tagumin nan labila bashida amfanie"" hawayene suka sauko akan kumatun labila tace yazanyi sahiba sanin kankine uwa tanada matukar daraja aduniya duk da bansan dadin uwaba saboda bantashi hannuntaba
Ko lokacinda ina tare da itah batawani damuda niba ciwona ko walwalata mahaifina shiyakemun komai hatta wanka shiyasa nafisonsa fiye da ita
Uwa takan shaku dayaronta idan tajashi jikinta tunyana yaro zaitaso da soyayyarta sama data mahaifinsa
Tanisa niban samu wannan ba Amman dole nadamu da rashin lafiyarta khadija kigafa yanda takoma inajin tausayinta kar ace alhakine yadawo kanta abunda tadade tana aikatawa
Khadija tayi mata kallon rashin fahimta tace kamarya alhaki ai mom batada wani mugun halinda zaisa harwani alhaki yakamata
Labila tayi murmushin takaici tace ayanda kike ganintaba natabbata idan kikasan halinta kina daya daga cikin wadan da zasu tofamata yawu suyi tir dahalinta
Khadija tace Allah karya nunamun wannan Bakar ranar mahaifiyatace fa??? Kamar yanda take mahaifiyarki
Labila tace khadija kenan nima ba ason raina nakeyi mata oabunda kikaga inayiba inason mamana mugun halintane abun kyama
Ina bakinciki duk ranarda asirinta yatonu wlh ko kare bazaije inda takeba khadija tadaga mata hannu ya isah haka labila kunnuwana sungaji dasauraren aibatamun mom dakikeyi idan ke baxakije inda takeba nikuwa zanje kitashi muhadamata abinci batareda labila tace komaiba tamike khadija takwalawa Zahara u kirah tafito dagudu da alamu sallame sallah kawai tayi
Tadanrage tsawonta gani ranki yadade ayimun afuwa sallah nagama"" khadija tace mike tsaye Zahara u bamusu tamike Khadija tace nifa badankomai nazo dakeba dankawai inajin kunyar mai martabane yabanike nace ah ah
Idan nakiraki kidaina rugowa Dan Allah kuma kidaina dukamun dani dakefa dayane dasauri Zahara u taja baya zatayi magana Khadija tace nifa bawai shawararki nanemaba hakan nakeso
Tace tuba nake rankiyadade xanyi yanda kikace khadija tace gasu anwar nan kikula dasu banaso nabarsu sudaya zamushiga kitchen tace to
Suka wuce tareda labila tace waitundazun namanta intambayeki waye wannan din??
Khadija tace hmm daga Niger nazoda itah kuyangace shine maimartaba yace tabiyoni tarika rikamun yaran nan"" labila tace aikuwa ya kyauta nikam ina ganin kokarinki kuma kinkasa cewa adauko maki maireno
Khadija tace toyazanyi nibansan yanda zanyi nace adaukomun mai renoba sainaga kamar nidin bangaza ba ai tunda bawani Abu nakeyiba
Gayaran basuda kuiya baruwansu da takura garana baifi sunemi abincinsu sau biyu ba" kuma kinajin basa kuka tomenene abun wahalar??
Labila tace babu ammanfa duk sanda kika haifi yaro maikiuya saikinji daban"" khadija tace bawani aisaina kakaba makishi sukayi dariya abinci mai sauki suka hada ganin ankusa la asar
Saida akayi Kira Usman yasauko kasa haryayi wanka yasa shadda kokallon kofar kitchen din baiyiba duk da yanajin firarsu yawuce masallaci
Bayan angama sallah sukafito kofar gidan yasamu mahaifin lubabatu da yayanta auwal daure fuska yayi kamar Wanda baitaba dariyaba
Yakaraso yamasu sallama hannu suka bashi yagaisa dasu mahaifin lubabatu yace wajenka mukazo Usman yace tomushiga daga ciki
Yawuce sukabi bayanshi falon baki yakaisu suka zauna sunkara gaisawa "saikuma shiru yabiyo baya"" mahaifin lubabatu yayi gyaran murya yace
Usman dazu nasamu wani labari ni inacen zanzo da likitocin danakirah aturomun akan ciwon maidakinka sainasamu tana kuka
Natambayesu ba asin kukan sukace suma basu sanie ba""natambayeta itakuma banda kuka batayin komai likitocin sunce jininta yahau sosai danhaka akwai Matsaala idan akace za ayimata aiki
Mamantane tace muzo wajenka kokai zaka sanardamu damuwarta domin asan kamun ludayin dankar ayi aiki azo asamu matsala""
Usman dai shiru yayi dantunda suka soma magana baice komaiba"" yasake tambayarsa shiru yakomayi auwal yace
Kafada mana Usman sunacen suna jiranmufa"" yadago yace kuyi hakuri kuje kutambayeta Ita zata fadaku
Baban lubabatu yace karmuyi haka dakai Usman dazata fadamana aidabazamuzo nandin ba kadaure kasanardamu "" yace shikenan inazuwa mikewa yayi yafita Yashiga gidan bangarensa yadauko takardar yadawo
Yayi sallama suka amsa masa waje yasamu yazauna sannan yamikawa auwal takardar yakarba yasoma dubawa
Zufane yasoma karyo masa tuni yacire hular kansa yamike alhaji yace menene yafaru auwal??? Kasa magana yayi shima yamika masa takarda yakarba yakaranta "
Yadago dasauri yakalli Usman yace garinya hakan tafaru??? Usman yace nima shine tambayarda namata dafarko da doctor yasanar danie wlh bandaurawa kowa laifiba saikaina duk Danasan nakame kaina Amman sanin halinta sainadorawa kaina
Nasa aka auna khadija bata itah nima likitan yace sai an aunani dandafari dayafadamun banyardaba. Nace result din watane dai aka bata
Saida mukaje. Aka sake diban jininta saigashi yatabbata tanadashi akadibi nawa banda komai shine nake tambayarta tafadamun a ina tagamu dawan nan cutar saitakamayi mun kuka
Rainane naji yabaci nabaro asibitin yanagama rufe bakinsa alhajin yahau taslima yace Allah yayimaka albarka yamike yacewa auwal sutafi nan sukabar Usman sukawuce
Suna isah asivitin ya sallami likitocin yace sutafi kawai yashiga dakin da aka kwantarda lubabatu haryanzu kuka takeyi maman ta tana rarrashinta
Tsawa yadaka mata yace zakiyimana shiru kosaina tattakaki anan wajen mutunniyar banza Ashe haka kike??? Mekika nema kikarasa??? Niwan nan abun kunyane zakijamun ajam iyata inhar wannan labarin yafita makiya sunsamu abun fada
Yacewa mom dinta kutashi mutafi saidai takirah kwartonta yazo yayi jinyarta mahaifin lubabatu masifaffene duk yanda mamanta take Neman maganie tana shakkarsa sosai
Cikin alamun tausayi tace haba alhaji kakalli halinda takeciki yarmucefa??? Yagwaceta yace wayajawo??? Itace tasiya dakudinta danhaka kadan taganie munafuka Tanata sumui sumui idan kaganta kamar wata mutuniyar kirki kinji haushi wlh
Mom tace waimenene haka alhaji yarinyar nanfa yarmuce" ko hannunka yarube ai bakayankeshi kayarba"" yace aiwannan zancen banzane saidai idan baciwon yakeyiba sanda nasaka akayankemun shi aimai nawa koganie baiyiba
Tace tonidai gaskiya babu inda zantafi inbar yata"" yace zakitsaya anan kenan??? Shiru tayi yace tosaiki tsaya amman kisanie karnaga kafarki tadawo gidana wayasanima kohardake kinada kanjaman!!!
Waitashin hankali tunda take mahaifin lubabatu baitaba gayamata magana ido cikin idoba irin yau kuma bokanta yace duk ranarda sukayi musu irin haka to gabadaya aikinda yake jikinsa zai war ware""
Tace ninakeda kanjamau alhaji?? Yace ah konayi karyane??? Aiduk halinkine wannan shedaniyar takwaso ke kijema nasakeki saki uku Abu kamar almara
Yasakai yafita auwal yabishi abaya yana waigenta dasauri yakarasa yabude masa mota yashiga sauran yangidansu dasuke waje basusan wainarda ake toyawaba dantunda sukazo sukai zaunensu waje Dan doyin yadamesu
Dama cikinsu babu maishiri da itah koga maciji basayi barinma lokacinda ta auri Usman harwani budar hanta takeyi itah adole ta auri maikudiii""" suka mike sukashiga mota sukakama hanyar Lagos
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠