PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
29
By gentle
lady 💃🏽
Bayan sungama cin abinci kaleed yamike yayimasu saida safe usman yace baxaka tayamu firaba""
Idanunsa yashafa yace barci nakeji dad nagaji dayawa,"" yace shikenan kaje kakwanta saida safe kaleed yace okay dad night yawuce abunshi haryana hadawa dadan gudu khadija tabishi dakallo tana murmushi
Usman yana kallonta shima murmushi yayi labila ce tamike itama tayimasu saida safe tadauki sapna tawuce su anwar sunawajen zahara u itama sapna batajin dadi shiyasa takawota wajen khadija
Yanxun khadija harmantawa takeyi tanada yaya dantunsafe idan tabasu abincinsu batasake ganinsu saikuma idan sunji yunwa"
Bayan labila tawuce Usman yadan jingina jikin kujerah yana kallon khadija yace mekika fuskanta akan kaleed naga kinbishi da murmushi akwai magana dauke abakinki
Dariya tadanyi mai sauti tace bakomaifa kawaidai yabani dariyane nasan babarci yakejiba""
Osman yasaki murmushi yace nima nasan haka yasake matsowa kusada itah yace kinsan Zainab dinsa???
Tace mezaihana tunda kanwatace yace anyihaka kaleed yafadamun ai khadija tace aisaikaji soyayyar tasuma sufa ada kafin natafi cen sunason junansu sosai
.
Saidai su tunaninsu babu aure tsakaninsu tunda iyayensu daya shi idan yaganta dasaurayi yahau zuciya itakuma idan taganshi da budurwa ranar babu Wanda zaiga fara arta saitayi kwana biyu bataci komaiba ...
Saiyaakoma rarrashi'"" usman yace toyanxu tasani? Khadija tayi shiru daga bisanie tace bana tunanin yasanarda itah
Usman yayi shiru daga bisanie yace zanso ace labila tasamu miji dasai ayi bikinsu lokaci daya Amman nalura batako kula samari bansan zatakeson zamaba
Khadija tace kamar yanda matarka tazama kamanta alkwarin mu da itah ainice zanzaba mata miji shiyasa batakula samari
Usman yarike baki yace hakane namanta toke waye zakibata??? Tace yayana Amman haryanzu bansanarda itaba inajiransa yadawone""
Usman harcikin ransa yaji dadi sosai''' yace Alhamdulillah Allah yatabbatar mana da alkhairi"' khadija tace Ameen
Usman yamike yace tashimuje kinji anbarmu anan gashinima nasomajin barci tana dariya tace katabbata barcin zamuyi ko??
Yace Sosai Amman saimun gama .....😉yakanne mata ido daya"" tana dariya suka wuce sama
Kaleed kuwa yakwana yanajan tsaki dankoda yakoma yakirah wayar Zainab kin dagawa tayi karshema takashe wayar
Shima jefarda tashi yayi yakwanta"" yadade kafin yasamu barci yadaukeshi
*************
Bayan kwana biyu jama ar unguwar da lubcy take suka soma takurah duk dare basa samun isashen barci saboda ihunda sukeji kuma yanxun sungano tacikin gidan ihun yake fitowa Amman kuma babu alamun akwai wata halitta mairayuwa acikin gidan
Wannan dalilinne yasaka suka dunguma zuwa gidan Usman dansu sanardashi abunda kefaruwa"""
Suna kaiwa gidan shikuma yafito tareda kaleeed zasuje office ganin mutanen yasa yatsaya yana kallon su sukayiwa maigadi magana
Osman yace barsu sukaraso khadija takoma Cikin gida suka karaso hannu yabasu suka gaisa yanayi masu kallon sanie
Amman yamanta inda yasansu danyadade rabonda yaje unguwar yadaina sauke baki agidan saidai hotel bayan sungaisa wani daga cikinsu yace sunana alhaji kabeer munzone akan maganar tsohon gidanka
Osman yace ayya nikam naga fuskar sanie kuwuceto mana yayi maganar yanayimasu iso falon baki yakaisu yasa aka kawomasu lemu daruwan sha"" bayan sunsha ruwa aka sake gaisawa Wanda yace sunansa kaberr yayi gyaran murya
Alhaji Usman wani bakon al a marine yakefaruwa agidanka kwana biyu abun yana damunmu mudamuke kusa dagidan takai yanxu kobarci bamayi damu da yaranmu"" Usman yagyara zama yace me yake faruwa danshi Sam yama manta lubabatu tanagidan
Alhaji kabeer yanisa yace kullum dadare wani irin kuka mukeji agidan da ihu da kururuwa bamasamun barci saikusan asuba dafari bamudauka daga gidanka abun yake zuwaba saidaga baya mukagane"" daga gidan kukan yake fitowa
Munfi saran aljanune kokuma fatalwa dankuwa duk sanda mukaji kukan ana Neman dauki kuma komenene macene danmuryar mace mukeji koda munzo kofar gidan kulle muke samunsa da tsohon kwado sannan ga yana duk ta baibayeshi banda tsatsarda yayi
Kagakuwa babu alamun da za ace mutum ne aciki munfidai zargin fatalwace
Usman yayi shiru aransa yanacewa tokodai lubabatu bataje gidanba??? To Amman inazataje badaita koma garinsuba"" alhaji kabeer yakatsemasa tunaninsa yace mafita daya mexaihana muje kagani kokabari saida dare muje Dan dazaran anyi magrib duhu yasamu abun kefaruwa
Usman yace ah ah basai dare yayiba ninasan mutumne agidan Amman baxan tabbatarba danbansaniba kotaje kowani gurin takoma
Sukahau kallon kallo yace alhaji badai mutum ba gaskiya gidan baiyi kamada akwai mutaneba
Usman yace banki tatakuba kutashi muje ingani inhar bansameta agidan ba sainasa ayiwa gidan karatu sainabadashi
Sukace hakanma yayi gabadayansu suka mike kaleed dama yana wajen mota yanajira Usman yace yashiga suwuce
Mota daya suka shiga sukuma sukashiga tasu suka dunguma zuwa unguwar.......
Kamar yanda suka fada aikuwa haka Usman yatarar gabadaya yanace akofar gidan babu alamar akwai mutum aciki
Sukace kagani ko dama munfadamaka "" Usman yace abun nan da mamaki aikoda Dadewarda akai ba ashiga gidan ba baidace yayi yana hakaba kubamu Aron wani karfe abuge kwadon
Wanine yatura yaronsa gida dagudu akaje akasamu abun bugu aka balle kadon suka shiga cikin gida kaleed ne yatsaida yara dangaba daya unguwar tacika harda mata anaso aga menene acikin gidan wasu harcewa suke kilantama tsafi yakeyi
Usman motar lubabatu yasoma cin karoda itah itakanta gabadaya yana tazagayeta yana tafiya yana waigen motar harsuka bude gidan
Kaisaikace kangon gida danyanace ako ina bakasaran akwai wani Abu agidan makotan sukace lallai bakomai agidan nan saidai infa fatalwace
Usman dakunan gidan yasoma bi daibayan daya """ harsuka gama zagayensu basu lura da lubabatu ba wacce take yashe kofar shiga daga gefe
Bayan sunfito Usman yana waigawa gefen yana dube dube yaganta dasauri yakarasa wajen hannu yasaka yatabata tareda Kiran sunanta
Tazaburah tatashi zaune tafasa ihu "" ihuntane yajawo daukacin mutanenda suke niyar fita gidan gabadaya sukajuya dagudu danjin ihun suka koma inda suka hangi Usman ciki kuwa harda kaleed dasauran yara
Tanayin ido hudu da Usman tatashi dagudu tayi hanyar fita gabadaya batada kaya ajikinta zindir take
Kurajenta suna nan saidai basucigaba da girmaba gashin kanta duk ya cukuikuye jikinta duk raunine tana fita mutane suka dafa mata baya
Usman kansa yakauce hawaye masu zafi suna saukomasa shihar kunya zaiji idan akace wannan matar wai matarsace.........
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠