← Book details Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 14 OF 41

PART 2⃣

Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

17-18
By gentle
lady💃🏽


Koda suka karasa gidan gabadaya motar tagume da doyi sajida takagarama sukai dangudu tayi bana wasaba"" bayan tayi fkng din motar tabudewa lubabatu tace toyanzu yakenan tunda nibanida abunda zanturaki???

Lubabatu tace zankokarta tamike dakyar tasoma takawa sajida tabita abaya tana dade hanciii saida takai falon sannan tatsaya "" sajida tace mukarasa ciki mana sukahaye sama

Inda sajida take ajiye madubinta wurine na musamman danyanda takejinsa ko rayuwarta batajie haka bayan lubabatu tazauna sajida tatafi dauko madubin

Jikin lubabatu harrawa yakeyi ganie takeyi tamkar sajida batayin sauri " takagara tayi ido hudu dashi dantasan matsalarta takau kuma duk tarabu dawannan ciwon wlh Wanda khadija zatayi da Usman saiyafi nata muni danyanzu Sam tajima yaficemata arai

Tanada bururruka aranta wadanda taketa kiyas" tawa zatayi inhar *hatsabibin boka* ya warkarda itah"" tana nan tana sake sake sajida tadawo tareda madubin tazauna kusa da itah hannu tasa tashafa madubin tareda kiran sunan *hatsabibin boka*

Rufe bakinta keda wuyaa saisukaga iska mai karfiiii tataso tamkar asahara suke kayan dakin sukasoma shawagiii tsayin mintuna biyar sannan komai yadawo yanda yake saiga *hatsabibin boka* yabayyana akan kujerarsa

Bayyanarsa keda wuya yasheke dawata mahaukaciyar dariya kaidakaji dariyar kasan dariyar muguntace dominkuwa tsabar dariyar harda hawaye yakeyi

Yadauke sa o i goma yana kyakyata wannan dariyar wacce takaramasa munie fuska uwa dorinar ruwa

Cikin abunda baifi second dayaba yagimtse fuska kaibakace shine yagama fesa wannan dariyarba maikamada kukan jakie yadago jajayen idanuwansa yakalli sajida yace menene dalilinki nakirana alhalin kina tareda wannan???

.shiru sajida tayi batace komaiba " lubabatu ce tace uban hatsabibai tuba nake ninasan mailaifice agareka saboda nakarya dokarka Amman kayafemun wlh bazansake gigin sake aikata hakanba

Yasake bushewa dadariya yace dagabaya kenan aini bana yafiya kallinan yayi nuni da hannunsa akan wani katon madubin tsafi saigawani haske yabayyana

Hoton wata matane kwance akan gadon asiviti kafafuwanta sunyi tula tula duk kafadaya tayi girman randar ruwa jajir da itah kamar akwanta jinie yafito

Duk tsabar ciwone hannunta yalankwashe sannan kanta yayi tukuwa uku goshi yayi gaba kamar shantu bayama haka saikuma tsakiya dayatashi sama

sunraja a dakallonta duk da sudin basusantaba Amman suntausaya mata dandaganinta tanajin jikie""

*hatsabibin boka* yace wannan shine hukuncin duk wani Wanda yayi kokarin jadanie Cikin tashin hankali lubabatu tace wannan wacece???


Dariya yasoma shekawa sannan yace wacce tabaki shawarar kisaba umurnina kikarya dokata lubabatu tace nashiga ukuna wannan badai khairat bace?? Tasake kallon hoton tabbaskuwa itace duk da kamannunta gabadaya sunsauya Amman taganeta yanzun datajie yafada


Tafashe dakuka tace boka kayimun rai karabanie dawàn nan


Ciwon wlh nayimaka alkawarin bazankara kuskuren saba dokar kaba"" yace wannan ai shirmene dacen nine nasakamaki ciwon kishiyarki kikayiwa kuma dabakinki kikace ayimarar makari sai mutuwa

Duk dawan nan aikin nawane nima kamar yanda kikace saimutuwa lallai bake bawarke wannan ciwon

Tadorah hannu aka🙆🏿 tace nabani na lalace boka kayimun rai khairat kincuceni dayanzu inanan dalafiyata

Yace kimadaina bata yawun bakinki wajen yimun magiya wannan hukuncin shine yadace dake kuma wannan tsoratarwane gasauran masu zuwa wajena dansuguji sabawa umurnina

Kisanie kekanki kinada sa a Dan abunda naso nayimaki yafi wannan sa arki daya inakan wani aikine hankalina bayakusa da abunda zanyi maki saiyafi wannan munie kimaza kuma kibacemun daganie danbanason ganinki

Tasake fashewa da kuka tace yazanyi boka ciwon nan yakaini intaha bayabarina barci kuma idan nakwanta barci sainayita mummunan mafarki wadansu yara dawadansu miyagun namun jeje sunabina

Sukuma yaran suyitamun dariyar mugunta karshe sainafada wani katon rami boka katausayamun ko barcine nasamu kalli yanda nazama mijina yagujeni

Babana yatafi yasaki mamana saki uku agabana gashi tahaukace yayyuna suma suntafi yata mijina yahanata zuwa inda nake duk danasan itama dazaran tasan tasanadin zuwa karbar maganie nahadu dawan nan lalurar zatadaina kulanie

Katai makamun badan halinaba"" tsawa yadaka mata wacce tasaka lubabatu tasaki fitsari yace tunda kika saba umurnina babu wani sauran tausayi awajena wannan shine dokar tsafina kuma baxantaba karyataba saboda muddin nakaryata nikaina baxanga daidaiba ko uwata ta aikata badaidaiba hukuncine akanta banajin tausayin hukunta duk Wanda yayimun laifi kisanie

Maganar yaranda sukemaki gizo amafarki bagizo bane gaskiyane sunanan tafe gareki kamar yanda sukafadamaki

Tace wayyo nabani mekuma zasuzoyi wajena?? menamasu??? Wlh ko acikin mafarki tsoro sukebani ballantana ingansu azahiri sanadin ganinsu danakeyi koda inajin barcine saina hanashi zuwa

*hatsabibin boka* yace nikaina nemansu nakeyi inharma zasuzo ashirye nakedasu nasan bakisan kosuwayeba abincikena Nagano yayan mijinkine

Lubabatu tace ai Usman bayada Yaya biyu maza masukama daya wadanda tahaifa dayane namijie

Yace abunda bakisaniba kokacinda nasa hayyanul zairi yadauketa yaje yakasheta kafin sukai dajin tafarfado shine suka fada kasar sin lubabatu tace haba nidai tunsanda naganta naji jikina yabanie anya ma mutunce

*Hatsabibin boka* yacigaba wata aljana tataimaketa tariketa agidanta tunzuwansu Dubai daciki tadawo haryatsufa tanacikin dajin


Babu yanda banyiba dannadaukota nakashe yaran Amman aljanuna koda sunje dajin basaganin komai sannan kuma ni inaganinsu a madubin tsafina nasan suna dajin

Sanda hayyanul zairi Yakoma domin cika aikinsa tayimasa illah sanadin hakan yarasa wadansu sassa masu matukar amfanie ajikinsa

Aranar tahaihu Yaya biyu Kuma sune nake nema yanzun haka ta aikasu saudiya saboda karna isah garesu ranarda tadawo gidanku bayan kinsuma dakanta tashiga dakinki tadauko madubin tsafinda nabaki aljaninda yake gadin madubin takonashi da addua

Yayi wani murmushin mugunta yace nasan zakiyi mamaki dakikaji nazauna ina sanardake abunda bakisaniba kidauka nasaukone kodaya inafadamakine domin wani babban tashin hankalinda zaki riska

Kuma kisanie yanfashinda sukai maku fyade ninenan nasa aljanuna suka jagorancesu zuwa dajin dansu ba ma abota zuwa dajin bane nayihaka ne domin kisamu tsarabar zuwa wajen boka

Magana takarshe kisanie hayyanul zairi zaidawo gareki tareda aljaninda yake gadin madubi dakishiyarki takona domain basa yafiya duk abunda akaimasu saisun rama

Yamaida kallonsa wajen sajida wacce kanta yake kasa tunsanda suke magana yace kekuma dagayau banaso kisake kirana inhar badaliline dakeba maikarfi idankuma kikasake bazanfadi hukuncinda zanyimakiba

.saidai nayi danhaka kiguji mummunan hukunci yasauka akanki"" yanagama fadar hakan yasheke dadariya kamar bakinsa zaidare gida biyu take hayakiii yatashi sama batt yabace

Sajida tamike zatadauki madubin lubabatu tace please Kawata kisake kiranshi kibashi hakuri niyazanyi inrabu dawan nan guyabar


Sajida tace rufamun asiri lubcy kinajinfa abunda yafada Toni taya zankarya dokarsa nikaina inajin tsoron yayimun hukunci irin naki kinga tashi inmiyardake asiviti dankar azonemanki ba asamekiba

Lubabatu tamike dakyar gatakaicin ciwo nacinta gashi *hatsabibin boka* yaki saurarenta!!!!


Aisha ✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 14 · 0% Book details