PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
3
By gentle
lady💃🏽
Lubabatu yunwar cikintama ta isheta dakyar ta iya buda baki tace banda lafiya"' labila tasoma girgiza kai tace haba momy meyasa baki kiraniba
Dadukkan alamu ciwon nan Yajima ajikinki"" wannan wace irin cutace tamike dasauri dole muga likita cikin gaggawa kaya tadaukowa lubabatu tataimaka mata tasaka tariketa zuwa wajen
Driver takwalawa Kira shikanshi dayaga lubabatu rudewa yayi yace yarlele mene yasameta?.. Labila tasharbe hawaye tace nima wlh bansaniba
Kataimaka kayi sauri kakaini hospital"" yadaga kai dasauri baya yabude mata tashiga tareda lubabatu sai sannu takemata duk ta firgitse
Allah sarki Ashe labila tanasonta hakan taraya aranta saitaji tabata tausayi" sunakaiwa asivitin labila tafito dagudu tayi cikin asivitin
Tasanarda likitoci saigasu da abun tura marasa lafiya akadaura lubabatu akawuce da ita dakinda aka Kaita Karamin dakine nazaman jinyar mutum daya""
Likita yazoda sauri ganin yanda labila duk tahirgice shikanshi abunda yaganie yadaga masa hankali yanafitowa yace lallai takira Usman
Cikin muryar kuka tace bayakasar nan doctor kataimaka banason inrasa mahaifiyata yace dolefa saimijinta yazo dansaida amincewarsa za ayi komai
Labila talalabo jikinta bawaya tamanta tanacikin Jakarta tace toka aramun wayarka saina kiran"" yace shikenan yadauki waya yabata tasaka nombarsa dayake amfani da itah idan yaje kasar waje akacemata kashetake
Tayi tsaki tome yasamu wayar dad??? Tasaka number dinsa ta gida saikuwa tashiga saiyadauka yayi sallama jinmuryar labila tanakuka hankalinsa yatashi
Yace meyafaru labila?? tace mom cebatada lafiya dad yayi saurin Tarar nunfashinta subhanallah yanzun kuna ina??
Ina hospital tareda itah doctor ne yace baza a tabataba saikazo" Usman yace shikenan bani mintuna ashirin ina airport yanzun haka tace to dad saikazo
Taka she wayar Tamikamasa tace gashinan zuwa ashema yanzun yasauka"" ,doctor yagyada kai Karin ruwa akasoma jonawa lubabatu saboda yunwarda takeji kozatasamu kuzari
Ba ashude mintuna talatin ba saiga Usman kamar iska yataso haka yashigo asivitin afirgice" yarasama inda zaibi saida doctor din yaganshi
Yabashi hannu suka gaisa Sam hankalinsa bayajikinsa" yace doctor ina matata??? Batareda yayi maganaba yanuna masa dakinda take da yatsansa baijirah jinkomaiba yayi hanyar dakin labila saikuka take muryanta harta shake"" tana ganinsa tatashi tafada jikinsa dad kaga yanda mom takoma banaso narasata
Hannu daya yasa yana shafar kan labila shikanshi baitabajin tashin hankali irin nayauba "" ya firgita daganin kurajen jikinta duk daya zaiyi kauri dakuma tsayin lubiyar aduwa"" dakyar yasoma rarrashin labila
Kiyi hakuri kinji yata in Allah yayarda babu abunda zaisameta"" inazuwa jayeta yayi daga jikinsa yafita babban takaicinshi daya wani namijin zaiga matarsa menene amfanin wannan yakamata ace akwai mata likitoci masu ilimi kamar sauran mazan tayanda zasurika taimakawa yan uwansu mata idan irin hakan tafaru
Wajen doctor din Yakoma "" yace yanzu wanne taimako zakuimata?? Yace ah to gaskiya tsutsotsin dasuke cikin kurajen sunakan cin sinadarin dake jikinta akalla yanxu sinadarin dake jikinta baiyi daya bisa ga hudun Wanda takedashi Kafin faruwar wannan cutar
Usman yakalleshi ido jawur yace waima taya akai hakan tasameta kodama akwai ire iren wadan nan cututtukan???
Doctor lawal tonikam banida masaniya Amman aikasan yanzun cuwarwatane suke samun yan adam wadanda ba asan dasuba wadansu sune sukejawo Kansu kotabangaren kazanta kocin wani abun"" yanzun abunda zamu iyah mata zamufashe kurajen saimu fitarda tsutsar
Musamata maganie saimu saka kada awajen ina tsammanin idan akai hakan shikenan Usman yace shikenan muje Dan Allah
Kati akabashi yacika sannan aka dauko kayan aiki doctor lawal tareda wadansu nurse biyu mata kowacce Dauke da faranti mai tarkacen kayan aikinsu harda ka'da
Usman yana tsaye akanta labila sawa akai tafita"" dama lubcy tayi barci Amman nawahala Dan allurar barci aka sankama mata
Sukasoma aikinsu idan anfasa kurjin sai Asa kada ashafe ruwan asaka maganin make ciwo sai alika kadar Asama
Haka akayitayiwa duka kurajen ana gamawa sai lubabatu taji sawaba taji kamar anciremata kaya ajikinta Iskan fanka aka sakarmata danciwon yayi saurin shan iska yamake
Sai alokacin hankalin usman yadan kwanta yasa driver yakaishi gida yahadomata tea yasulala mata indomie yawatsa ruwa yadawo hospital din
Da lubabatu tafarka yawankemata bakinta yabata tea tasha sannan taci indomin sai alokacin tasan tadawo lubabatunta
Taji dadi tarabuda masifa tasan nadan Lokacine zatawarke tadorah daga inda tatsaya
Tundahar silar yayan khadija tashiga wannan yanayin wlh saitasa anyimasu kisa mafi munie
Tofa haryanzu batasaki makamaiba duk da wannan jarrabawar data fuskanta saidai kuma Wanda Allah yatserar shine kawai yake gane ishara"" yakuma nunamasu illar aikata abun amisalai
Allah yabamu ikon kiyayewa dakuma nisanta kanmu dazuwa wajen yan bori koyan tsibbo ko malaman zaure harma dana daki idan akwaisu
Usman yakalleta da damuwa aransa yace sannu" tace yauwa waiyaushe kadawo??? Yanisa yauyaudin nan saukata kenan labila takiranie
Doctor yace ciwon nan yadade ajikinki haryasoma cin sinadaran Karin lafiya dasuke jikinki meyasa zakimun haka???
Tunyaushe kikejin ciwon nan Amman kika kasa kirana kisanardani???
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠