PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
20
By gentle
lady💃🏽
Wannan tambayar taba la in bawa lubabatu takaici afusace tace ah rashin wankane kamar yanda uwarka takeyi
Baki yarike yace lala hajiya harda zagin uwata daga tambaya ??? Uwatafa tarasu aiyaka mata kidaraja tsohuwa kodama tana raye ballanata tamutu
Kodayake Wanda baisan darajar tasa uwarba taya zaisan tawanie lubabatu tace wlh idan kacikani da maganganun banza sainasa sajida takoreka aiki
Dariya yafashe da itah yace aike hajiya yanzun duniya tadaina yayinki dake dabola duk daya koyanzun akwai dalilinda yasaka Tacema amiyardake dankar kibata mata gida da doyi koyanzuma aikin barmata tsaraba
Amman wlh hajiya duniya tajuyamaki baya dayawa ace kof guda wannan al Marin yakwabe maki niharkin soma banie tausayima
Tace uwarka dakai datausayin!" Nace uwarka dakai datausayin tausayi yaci gidansu nizaka nunawa iskanci nalurah tunsanda nashigo motarnan so kake kaga bacin raina
Yasheke da daariya yace Allah mai iko u um duniya akace juyi juyi dakwado yaganshi aruwan zafi kintuna sanda kikecewa waike bazaki shiga motataba nakaiki gida saboda karamar motace
Ai abunkunyane aganki babbar hajiya dake kinshiga karamar mota yanzukuma gaki acikinta kinafadi hajiya mai kuraje kinga yanda kikakoma yanda kikasan horo ke horoma yafiki kyau gaskiya yakamata kisomayin bara ba kananun kudi zakisamuba baiko gama rufe bakinsaba lubabatu tayanka masa mari tabaya jikake tasss saubiyu tadaukeshi damari
Yasaki sitiyarin mota yadafe kumatunsa biyu saura kadan motarsu tafada rami saida yaji anayimasu oda Yakama kan motar yacigaba da tafiya baicemata uffanba saifaman kyacci yakeyi
Sunkai wani guri inda bamutane sosai yatsayarda motar yafito yayi tsayinsa yama bata baya yakunna sigarinsa yanasha
Yabar lubabatu cikin mota zafi kamar zaikasheta taturo kofar cikin masifa tace waikai mekamaida mutanene??? Yan iska irinka kome kazo kakaini gida idankai bakada aikin yi ni inadashi
Baiko kalletaba saida yagama zukar sigarinsa yabude motaar yace karba tanada gokai yawanketa da mari hudu yayimata Jere dajuna sannan yajawota kasa tafadi timm yacire bel dinsa yahau dukanta kamar yasamu jaka yace bani kikaa maraba??? Saikinsan kinmareni
Lubabatu tanata ihu babu maicetonta danbamutane wajen saidai yara saida yamata lis tana kwance tasuma yazuge wandonsa yakwarara mata fitsari yana dariyar mugunta
Motarsa yashiga yatuka yabarta nan lubabatu tafarfado tanata tsine masa kukanma yabacemata wai itah wani katon banza yadaka
Yarane sukasoma taruwa sunakallonta saisukahau yimata wakar mahaukaciya mahaukaciya maitutu ga Leda wasu su amsa mahaukaciya
Wani yaro yace fuskarta da munie sukace mahaukaciya""
Wani yaro maidan girma cikinsu yace wlh wannan mayyace kukalli idanunta jajaye aikuwa gabadaya yaran wajen suka watse niesa da Itah suka koma sukahau jifanta sunaga manya gamanya
Wani mutumene yazo wucewa yayimasu tsawa gabadaya suka watse sannan yawuce dakyar lubabatu tamike tasoma takawa yarankuwa sukabita
Dama takusa dagida dankusan unguwarne Amman koyanzu akwai tafiya tunda batasaba tafiyar kasaba dole taji wuyarta
Usman yanakaiwa gidan ya aje motarsa yatasamma falon gidan yayi sallama yashigo su khadija suna nan inda yabarsu suka amsa masa sallama dayan kujerar dabakowa yaxauna yakwantarda kansa jikin kujera hannunshi daya yadafe kansa dayan yana rike da cikinsa
Yama manta rabonsa dacin abinci cikinsa yayi kukan yunwa haryagaji yadaina "" Sam komai yaficemasa arai haryanzu mamaki yakeyi ina lubabatu takezuwa hartakwaso wannan cutar yasandai batacika yawo sosaiba saikuma gida takirashi
Wata zuciya tace ah ah bahaka bane Aida masu gadi sun sanardashi khadija takalli labila"" sukajuya wajensa dakyar khadija ta iyah buda baki tace koyunwa kakeji inkawomaka abinci???
Yadan karkato yakalleeta saikuma yayi murmushi yagano fushi takeyi dashi Dan koyanzu fuskarta daure take magana" " yamaida kansa yana fuskantar sama yalumshe idonsa
Khadija tasake kallon labila itakuma tazungureta ahannu ma ana tasake tambayarsa
Murya kamar mairada tace dad"" baibude idonshiba Kuma bai ansaba tasake cewa dad"" batareda yabude idonba yace akwai matsalane???
Takalli labila itakuma tagyada mata kai"" tace ah"" saiyanzu yasake kallonta wannan karon babu murmushin afuskarsa yace inajinki meyafaru
Tadanja ajiyar zuciya tace cewa nai nakawomaka abincinka"" ?? Yasake gyara zamansa yace kinga alamar inajin yunwane konafadamaki dakaina???
Tarausayarda kai basaikafada ba ai ganinai kadafe ciki kuma rabonka dakaci abinci yaukwana hudu fa anayin rayuwa haka???
Yace hmm banajin yunwane gabadaya komai yaficemun arai""" khadija tayakuna fuska tace shikenan ina yanzu daga hospital kadawo
yasake komawa yakwantarda kansa yace ya akai kikagane??? Tace warin maganie naji wannan karonma murmushi kawai yayi saikuma shiru yabiyo baya
Khadija takauda shi run dacewa dad karamin tsaki yaja yace waimenene Dan Allah Khadija?? Nan zamanda kikaga nayi bakisan abunda yake damunaba
Tace Allah yabaka hakuri kamar tayi kuka dagajin muryanta kasan bataji dadin abunda yayimataba""
Shima yagane hakan yasake tashi zaune yace menene fadamun Amman dai Allah yasa bamaganar abinci zakisake yimunba
Shiru tayi saida yasake cewa uhun inajinki"" bandawani Abu khadija bazatasake maganaba Amman maganar tanada mahimmanci shiyasa tace dama sonake natambayeka anjima mushirya muje ganin mom
Hannunsa yana kan bakinsa yana kallonta baice komaiba
Tace please dad kacewani Abu mana koda bazaka barniba kabar sahiba taje
Katuna mahaifiyartace kuma tanada hakki da itah kamarkai Dan Allah kabarta tatafi dukda nasan itah bazataa iyah tambayarkaba
Amman inajinta duk da dare batakwana toilet takeshigewa tayita kuka kasan soyayyar Dada mahaifi sai Allah
Usman yakalli labila tayi saurin sanne kanta kasa tanawasa dayan yatsunta yamaida kallonsa wajen khadijar yace yanzun daga asivitin nake bansametaba!
Ancewai wata mata tazo damota tadauketa munyi nemanta bamugantaba "" yanxun gidanazo managani kotadawo nan ne Amman da alama banan tazoba kumanie bansan inazata shigaba dawan nan ciwon
Kuyi hakuri dawannan aiki nakeyi bansamu lokaciba
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*