← Book details Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 6 OF 41

PART 2⃣

Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

6
By gentle
lady💃🏽


Itakuma taki takalleshi harsuka kai gida yana yin fkng din motar wajen da ake ajiye motoci "

Zainab tabude kofar tawuce yabita da kallo sannan yagirgiza kansa ita bakin gaskiyarta soyayya yakeyi

Aikoda ma iyayensu daya bazaitabayin soyayya dawataba koda yayima bawaidan xatakamo kafar sonda yakeyiwa Zainab ba

Saidai tasamu Kalar nata yafitarda rayuwa da aurema waje kusa ashedai soyayyarda sukeyiwa juna bata yan uwantaka bace soyayyace ta gaskiya

Shikanshi yadade yana mamaki yanda yake jin zainab aransa fiye daduka sauran yaran gidan"" idan sunatare bugun zuciyarsa har tsananta bugawa take

Murmushi yayi yashafo sumar kansa zanbaki surprise bazanbari su Abba sufadamaki komaiba har ayi auren gobe zansanardasu dankarma sufadamata idansukaga tashiga damuwa

Dariya yayi daya tuno da kishinta"" akansa akwai watarana dasukaje kanti siyayya dashi da yaran gidan harda Zainab

Sunsoma jidar kaya suna zubawa akwando saigawata kyakkyawar cika tabiyo tawajensu tunkafin takawo zainab tasoma kare kaleed duk gefenda yarinyar tayi saitaje takareshi dankar yaganta ko itah taganshi""

Shisam bailuraba saida yarinyar tabar wajen sannan tacigaba da diban kayanta"" wani turare yaganie mai kyau kwalin tiraren yaburgeshi

Yakarasa yadauka yana dubawa kamar daga sama yaji ankirah sunansa wanake ganie kamar Prince??? Yajuyo da kallonsa wajenda yaji ankirashi yasaki fara.a

Khairiya kece???kokuwa" tasake sakin fara a tace nice wlh yagidan yakwana dubu"" yayi dariya dubu kuma

Tarausayarda kai ah mana kamanta rabona dakai tunda nabar skull dinku yace hakane dama nangarin kike???

No wlh nazo wajen mama nane"" ina zaune abuja ne gidan mahaifina lokacinda nabar makaranta mamana sukasamu sabanie da babana shine tace nadawo gida

Kaleed yace toya karatun??? Tace nagama ai yanzun ina aikine"" yace Masha Allah sai aure ko?? Murmushi tasaki tace in Allah yaso katayani addua insamu kamilin mutun

Yace Allah yatabbatarda alkhairi tace Ameen zainab tanakaryo kwana tayi arba dasu tazo fuuuu kamar kububuwa tashiga gabansu tace ke malama menene hadinki da Yayana,??


Batajira tabata amsaba tacigaba tundazu naganki wato dukda kareshi danayi dankarki Ganshi dayake kedin manyace saida kikabiyo nan hanyar🙄

Khairiya kam tasaki baki saida zainab takai karshe takalli kaleed tace Prince wacece wannan?? Murmushi yayi yace kanwatace sunanta Zainab

Kiyi hakuri khairiya tanada matsalane"" tace ayya sorry fa Yar uwa"


Wani mugun kallo tawatsamata khairiya tasaki murmushi takalli kaleed tace Prince kabani numberka murika gaisawa

Yace bamatsala khairiya sakamun taki zankirah yasaka hannunsa aljihun wandonsa nabaya daniyar dauko wayarsa"" aikuwa zainab tafinciko hannunsa tajashi

Yace Zainab menene haka frnd Dinacefa"" ko kallonsa batayiba harsuka kai wajen motarsu gabadaya wajen su ake kallo barin ma khairiya


Suna kaiwa tasaki hannunsa dakarfi taace ya isah haka ya kaleed ya isah dame zanji darasaka danayi har abada kokuwa da kishinka nibazan hanaka yin soyayya ba tunda banda mafita akan hakan Amman banaso kayi agabana

Idan harkasan in munfito yawo yammatanka zakarika kulawa kadaina zuwa dani zan iyah kauda kaina akan komai Amman bandakai


Shi gaskiyar ma tahanashi magana murya cikin sanyi yace haba zainab kiyarda mana wlh skull kawai mukayi da ita bawai soyayya mukeyiba

Murmushin yake tayi tace naga alama ai tunda hartake Neman numberka karkamaidani yarinya mana aini nasan yanda ake soyayyya
Tajuya zatabar wajen yasha gabanta inakuma zakije???

Batareda takalleshiba tace gida zanje"" yace kayankifa kakara kabata ninayafe
Kakoma wajenta idan kungama siyayyar saika Kaita gida

Taraba gefensa tawuce tana sharar kwalla wannan wace irin masiface soyayya da yayanta uwadaya uba daya""

Kaleed yabita dasauri Amman taki tsayawa jitayi ankirah sunanta tadan Dakata saitaga wani saurayin tane mansir yanasonta sosai Amman duk sanda zaimata magana bata tsayawama ballantana ta sautareshi

Yanxu kam tayanke shawarar saurarensa kodan tacire kaleed aranta murmushi takirkiro tace mansir kaine '"

Yakaraso wajenta yana fara a jinyau haryasamu takirah sunansa yace ranki yadade nine"" daga inakike haka kedaya

Tashafo fuskarta tace wlh siyayya mukazo dayan gidanmu"" yace kungamane tace ah ah sunaciki nikaina yake ciwo gida zanje

Yace sorry my.Lady tomuje nakaiki gidan tace nagode suka karasa inda ya aje motarsa yabudemata gaba tashiga shima yazagaya mazauninsa yatada motar sukawuce

Duk wannan abun akan idon kaleed akayi nantake idanuwansa sukasauya launi daga farare zuwa jajaye tsabar kishi jikinsa har ciccirah yakeyi

Dasauri yafada motarsa yaja yabi su abaya


Yama manta tare sukazo dakannensa "" Sam basumasan yanabinsu abayaba harsuka kai gidan bayan yayi fkng yafito yabude mata kofa tafita haryanzu murmushine akan fuskarsa yaujinsa yakeyi kamar angafartamasa"" waishine yau har Zainab tashiga motarsa

Tace zanshiga gida indan kwanta nagode" yasake washe baki babu damuwa Allah yasauwake tace Ameen tawuce abunta yabita da kallo hartashige gidan

Kaleed ne yashigo da motarsa atsiyace kogama tsayawa batayiba yafito fuuuu yanazuwa yadaukeshi da mariii shi hankalinshi yana kan kofarda zainab tashiga yana tunani baimasan dazuwan kaleed dinba

Hannunshi dafe dakumatu yajuyo da mamaki yaga wanne mai tsautsayinne yakai hannunshi a fuskarsa sukai ido hudu da kaleed yashiga rudani danbaimanta abunda yama wani akan zainab ba mugun duka yamasa saida aka kwantardashi hospital


Aisha
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 6 · 0% Book details