PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
42
By gentle
Lady💃🏽
Washe gari suka shirya harda Khadija Amman gida tabarsu anwar labila addu a kawai takeyi aranta Allah yasa mom taji sauki
Saida sukaga maikula da gidan mahaukatan dakansa yayi masu jagora khadija tsoro duk yakamata ganin mahaukata gasunan.
.
Wasu magani akaimasu suka haukace wasukuma sune sukayi kaikayi Yakoma kan mashekiya""" jikin Usman tarakube kaleed shiko ajikinsa Amman yaji tausayinsu matuka
Dakinda aka kulle lubabatu aka kaisu innalillahi wa inna ilaihir raji"un itace kalmarda khadija tadinga furtawa saboda yanayinda taga lubabatu
Kai inhar bawai wani sani kaimata sosaiba idan kaganta bazaka gane taba gabadaya halittar jikinta tasauya
Bakinta yajuye Yakoma saman hancinta shikuma hanci yakoma kusa da idanuwanta wani katon kurjine yafitomata daidai saitin idonta gabadaya yarufe idonta daya
Daure take da wadansu manyan sarkoki kafa dahannu danfarko sanda aka kawota babbansu hana yayi asakamata sarka la akarida yanayin haukanta mai saukine
Aikuwa ranarda hayyanul zairi yagajie da tsaresun da akai waje daya yataso yayiwa ma aikatan dukan tsiya yafita gidan atsiyace kwana biyu ana nemanta
Amman ba asametaba sai Zaria shine yasaka yanzun aka daureta Amman sai gurnani takeyi kamar zakanya labila kuka tafashe dashi ganin halinda mahaifiyarta tajefa kanta
Lubabatu ce tadago tana kallonta tasoma jujjuya kai kamar mai kallon wani Abu saikuma tafashe da dariya tace mezaisaki kuka
Aiwannan baidace kiyimata kukaba kimanta da itah kimanta da itah danyanxu ba lubabatu dakuka sanibace kubar wajen nan bamason kowa yazo dubamu kutafiiii kubarmu
Cikin kakkausar murya take maganar tuni labila tayi waje tana kuka tayi danasanin zuwanta wajen dama tahakurah gashi yanxun tazo takalli abunda zaihanata barci
Harsuka kaigida bata daina kukaba Kuma. Babu Wanda yayi kokarin dakatar da itah saida akayi kwana biyu sannan tafara saki
Kaleed yafadawa hassan .abunda Usman yace""
Shine yace xaifi kazauna cendin zakarika taimakon babanka kaleed yace dad hakan xaiyikuwa ,?.?
Yace tomezaihana"''kaleed yace ni Zainab nakeji dad kaga bata saba danandinba " murmushi yayi namanya yace banda abunka sultan inane aure bayakai"""" diyamace daganan kobirnin sinne dole
Taje indai har tanason mijinta karkadamu kafada masa zaka zauna nandin duk lokacinda kukayi muradin ganinmu aisaikuzo kudubamu yace shikenan dad kagaida mun da mom
Yace zataji insha Allah"" sukai sallama yakashe wayar haka yasanarda Usman tasiye babban fili akasoma gini yace cikin wata daya yakeso akammala tunda akwai abun
Bayan sati daya" dadaren ranar lahadi su hayyanul zairi sun dauke lubabatu daga gidan mahaukata dansu basaso suga an killaceta""
Babu Wanda yasan bata gidan Da magrib ne duhu yafara samuwa cen saman hanya suka yarda itah bayan suncire sarkar kafarta
Haka tamike tanata tsince tsince""" tana tafiya duk inda tawulga saidai abita da kallo danbakomai ajikinta sikitir take
Wasuma kyankyamin ganinta sukeyi Dan ciwon dayake ajikinta
Karfe 12:00pm wata bakar motace take tafiya akan titi bakasafai motoci suke wucewaba""" saboda dare yayi sawu yadauke"" wani magidancine aciki cikin shigar kamala yanatuka motar sai tsaki yakeyi Jere dajuna yaketa Jan tsakin wannan ce damarka takarshe aikinka zaicika muddin bakasamu mahaukaciya katara da itah ba babu makawa duka aikinda kayi abaya yabaci maganar bokansa yatuno da itah
Idan akwai abunda yakeso yasa agabansa lallai baiwuce mulkin nanba "" ansashi yayanka jinjirai guda uku yakawo sassan jikin bil adama bayankuma makudan kudinda yakashe dakuma aikinda akasashi yayita birnewa
Abudaya yarage yakaiga cika burinsa kuma yauce ranar karshe Amman kullum cikin yawo yake baisamu mahaukaciya kodayaba kasancewar hukumar kula dahakkin Dan Adam ta kaduna tareda sarkin zazzau yasa duka akame mahaukatan garin shiyasa bakaganin mahaukaci kodaya akan titi wannan bakaramin taimako bane
Domin dayawan mutane akwai masu irin wannan kasamu mahaukaciya daciki koyaro tana goyo danrashin imanie wani zaixo yamurkusheta bayajin ko tsoron Allah masu hauka ba abarsuba ballantana masu lafiya
Yadace hukumar kasar nan tarika sakawa anabi hanya hanya duk inda akaga wata mahaukaciya akamesu wasu anema masu maganie cikin sa akuwa zakaga wasun sun warke kohaka sugaba yayi Allah kadai yasan ladarda zaisamu karkadauka wai wahalace sumafa sunada hakki akanka kuma sai Allah yatambayeka ranar gobe kiyama dansuma jama arkane
Yayinisa cikin zancen zuci cikibis yayi dawata mahaukaciya sikitir farincikine ya lullubeshi nantake yaji shikam bukatarsa tamabiya
Gashinan ma akan kujerar mulki""" haryadan gotata kadan yadawo baya yataka burki kullin maganinda bokan yabashi yadauko yazuge wandonsa yashafa maganin sannan yamiyar da wandon yakwantarda kujerah
Yafito saida yaduba kowane bangare kozaiga wani baiga kowaba kawai yakarasa tana zaune jikin bishiya tana gyangadi yanaxuwa kawai yasureta gashi dama batada nauyi ciwo duk yacinye
Bai ajeta ako inaba sai cikin motarsa yanajin jikinta kamar dakuraje cikin motarsa yaga kurajen gabansa yafadi nan take tsikar jikinsa tatashi dabadan yanason mulkin nanba bayaso yarasashi dabazai iyah hada jikinsa da itah ba Amman yazaiyi wannan itace kawai damarsa
Wutar motar yakashe yajawo wani kyalle yarufemata fuska yasoma aikata abunda yagadama lubabatu tayita tureshi saboda azabarda takeji kasa gareta Amman yaki saurara mata
Tuntana yunkurin tureshi harta kasa yayi kusan awa biyu akanta sannan yasauka jinie duk yabata masa mota kayan jikinsa yamiyar yaciro kyallen yagoge zufa aransa yanacewa ashedai mahaukata dadine dasu dama hakasuke
Yagoge jininda yabata motar yafito yadauko ta akafada saiyaji tayi nauyi bakamar dazuba bayan ya ajeta yakara hannunsa kofar hancinta gabansa yasake faduwa yace mutuwa kuma???🙊 Menayimata zatamutu
???
Wata zuciya tace meyadameka tundadai kabiya bukatarka katafi kawai dasauri yabarwajeñ yashiga mota yaja aguje yabar wajen
Murna falransa yasamu biyan bukata nikam nace riba biyuma kuwa biyan bukata dakuma cutar HIV
Washe gari akasamu gawar lubabatu harta kunburah tasoma doyi kobanza gawanda takeyi
Tuni labari yawatsu dansaboda mummunan rauninda akaganie ajikinta yanuna fyade akaimata kuma bana arzikiba
Usman suna karyawa sugaban gidan mahaukata yakirashi yana sanar dashi abincinda baiciba kenan yatashi dasauri yayi waje kaleed ma yabishi taresuka je koda sukaje anyafa mata wani kyalle ajikinta.
Bawani dogon bincike tokoma ance za ayi waza akama??? Tunda babu Wanda akai agabansa"!
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠