PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
34-35
By gentle
Lady💃🏽
Gudu yakeyi kamar Wanda zaitashi sama farinciki fal ransa Dan uwa maidadi kusan kullum saiyayi mafarkin faruq dinsu cikin mintunan da basuwuce arba in ba yakai kano kaitsaye khalifa hospital yawuce danyasan sunacen saida ya isah yakirah sulaiman yace gashima yana ganinsa danshi yana waje
Muktar yatsaida motar sannan yafito yabawa sulaiman hannu suka gaisa sannan suka wuce dakin"" dasallama sukashiga faruq dasauri yamike bakinsa harkunne
Muktar yakarasa wajensa suka rungume juna saisuka fashe dakuka maiban tausayi " malam shima hawayen yaji suna saukomasa.
Sunjima suna kuka daga bisanie muktar yashare hawayensa yadago faruq yana murmushi yace ya isa haka kar kanka yayi ciwo yahau share masa hawaye jisukeyi kamar suhade junansu.
Hannunsa muktar yaja suka fita waje saman wani dakali suka zauna"" muktar yace ya hanya??? Faruq yace alhamdulillah""
Amman kunsha tafiya faruq"" nidanaje garinku aikoda nakai kasa zuwa ko ina nayi"" faruq yace kana nufin kaje yola bayan Barin Ku cen??
Gira yadaga alamar ah " kawu dasauran yan uwan mom basusan tanada wani yaron acenba saini kawai nasani bayan nagirma nakoma yola datambaya harnagane gidan
Saidai duk wanda natambaya kai saiyace baisaniba danaje wajen dad cemun yai bashida yaro kodaya aduniya matarsa bata taba haihuwaba taya zance ina Neman dansa faruq
Yanisa kwanana hudu yola ina yawon nemanka karshe dole nahakura nadawo Amman bantaba fadawa kowaba sai sapna
Faruq yace wayekuma sapna ko matarka??? Kaiyagirgiza yace nibanyi aureba" yace toya kakeda itah??? Yana murmushi yace kanwatace
Nasan bazaka taba iyah tuna kamannin mahaifiyarmuba kasani khadija babu abunda tarago nakamanninta dazaran kaganta kaga mom yanxun ma daga gidanta nafito
Faruq yayi shiru daga bisanie yace nisam bangane me kake fadaba kace kanwarka kuma tana kama da Mamana to taya hakan taka sance!!!!!!
Muktar yace kanwar kace bayan munbaro yola akahaifeta" yanxu tayi aure yayanta biyar tayi tagwaye yanzu yan uku ne da itah
Hawayen farin ciki suka saukomasa yace kenan maman mu mu uku tahaifa??? Muktar yaagyada masa kai alamar ah
Malam yafito yace suzo ciki dadyn su yana kira tare suka mike suka shiga ciki
Sunan muktar kawai yake kira Amman idanuwansa arufe suke"" muktar ne yakarasa inda yake yariko hannunsa daya yace ganinan Abba
Muhammad yatattaba hannunsa batareda yabude idonba sannan yasaukarda ajiyar zuciya yacigaba da barcinsa.
Muktar waje yasamu yazauna batareda yacire hannun nasaba"" sai kallon mahaifinsa yake yasan bashida laifi bekamata yarikajin haushin mahaifinsaba .
.
Anafara kira dakyar yasamu yacire hannunsa daga rikonda yayimasa yawuce masallaci
Muhammad sai goshin Magrib yafarka har lokacin muktar yana kusa dashi yakuramasa ido nantake idanuwansa suka kawo kwalla yabuda bakinsa dayayi masa nauyi yace muktar kayi ha kafin yakarasa muktar yarufe masa Baki yana girgiza masa kai
Abba mekamun dazakabani hakuri wannan nasan ba laifinka bane koma kanada laifi baici kabani hakuriba saboda Kaine kahaifeni nine yadace nabaka hakuri hawaye suka sauko akan fuskar muktar
Muhammad yarike hannunsa gam yace kadaina kukan nan Dana bakayimun komaiba nine mai laifi asanadina gashi kunrasa mahaifiyarku
Ah ah Abba bakaine kayi sanadin rasuwartaba"" kuma dama lokacintane yayi koda hakan baifaruba dayanxun bata duniya danhaka karka dorawa kanka laifi kayi hakuri Abba kaga bakada lafiya kasamu natsuwa tukun
Kai yagyamasa sannan yarufe idonsa ranar dai muktar asiviti yakwana sai washe gari aka sallameshi suka koma gida"
..
Karfe shadaya koda tabuga khadija sun iso Dan tunda dare tadami Usman kamar tayi kuka gabadayan su sukaje "" khadija tasoma shiga tareda labila sukaci karo da muktar xaifito ta witsiyar ido yake kallon tauraruwar tashi'
..yace badai harkunzoba?? Khadija ah mana nidanaso muzo tunjiya
Toyanzun ina kika baro dadyn?? Tace yana waje tayi maganar tanajan hannun labila suka shiga gidan Zahara u tana biye dasu
.
Tsakar gidan tasamu su inna Muhammad yana kwance faruq yana masa fita matarsa tana zaune gefe daya""
Yana ganinta yatashi zaune yana murza ido wannan kamar fateemar sa saidai wannan tafita yarinta bakinsa dauke yake da magana
tagaidashi dajiki da itah da labila da zaharau ya amsa shiduk mamaki yakamashi hatta muryan iri dayane
Khadija takarasa wajen faruq danbasai anfada mataba tasan shine tagaidashi cikin murmushi tamkar damacen sunsan junansu
Ya amsa shima da murmushin afuskarsa"" yace Ina yaran suke?? Taciro masa anwar dayake bayanta tace ga sunan ahannunsu tayi nuni da labila yakarbi anwar
Yace barakalla yasunan wannan??? Tace anwar wannan sapna wannan husna"
Daidai shigowar su muktar da Usman da kaleed suna biye dashi
Suka gaidashi ya amsa sukamai yajiki yace dasauki"" malam ne yafito daki tareda wata tabarmar yashinfida masu suka zauna
Duk suka gaidashi ya amsa shirune yadan biyo bayan gaisuwar sannan malam yayi gyaran murya yace Muhammad ga khadija khadija ga mahaifinki
Dan naSan kece kawai bakisan shiba ko ahoto yakalli Muhammad yace kaima nasan bakasan dacikinta marigayiya tabaro garinkuba
Koda tazo cikin watansa uku tasha wahala batada aiki saikuka duk da taki tasanar damu abunda yake sakataa kuka harcikinta yatsufa ranar da tahaifeta ranar takoma wajen mahaliccinta
Yanisa wannan shine mijinta wadan nan kuma yarantane biyu basa nan"" suna makaranta""
Muhammad yadago idanuwansa dasuka sauya kala yace
Kuyi hakuri banada bakinda zan iyah Baku hakuri naso ace nariski fateema Dan Na nemi gafarar ta wlh malam babu abunda yafaru cikin hankalina
Ranarda abun yafaru nayi tafiya lafiya qalau muka rabu itakuma rukayya batanan tacemun zataraka kawarta garinsu wajen buki
Hardakudi nabata Ashe bansaniba tafiyarda za arusa gida nane akai dataimakona tunda nabata kudi dakudina aka nemo mun magani
Taje wajen bokanta tasanardashi damuwarta akabata mangwaro tabaiwa fateema
Tana dawowa abunka damaiciki anabata tahau ci batayi bisimillaba harda muktar yaci dayace tasammasa
Tunda naduro garin naji zuciyata tayi zafi ko kofar dakinta ban kallaba sanda nashiga
Aisha ✍🏼
[4/23, 12:11 AM] +234 703 962 5239: ☠ *HATSABIBIN BOKA..*☠