PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
End
By gentle
Lady💃🏽
*Fadan karshe*
Aljanun *hatsabibin boka* suka tashi sama dahantsari saidai sunkule Asama basuga ko alamar mutunba
Tuni su Husaini aka diresu adajin suna cikin shigar larabawa Kansu danadi irin na larawa yaran sunburgeni sosai da saukarsu da bisimillah abakinsu sukasoma jero addu o i take fadar hatsabibin boka tabayyana adajin
Tuni aljanunda suke wajen sukasoma kururuwa suna konewa sakamakon karatunda su Husain sukeyi kaitsaye suka tunkari kofar shiga duk abun nan dake faruwa hatsabibin boka yanagani tuni yasoma aikomasu da surkulle"" Amman komai yazo dayakawo gabansu saikaga yawargaje kamar ba aturo komaiba aljanunda yatura yayi saurin kiransu suka juyo suka dawo dasauri
Gabansu Husain suka sauka cikin mummunar suffa Amman ko ajikinsu sukacigaba da tafiya susuna tafiya aljanun suna jadabaya sakamakon wani haske dasuke gani ajikinsu
Hatsabibin bokane yadakamasu tsawa ganin baifi taku goma sukai wajensaba yace sushanye masu jini kafin su karaso tuni sukazama guguwa sukayiwa su husain kawanya
Saikaji wata kara da kururuwa saiga aljanu Suna faduwa gefe sunacidawuta gabadaya bakaken aljaanun suka kone
Sunakaiwa kofar sukai addua hassan yadafa Katangar da akai saigashi tawatse dama ta tsafice kowane bulo Yakama gabansa
Hatsabibin boka yanayin ido hudu dasu yafirgitse yasake taba madubin tsafinsa saikawai madubin Yakama dawuta komai natsafin yakone kurmus dasauri yamike yayi tsafi kukarda take tsakiyar kogon tabude yashige ciki atsammaninsa yatsirah
Wajen kukar sukaje husaini yadauko ruwan zanzam da akaiwa addua acikin aljihunsa yawatsa tareda kabbara saiga kukar tanata girgiza saita kamada wuta dayaji azaba saiyakwalla ihu yana yabani ya lalace
Kururuwar *hatsabibin boka* sukaji yana magiya akan karsu kasheshi wlh yatuba
Tunyanayi dakarfi haryadaina Kukar takone kurmus saiga kasa tasoma darewa aljanunda suke kasan wajen sarkokinda akadauresu dasu suka zama darma suka xube akasa tuni kowa yafito Yakama gabanshi
Aljana murjanatu tana fitowa agalabaice maimunatu ta dauketa tareda su hassan sukabace
Gabadaya dajin Yakama dawuta karshen zalunci kenan karshen makaryaci kenan"" tashi takare damugayen aljanunsa duk wacce take da madubin tsafinsa agidanta ko inane saidai sukaji kara maikarfi koda sukaduba madubi yafashe
Sanadin haka wasu suka haukace wasu sukakamu daciwo
Washe gari dadare khadija tana bawa yan biyunta abinci danbayan ta yaye bilal batasake haihuwaba sai bayan shekara uku sannan tahaifi yan biyu hasana da Husaina yanxu yayanta takwas kenan
Kaleed yaransa biyu bayan anyaye khaleefa anyi ameenatu suna kiranta ihsan muktar shikuma yayi nana fateema anacemata nana sauran lubabatu😝
Suma matansu sulaiman Duk sunsake haihuwar anyiwa Yar kubra aure hartahaihu daya"" yanzun Abdul majeed yazama saurayi yaro maikyau mai ilimi kuma maifarinjini kamar wata"
Sallama taji tadago kai tareda amsawa dasauri tamike tace Anty kece??
Dagudu tafada jikinta saikuma tafashe dakuka aljana maimunatu tace menene nakuka khadija aimurna zakiyi gayaranki sundawo maki nacika alkawari gayar uwar tawa tajuya bayanta
Murja natuce takaraso tayimata godiya khadija tace bakomai maimunatu tasake yimata godiya tayi sallama dayan biyu sukawuce suna daga masu hannu
Amman tayi mamaki dataji sunajin Hausa "" kenan aljana maimunatu tana masu magana dahausa dankarsu dawo cikin ahalinsu taga garesu Amman duk dahaka sunfijin larabci
Khadija taja hannunsu suka karasa falon suka zauna kozamansu Na musammanne ilimi kenan
Mai Ilimi komai zaiyi saikaga yabanbanta dawanda baida ilimi" basujima dazamaba Usman yadawo tareda kaleed tunda yayi tozaki da larabawa yasaki baki khadija tace kuje wajen babanku
Suka tashi dasauri sukaje suka rungumeshi Usman yarasa ina zaisa kansa Dan murna
Ranar basuyI barciba washe gari labari yagama game gari gabadaya akacika gidan dayan uwa harda yan Niger akazo ganinsu Abdul majeed saiyawo yakedasu
Saiga shugaban kasa dakansa yazo hargidan Usman ganin yan baiwa"" akashirya masu walima aranar sukai karatu cikin zazzakan harshe tareda nasiha maishiga jiki akan illolan zuwa wajen boka Dan masuzuwa wajen boka mafi akasari hausawane
Dan su larabawa basuyiwa addini rikon sakainar kashiba
Ranar wadanda basuyi kukaba kadanne haka akayita watsa labaransu gidan kafafen yada labarai
Dayawa mata sunzubarda makaman yakinsu Dan ganiga wane ya ishi wane tsoron Allah su khadija sunyi alfahari dawan nan baiwarda Allah yayimasu kuma kullum suna godemasa
TAMMAT BIHAMDILLAH
ANAN NAKAWO KARSHEN WANNAN LABARIN MAISUNA *HATSABIBIN BOKA* abunda nafadi daidai Allah yabani ladarsa Wanda nayi kuskure Allah kayafemun
Idan akwai wanda nabatawa rai tunfarkon fara wannan labarin yayafemun banaso nakuntatawa kowa karwani yarikeni axuciyarsa nibakowa bace hakazalika banfi kowaba dani daku duk dayane
Inayiwa kowa fatan alkhairi Allah yasa mufi karfin zukatanmu Allah yabamu ilimi mai amfaninmu duniya da lahirah
Sakon gaisuta agareku dukkanin mutanenda suka karanta wannan novel nasanka koban sankaba ako ina kake inaimaka fatan alkhairi bissalam
Taku harkullum Aisha Ibraheem
Aisha ✍🏼