← Book details Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 2 OF 41

PART 2⃣

Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

2
By gentle
Lady💃🏽


**--**--**--**--**--**-

Dasauri tasauko akan gadonta tana dudduba jikinta tafaashe dakuka nashig uku meyake damuna"" ??? Haka nabanie wayarta tadauko jikinta yana rawa takamo lanbar khairat

Saida tayanke tasake kirah""aka dauka hello cikin sauri lubabatu tace khairat nashiga uku nakai kaina nabaro"" saikuma tasake fashewa dakuka

Khairat tayi matukar kaduwa dajin furucinta tace menene yafaru Kawata ??? Khairat yazanyi?? Nabani na lalace

Khairat tace kwantarda hankali kiyimun bayanie lubabatu tashare kwallah tace wlh kurajen nan yanda kikasan abincine nabasu sun ninka najiya sau biyar hakazalika tsutsotsin sunkara girma

Khairat tace toyanzu yazamuyi??? Tayi saurin tarar nunfashinta tace kikoma wajen bokan kisanardashi koda akwai wani abun dazai sake taimakamun dashi


Khairat tace shikenan sunagama waya tace haka kurum kisani biyar hanya kullum ina ai banice nace ki kuskureba saikace karamar yarinya saida bokan nan yayita nanatamaki kikace bazaki kuskureba saida Abu ya lalace sannan kidawo kinayiwa mutanee kuka sai hawayen idonki yakare abanzama


Babu inda zanje inazaunenà inahutu taja tsaki

Hmmm kunga illar Kawar banzako??? Tazugata taje wajen boka alokacin tanuna mata itah din babbar masoyiyarta ne" Amman kunga da masifa tasameta tanuna ko ajikinta

Anan inakirah ga wadanda kawaye suke ingizawa acikin masifar bin bokaye kusanie duk yanda kawarki tabaki muguwar shawara bawaima saizuwa wajen bokayeba

Koda yanayin zamanki da mijinki kokuma yan uwansa ko kishiyarki surika zugaki yiwannan yiwannan kekinzama sakarya bakyayin komai da tunani dazaran ambaki shawara aganinki bakida wata babbar Masoyiya kamarta wlh karyane kigwada saudaya

Kicewa maibaki shawarar banza aikuwa Abu kaza yasameni kiganie zatashiga sahun masoyanki dazaran komai yakwabe maki zata tattara tabarki wagari yawaya???

Alokacinda hakan zaifaru zakidade kinayin nadama marar amfanie Allah yawadaran Kalmar danasani Sam batayiba

Duk lokacinda kikaji mutum yafurta danasani akwai Matsala kafin ayi Abu akeyin shawara basai an aikataba kekinada hankali kuma kinsan abunda yadace dawanda baidaceba

Misali kina zaune dakishiyarki zaman lumana kokuma anashirin yimaki acikin kawayenmu akwai gurbatattu wadanda sukeda gurbataccen tunani

Zasuyita zugata ke wlh karki yarda kishiyafa haka kurum "" saitace toyazanyi Kawata??? Sai itakuma tace akwai shawara mai bullewa ninan dakike ganie mai kaunarkice


Akwai wajen malaminda zankaiki"" saitabugi kirji malami??? Nifa banason zuwa wajen malami"" saitamere baki toshikenan kizauna akawota sabuwa dal kiga yanda mijinki zaiyita rawarkafa da itah ke an gama dake tunda kinhaihu kinsoma rage quality"" saitayi shiru tacigaba menene dankinje wajen malam ai Allah yace tashi intaimakeka wajen kwatowa kanki yanci zakije dayawa wadansu tawan nan hanyar suke somabin malamai

Daga malamai akoma wajen bokaye koyan bori itah atata wautar waccen masoyiyartace
Amman masufadamata gaskiya suce tayihakuri komai ainadan lokacine saitaga batada babbar makiyiya kamarta

Idankuma batabaki shawarar zuwa wajen bokayeba tozatace shawararda zanbaki itace kitada bala i da masifa kihanashi kwanciyar hankali haryafasa auren

Idankuma anyi tace kartasakewa amaryar fuska tatayarmata dahankali hartagaji tabarmata gidan"" to idan komai yakwabe tunmiji yana hakuri haryagaji idan yasakeki kina tunanin kawarki zatabaki wani mijin kamarsa??

Kozatabari ki auri mijinta??? Tayiyuma daga ranarda kikasanarda itah ansakeki saikuraba haja Kuma idan aka bibiya ita tanazaune lafiya agidan mijinta kedaice sakarya tadoraki agadar zare kunkuwasan bazatakai ko inaba

Tayiyu kuma tacemaki wlh Kawata karkibari ayimaki kishiya kitada bala I koke ko itah yazabi daya kicimasa kwala saiyazabi daya koyafasa auren koyasakeki

Nasan bazai iyah rabuwa dakeba dakincemasa hakan zaifasa nishawarace nake baki mai amfanie inkindauka tayi maki amfani inbaki daukaba ruwanki

Itakuma idan akai sa a kwakwalwar kifine da itah saitahau kan shawarar ta aikata abayyane atunaninta bazai iyah sakintaba

Saikuma tahau masifa kasakeni inka haihu da uwarka da ubanka kina tsammanin shidin she gene??? Baisan darajar iyayensaba

Idankuma yace tajegidansu yasaketa saitafashe dakuka dominfa tana sonshi saitadora hannu aka tace nabani na lalace nashiga uku yazanyi??? Saiyanzu zatasan ta aikata kuskure tace indatasani batayi hakanba dagabaya kenan sadaka da bazawara""

Saikuga idan taje tasanarda Kawar saitace mantadashi kinhuta dacin masara ai dabakar wahala koyanxu kikadau wanka zakisamu Wanda yafishi tasake zugeta

Zaman gidan iyayen yasoma isarta sannan idanma manema sunfito badai saurayiba sai maimata dayace ko biyu koma uku yazamana kece tahudun

Aganinki kinci riba?? Aidaki isko karama ace ke aka isko cendin dakike dagake sai yayanki itah batada Yaya

Amman tayiyu inda kika koma auren kisaneshi dayara ashirin ko goma jikoki babu adadi kegaki bakida ko dunge kiyita wahala dayayansa duk halinda zakishiga alhakin mijinkine nafari watakilma kisamu mijin yana duka yayita kilmarki kamar jaka kafin ajeko ina tayi baki ta lalace saitasoma fadin danasani dabanyarda da shawarar wanceba ina zamana gidan mijina dayan yarana biyu nahau masifa shiyanzu gashicen harfita yawon shakatawa akeyi da itah niganinan cikin masifa

Tayita danasani wacce batada amfanie har abadakuwa bazata daina danasaniba"" idankuma tagaji gidan akasaketa tasoma kirgar aure kenan tsakaninki da Allah wannan karuwace ko riba???

Kifahimci kawarki maisonki itace maibaki shawarar kwarai "" karkizauna damuguwar Kawa tamkar lalatattun kayan marmarine acikin masu kyau sannu kan hankali inhar ba acire masu kyanba saikuga masu lafiyar suma sun lalacee kamar hakane

Barinayi maku misali da dankalin turawa idan daya ya lalace haryakai yanazubarda ruwa harda tsutsa inhar bakacireshiba ruwansa dasuntabi mai lafiya shima zaikamu kamar waccen

Tomuddin kinada mugunyar Kawa bashakka akwana atashi saita lalataki shawara daya kawai kirabuda itah dakingane halinta tosaikifara yinbaya kidaina shigemata sannu kan hankali harkijaye jikinki da Itah

**--**--**--**--**--**-

Kwana biyu lubabatu taji shiru babu khairat saitasake nemanta tanasoma ringing khairat taka she. Wayarta"" zuwa yanzun ciwo yagama cin jikin lubcy bata iya fita ko kofar waje gashi labila tatafi kano wajen dubo hajiya batajin dadi kuma ranarda zatatafi tasamu dakin lubabatun arufe saboda kullewa takeyi dankartaganie
.
Saidai tayimata magana tajikin kofa"" anasaura kwana daya khadija tadawo labila tadawo

Kaitsaye sama tahaurah tanakiran mom dinta wani mugun doyi taji Wanda yasakata gaggawar toshe hancinta taturah kofar

Abunda tagani yabala in dagamata hankali lubabatu takoma kamar horo jikinta duka kurajene daga itab sai fant Dan kurajen idan tasaka kaya tsikararta Sukeyi


Labila tayarda jaka tafashe dakuka dasauri takarasa wajenta tace momy menene yasameki??? Tayi maganar tanasake kallon jikinta


Aisha
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 2 · 0% Book details